Sashe 14
Yarima Suhail Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shaheed kallon yarima yayi yaga baida niyar yin magana kuma yana jin ta, shima bakinsa yaja yayi shuru.
saida aka d'au kusan minti ukku tana tsugunne sai chan yarima yad'aga mata hannu batare da ya kalletaba alamun tatafi.
dasauri tak'ara duk'ar da kanta tace ranka yadad'e afito lafiya sannan tatashi tafita tabar d'akin.
shaheed kallon yarima yayi yaga baida Niyar tashi, cikin ransa yace yau abun ya motsa kenan, nan yacigaba da kallon ball d'insa.
saida akayi kusan minti goma sannan yarima yamik'e tare da d'auko alkyabbarsa yasaka, batare da yayi ma shaheed maganaba yafita yabar d'akin,
nan mutane sukayita zubewa suna kwasar gaisuwa yau ko d'aga musu hannunma bayayi ahaka har ya isa turakar dada.
ko da yashiga dada tana kishingid'e anayi mata tausa, ganinsa yasa duk suka zube suna kwasar gaisuwa, tsaye yarima yayi har saida suka tashi suka ficce sannan yatako yazo yazauna bisa kujerar da take opposite d'in dada.
dakyar kamar bayason yin maganar yagaishe da dada.
dada cikin fara'a da sakin fuska ta amsa masa, gyara zamanta tayi sannan tace yarima daman akan maganar matarkane yaushene zata dawo?
Yarima kallon dada yayi sannan yamaida kallonsa akan wayarsa da yake dannawa cike da jin haushin maganar da dada tayi,
dada zuba masa ido tayi tana kallonsa baida niyar bata amsa,
sai chan yace ranki yadad'e ai nad'auka kunyi magana kinsan lokacin da zata dawo tunda nidai bata fad'amin kwanakin da zatayiba.
dada baki tasaki tana kallonsa har yagama maganar sannan tace suhail kana dai so kacemin bakuyi waya da itaba tunda tatafi.
yarima shuru yayi bai tankaba,
dada tace ammah wlh da kacika marar kirki har yanzu kana nufin baka huceba kenan.
yarima kallon dada yayi tare da yin murmushi yace dada kenan ni ba fushi nakeba, kawai dai nad'auka kinsan lokacin da zata dawone ammah kiyi hak'uri idan maganata ta6ata miki rai,
dada tace toh yanzu nafahimta ammah dan Allah kakirata kaji yaushe zata dawo saboda sati guda tace zatayi ammah yau kusan kwananta takwas.
mik'ewa yayi yace toh dada, bari inwuce ana jira.
dada tace toh shikenan nidai dan Allah kakirata.
yarima baice komai ba yawuce yafita cikin ransa yana cewa saidai kar tadawo indai sai na kirata zata dawo.
Bayan kwana biyu gimbiya sumayya tayi shirin komawa gida lokacin Kwananta goma, Alhaji jamil da zinat su suka kaita airport a chan ma Alhaji jamil yana manne da ita kud'i masu tsoka yabata, har saida sukaga tafiyarta sannan suka bar wajen.
Gimbiya sumayya ko da tadawo da su dada suka tambayeta akan rashin dawowarta k'arya tayi musu akan wai wata matsala ce tatashi akan business d'insu saida tajira komai yakoma normal sannan tadawo.
ko da tadawo sai da takwana biyu batasa yarima a idontaba dan tayi tunani zaizo d'akinta ammah sai gashi tsawon kwana biyu bai zoba.
dan haka da daddare shiryawa tayi taje 6angaren yarima domin ta san Indai ba ita tajeba toh ba zai ta6a zuwa wajentaba saidai idan yana buk'atarta.
lokacin da tashiga yarima suhail yana shirin bacci ko inda take bai kallaba, takawa tayi taje inda yake still dai bai kalletaba sai ma wucewa da yayi yahaye gadonsa yakwanta.
