Chapter 13&14
Yareema Jawad Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yareema jawad ji yyi gaba d'aya hirar ta ishe shi, dan haka ya mike yana duba watch d'in dake d'aure a wrist d'insa, wata iska ya furxar sannan ya kalli areef, gaba d'aya yanayin sa ya chanja, xan wuce ya fad'a da sanyin murya, tashi tsaye areef yyi sannan ya kalli yareema jawad yyi murmushi, ok babban yaya muje na rakaka gida dan ina san na fara ganin my heart desire, ya fad'a yana shafa sumar kansa.
"Yareema jawad ji yayi kamar areef ya soka masa mashi, dan haka bai iya cewa komai ba ya d'auki hanyar barin palour, bayan sa areef yabi yana daria k'asa-k'asa. Yareema jawad shiga motar yyi yana jiran k'arasowar areef su wuce, areef na karasowa ya sunkuyo da kansa dai-dai yareema jawad fuskarsa d'auke da murmushi, babban yaya baxan samu damar binka yau ba, amma gobe xanxo xance wajen my heart desire dan Allah a gyara ni a wajen ta, wani k'ululun bak'in ciki ne ya a tukarewa yareema jawad a mak'ogaro, da kyar yyi murmushin da bai kai xuci ba, ya ansawa areef da ok.
"A takaice suka yi sallama yareema jawad ya ja mota da gudu ya nufi gida. Wani shu'umin murmushi areef yyi wanda shi kad'ai yasan manufarsa da haka ya shige cikin gida.
"Yareema jawad kam Allah ne ya kai shi gida, bai tsaya ko ina ba sai a part d'insa, a nan ya ajiye motar yyi ciki. Gaba d'aya ransa a b'ace yake kuma ya rasa dalilin b'acin ran, to mai yake shirin faruwa dashi ne.
"Bala ya fito daga kitchen yaga shigowar yareema jawad a fusace, daga gani yasan bbu lpy, dan haka ya rud'e dan yasan abin sai ya shafe shi.
"Yareema jawad bedroom d'insa ya nufa yana shiga ya cire kayan jikinsa ya saka na wanka ya nufi toilet, dan wani bala'in xafi yake ji da baxai iya jiran bala yaxo ya hada masa ba.
"Da sallama bala ya shigo d'akin yana rarraba ido, jin saukar ruwa a toilet ya k'ara firgita shi, shikenan yareema jawad ya gaji da jirana har ya shiga toilet da kansa.
"A gurguje bala ya kwashe kayan da yareema jawad ya cire ya nufi wardrob ya dakko masa wata red riga mai karamin hannu, sai wando 3quater black colour ya ajiye a gefen bed, da sauri bala ya fita ya nufi kitchen dan kar girkin daya d'aura ya k'one, dan wannan yafi masa komai tashin hankali saboda yareema jawad bayasan yaji k'auri ko kad'an ballantana ace abincin da xaici ne yake k'aurin.
"Yareema jawad kam banda sakarwa kansa ruwa bbu abinda yake yi, a hankali yaji sanyin ruwan ya fara ratsa shi dan haka ya hak'ura ya fito d'aure da towel a waist d'insa. Wajen standing Ac dake d'akin ya nufa, a hankali ya kaita karshe dan yaji sauki a ransa,sannan ya dawo ya nufi dressing mirror.
"Kayan da bala ya d'akko masa ya saka ya fada luntsumeman gadonsa yana kallon ceilling, knocking bala yyi sannan ya shigo d'akin hannunsa d'auke da tray, gaba d'aya yareema jawad ya tafi duniar tunanin da bai san ma abinda yake tunanin ba. Ranka ya dad'e bala ya fada cike da ladabi, firgigit yareema jawad yyi ya d'ago kai ya kalli bala,na'am bala akwai matsala ne? a'a ranka ya dade ga abinci na kawo maka, ok ajiye bala ya fada bayan ya lumshe idonsa. Jiki bbu kwari bala ya ajiye abinci ya fita daga d'akin yana naxarin yarda yareema jawad ya shiga damuwa irin haka, ko mai ya same shi Allah masani.
