← Book details Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 31

Sashe 7

Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsintar wan jaki, kai ne wannan" Ya fa a yana dab da arasowa wajen su Taju har ya kusa arasa wa kamar wanda aka ce ya tsaya ai kuwa ya ja tunga ya shiga rafkawa Gwaggo Ramma kira. "Ramma! Ramma! Ramma, Salele, Salele Salelee" Mai Gari da ya wawake dogon ma ogwaronsa ya shiga fa a ko jan numfashi ba ya yi. "Kai jama'a, a yi a gama ai ya fi a arasa gobe, in banda dai lokacin da mage take wuri era ba ya wasa ta yaya kai da kake hannun fatallu za ka shiga kiran sunana son a gano ma oyata a zo a tafi da ni to wallahi ta Allah ba taka ba, dan wallahi sai dai a yi abin da za a yi wai mahaukaci ya au rigar kura dan wallahi wanda za shi sama ya taka leda ha a ya ci arfin tafiya kuma nan gani nan bari farar tumfafiya" Cewar Gwaggo Ramma tana ciko hannunta taf da dawar cikin duron da take ciki ta tura a bakinta, ta ara cunkusowa ta ara cusawa a bakin wai duk dan gudun kar ma ta yi su utar baki ta yi magana a jiyo ta. Ko kuma Mai Gari ya yi abin da za ta tausaya masa kar ta yi magana. "Ramma" Ta ara tsinkayar muryarsa tamkar dai ba a tsakiyar dare yake kiran ba. "Ka yi ha uri Mai Gari tun da dai sa'i ya yi to sai dai mu ce Allah rahama maka, ya kai haske kabarinka, kuma mundahanar da ka sha yi da kayan jama'a talakawanka sai dai in ce Allah yafe maka" Ta fa a a ranta lokacin da ta ji dawar bakinta wata har tana wuce mata ma ogwaro amma dan arfin hali haka ta cigaba da daurewa dan a kan ta fito fatallu ta yi watanda da namanta ko ta kashe ta ma lokaci guda gwara ta cigaba da zama a cikin dawar. Dan da ta ji ma kiran Mai Garin yana ara ka a mata hanjin cikinta sai ta cusa fuskarta a cikin dawar ya zamana numfashi ma dakyar take sha Mai Gari kuwa jin Gwaggo bata amsa ba sai ya ara mayar da akalar kiran kwacakwam ga Salele. Salele da yake ta faman yin sujada a kan katifarsa har lokacin bai dakata ba, dan yanzu ko shi kansa bai san iya adadin sujadar da ya yi ba, jin muryar kankansa Mai Gari yana kiran sunnansa a take ya kasa dungura goshin nasa. "Wallahi kai dai mutumin nan an yi an nema wallahi, haka kawai dan son ka allo mini ruwa za kake kirana kuna can cikin halin anika yi, ai tun da dai ku ka ai fatallun ta gani sai ku ha ura ku tafi lahirar ku ka ai" Ya fa a yana fara lalla awa ya je can inda yake ajiye takalman ball insa yana zuwa ya mi a hannu ya ja mazugin takalmin ya zugi tamkar zai saka takalmin a afarsa amma abin mamaki sai ya dur usa ya saka fuskarsa a kan takalmin yana arin saka kansa a cikin takalmi. "Dan Allah kaina ka mini rai ka shige cikin takalmin nan na an ball, ka cece ni na tsira da mutuncina, in shiga cikin ka in la e sai ura ta lafa na fito" Ya fa a har lokacin yana arin ganin kan nasa ya shige cikin takalmi dan sai dannawa yake bayan gaba aya ma ko fa in fuskarsa bai shiga ciki ba. "Allah ka bani layar zana in ace in huta, Allah na tuba ka yafe mini kura-kuraina zan cigaba da yin sallah" Ya fa a yana aga hannu sama alamar addu'a idanunsa suna zubar hawaye. "Allah ka sa in koma kamar era ko ma kiyashi yadda zan uya ba tare da an ga mafaka ta ba" Ya fa a hawaye suna kwaranyo masa tamkar an bu e famfo. "Yeeee jama' a ku fito Tajuddin ya dawo sanye da kayan sojoji shikenan mun warke" Cewar Mai Gari da arfi dan ya ga idan ba haka ya yi ba babu wanda zai fito. if Gwaggo ta yi fuska a cikin dawa. "Ikon Allah na zaune ya fa i, Taju kuma? Allah sarki Mai Gari kin dai ji yana mini albishir mai da i, ya auka ban san na rufe masa ofa ba ni kuwa ina sane wai karuwa ta taka matar aure" Ta fa a a zuciyarta, a take ta yi jifa da fantekar kanta bizigir ta fito daga cikin duron har zaninta yana neman fa uwa ta kama ta aura. "Kai dai zanin nan nawa kana son a ke ganin tsiraicina, in ba haka ba da yaushe ma na auraka" "Allah sarki ashe dai rai kan ga rai, lallai in da rai da rabo yo ni yanzu ina na ga ta zama wai an aurawa karya zane" Ta fa a tana fitowa ta bu ofar ta fito dan sai da ma ta le o ta windown ta tabbatar ganin wata dalleliyar fitila. Salele ma bai san ma ya sauke hannuwansa ba, daga aga wa da ya yi yana