Sumayya cikin ranta tace toh yau kuma naga yadda zamu kwashe da wannan d'an jin kan, binsa tayi saman gadon takwanta gefensa tace my sweetheart ko welcoming d'in ma bazan samuba, tsawon kwana biyu da dawowata ammah ko kanuna ka damu.
yarima suhail batare da ya kalletaba yace ashe kini dawo?
da mamaki sumayya take kallonsa tace au da ba zan dawoba?
yarima bai tanka mataba yajuya mata baya.
sumayya ganin haka yasa tarungumosa ta ba tace haba yarima wai meyasa kake son wulak'antani ko dai bakaji dad'in dawowataba?
yarima banza yayi yakyaleta cike da k'ulewa.
gimbiya sumayya tace haba yarima wlh banason sharewar nan da kakemin.
yarima suhail yace sumayya ai da baki dawoba dan dabakinan hankalina ya fi kwanciya wlh, ni da kin taimaka kin tashi kinkoma d'akinki dan yanzu banason a dameni hutu nake buk'ata.
sumayya cike da k'ulewa tace kai wlh tsiyata da kai bakasan arzik'iba duk yadda mutum zai nemi yakyautata maka sai ka kushesa nifa kawai tausayinka nakeji ganin lokacin da nad'auka bana nan nasan kayi missing d'ina.
Yarima tashi yayi yazauna yana kallonta a wulak'ance yace sumayya me kika d'aukeni? na fa san abinda nakeyi ni a yanzu bana buk'atarki dan haka kitashi kifitarmin daga d'aki,
da mamaki gimbiya sumayya take kallonsa tace yarima ni kake kora? me nayi maka daga dawowata sai kahauni da fad'a?
wani mugun kallo yarima suhail yayi mata tare da nuna mata k'ofa.
tashi sumayya tayi tare da d'aukar alkyabbarta tasaka sannan tace naji zan fitar maka daga d'aki sauk'inma nima ina da nawa d'akin daman taimaka maka zanyi ammah tunda......
tsawa yarima yadaka mata cikin 6acin rai yace I said get out!!!
sumayya ta tsorata sosai da ganin yanayinsa dan haka dasauri taficce tabar d'akin cike da jin haushin wulak'ancin da yarima yayi mata daga dawowarta......
_Comments_
*nd*
_Share_
_Sis Nerja'art✍🏻_
👑👑👑
_*YARIMA SUHAIL*_
👑👑👑
_*Written By~Sis Nerja'art*_
_*DEDICATED TO MY DAUGHTER ZARAH*_
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION ®*
*[onward together]*
*{ we give the readers of ours the best out of the bests,,our inks are melodious and dropping a kinda lights to readers }*
THE PEN OF LOVE 😘 HEART TORCHING ❤ TEARS OF SORROWS 😭 CURDLES 🙂 GIGGLES 😁 AND MARRIEGE THINK💑
*JUST GIVE US FOLLOW....*✔
_*Sak'on gaisuwata gareka M.B.A a duk inda ka kasance nagode sosai👍*_
_~Masha Allah Sis leemah nd my k'anwa Janaf ina tayaku murnar kammala novels d'inku masu suna *BABBAN KUSKUREN DA NATAFKA nd NATAFKA KUSKURE* hak'ik'a kunyi namijin k'ok'ari wajen baje basirarku da hikimarku kun wa'azantar, kun nishad'antar sannan kuma kun fad'akar gaskiya na yaba muku sosai Allah yak'ara basira da zak'in hannu, I heart u all~_
_*Ummun Meenal Mummyn fadyl nd my chubby kuna ina kumatso kusa yau filin nakune, wannan page d'in mallakinkune ku kad'ai kuyi yadda kukeso da shi*_
page 1⃣1⃣
Yarima suhail bayan gimbiya sumayya ta fita dafe kansa yayi cike da jin haushin sumayya da take nema taraina masa wayau, watau ta ma san ya yi missing d'inta? to kenan ita batayi missing d'insaba tana nufin taimakonsa ma zatayi. tabbas yasan ya yi *BABBAN KUSKURE* da ya amince ya aureta domin ko kad'an batasan minene aureba
tsaki yaja yace Allah yashirya sannan yakoma yakwanta yana mamakin halin sumayya.