"A bangaren xaljamil kuwa tana gama shan coffee ta fad'a wanka, tsayawa kallon kyau da tsarin toilet d'in, gaskia dakin nan da toilet d'in nan sunyi masifar birgeta, dan a gidan su kad'ai xata iya bada labari.
"Ta dad'e a bathtube sannan ta fito d'aure da karamin towel d kad'an ya rufe mata cinyoyinta, gashin kanta a jik'e alamar ta wanke shi,sai faman gogesa tak'eyi ranta duk a bace,duba d'adin tayi taga ba kayanta dan haka ta shiga rud'ani, ita ba sanin kan gidan tayi ba, nd batasan fita ta had'u da kowa,gashi ba'a sai mata layin nigeria ba ballantana ta kira mom.
ido na xaro waje nace ok xaljamil dama bata janye k'udirinta ba?
"Tunda ga dakin ta fara sand'a, a hnkl ta murd'a handle d'in kofar ta lek'a, OMG! Xaljamil ta fad'a a fili, ganin kyau da tsarin palour d'in ya birgeta, ga sanyin Ac da ya had'u da airfreshner, sosai xaljamil ta bud 'e kofar hanci ta tana shak' a. Da sauri ta tuna abinda ta fito yi dan haka a hankali ta fara k'arewa palour kallo, wani murmushi ta saki ganin trolley d'insu a chan gefe, cikin sand'a da kallon hanya xaljamil ta k'arasa gaban trolley d'in.
" Duk abinda xaljamil ke yi mom na kallon ta ta window d'in d'akinta, sosai xaljamil ta bawa mom daria, hmmmm xaljamil kenan xakiyi ki gama.
"A hankali xaljamil ta fara jan trolley d'inta tayi hanyar d'akinta,ji tayi an bankad'o curtain d'in palour, wani bugawa xuciar xaljamil tayi tana baraxanar fita daga kirjinta. Tsayawa chak tayi dan ta kasa d'aga k'afarta tayi. Batasan sanda hawaye ya fara fita a idon ta ba, shikenan yau ta shiga uku, ko wane irin mutun xata gani.
"Aunty xaljamil! Nawal ta kirata, da gudu ta nufi xaljamil ta rungumeta ta baya, wata ajiyar xucia xaljamil ta sauke wanda sai da nawal taji, dan haka ta xagayo gaban xaljamil tana kallon fuskarta, OMG nawal ta fad'a aunty xaljamil waya saki kuka? Da sauri xaljamil ta fara goge hawayen fuskarta dan ta manta sun fito. Murmushi ta k'irkiro ta kama hannun nawal, bbu komai baby nawal xo muje cikin na shirya, ok my aunty. Xaljamil ta kama trolley d'inta ta shig'e da sauri dan kar tsautsayi yasa wani ya shigo.
"Handdryer ta fara d'akkowa ta xura a socket ta fara busar da gashin kanta, nawal kam sai surutu take mata xaljamil na kwasar daria, a hankali taji kaunar nawal ta shiga ranta.
"Bayan gashin ta ya bushe ta fito da mayukanta na shafa da gashi, sosai xaljamil ta gama da shafa ta kuma nufi trolley d'in ta dan chanja kaya, wata purple gown tasa wacce aka mata ratsi da yellow, abinka da farar fata sun bala'in karbar jikin xaljamil,ga rigar dai-dai ita bata mata yawa ba batayi kad'an ba.
