Sashe 2
Yarima Suhail Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dada tace kikwantar da hankalinki zai ma soki domin babu yadda za'ayi nagida bai k'oshiba aba na waje ke dolene mane yasoki dan haka kikwantar da hankalinki shalele kamar kin zama matarsane kibari zamuyi maganar da shi da maimartaba.
sumayya cike da jin dad'i taduk'a takwashi gaisuwa tare da yin godia sannan tayi ma dada sallama tafito tanufi 6angarensu duk inda ta gifta tun kan ta ida isowa inda bayi da ma'aikata suke ake zubewa kwasar gaisuwa kowa tsoronsa kar tace yayi badaidaiba domin sunsan halin gimbiya sumayya da mahaifiyarta yi musu laifi abune maisauk'i, kowa yau yana mamakin yadda fuskarta take a sake sa6anin da dakullum take a d'aure.
dada ko da tasamu maimartaba da labarin shima yayi murna sosai inda yace zai gana da su gobe.
yarima suhail ne kwance saman makeken gadonsa inda shahid yake gefensa yana ta zuba masa surutu shi dai yarima daga uhm sai uhm-uhm bai cewa komai sai ma dannar wayarsa da yakeyi.
shahid ya k'ule sosai tsaki yaja yace kai fa matsalata da kai kenan sai ana yi maka magana kadinga share mutum kamar ba dakai akeba.
shuru yarima yayi yacigaba da dannar wayarsa takaici yakama shahid dan haka yafizge wayar, ganin haka yasa yarima yamaida idanunsa yalumshe.
shahid baiyi mamaki ba domin yasan halin abokin nasa tun suna yara.
knocking d'in k'ofar da akayine yasa shahid yabada izini da ashigo, wani dogarine yashigo tare da zubewa k'asa yana k'wasar gaisuwa shahid ne kawai ya amsa masa,
dogarin kansa yana k'asa yace Allah yaja da ran yarima mai jiran gado daman Maimartaba ne yake kiranka ya ce kasamesa a turaka,
yarima batare da yabud'e idonsaba yad'aga ma dogarin hannu alamun yatafi.
tashi dogarin yayi yace nabarku lafiya sannan yaficce daga d'akin.
shahid kallonsa yayi yana murmushi yace yau sarautar ta motsa kenan.....
_Comment_
*nd*
_Share_
_Sis Nerja'art✍🏻_
👑👑👑
_*YARIMA SUHAIL*_
👑👑👑
_*Written By~Sis Nerja'art*_
_*DEDICATED TO MY DAUGHTER ZARAH*_
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION ®*
*[onward together]*
*{ we give the readers of ours the best out of the bests,,our inks are melodious and dropping a kinda lights to readers }*
THE PEN OF LOVE 😘 HEART TORCHING ❤ TEARS OF SORROWS 😭 CURDLES 🙂 GIGGLES 😁 AND MARRIEGE THINK💑
*JUST GIVE US FOLLOW....*✔
_Sak'on gaisuwata agareku intelligent writer's Allah yabar k'auna😘_
_My k'anwa janaf Allah yabar min ke😘_
_*Wannan page d'in nakine Asma'u Yusuf Beji kiyi yadda kikeso da shi ina godia da kulawarki agareni😍*_
page 2⃣
Yarima suhail saida yayi kusan minti biyar yana a kwance sannan yabud'e idonsa ahankali yamik'e yasafka daga kan gadon, alkyabbarsa yajawo yasa batare da ya kalli shahid ba saida yataka yakusan zuwa k'ofa sannan yace kajirani bari indawo, shahid cike da tsokana yace toh ranka yadad'e
yarima baice komai ba yafita yana tafiyarsa ta k'asaita, dogarawan da suke zaune k'ofar d'akinsane suka zube suna kwasar gaisuwa sannan suka tashi domin sutake masa baya, yarima batare da ya kallesuba yad'aga musu hannu.