Sumayya a fusace takoma d'akinta cike da bak'in cikin wulak'ancin da Yarima yayi mata, ace kamarta daga ta je tataimaka masa shine yakoreta
tana shiga bedroom tamurza key nan tafad'a saman gado tafara kuka.
tun daga ranar aka koma 'yar gidan jiya ba mai kula d'an uwansa kowa harkar gabansa yakeyi
_______________
A 6angaren su zarah har yanzu babu abinda yasauya daga halaiyar 'yan gidansu, malam bello yanzu islamiyya kawai suke samu suna had'uwa
yauma bayan ta taso daga islamiyya tafiya take a nutse kanta sadde a k'asa daga bayanta taji ana mata sallama kamar ba zata amsaba sai kuma chan ta amsa batare da ta tsayaba mutumin cigaba yayi da binta yace dan Allah 'yan mata kitsaya kisaurareni mana,
Zarah ahankali tad'ago kai takalli mutumin da bazai gaza shekaru ashirin da biyarba, k'ara d'aure fuskarta tayi tace lafiya malam kaketa bina?
Murmushi mutumin yayi yace ni dai sunana hamza ina zama chan waccan rumfar mai kayan miyar kullum ina ganin giftawarki idan kin dawo islamiyya kuma gaskiya ina sonki saisa natunkareki nafad'a miki domin insamu matsugunni a zuciyanki wlh ina sonki, ina k'aunarki ina begenki, wlh indai baki amshi tayin soyayya taba zan iya mutuwa.
zarah baki tasaki tana kallonsa maganganunsa har sukaso subata dariya tadake tace ka gama?
hamza yace eh nagama ina dai son inji daga gareki domin kema nasan nayi miki
Zarah d'an murmushi tayi tace nagode sosai da tayinka ammah saidai kayi hak'uri domin ina da wanda nake......
katseta hamza yayi yace dakata malama ai daman abinda naji ma tsoro kenan saisa tun tuni nak'i tunkararki da maganar ammah wlh bakiyimin adalciba danma kin samu ance ana sonki wanene anguwarnan bai san halin gidankuba waye baisan ku 'yan iska bane, dan ma kin samu antaimaka ance ana sonki.
zarah murmushin takaici tayi sannan tace toh nagode kuma so ne bazan ta6a sonkaba, tana gama fad'in haka tawuce tabarsa tana jinsa yana ta yada mata bak'ak'en maganganu ammah tasharesa cikin ranta ko wani irin abune yatokare mata mak'oshi tabbas tasan abinda bawan Allahn nan yafad'a gaskiyane a game da gidansu, ahaka ta isa gida da tunani iri-iri cikin ranta.
*BAYAN SATI 'DAYA*
Rauda yau kasancewar ta tashi da matsanancin ciwon kai da zazza6i kwance tawuni bata iya komai, da kaganta kasan tana jin jiki tuni ta fita hayyacinta saboda Amai da take yawan yi
su mama sun tusata a gaba kowa tausayinta yakeji ganin irin wahalar da take sha kallonsu kawai zakayi kasan suna cikin matsanancin tashin hankali.
zarah ko kuka kawai takeyi tana rik'e da hannun yayartata ko kad'an bata yarda tamatsa daga kusa da itaba domin ita tana da k'wallafar 'yan uwanta.
mama ce tahad'o mata ruwan bunu tare da indomie matsa mata sukayi sai taci, ba dan tasoba tadaure tamik'e dakyar tayi loma ukku shima dan taga hankalin dangin nata a tashe, kafin kace mi dagudu tamik'e tanufi toilet tadinga kwarara amai dasauri zarah tabita tarik'eta tana mata sannu har saida tagama, Aysha ce tad'ebo musu ruwa a buta nan zarah tataimaka mata tawanke jikinta sannan suka fito takoma takwanta.
zarah kallon su mama tayi da sukayi jugum tace mama dan Allah kice ma yaya Rauda tatashi muje asibiti domin bai dace tazauna da ciwo ba.
mama dogon numfashi taja tare da cewa hakane zarah nima abinda nake tunani kenan domin cikin d'an lokacin nan duk ta fita hayyacinta.
Rauda dakyar tabud'e baki tace a'a ba zanje asibitiba kubarni a nan kawai in muturwace inyita a gida.
zarah da Aysha fashewa sukayi da kuka ganin yarda 'yar uwar tasu take jin jiki, mama tace A'a Rauda dole fa kitashi muje asibiti.
Zarah tace mama ni zan rakata kice tatashi mutafi.
mama tace ke mezaki iya idan kinje? Ni dai zan tafi da ita.