← Book details Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 31

Sashe 4

Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

lallai abin al'ajabi ango ya kwana da unzugu" Cewar Mai Gari a zuciyarsa amma halin da yake ciki ya hana shi yin ko da murmushi ne bare a kai ga dariya. arin ya i da harshensa yake kafin a kai ga la a domin ya ba shi damar furta wata kalma da za ta ankarar da Ramma cewar yana window yana jiran ta kawo masa auki amma ganin fitowar furuci daga bakinsa zai ara kabbama halin tsoron da yake ciki sai ya ara jan bakinsa ya tamke shi gam. Cikin rashin kuzari ya aga hannunsa guda aya ya an daki jikin bangon akin daga ciki amma kuma Gwaggo tana jin sautin ta a bangon sai hakan ya ara rura wutar tsoro da fargabar da take ciki a nan take cikin ta ya karta sai sautin tusar ta kawai kake ji uiittt- uiit tamkar sabuwar bodara. "La sharikalahu Allahu, la sharika lahu Allah, manzallazi yashfa'u indahu illah bi'izinihi" Gwaggo ta fa a a ranta tana jin tamkar asa ta tsage ta shige ciki ko ta samu sukuni. "Mai Gari ne mijinki daure ki lalla o ki bu e mini in samu ni ma in shigo daga... aran bu ewar ofar gidan ne da ya ziyarci majiyar sautin Mai Gari ya dakatar da shi daga ar maganar da ya samu ku utowar ta daga bakinsa da ya bushe wanda ya yi ta a cikin salon ra a-ra a tamkar wanda mura ta yi wa kamun kazar kuku. Dan ita Gwaggo a halin da take ciki ma bata tsinkayi muryar mijin nata ba ma bare har ta san abin da ya ce hasali ma bata san ana yi ba wai kunu a ma ota ita abu aya ka ai ta san tana iya jin sa a kunnuwanta shi ne sautin fitar tusar ta sai kuma bugun ofar gida da kuma langa-langan gidan, hana rantsuwa ta ji bugun jikin bango wanda ta yi amanna da cewa fatallun ce ta tsaga bango za ta shigo akin hakan kuwa shi ne ya ara ka a mata hantar cikinta bare kuma a yanzu da aran bu uwar ofar gidan ya sanya ta ara saka wa a ranta cewar suna daf da zama gawarwakin da za a kai ma abartar da take kusa da su a wayewar garin gobe. Cikin san ar rarrafe ta fara rarrafawa domin ganin ta sama wa kanta mafaka a cikin akin ko Allah zai sa ta tsira da ranta, haka ta fara rarrafe ri e da zanenta a hannun ta wanda har yanzu bata samu zarafin aura shi a ugunta ba, tana fara rarrafen ta ji gaba aya gwiwoyinta sun sage hakan ya tabbtar mata da gwiwar ba za ta iya aukanta ba, babu shiri sai ta mayar da akalar rarrafen nata ga jan mazaunanta, amma kuma tana ja sau biyu sai ta ji tamkar tana janyo gudawar da ta samu komawar ta ne dan haka ta yi rufda ciki ta fara jan cikin ta a haka ta kai wa wani duro irin gajeran duro in nan marar tsayi cikin arfin hali ta lalla a ta yi dabara ta aura zanen nata sai ta shige cikin duron da aka zuba dawa wacce ko casawa ba a yi ba sai kuma cikin san a ta auki wata fantekar kukar ka i ta kifa a kan nata ba tare da damuwa da yadda gaba aya ta she awa jikinta kukar ba amma a haka ta du una a cikin duron tana danne atishawar da take son fitowa sabo da kukar da ta sha a, amma bata damu ba fatan ta wurin ya zama ma oyarta da fatallun ba za ta ganta ba. Mai Gari kuwa tun da ofar nan ya ji aran bu ewar ta sai da ya ara ame arfen windown sabo da gudun fa owa dan ya lura karkarwar da jikinsa ya auka kamar mazari ko kuma mai masassara dan ya san ko da a ce fatallun za ta kashe kowa to ya yi imani ta kansa za ta fara tun da shi ne a tantagayyar tsakar gidan bai samu damar afkawa aki ba. Ganin Gwaggo ta fara arin sama wa kanta mafaka sai ya shiga gya a kai kamar wani adangare wai hakan alamu ne yake yi wa Gwaggo da bata san da wanzuwarsa a wajen ba, dan ta taimaka masa amma ina! Gwaggo ta samu nasarar shigewa cikin duro mai dawa ta ara da she awa kanta kukar ka i da kifa wa kan nata fanteka dan tana ganin ta samu ma oya. Abin duniya ne ya ha e wa Mai Gari goma da ashirin jin aran tahowar mutum da alama dai fatallun ta samu nasarar shigowa cikin gidan, Mai Gari cikin ficewar hayyaci ya fara ara kutsa kansa cikin ofar dan ya samu gangan jikinsa ya shige ko ya dira cikin akin amma ina! Sai ya ji hatta da kafa arsa ba za ta shige ba bare a yi zancen shigewar gangan jiki. Wani fitsari da ya taru ya samu mafaka mararsa ne ya samu nasarar fitowar shaaaa kamar an bu e famfo