ganin haka yasa duk suka tsaya, yawuce yacigaba da tafiyarsa shi kad'ai duk inda yagifta kwasar gaisuwa akeyi, d'aga ma mutane hannu kawai yake idan da sabo sun saba da halin yarima ahaka har yashiga turakar mai martaba da mamakinsa yaga har da iyayensu a zaune,
waje yasamu gefen maimartaba yazauna a k'asa tare da kwasar gaisuwa wajensa da wajen iyayensu nan duk suka amsa masa,
maimartaba gyaran murya yayi yace toh Alhmdllh nasan duk zakuyi mamaki akan dalilin taraku nan da nayi ammah ba abun mamakibane alkhairine muke tafe da shi, ba akan kowaba sai akan yarima suhail,
maimartaba cigaba yayi da cewa domin na riga na yanke hukunci saboda nasan zai kar6i abinda nake tafe dashi na alkhairi, bakomai bane sai akan dubawa da cancantar da naga yayi dan haka naza6a maka matar aure bakowa bace face 'yar uwarka sumayya.
yarima gabansane yaji ya fad'i dasauri yad'ago kai yakalli maimartaba har ya bud'e baki zaiyi magana sai kuma yafasa dan haka yasunkuyar da kansa k'asa tare da runtse idonsa cike da takaicin za6in da maimartaba yayi masa, nan iyayensu sukaita murna suna tofa albarkacin bakinsu akan maganar.
shidai yarima saurarensu kawai yake,
muryar maimartaba ce yatsinkayo yana cewa toh kai uban gayyar bakace komai ba,
yarima suhail kamar ba zaiyi magana ba sai chan yace ranka yadad'e na amshi za6in da kayi min hannu bibbiyu Allah yak'ara tsawon rai.
cike da Jin dad'i maimartaba yace masha Allah, naji dad'i sosai tabbas nasan daman bazan samu matsala daga garekaba wlh ka faranta min nima Allah yakawo lokacin da zan faranta maka,
gaba d'ayansu sukace Ameen, yarima suhail nan yak'ara kwasar gaisuwa sannan yamik'e yafita
umman sumayya kamar tazuba ruwa k'asa tasha saboda murna domin ko bakomai tasan burinta ya kusan ciki ko da taje ma d'iyarta da labarin sumayya har da rawa tataka saboda murna dagudu tafita taje 6angarensu rahama tashaida mata, nan rahama tatayata murna.
yarima suhail yana komawa d'akinsa saman gadonsa yafad'a tare da lumshe idonsa cike da bak'in ciki domin an 6ata masa plan saboda shi baida burin yin aure a yanzu ko ma da zaiyi sumayya bata daga cikin irin tsarin matan da yake da burin aure saidai kawai zai amince ne saboda maimartaba domin baya iya jayayya da shi,
shahid ganin yarima acikin wannan mood d'in yasa bai tambayesa abinda yake damunsaba domin yasan ko da ma ya tambaya toh ba zai samu amsaba saidai idan shi yaso yafad'a masa toh dakansa zai basa labari dan haka yasharesa yacigaba da kallon ball d'insa.
yarima ya dad'e a kwance sannan daga baya yatashi yashige toilet.
bayan sallar isha'i yarima turakar iyayensa yaje inda yatadda mahaifiyarsa kishingid'e wata baiwarta tana mata tausa inda wasu biyu suke gefenta suna mata hira.
suhail yana shiga yatsaya bakin k'ofa ganinsa yasa duk suka zube suna kwasar gaisuwa sannan daga baya suka tashi suka fita suka basa wuri domin yagana da mahaifiyartasa,
sultana bilkisu tashi tayi daga kishingid'en da take nan suhail yataka yaje inda take yazauna sannan yagaishe da mahaifiyartasa cike da fara'a ta amsa masa.
suhail duk'ar da kansa yayi k'asa baice komai ba, ganin haka yasa mahaifiyarsa tace yarima me yake faruwane? kafad'a min damuwarka domin bakada wata uwar da tafini,
suhail d'ago fuskarsa yayi cike da damuwa yace ummi yanzu Sumayya ita zan aura?
murmurshi ummi tayi tace toh menene dan ka aureta ina ce 'yar uwarkace kuma ta cancanta da hakan,
dan haka kakwantar da hankalinka kakoya ma zuciyarka sonta insha Allahu zakuji dad'in zaman aurenku.
cike da damuwa suhail yace ammah ummi kinsan halin Sumayya ko kad'an halinmu bai zo d'ayaba,
ummi tace injiwa yace maka haka? duk abinda kaga tanayi harda yarinta, nidai burina kakwantar da hankalinka tunda ita kaga bata tada hankalintaba kakoya ma zuciyanka sonta insha Allahu zakuji dad'in zaman aurenku.
yarima suhail yace toh ummi nagode, nabarki lafiya.
ummi tace toh my son dan Allah kar katashi hankalinka tunda kaga an amince da aikinka yanzu haka mahaifinka ya sa afara maka ginin hospital d'inka.
murmurshi yarima yayi yace nagode ummi sannan yafita daga turakar yakoma tasa.
