Chapter 73&74
Yareema Jawad Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
"Zaljameel my wife,menene yasa kike kuka haka?kinsan yarda kukan ki ke tab'a mini zuciya? Jinsa nake har raina, please Zaljameel wipe ur tears",
Bata kalle shi ba ta runtse ido tana jin zafin Jawad, Dama yana sonta, amma ko da wasa bai tab'a nuna mata ba, sai ma wata k'irk'irarriyar kiyayya da yake nuna mata, juya masa baya tayi ta cigaba da kuka.
Jawota yayi ya d'aura ta a saman kirjinsa yana shafa bayanta, k'ok'arin kwatar kanta ta fara yi,ya kuma k'ank'ameta, "Ya Jawad ka cika ni mana".
Murmushi yayi,a hankali ya fara magana kamar mai rad'a!.
"wai wannan fushin na menene?"
Zumb'uru baki Zaljameel tayi, "Ni ka rabu dani".
Kara hugging d'inta yayi, "wallahi bazan cika ki ba indai baki fad'a mini ba".
Ganin bashi da niyar cikata yasa Zaljameel ta fara magana cikin kuka "Ya Jawad mai pictures d'ina keyi a room d'inka?"
In a romantic voice, Jawad ya fara magana, cuz baya tunanin a yanzu zai iya yima Zaljameel b'oye b'oye dan ta riga ta gane sirrin dake rasa. "Zaljameel" "Na'am" ta amsa tana sauke ajiyar zuciya.
"Sonki da k'aunar ki su suka sani jera pictures d'inki a room d'in nan, a duk lokacin da naji kewar ki nan nake zuwa na saka pictures d'in nan a gaba ina kallon beautiful face d'inki,tun ranar da aka haife ki zuciya ta ta kamu da k'aunar ki, kinsan yarda naji lokacin da Areef ya kirani ina egypt akan kin yarda dashi zaki aure shi? Dakin ganni Zaljameel dakin tausaya mini, ramuwar gayya yasa na kira Zahra na sanar da ita zan aureta, Zaljameel kinsan tsawon wane lokaci Zahra ke neman soyayya ta akan na amince da ita amma nak'i yarda dan bata da gurbi a zuciyata, amma nayi kasadar taho da ita na nuna ta a matsayin itace zab'ina, tunda nake ban tab'a yima mahaifina musu ba a duk abinda ya bani umarni sai a kan auren ki, na hak'ura ki auri Areef saboda naga shine zab'inki, nafison farin cikin ki fiye da nawa, bana tunanin ina da sauran farin ciki idan babu ke, wallahi Zaljameel can't do without you ". Ya d'aga fuskarta yana kallon yana yin ta, hawaye take tana murmushin jin dad'in kalaman Ya Jawad, rumgumeshi tayi ta had'a fuskarsa da tata, hancinsu na gogar na juna.
" Ya Jawad i'm speechlees, Ya Jawad I love you, wallahi I really love you,ban tab'a tunanin ina sonka ba sai ranar dana ganka dana ganka da Zahra, wani irin kishi ne ya taso mini da ban san inada shi ba, ji nake kamar na shak'e Zahra, a lokacin banson dalilina nayin hakan ba, sai daga baya Ya Jawad nasan na fad'a tarkon sonka, sai dai ko k'ad'an banson ka gane hakan saboda gudun wulakanci ".
Wani sanyin dad'i ya ratsa zuciyar Jawad, jinsa yake kamar a wata sabuwar duniya, Zaljameel ta furta masa tana sonsa, wannan ranar is unforgatable to him, bakinsa yasa a nasa ya fara kissing, sun dau wajen 5mint suna faranta ran juna,sannan suka samu nutsuwa.
Tashi Jawad yayi zaune yana godia ga Allah daya nuna masa wannan ranar, Zaljameel ya kalla da idonta ke a rufe tana murmushi, murmushin yayi shima ya nufi toilet,wanka ya sake yi ya fito, sai dai bai tarar da Zaljameel ba a room d'in ba, shiri ya fara zuciyarsa fal nishadi.
Zaljameel kam Jawad na shiga bathroom ta nufi room d'inta, itama zuciyarta fes, tana godia ga Allah daya mallaka mata Ya Jawad a matsayin mijinta mai k'aunar ta.