"Nawal sai yaba kyan da aunty d'in nata take, wallahi aunty xaljamil kinyi kyau, dama a kwai mata irinku a duniar nan nawal ta fad'a hannunta a kan bakinta irin mamakin nan takeyi. Kamo hannunta xaljamil tayi tana tunxira daria, chiiiiiiiiiiii gaskia baby nawal xamu cire bakin ki mu aje a gefe, ido nawal ta fito dashi, i'm sowi my aunty kinsan haka uncle jawad yake fad'a? Ji tayi gaban ta ya fad'i a xuciar ta ta mai-maita jawad, badai wanda mom d'inta ta bata labari ba? Gaba d'aya ta shiga tunani, indai shine ta nasan ganin sa, amma ya yake, bak'i ne ko fari, mai kyau ne ko mummuna, a hankali labarin mom ya dawo mata, yareema jawad kyakkyawan gaske ne, au my aunt na manta sarki mai murabus ynx yace mini xai taho duba ki, nasan ma yana hanya kinsan ya xama old man tafiar sai a hnkl.
"What! Xaljamil ta fad'a da karfi wanda sai da nawal ta tsorata, kallon aunt d'in nata tayi, aunty xaljamil layin? Idonta ne ya kawo kwalla dan haka hankalin nawal ya kuma tashi, my aunty ki fad'a mini mana, xaljamil kam banda innalillahi wa'inna ilaihi rajiun bbu abinda take nanatawa a xuciar ta. Dabara ce ta fad'o mata dan haka tayi wa nawal rad'a a kunne, daria nawal tayi hhhhhh my aunt karki samu matsala.
"Jin an fara murd'a handle d'in d'akin xaljamil yasa nawal da xaljamil suka kashewa juna ido, da gudu xaljamil ta haye gadonta ta runtse Idonta ta fara hawaye dan dama xaljamil hawayen banxama fita yake a Idonta ballantana na kare kai, nawal ce ta koma kusa da xaljamil data d'aura hannunta a kan cikin ta tana kiran, wayyo mom cikina! Mom cikina.
"Kofar d'akin aka turo da karfi, sarki Abubakar ne mai murabus da matarsa fulani da itama d'aga so kafar ta tayi ta taho duba xaljamil.
"Ganin xaljamil na juyi tana kiran cikinta yasa hankalinsu gaba daya ya tashi, harda mom dan batasan plan bane, innalillahi wa'inna ilaihi rajiun shine abinda sarki keta mai mai tawa, mom da fulani ma haka, sarki ne yyi karfin halin tambayar nawal, tun yaushe take haka? Ynx bbu dad'ewa ta fada tana jan majina. Sarki mai murabus ne ya kalli bafadan sa da suka xo tare kira mini yareema jawad, rissinar dakai yyi bani da ita ranka ya dad'e. Ok kira mini farouq maxa a waya da sauri ya kira mai martaba sarki farouq ya sanar dashi halin da ake ciki, cikin rawar murya farouq ya ansa bari na kira jawad d'in.
"Wayar yareema jawad ce ta fara ringing, kamar baxai duba mai kiran ba sai kuma ya dauka wayar ya duba, mai martaba ya gani dan haka yyi saurin dagawa dan ta kusa yin missed call.
"Hello! Yareema jawad ya fad'a cikin kasalalliyar murya, sannu jawad ashe dama baka koma ka sak'e duba jikin xaljamil ba, ynx baba ya kirani akan gata chan tana ciwon ciki, haba jawad mai ya sa kake haka, xaljamil ce fa, xaljamil d'in jawad amma naga kamar baka damu da ciwon nata ba.
"Sunan da mai martaba ya fad'a yareema jawad ya maimata a hnkl, jawad d'in xaljamil, ji yyi tsigar jikinsa ya tashi, he is speechless dan haka, bari naje ya fad'a wa mai martaba, yawwa jawad nima gani nan.
" Jiyay gaba d'aya hankalinsa ya tashi, a gurguje ya dauk'i first aid box ya chanja shigarsa xuwa blue jeans, labcourt d'insa ya xira ya fita da sauri. Ba wai wani sauri chan ba, amma a yarda yareema jawad ke taka k' asa kamar baya so na tabbar cewa sauri yake.
SUMYNBASH CE 💋
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
YAREEMAH JAWAD
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P. M. L. W
A romantic love story
2017
Story & written by
SUMAYYA SALEES SADEEQ
NAGODE SOSAI DA ADDU'AR KU MY FANS ALLAH YA BAR XUMUNCI ❤💋