← Book details Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 31

Sashe 8

Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

falka daga suman wata ila sai ya yi wata bakwai ko sama da haka dan ya ga yanayin jikin matar nan akwai matsala a ce ko lakucin mutum ta yi bare kuma mari. if gidan ya yi tamkar babu wata halitta a ciki, baka jin komai sai aran faretin Taju da left right da yake fa "Ko akwai mai magana ? Idan akwai ina sauraro dan ni wandon roba nake daidai da ugun kowa, duk abin wani zai yi to abin zai zo min a daidai wai mai ido aya ya le a kwalba" Ta fa a tana arin aga afafunta kowa kallonta kawai yake yana mamakin irin ibarta, ita kuwa ko a jikinta wai an tsikari kakkausa dan ta san ibar nan tata ita ce take ceton ta. Malam Mammani hawaye ya fara na tausayin matarsa ya san ana can ana jiran zuwansa da INGOZOMA amma kuma ga shi daga shi har INGOZOMAR a cikin wani hali. "Taju dakata da aikin nan" Kafin ta rufe bakinta afafun Taju sun tsaya daga faretin, nakinsa ma ya yi if kamar an yi ruwa an afe lunfashinsa ne ka ai yake aiki a jikinsa dan ya ame a waje aya sai hannunsa da ke gefen kunnensa wanda ya sara mata irin yadda sojoji suke sarawa na sama da su. Taju ina so ka fa a musu wacece ni" "Su ,su, su" "Ka nutsu dalla! Bana son wata in'inna" Ta fa a tamkar za ta kai masa duka, da sauri ya saita nutsuwarsa ya fara bayani. "Sunan ta yalla iya Laila, matar shugaban asar sojojin duniya, tana da a mai suna Nasiru" Ya fa a yana ara daidata nutsuwarsa dan ba ya so ko ka an ya yi kato ara daga bayanin da ta masa abin da zai samu hukunci daga wajenta dan da a ce ta hukunta shi gwara a bashi aikin arfi na sati guda. "Zan zauna da ku na tsawon lukuta ni kaina ban san lokacin tafiyata ba... Dididim diiimmm Gaban Mai Gari Salele, da kuma Gwaggo ya buga jin wai zama za ta yi a gidan bata san ranar tafiyarta ba lallai akwai gwarama. i! Sha biyun dare marecan kura, ai ni da zuwa gidan nan sai ranar da kika bar gidan nan" Cewar Malam Mammani a ransa yana fatan Allah ya ku utar da shi daga gidan. "Ba na son a ke barina da yunwa ko ni ko ana, sannan a kowace rana ina cin shinkafa kwano biyar da rana, kai a ta aice ma a rana ban san iyakacin abin da nake ci ba dan haka a kiyaye, sannan idan lokaci tusa ta ya yi ba na iya yin tusa sai na zauna a kan mutum, sannan tusar take samun damar fitowa, dan haka a duk lokacin da zan yi tusa zan walawa aya daga cikin ku kira sai ya zo na zauna a kansa na saki tusa ta" ulululuuuuuu, cikin Mai Gari da Gwaggo ya bada, cikin Salele kuwa ya fi na kowa mur awa saboda ya san yanzun nan matar iya hannu ka ai ta sa ta mare shi sai da ya gwammace ki a da karatu bare kuma a ce ta danne mutum ai sai mutuwa kuma. Malam Mammani kuwa dariyar eta ya fara a zuciyarsa jin wai sai an danne su Mai Gari za a ke yin tusa tabbas ya san za a sha dirama ba ar ka an ba a gidan. "Allah ya kawo wa jama'ar garin Gumurzu wacce za ta rama musu cuta da cin zalin da Ramma da Mai Gari suke yi" Ya fa a a ransa yana godewa Allah dan ya san tabbas matar nan sai ta gyara musu zama musamman Mai Gari da ba shi da aiki sai kar e gonaki da abincin mutane da suka noma kai babu wani abu da Mai Gari ba ya kar a a hannun mutanensa. MMn Afrah Wtsapp 09013181851 *META FORCE ARZI I DAGA ALLAH* AR UWA SHIN BAKI DA LABARIN META FORCE? DA IRIN INBIM ARZI IN DA AKE KWASHEWA A CIKINSA, YA AKA YI BAKI YI REGISTER BA? KO BAKI DA BU ATAR KU EN DA ZA KI YI HIDIMAR YAU DA KULLUM? TO KI ZO NI MAMAN AFRAH NA ZO MIKI DA HANYAR SAMUN KU I TA WAYAR HANNUNKI KU IN YIN REGISTER KAWAI ZA KI TANADA 9K DUBU TARA DOMIN ANA YIN REGISTER DA DALA 5 NE SAI DAI ALLAH KA AI YA SAN IRIN RIBAR DA ZA KI SAMU DA KUMA ALKAIRAN DA YAKE CIKIN KASUWANCIN. IDAN KINA SO SHIGA KUMA DA GASKE KIKE KI MINI MAGANA A WANNAN NUMBER 09013181851 IDAN BA YI ZA KI YI BA KAR KI MINI MAGANA DAN BANA SON ATA LOKACI! MASU MINI MAGANA KAN HARKAR META FORCE SUNA YIN REGISTER, INA MUKU FATAN ALKAIRI INA TAYA KU MURNA DA SHIGOWA GIDAN ARZI I ALLAH SA AN FARA A SA'A [8/19, 17:57] Mom mashkur & Afrah: UNGOZOMA (Mai kar ar haihuwa) NA MAMAN AFRAH F.C.W GARGA Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ta kowace siga ba, sannan ban bada lamuni a ora mini littafi a kowace kafa