sabo da tsabar duniyar tsoron da ya tsinci kansa a ciki cikin sauri ya saki inda ya kama sai ya zamana ya ri e da hannu aya, hannun aya ya mi a ya shafo mazaunansa ai kuwa zaton da yake ya zama gaskiya domin kuwa jin hannunsa ya sauka a kan asalin fatar jikinsa ba wai wando ba hakan ya sanya ya tuna ashe dai tun lokacin da ya taho bai aure mazugin wandon ba, da ya tashi hawa windown ya ma manta da cewa wandonsa ba a aure yake ba. "Kai ni na ga abin da ya ture wa buzu ani, yau mazaunan Mai Gari ne a bu e muraran babu rufa sai ka ce mazaunan an akuya" Mai Gari ya fa a a ransa yana fashewa da wani irin kuka marar sautin sai hangame baki yake yana jin ina ma yana da layar zana da ya ace at ya huta da wannan tashin hankalin da yake ciki. A angaren Salele ma tun da ya ji aran bu ewar ofar sai lumfashinsa ya tsaya cak, dan shi babu abin da ya i jini sama da fatallun nan da yake ta ji ana labarin ta a gari amma sai ga shi yau ta shigo musu gida tabbas ya san suna cikin jalala. Jin yana neman mutuwa sabo da rashin numfashi da arfi ya huro numfashin tare da bu e rufar da ya yi domin ya sha i iska da kyau. Malam Mammani wanda shi ne ya yake ta bugun ofar gidan har dai ya samu ofar ta bu e da kanta shi ne ya shigo cikin gidan na Mai Gari a rikice dan shi ma a tsorace yake sabo da gamo da ya yi a hanyar zuwansa gidan na Mai Gari domin shi ma matarsa ce take na uda wannan ne dalilin da ya sanya ya fito domin zuwa ya kira INGOZOMA Gwaggo Ramma dan ta i haihuwar sabo da duk garin Gumurzu ita ka ai ce take kar ar haihuwa. Da yake a tsorace yake wannan dalilin ne ya sanya yake yi wa gidan bugun ta ko ina sannan yanzu ma da ta shigo gidan ko sukunin yin sallama bai samu ba burinsa kawai ya samu mafaka, tun da ya san masu gidan suna can suna bacci tun da ba su suka bu e masa ba tamkar zararre haka ya shiga baza idanu cikin wani irin fa uwar gaba ya zaro idanunsa domin tabbatar da abin da idanun nasa suka yi arba da shi wato mutum ya hanga a ma ale a jikin bango daga wajen window yana sukur-sukurtu ji ya yi tamkar ya juya ya koma inda ya fito sai dai ba zai iya ba sabo da tsoron fita yake. Cikin wulga ido kamar tsohon munafuki ya fara neman mafakar fakewa. Ta cikin farin watan idanunsa suka sauka a kan dabbobi, inda runfar su take suna aure sai dai dukan su a kwance suke babu wani dogon tunani Malam Mammani ya nufi turken dabobin nan. Amma jin aran ofar da ya biyo ta can sai afafunsa suka sage masa afafun nasa suka gagari aukan gangar jikinsa dan yanzu ya gane fatallun ma ashe sun cika gari ne tun da ya baro wata da ta biyo shi a can baya sannan yanzu shigowarsa ya hangi wata ma ale a window dan haka sai ya zube a asa cikin arfin hali ya shiga rarrafawa ya nufi turken dabobin yana zuwa dabobin ganin an tunkaro su sai suka fara tashi tsaye kowanne ya wage baki yana meeeyyyyy. "Ku yi ha uri dabbobi kun samu ba on bil adama a cikin talatainin daren nan, ku yi shiru in samu in yi adda kama a cikin jinsinku sabo da kar fatallu ta yi arba da ni in shiga tara ba ma uku ba" Cewar Malam Mammani a hankali cikin ra a-ra a kamar wanda yake magana da mutum mai hankali yana kutsawa cikin ayarin dabbobin wanda suka cigaba da raira kukan su tamkar dai an zuga su ne an ce su yi ta yin kukan babu autawa. Sai da ya shige tsakiyar su duk da warin kashi da zarnin fitsarinsu amma ta haka ya shiga har sai da ya je kusa da wani jigo wanda ba a aure dabba a yana zuwa bai jira komai ba ya kama igiyar jiki ya sar afa hannunsa na dama alamar shi ma ya shiga sahun dabbobin dan yana ganin babu yadda za a yi fatallun ta gano shi. Sai da ya ga ya samu waje sannan ya shiga tunano matarsa kuma amaryarsa Talatuwa wacce take can cikin halin na uda domin wannan dalilin ne ya sanya ya taho. Hannunsa na hagun ya kai kan kansa tare da fuskarsa zuwa wuyansa ai kuwa ya yi nasarar shafo garin tuwo wanda Talatuwar ta aga waryar ta juye masa garin a kansa tare da kifa masa waryar a kansa, duk a cikin halin na "Kai Talatuwa haka kika mayar da ni kamar an fito da ni daga injin fulawa fari fat babu kyan... Ganin wannan fatallun ta jikin bango tana zamowa ta sakko asa shi ne abin da ya hana Malam Mammani arasa maganar zucin da
Chapter 4 · 0% Book details