Chapter 33&34
Yareema Jawad Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Wayarce ta subuce a hannunsa ta tawarwatse a k'asa, banda innalillahi wa'inna ilaihi raji'un bbu abinda bakin Jawad keyi, Allahumma ajirni fi musibati wayukulifni khairan minha, zama yyi a k'asa yana bin wayarsa da kallo, kirjinsa ne yaji ya masa nauyi, wani irin tashin hankali ya tsinci kansa a ciki, maganar Areef ce ta dawo masa "eh budurwatace and my wife 2 be insha Allah"
"nayita jira ka dawo na sanar dakai amma najika shiru dan mun gama dai daitawa da ita".
Yareema Jawad ya rasa irin tunanin da zaiyi, wato Areef abinda ya masa kenan? Tunda aka haifi Zaljameel nake kaunarta, Amma Areef ya zama sanadiyyar rabuwarsa da farin cikinsa, wata zuciyarce ta tunasar dashi, "Jawad Areef bashi da laifi, cux kai ka bashi damar yin hakan, zamanka na Egypt bai amfane ka da komai ba sai dana sani" wani kukane ya kwace masa da baima san yana kukan ba, cikin sanyin jiki ya tattara phone d'in shi ya zuba a aljihunsa ya nufi room d'insa na hotel, juwa ke d'ibansa yana dafa bango ya shiga, bajewa yayi Akan bed d'in sa yana mai da numfashi, addu'oin ya cigaba da karantawa a zuciyarsa a hankali, ya fara samun nuts uwa,tunani ne ya fad'o masa a rai, wayarsa ya had'a ya kunna "dole ya d'au revenge amma ko son Zaljameel zai kashe shi ba zai sanar da kowa ba,amma ya k'udiri niyar bai komawa Nigeria sai ya samu matar aure shima.
Contact d'insa ya shiga ya fara scrolling, dai dai sunan daya tsaya yana kallo nima sumyn Bash naketa dogon wuya dan ganin waye, "Zahra Zahradden" na gani a rubuce, ba tare da b'ata lokaci ba ya danna kira. Zaune take a wani restaurant taje yin dinner, gaba d'aya tayi sanyi kamar ba Zahra yar rawar kai ba, takai spoon d'aya bakin ta taji ringing a phone d'in ta, cikin sauri ta zira hannu cikin hand bag dinta ta d'auka wayar, sunan data gani yasa ta mutuwar zaune da har phone d'in ta katse bata sani ba,sai a lokacin ta lura kiran har ya katse,"Yareema Jawad "wani ihu Zahra tayi ta fara taka rawa a wajen gaba d'aya hankalin mutanen dake wajen yayo kanta, bata damu da hakan ba dan bata su take ba, cikin zumud'i ta danna kiransa dan dama bata sa rai zai sake kiranta ba.
Sai da phone d'in ta kusa katsewa sannan yayi picking bai bari tayi magana ba ya fara "Zahra Zahradden" ajiyar zucia ta sauke jin muryar Jawad da kuma sunan ta daya kira, lallai yau duk dunia babu kamar ta"
"Zaki aureni?"
Zahra ji tayi kamar zata shid'e, mamaki da al'ajabi zatayi amma bbu dama, cikin zumud'i ta amsa da eh Jawad wallahi zan aureka, ina san........ Bai bari ta k'arasa ba ya d'aura, kina ina yanzu? London ko Nigeria? Cikin rawar murya ta furta ina London Jawad, "ok ki baro London London ki same ni a Egypt xamu wuce Nigeria.
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
YAREEMAH JAWAD
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
Pure moment of life writers
p. m. l. w
A romantic love story
2017
July 2017
Aishat A muh'd, tabbas ke dashen Allah ce, murucin kan dutse, karyar mak'iyi ballantana mai hassada, nan gani nan bari, littafi kuma yanzu kika fara shi, yarda kika tsaro shi haka zaki kammala, bbu wata shegiya da zata chanja miki ra'ayi, wuce gaba hajia ta, kina tafe muna binki da petrol, YAYI SAKE muna jiran page 3😁👍🏻