Chapter 75&76
Yareema Jawad Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Jawad kam yasha mintsini, yak'ushi daga Zaljameel. Zaljameel kam ansha kuka an gode Allah, dan idonta har kumb'ura yayi. Asubar fari Jawad ya bud'e ido, a time d'in Zaljameel baccin wahala ya d'auke ta, zuba mata ido yayi cike da so da k'aunar ta, gashin kanta ya gyara daya rufe mata fuska, bacci take hankali kwance, sai dai tana sauke ajiyar zuciya lokaci zuwa lokaci, tausayinta yaji ya kamashi cuz shi kansa yasan tasha wahala,mik'ewa yayi ya nufi toilet.
Wanka yayi ya d'auro alwala, ya fito ya zira jallabiya ya nufi masjid.
Bayan ya dawo ya tarar Zaljameel ta tashi tana kukan shagwaba, sai wani yarfe hannu take, tana jin shigowar Jawad yasa Zaljameel ta ja blanket d'in ta rufe fuskarta, dan wani kunyar Jawad take ji yanzu.
Murmushi yayi ta tako gaban bed d'in, zama yayi ya fara jan blanket d'in, rikewa Zaljameel tayi gama ta hanashi ja, ta cigaba da kuka!
"I'm sorry sweetheart, nasan na wahalar da baby na tuba nake"
"Ni babu ruwana da kai, sai da ka gama mini mugun ta sannan zaka bani hak'uri, ni lokacin da nake baka ai baka saurareni ba".
Dariya Jawad kesan yi amma ya k'unshe," Please baby na muje na taimaka miki, banza ta masa, hakan yasa ya hawo bed d'in ya d'auke ta chak ya nufi bathroom, da kansa ya gasa ta tana ta koke koken shagwaba, a haka ya kammala mata wanka ya fita ya barta tayi na tsarki.
Kanta fito ya d'auke bedsheet ya shinfid'a wani, ya gyara ko ina ya fita had'ama Zaljameel coffee.
Tana fitowa taga baya nan, a hankali ta d'ingisa ta fice daga room ta nufi nata, wardrobe ta nufa ta d'auka wata pink d'in doguwar riga, tabi jikinta, ba tayi make up ba dan babu lpy, ta dai shafa powder da lipgloss ta shimfid'a prayer mat ta zira hijab ta fara sallah, bayan ta idar tayi azkar ta shafa ta koma gefen bed ta zauna tana tuna muguntar da Jawad ya mata,ji tayi an murd'a handle, zama ta gyara ta wani yi kicin kicin da fuska, ta maida kanta gefe.
Murmushi yayi ya sosa k'eya, ya k'araso ciki hannun sa d'auke da hot coffee, zama yayi dab da Zaljameel jikinsu na gogar na juna ya mik'a mata coffee, "my darling gashi ki sha please" hararsa Zaljameel tayi "Bana sha" , ta cigaba da k'unk'uni, tausasa murya Jawad ya sake yi, "Haba mana baby na idan baki shaba zamu b'ata".
Kallonsa Zaljameel tayi" Ok har kana tunanin wani b'atawa bayan wacce mukayi, ni ka rabu dani "ta tura baki gaba.
" Ok na gane kina b'ukatar mai mai, kallonsa tayi saboda rashin sanin mai yake nufi da mai mai, "tambayarsa tayi," Ya Jawad mai kake nufi da mai mai, "dariya yayi," abinda ya faru jiya tsakanin mu nake so ya k'ara faruwa indai baki shaba "bai k'arasa zancen sa ba Zaljameel ta k'arfi coffee tana harararsa, dariya ya fara mata takai masa duka ya goce" matsoraciya kawai, jiya duk kin cika mana gida da ihu, wayyo Allah na Mom, wayyo Allah na Fulani, "ya fad'a yana kwaiwayon muryarta. Pillow taja a kusa da ita ta shiga buga masa, shikam banda dariya babu abinda yake yi.