Bayan kwana biyu aka tsaida maganar aurensa da sumayya nan da wata biyu masu zuwa, yarima yaso asa lokacin dayawa ammah maimartaba yace a'a, ,sumayya farin ciki tayi sosai agaban kowa take nuna murnarta,
yarima ganin dagaske ake yasa yad'an saki jikinsa har suna d'an ta6a hira da sumayya shima d'in kafin yayi magana d'aya tayi biyar, in ko kaga sunyi waya toh itace takirasa shima daga gaisuwa yake kashe wayarsa.
Bayan wata biyu akasha bikkunsu anyi shagali sosai ak'allah saida akayi events kusan guda biyar ammah dakyar aka samu yarima suhail yaje d'aya daga ciki shima saida ummi tasa baki, ammah sauran duk k'in zuwa yayi k'arshe idan yaga za'a takurasa sai yakashe wayoyinsa yace kar abari kowa yashigo sashensa,
ranar asabar aka d'aura aure, auren da dubban mutane daga nahiya dadama suka hallara,
amarya ta sha kyau har ta gaji, inda amarya tatare a part d'in yarima da aka fitar da shi a cikin gidan sarauta, k'arshen gata an nuna mata babu abinda ba a zuba masu na amfani ba.
kowa yazo sai ya yaba tsarin gidan domin babu wanda zai ce acikin gidan sarautane saboda part d'in yarima antsarasa kamar a turai inda aka fidda ma sumayya 6angarenta sai na yarima sai wani part d'in da aka fara ginawa aka aje sai kuma part na ma'aikata da bayinsu maza da mata.
da daddare saida shahid yayi dagaske sannan yasamu yarima suhail yayi wanka yashirya suka fito suka rakasa gidansa.
suna ta tsokanarsa shidai yayi shuru yakyalesu saboda wani irin haushi da yakeji, hatta su kansu haushinsu yakeji tunda su suka matsa masa sai yaje.
saida suka rakasa har part d'in amaryarsa sannan sukayi masa sallama suka tafi.
yarima suhail 6angarensa yabud'e da mamakinsa yaga dogarawansa zaune a k'asa suna ganinsa suka zube suna kwasar gaisuwa, yarima suhail batare da ya amsaba yace kun iya tafiya ,
k'ara kwasar gaisuwa sukayi sukace toh ranka yadad'e sannan sukace atashi lafiya sai suka tashi suka fita
bedroom d'insa yashiga komai na ciki very need da mamaki yakalli yadda aka shimfid'a masa farin bedsheet mai kyau a saman gadonsa d'auke kansa yayi yawuce yashiga toilet yawatsa ruwa , bayan ya fito yayi shirin kwanciyarsa yahaye gadonsa.
A 6angaren gimbiya sumayya bayan ta gama shirinta su jakkadiya suka take mata baya zuwa turakar yarima, da sallamarsu suka shiga ganin baya parlour yasa suka kwank'wasa masa bedroom,
yarima da yake kwance yabada izinin ashigo, da mamaki yake kallonsu sumayya da suka shigo, nan su jakkadiya suka zube k'asa suna kwasan gaisuwa, ita dai sumayya zuba masa ido tayi tana kallonsa cike da son mijinta,
haydar bai damu da kallon da take masaba yace lafiya kukazo man d'aki?
jakadiya da take durk'ushe tace ranka yadad'e yarima mai jiran gado daman dada ce tace mukawo maka amarya,
yarima suhail shuru yayi baice komaina yamaida idonsa yalumshe.
ganin haka yasa su jakadiya sukace mun barku lafiya gimbiya da yarima Allah yaja da ranku atashi lfy.
Gimbiya sumayya tace idan kun fita sai kurufe mana k'ofan,
yarima suhail yana jinta mamakine yakamasa domin bai ta6a ganin amarya hakaba.
suna fita sumayya tatako ta iso bakin gadon tazauna gefen da yarima yake kwance, suhail batare da ya bud'e idonsaba yace kije kid'auro alwallah,