Bathroom ta shiga itama ta fesa wanka, tana fitowa ta nufi wardrobe ta shirya cikin, wata doguwar riga ash mai dogon hannu, an mata tsaga tunda ga k'asa zuwa cinya, tufke gashin kanta tayi da yellow ribbon, feshe jikinta tayi da perfumes masu k'amshi ta d'auka wani earing mai kyau ta saka light make up tayi ta kuma kallon kanta a mirror, sosai tayi ma kanta kyau, murmushi tayi ta fara tafiya taji an bud'e door d'in room d'inta, zubama door d'in ido tayi, Ya Jawad ne ya shigo, sanye yake da tshirt black da white trouser, hannayen sa ya bud'e mata ya mata alama da ta taho, murmushi tayi ta fara takawa a hankali, cikin sigar shagwaba ta k'arasa wajen Jawad, fad'awa tayi jikinsa Jawad ya rumgume ta.
A kunnenta ya rad'a mata, "Baby Zaljameel kinyi kyau sosai, kamar in d'auke ki na gudu".
Dariya ya bata "Haba Ya Jawad, ka gudu dani ka kaini ina? Naga dai ai gamu tare a gida d'aya ko?"
D'ago kanta yayi ya shafa cikin ta, "Zaljameel cikin nan yunwa yake ji, muje nayi feeding d'inki" yaja hannun ta suka nufi waje.
Tsayawa tayi, juyowa yayi yana kallon ta cik'e da mamakin abinda ya tsayar da ita "Zaljameel akwai matsala ne?"
Girgiza kai tayi, "Ya Jawad, mai zamu ci bayan banyi girki ba?" Akwai masu girki Zaljameel, nasan sun kammala komai yanzu mu tafi ".
Hannun ta yaja suka sauka k'asa, dining suka nufa.
Ya labarin gidan sarauta.
Hankali kowa a tashe yake, Mai martaba sarki mahaifin Jawad ya aika a kira masa Jawad ya masa tatas Fulani take sanar dashi yarda sukayi da Jawad,hankalin sarki ya tashi, dan hukuncin da Fulani ta yanke baya tunanin shine mafita, sai dai ta riga tayi "Ina Jawad d'in sarki ya tambaya?" Ai tun ranar da dana fad'a masa maganar ya dad'e yana kuka a parlour na daga baya ya fita, to tunda ga ranar na tambayi kowa a gidan nan sunce basu k'ara ganin sa ba, har Areef ma baisan inda Jawad ya nufa ba.
Sosai aka zuba malamai akan suyi addu'a Allah ya bayyana inda Jawad da Zaljameel suke, dan yanzu su biyu ake nema.
Iyayen su ba'a barsu a baya ba, wajen addu'oin kariya ga y'ayansu, Mom ma taji haushin hukuncin da Fulani ta d'auka, yanzu gashi ta jawo babu Jawad babu Zaljameel, tun tana kuka harta dangana.
After one month
Zaljameel da Jawad soyayya babu kama hannun yaro, ji suke kamar su shige jikin juna su huta, gaba d'aya Jawad ya cire ma Zaljameel batun zuwa gida, sai dai tana tambayarsa jefi jefi yaushe zasu koma, sai yace mata ba sun kusa.
Har lokacin babu wata mu'amala ta aure data shiga tsakanin sa da Zaljameel, lallab'ata yake kamar kwai, sai dai hak'urinsa ya k'are yana buk'atar Zaljameel.
Jawad kwance a bed d'insa, yana kallon cielling tunanin yarda zai k'arbi hakk'insa yake cuz bai son sa babyn nasa kuka, amma ya ya iya, dan yana tunanin in har ya wuce yau, zai iya samun matsala.
Murd'a handle Zaljameel tayi ta shigo room, dan yanzu a d'aki d'aya suke kwana, tana shigowa ta tsaya tayi crossing hands tana b'ata fuska, kallonta Jawad yayi, sanye take da sleeping dress, black iya cinyarta ce transfarent ce, hakan yasa ake ganin komai dake ciki, white bra da white pant d'in data sa, murmushi Jawad yayi ya mik'e ya nufi Zaljameel, dan yasan abinda take nufi, yana zuwa ya zuba mata sexy eyes d'insa zira hannun sa ya kama k'ugunta, "kinyi kyau matar Jawad".
Murmushin jin dad'i Zaljameel tayi, "thanks mijin Zaljameel".
Rumgume ta yayi ya fara kissing, a haka suka iso jikin bed, suka zube akai,suna zuba soyayya, a hankali Jawad yayi nasarar raba Zaljameel da kayan jikinta, a takaice dai a ranar Jawad ya maida Zaljameel cikakiyar mace.
SUMYNBASH CE 💋
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
YAREEMAH JAWAD
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
©PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P.M.L
(We don't just entertain and educate, we touch the heart of the readers)
A romantic love story
2017
August 2017
Story & written by
SUMAYYA SALEES SADEEQ
Happy marriage Aunty kausar luv, ina taya ki murnar auren ki, Allah yasa kin shiga a sa'a ya baku zaman lpy ke da angon ki ameen.