Sai da ta shanye coffee sannan suka sauka main parlour na k'asa, kasa tafiya tayi sai Jawad ne ya d'auke ta chak suka sauka. Zaune suke a parlour, Jawad ya d'aura kansa a cinyar Zaljameel ya lumshe ido kamar mai shirin yin bacci, hannun su a cikin na juna,jJawad na duba lallen da Fulani tasa aka mata, "Zaljameel henna d'in nan yayi kyau sosai, waya miki?" hannun ta kalla, "Fulani ce tasa aka mini, kasan Fulani na bala'in sona" hodijan Zaljameel aini zan fad'a miki gaka, "haba Ya Jawad kaima ka gani ko?" kai ya gyad'a mata," Zaljameel bacci nake ji, ki sani bacci please "." Ok Ya Jawad, gashin kansa ta fara chakud'awa tana shafawa a hankali, wani bacci mai nauyi ya d'auke shi, kiran sunan sa tayi a kunnensa taji shiru, hakan ya tabbatar mata da yayi bacci, gefen fuskarsa ta shafa tana Murmushi, "sleeping beauty, dan a zahirin gaskia zaka iya cewa Jawad ba bacci yake ba.
Zaljameel zaune har Jawad ya tashi, yana bud'e ido ya sauke shi a a cikin na Zaljameel, wani k'ayattacen murmushi ya sakar mata sannan ya mik'e zaune," Mata ta baki tashi ba kenan, na wahalar dake ko? "murmushi tayi aa Ya Jawad," Ok, tashi yayi ya d'auke ta suka nufi uptsairs, room d'insa ya nufa, a bed ya sauke Zaljameel y shiga toilet, 15mint Jawad ya fito daure da towel a waist d'insa, faffad'an kirjinsa a byyane, runtse ido Zaljameel tayi ta kwanta a bed d'in, murmushi Jawad yayi ya nufi mirror, sai da yayi shafa sannan ya nufi wardrobe, white shadda ya d'auka ya dauka ya saka,perfumes kala kala ya fesa, duk shirin da yake Zaljameel na jinsa amma ta basar, ji tayi anyi sama da ita, a razane ta bud'e ido, ganin Ya Jawad yasa ta fara dukan kirjinsa "Kai ko, ri gimar ka tayi yawa, haka kawai ka bama yar mutane tsoro"
Dariya Jawad yayi, "Ok ashe tsoron bashi da wuya, ?kinsan ina d'akin nan ai babu abinda ya isa ya kamaki Zaljameel sai dai ikon Allah".
Binsa tayi da kallo cike da so da k'auna," thanks Ya Jawad, I really appreciate ".
" Don't mention my darling, u are mine for ever, dats means u deserved more my baby" u mean a lot to me, I love you nisful hayat. Hugging din Jawad tayi, saboda murna ta rasa mai zatace masa, kissing d'insa tayi a wuya, dariya yayi ya sauke ta. "Baby Zaljameel zan fita please karki hanani" Ya Jawad ai ban hanaka fita ba amma dai tare zamu tafi? "Aa Zaljameel kishin ki nake yi wallahi ko k'uda banda dole bazai ganki ba" shagwabe fuska tayi, Ya ina da hijab fa sai in saka in mun fita sai na sayi kayan kwarai dama ai kai ka ajiye mini wannan kayan dan ka hanani fita "murgud'a masa baki tayi dariya yayi," ha Zaljameel zanyi maganin rashin kunyar nan, naga har yanzu baki yi hankali baa"Aa Yaya ni kuwa nayi hankali "suka saka dariya gaba d'aya.
Room dinta ya rakata ta d'auka hijab
suka fita zuciyarsu fal nishadi.
SUMYNBASH CE 💋
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
YAREEMAH JAWAD
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
©PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P.M.L
(We don't just entertain and educate, we touch the heart of the readers)
A romantic love story
2017
August 2017
Story & written by
SUMAYYA SALEES SADEEQ