Chapter 35&36
Yareema Jawad Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Bai jira mai zatace ba ya katse wayar, Zahra tattara kayanta tayi ta bar restaurant d'in zuciyarta fal farin ciki, yau mafarkinta ya zama gaskia, Yareema Jawad d'in da yace bazai iya auren ta ba, bata cikin type d'in matan daya ke so ya aura, mai ya chanja ra'ayinsa? Cikin sauri ta shiga motar ta ta nufi gidanta.
Tun a daren Zahra ta fara shirya kayanta, dan gobe take san ta sauka a Egypt, dama tayi missing d'in Jawad. Tana gama shirya kayanta a trolley ta fad'a toilet dan yin wanka,bakin ta a bud'e yake ta rasa inda zata tsoma ranta.
Tana fitowa ta tarar da missed call a wayarta, dad d'in ta ne jikin ta na rawa ta bi kiransa, bugu d'aya ya d'auka.
" Hello my Baby!"
" Hi precious dady"
"Dady yau ina cikin farin ciki, Dad ina Yareema Jawad da nake baka labarin sa wanda muka had'u a nan London"
"Eh na gane shi Baby na kin ya dawo London d'in ne?"
"A'a Dad"
Nan ta bashi labarin wayar da sukayi da Yareema Jawad, cikin murna Dad d'in Zahra ya fara hamdala.
"Yaushe zaki wuce Egypt d'in?"
"Gobe Dad, bana so na b'ata masa rai yace ya fasa"
"Eh Zahra kina da gaskia, kije da wuri kam"
" Ok Dad, ina buk'atar kud'i ka tura mini yau"
"Ok Zahra yanzu zan aika mansur bank ya tura miki"
"Thanks alot my Dad, I love you so much"
"Love you too Baby Zahra" idan kin isa Egypt let me know, cuz I want talk to Jawad akan maganar auren naku"
"Dad! Zahra ta fad'a a razane, please Dad karka masa magana yanzu, Dad kasan waye Yareema Jawad kuwa? Wallahi zai iya cewa ya fasa aure nah, ni kuma indai haka ta faru wallahi kashe kaina zanyi"
"Zahra kiyi hakuri, kije duk lokacin daya ke son gani na sai ki fad'a mini kinji baby"
Gyada kai tayi da alamar ta gamsu, a haka sukayi sallama.
Egypt
Yareema Jawad ya dake zuciyarsa, duk da tana azal zala masa son Zaljameel amma yana k'okarin dauk'e ta a zuciyarsa, ya hakura da Zaljameel har abada, ya barwa Areef dan bbu abinda Areef zai nema a wajensa ya rasa.
Zaune yake a bakin swimming pool, bayan ya gama wanka, towel a hannunsa yana tsane kansa, fuskar Zaljameel ke masa gizo,beautiful face d'inta, smile d'inta da slow voice d'inta komai nata abin birgewa ne, iska mai fitar da takaici ya fitar daga bakinsa, ya kamata yayi gaggawar sanar da yan gida akan maganar Zaljameel da Areef, dan ya cire Zaljameel a ransa.
Phone d'insa ya d'auka ya fara neman layin mai martaba sarki farouq, bugu d'aya ya d'auka.
"Yareema kak'i dawowa ko? Na rasa zaman mai kake a Egypt, ina san sanar dakai munyi maka mata, gaban Yareema ne ya buga da karfi, ji yay zuciyarsa na barazanar fita a kirjinsa saboda tsabar tashin hankali.
Cikin rawar murya ya fara magana,
" Mai martaba, tuba nake, amma ina san sanin yarinyar daka zab'a mini a matsayin matar aure?"
"Yar uwarka ce Zaljameel"
" Bana sonta mai martaba, bazan aureta ba, ya fad'a a hassale"
"Karya kake Jawad, mun riga mun gama magana kuma bazamu chanja ba"
"Zaljameel tana da wanda takeso mai martaba, dan Allah karku hanata aurensa, nima akwai yarinyar da mukayi alkawarin aure da ita, please mai martaba karku raba soyayyar mu"
Yana gama fad'in haka ya fashe da kuka.
Gaba d'aya jikin mai martaba yayi sanyi, sarki mai murabus da Aliyu suna zaune, kasancewar wayar a speaker take yasa suka ji duk abinda Yareema Jawad ya fad'a.
"Kayi hakuri mai martaba, yanzu ma abinda yasa na kiraka ina san sanar dakai maganar Zaljameel, munyi magana da ita ta sanar dani Areef abokina dashi suke soyayya and shi take buk'atar aure, dan Allah mai martaba kar amana auren dole"
Aliyu ne ya karb'i wayar hannun farouq, dan yaga yayi mutuwar zaune, "Yi shiru Yareema Jawad ka share hawayenka, bbu mai maka auren dole, wacce kake so ita zaka aura" ,
Godia Jawad ya fara yiwa Aliyu," ngd Dad, Allah ya saka maka da alkhairi"
Zaljameel a gaban mirror sai faman make up take, dan yau zasu je ta gaida umman Areef, batasan abinda yake faruwa ba, Mom ce tayi sallama dakin Zaljameel, da fara'a ta amsa, ganin yana yin Mom yasa jikin ta yayi sanyi, A gefen gadon ta Mom ta zauna dan haka Zaljameel ma tabar jikin mirror d'in ta zauna a kusa da Mom.
SUMYNBASH CE💋
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
YAREEMAH JAWAD
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
©pure moment of life writers
P. M. L
A romantic love story
2017
July 2017
Story & written by
SUMAYYA SALEES SADEEQ