addu'ar, jin an ce Taju ya dawo. A sukwane ya bu ofar ya bazamo yana tahowa da sauri har yana tuntu ehaka ya fito yana ha a wa da gudu, Kusan a tare suka fito shi da Gwaggo, Malam Mammani ma da ya hango Gwaggo sai ya ji matsalarsa ta zo arshe tun da ga Gwaggo sai su tafi ta kar i haihuwar amaryarsa Shamsiya. Dan haka shi ma cikin zafin nama ya taho daga turken dabobin da wani jargagga in wandonsa da ya sha fitsari sama da cikin kwando. Fara gudunsa kenan wani aton rago mai manyan aho ya tunguje Malam Mammani sai ga Malam Mammani tamkar iska ta aga leda ya fa i yashe a wurin ya ji fa uwar sosai amma sabo da ganin INGOZOMA sai ya yi ta maza ya tashi tsaye ya taho da gudu. Mai Gari ma ganin sun yi ayari kowa ya nufi wajen Taju sai shi ma gudun kar a yi babu shi, amma shi gogan da yake ri e da fitilar nan ko motsi bai yi ba kamar ma bai san ana yi ba wai kunu a ma ota. "Kai!!!" Matar nan da take tsaye daga gefen Taju ta fa a da mugun arfi wanda hakan ya sanya su duka suka dakata. Cikin tsananin mamaki Gwaggo ta saki baki dan ita har ga Allah bata lura da matar ba ma, da yake hasken duk ya dalle mata idanu. Su duka hu un sai yanzu suka yi wa matar kallon nutsuwa, mace ce gabjejiya dan ko za a ja e su, su duka hu un kar in ma za a ha a har Taju to ba za su kai girman rabin jikinta ba ma. Dan fa in jikinta tamkar ka ha a buhun gero biyu ne, girmanta ma ya wuce misali Sai shegen gajarta kamar wata wada. "Taju ka cigaba da aikin ka" Ta fa a da kakkausar murya, hakan ya sanya su Mai Gari sakin baki kamar layar mai tafiya suna kallonta. Taju kuwa a take ya fara buga afafu yadda sojoji suke yi, ya sara mata kafin daga bisani kuma ya fara fareti yana ta yi yana fa in "Left right" Tamkar zai ari baki. "Ku in banda ku sakarkaru ne, kuma ma banda sakarci wa a a tasha haka kuka fito kuna wani gudu tamkar wasu shanaye, shin baku ganni bane? Ko an ce muku bakin rijiya wajan wasan makaho ne? To ku bu e kunnuwanku ku ji ni, hatta Taju da kuke gani a ashin ikona yake dan haka kowa ya iya bakinsa domin bahaushe ya ce iya ruwa fidda kai" Cewar ti iyar matar nan cikin wata irin murya mai kama da ta an bariki. "Haba ke kuwa baiwar Allah, yanzu a talatainin daren nan duk da an ce dare mahutar bawa ne amma za ki zo ki nemi ki aga mana hankali, muna cikin tsoron zuwan fatallun ashe dai bonono ne muka yi wai rufin ofa da arawo" Gwaggo Ramma ta fa a tana tafa hannuwa duk da irin dukan luguden da irjinta yake na tsabar tsananin tsoron atuwar matar da tun da uwarta ta haifeta bata ta a ganin halitta mai girman wannan ba, dan idan akwai wani abu da za a kwatanta da matar to kuwa sai dai a kwatanta ta da giwa, dan tsawo kawai giwa za ta fa a wa matar. Kuma abin da ya ara sanyaya musu jiki irin yadda take ba Taju umarni duk da kayan sojojin da yake jikinsa hakan ne ya sanya suka kasa banbance aya da tsakuwa. "Au Allah har kina da bakin magana to ki sanya a ranki daga yau kun yi ban kwana da zaman lafiya ke hatta dare da rana zai zama aya a wajenku" Matar ta fa a tana kallonsu. "Haba gingimemiya wai ya haka ne, za ki zo ki yi wani ti i da ke kina mana wasu maganganu mararsa kai da af... Wani mari da atuwar matar nan ta auke Salele da shi, shi ne ya dakatar da shi daga maganar da bai arasa ba. aran marin ne ya sanya Gwaggo da Mai Gari, juyawa a ki ime za su koma aki har zanin Gwaggo yana neman fa uwa ta taro shi. "Duk wanda ya ara aga afarsa daga nan sai ya gwammace ki a da karatu" Tun kan matar ta ida maganar Gwaggo da Mai Gari suka ja wani uban birki tamkar motar da ta kusa hantsilawa rami ta yi birki. Taju kuwa ganin hukunci da aka yi wa aninsa na mari sai ya bada himma wajen cibaga da faretin da yake yi har ara uga "Left right in yake. Salele kuwa marin da aka masa sai da ya ga gilawar taurari masu mugun haske, sannan sai idanun nasa suka yi wani dilim ya daina ganin komai, sai kuma ganinsa ya dawo zafin marin kuwa sai da ya saka shi sakin fitsari a wando. Malam Mammani kuwa a take ya shiga janyo salatin annabi bakinsa banda mismis babu abin da yake dan shi ya tabbatar da shi aka auke da marin to da kuwa idan suma ne ma da ya yi dan yana jin ko zai
Chapter 7 · 0% Book details