Chapter 71&72
Yareema Jawad Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
1:06pm
Zaljameel ta farka daga bacci, jin ta tayi jikin Jawad yayi hugging d'inta kamar mai tsoron kada wani ya kwace masa ita, murmushi tayi ta shafi gefen mans pride d'insa, "wicked man, Allah yasa da gaske ka you change ur habit, heart d'inka ya zama clean makar beautiful face d'inka" takai bakinta zata masa kiss taga ya bud'e idonsa ya zuba mata su cikin nata, da sauri ta fara k'ok'arin mik'ewa daga jikinsa dan ji tayi kunya ta kamata, rik'eta Jawad yayi yana murmushin nan nasa gwanin birgewa.
"Oya kiyi kissing d'ina mana ya kika fasa?".
Shagwabe fuska tayi, "Haba Ya Jawad, ni fa ba kissing d'inka zanyi ba, mans pride d'inka kawai nake kallo".
Murmushi Jawad yayi ya shafa gefen fuskarsa, "Ok ya birge ki ne?".ya fad'a yana kallon jikinta, gani yarda ya zuba ido a wajen yasa Zaljameel ta tsargu, a hankali ta kalli inda Jawad ke kallo, ji tayi kunya ta kamata, ganin rabin breast d'inta a waje, sauri tayi ta gyara rigar sannan ta dungurema Jawad kai ta wani b'ata rai ".
Dariya Jawad keyi ya kama hancin Zaljameel yaja har sai da tayi k'ara" Wato Zaljameel bakyajin magana ko? Dungure mini kai kikayi? ".
Harararsa tayi," Ha Ya Jawad ka gode Allah dungure maka kai kawai nayi". Binta yayi da kallon mamaki, "Lallai yarinyar nan kin fara raina ni, ina ganin sai kinji nauyi na sannan zaki shiga hankalin ki".
Kallonsa tayi" Nauyi kuma? Meye nauyinka? ".
Dariya Jawad yayi har sai da white teeth d'insa suka fito ya wani lumshe ido," Zaki sani ne ranar dana d'aura miki ".
Tashi tayi ta fara zumb'ura baki cike da shagwaba, hannun ta ya rik'e shima ya tashi.
" Ina zaki ki barni "kallon mamaki ta masa ta kama baki" OMG, yau naga ikon Allah, ya Jawad dama tare muke tafiya ne ban sani ba? ".
Harararta yayi," Aa yau dai zamu fara ".
Wall clock ta duba 1:40 pm, fito da ido tayi waje," Ya Jawad duba time, tun d'azu na tashi ka hanani sallah ko?" kalla yayi ya mik'e da sauri, tare suka hau upstairs kowa ya shige room d'insa.
Zaljameel toilet ta shiga tayi wanka ta d'aura alwala, ta fito d'aure da towel, wardrobe ta nufa ta fara duba kayan da Jawad yace nata ne, gaba d'ayan su babu kayan kwarai, half best ta d'auka, maroon sai tree quater black, ta ajiye a gefen bed, doguwar riga data zo da ita a jikinta ta saka ta sa hijab d'inta dan duk ta wanke su saboda sallah.
Bayan ta idar ta gabatar da komai na ibadah ta mike ta nufi mirror, shafa tayi tayi simple make up ta saka kayan ta duba kanta a mirror ta tufke kanta da ribbon maroon, ta feshe jikin ta da deffrent perfumes, fita tayi a room d'in ta nufi room d'in da Jawad ya shiga, tana murd'a handle d'in ya bud'e, ji tayi wani k'amshi mai dad'i ya daki hancinta, sai da ta lumshe ido sannan ta bud'e tana k'arema room d'in kallo, frames d'in dake manne, Fito da ido tayi ganin pictures d'inta tayi kala kala, baki ta bud'e tana kallon ikon Allah, dan ita wasu pic d'in ma bata san dasu ba. Mutuwar tsaye tayi dan jikinta ya gama sanyi, mai pictures d'inta keyi a room d'in Ya Jawad? Me hakan yake nufi "Sonki da k'aunar ki mana" zuciyarta ta bata ansa, ji tayi idonta ya cika da kwalla ta zubama pic d'in Jawad ido, wanda yayi murmushi, hawaye take tana murmushi, dama da gaske Ya Jawad yana sonta, amma mai yasa bai tab'a fad'a mata ba, izzarsa da k'asaitarsa sun hanashi bayyana abinda ke ransa, tana tsayen nan taji yana k'ok'arin bud'e door d'in toilet, da sauri ta goge fuskarta ta fara tafiya zata bar room d'in.
"Zaljameel" taji ya kira sunan ta, tsayawa tayi ba tare da ta juyo ba, ta cigaba da hawaye, ganin bata da niyar juyawa yasa Jawad ya taka har inda take tsaye, yayi hugging dinta ta baya,ya d'aura kansa ta cikin wuyanta ruwan kansa na diga a wuyanta, ajiyar zuciya ta sauke jin saukar ruwan, cigaba da kuka tayi.
In a romantic voice Jawad ya fara rad'ama Zaljameel magana a kunnen ta " Baby Zaljameel meya saki kuka"Ji tayi wani abu ya tsarga mata tun daga kai har k'afa Ajiyar zuciya tayi, ta cigaba da kuka,juyo da ita yayi cike da tashin hankali, dan baya k'aunar kukan Zaljameel.
Harshe yasa yana lashe hawayen nata har ya sakko kan pink lips dinta da yaji lipstick ji tayi jikinta ya fara rawa ta ta fara ture Jawad amma yaki bata dama, d'aukar yayi chak ya sauke a bed d'insa, still yana shan bakinta, tun tana k'ok'arin kwatar kanta har ta kasa jikinta yayi sanyi ta fara maida masa martani, sai da ya tabbatar ya mantar da ita damuwar da take ciki sannan ya d'aga ta ya kwanta gefe yana maida nunfashi.
Itakam Zaljameel rigar ta daya d'aga take k'ok'arin gyarawa tana maida nunfashi itama, sosai Jawad ya saukar mata da kasala hakan yasa ta kwanciyarta itama. Matsowa yayi dab da ita ya fara magana.
SUMYNBASH CE 💋
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
YAREEMAH JAWAD
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
©PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P.M.L
A romantic love story
2017
August 2017
Story & written by
SUMAYYA SALEES SADEEQ