ba sai da izinina a kiyaye. Wannan tallar hajar mata masu aji ce Ina mata walisa, babbar mace alkyabbar mata, macen mai gyara ita wacce ta isa da miji su o'o sai dai su ga eyar mijinta idan ya wuce amma basu ishe shi kallo ba domin babu abin da za su nuna mata. Gyaran gashi babbar martaba ce da take aga darajar mace, musamman kayan gyaran gashin MAMAN ZEE da ya yi fice a ko ina ake labarinsa. Gani ya kori ji sai an gwada akan san na warai siyan na gari mayar da ku i gida Hadaddu Kuma ingantattun kayan gyaran gashin mamanzee(chebe hair set) Wadanda suke dawowa da martabar gashin Kai komai lalacewarsa biiznillahi Rabbi Ga kyau ga inganci ga saukin kudi muddin kika fara amfani da kayammu sekindawo Mana da kyakkyawan labari Kanki zeyi kyau ya rika sheki yayi tsayi yayi laushi duk matsalar da ke cikin kanki zata kau in sha Allah Munada set complete Kuma Muna Bada pieces Haka Kuma Muna Bada Sari Muna turawa akowanne gari kike Kuma Ako wacce kasa kike Phone number *08079130166* Page 7 *Dawo wa daga labari.* Tsoron da su Malam Mammani suke ji ne ya ragu ganin Taju da kayan sojoji sun san kuwa dole fatallu ta ji tsoron bindiga. Wata ajiyar zuciya mai arfi suka saki a tare dan suna ganin ai kakarsu ta yanke sa "Mamaki kwalli a kunne, yau kuma Taju ne ya dawo" Mai Gari ya fa a a ransa cikin murna dan babu wani abu da ya da a masa rai sama da ganin Taju da kayan sojoji kuma a lokacin da yake cikin halin bu atar taimako. Cikin sauri Malam Mammani da Mai Gari suka shiga arin tashi sai dai Malam Mammani gaba aya ya sha'afa da hannunsa na dama da ke ulle a jigon dabobi dan haka zai tashi tsaye sai ya ji hannun a ma ale a take ya shiga fitar da hannun dan yanzu tun da halin da suke ciki ya zo arshe to kuwa burinsa bai wuce ya gan shi a gaban matarsa da ya baro ta a cikin halin na uda ba. Mai Gari ko ta kan Malam Mammani bai bi ba ya nufi wajen su Taju har yana neman yin tuntu e, dan shi yana ganin shikenan waraka ta zo masa wai mazaunan matar mai bayar da maganin wuta ya one. "Taju, ta lallai abu rabo ne tsintar wan jaki, kai ne wannan" Ya fa a yana dab da arasowa wajen su Taju har ya kusa arasa wa kamar wanda aka ce ya tsaya ai kuwa ya ja tunga ya shiga rafkawa Gwaggo Ramma kira. "Ramma! Ramma! Ramma, Salele, Salele Salelee" Mai Gari da ya wawake dogon ma ogwaronsa ya shiga fa a ko jan numfashi ba ya yi. "Kai jama'a, a yi a gama ai ya fi a arasa gobe, in banda dai lokacin da mage take wuri era ba ya wasa ta yaya kai da kake hannun fatallu za ka shiga kiran sunana son a gano ma oyata a zo a tafi da ni to wallahi ta Allah ba taka ba, dan wallahi sai dai a yi abin da za a yi wai mahaukaci ya au rigar kura dan wallahi wanda za shi sama ya taka leda ha a ya ci arfin tafiya kuma nan gani nan bari farar tumfafiya" Cewar Gwaggo Ramma tana ciko hannunta taf da dawar cikin duron da take ciki ta tura a bakinta, ta ara cunkusowa ta ara cusawa a bakin wai duk dan gudun kar ma ta yi su utar baki ta yi magana a jiyo ta. Ko kuma Mai Gari ya yi abin da za ta tausaya masa kar ta yi magana. "Ramma" Ta ara tsinkayar muryarsa tamkar dai ba a tsakiyar dare yake kiran ba. "Ka yi ha uri Mai Gari tun da dai sa'i ya yi to sai dai mu ce Allah rahama maka, ya kai haske kabarinka, kuma mundahanar da ka sha yi da kayan jama'a talakawanka sai dai in ce Allah yafe maka" Ta fa a a ranta lokacin da ta ji dawar bakinta wata har tana wuce mata ma ogwaro amma dan arfin hali haka ta cigaba da daurewa dan a kan ta fito fatallu ta yi watanda da namanta ko ta kashe ta ma lokaci guda gwara ta cigaba da zama a cikin dawar. Dan da ta ji ma kiran Mai Garin yana ara ka a mata hanjin cikinta sai ta cusa fuskarta a cikin dawar ya zamana numfashi ma dakyar take sha Mai Gari kuwa jin Gwaggo bata amsa ba sai ya ara mayar da akalar kiran kwacakwam ga Salele. Salele da yake ta faman yin sujada a kan katifarsa har lokacin bai dakata ba, dan yanzu ko shi kansa bai san iya adadin sujadar da ya yi ba, jin muryar kankansa Mai Gari yana kiran sunnansa a take ya kasa dungura goshin nasa. "Wallahi kai dai mutumin nan an yi an nema wallahi, haka kawai dan son ka allo mini ruwa za kake kirana kuna can cikin halin anika yi, ai tun da dai ku ka ai fatallun ta gani
Chapter 8 · 0% Book details