Sashe 29
Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dan ta san yanzu sai ta yi jinyar mazaunanta, saboda tsagewar da suka yi dan ta san duk lokacin da ta yi tusa ba a kan mutum ba to tabbas sai ta samu wannan matsalar. Dakyar Gwaggo ta muskuta ta tashi tsaye tana jin jikinta tamkar wanda attan maza suka yi wa dukan kawo wu a saboda ciwon da jikinta yake musamman da Lailar ta tashi daga kanta ta sake komawa ta ja e kamar kayan wanki duk a kan nata ga bakinta har wani zafi yake saboda ciwon da ta daddage ta yi, amma dai da dama-dama wai kibiya a ido tun da ga shi yanzu kwalliya ta biya ku in sabulu. Haka ta taso ta fito daga akin ranta fari al, tana shiga akin nasu ta zauna tana ta ti ar dariyar etar da ta yi wa Laila, shi kuwa Mai Gari sai taya ta dariyar yake yana fa in ta masa dai dai duk abin da suke yi basu san Laila tana tsaye a la e tana jin duk abin da suke cewa. Haka dai aka yi wunin ranar kowa ya sha jinin jikinsa Laila kuma zaman kirki ma ba ta iyawa saboda yadda mazaunanta suke mata ra i. Gwaggo kuwa abincin ranar da ta dafa jikinta sai ciwo yake dan ba laifi ta aikatu. *DARE* Zaune suke a akin su duka kowa da abin da yake tunani, Mai Gari ya rasa mai yake masa da i dan ya saba ya ci ya oshi amma wunin ranar yau duk sai sam barka domin abincin da ya ci a yau akwai ya babu ne kakar wajen uba, dan haka yanzu cikinsa sai kiran ciroma yake kawai baccin ma ya gagare shi shi ne ya tashi zaune ya jingina da bango yake faman ambaton Allah ko ya samu sassaucin yunwar da yake. "Bunnu ta i binnuwa" Salele ya fa a cike da she iyanci. "Inuwa" Taju ya ba shi amsa yana danne dariyarsa dan ya san Mai Gari Salele zai yi wa she iyanci shi ya sa ya fara haka. "Na waiga -na waiga ban ganta ba" eya" Taju ya ara ba Salele amsa. "Shanun gidanmu dubu-dubu amma a turke aya ake aure su" "Tsintsiya" e yaro fa e babba" Salele ya fa a lokacin gaba aya dariyar da yake dannewa ta fara bayyana a cikin maganarsa. "Yunwa" Taju ya fa a yana tuntsurewa da dariya, dan dama ya san kwanan zancen dan Salele ya san Mai Gari yana jin yunwa shi ya sa ya tarki zayyanowa dan ya zo in da zai ce fa e yaro fa e babba. Salele ma dariyar yake yi har da yatawa dan kana kallon idanun Mai Gari za ka san ya ha u da gamonsa wato yunwa. "Allah dai ya tsinewa yunwar, sakarkarun banza sakarkarun wofi, ban da iya shege ta afar makaho ni za ku zauna kuna yi wa she iyanci wancan ba Kakar ku bace ko ita yunwar ba ta fa e ta ba sai ni marenin wayon ku" Mai Gari da dama kaar jira yake ya fara surfa fa a yana kumfar baki tamkar dai su ne suka hana shi abinci ya ci ya oshi. "Ran Mai Gari ya da e Allah dai ya taimaki Mai Garin Gumurzu wa ya isa ya ja da kai" Salele ya fa "Sai yunwa" Taju ya fa a har lokacin yana dariyar, dan ya kasa ri e dariyar musamman yadda Mai Gari yake nuna su da yatsa tamkar wanda suka yi masa sata. "Wallahi Taju ka kiyaye ni, mutumin banza da wofi ni nan da kake gani labule ne ni rufin asirin aki, kuma kowa ya ci tuwo da ni miya ya sha, hatsabibin banza in banda kai sha ka tafi ne kana soja amma ka kawo mana jaraba gida ai ni gwara da ka cire kayan sojojin ka ajiye ni ban ga amfaninsu ba aikin banza harara a duhu" Ya fa a yana jan tsaki tare da komawa ya jingina da bango jin idanunsa suna ganin duhu-duhu saboda yunwar da yake ji. "To Mai Gari ya kake so na mata ne ka dai ga yadda take atuwa" "Yo atuwar me, girman banza ne fa yanzu wannan soson katifa sai ya fi ta nauyi abu shirgaga kamar bijimin sa... "Ramma, Ramma" Muryar Laila da ta turo ofar akin da take kira Gwaggo ta katse wa Mai Gari maganar. Gwaggo da take ringishe abin duniya ya ha e mata goma da ashirin tana tsoron bacci ya auke ta dare ya tsala jaririn jiya ya zo mata sannan a gefe aya tana fargabar zuwa kiranta UNGOZOMANCI dan ita gaba aya yanzu abin ya fice mata a rai. "Laila, Laila, Laila, sarauniyar kyau Laila, mai halin dattako, tausayi da kyautatawa ri on amana Laila" Mai Gari da ya fara wa ar da babu shiri tamkar sabon maro i, shi kansa jin baitocin ya yi suna masa dirar mikiya bai ma san asalin wa ar ta ya aka yi ta zo a kansa ba. Burinsa bai wuce a ce Laila ba ta ji abin da ya fa a ba dan ya san in har ta ji to kashinsa ya bushe. Ko kallonsa Laila ba ta yi ba duk irin ya i da ugin da cikinsa yake masa da ya yi, ya hangame baki yana rattabo baitikan. Gwaggo kuwa gabanta ne ya bada rasss, dan babu abin da ta i jini irin a zo kiranta kar ar haihuwa dan yanzu har ta fi in jin tsoron kiran Laila ta tsani kiran kar ar haihuwar tun da ta samu tangar ar nan. "Na'am Ranki ya da e" Ta fa a lokacin da ta tashi zaune tana gyara aurin ankwalinta da ya sunce "Duk kun cikawa mutane kunne da hayaniya, ana ta buga gida bakwa ji" "Bugun gida kuma Ranki ya da e?" Gwaggo ta yi saurin tambaya gabanta yana fa uwa tana fatan Allah ya sa ba ita aka zo kira ba. "Wasu ne suka zo kiranki, tun da ke kin san sana'arki kamar fashi da makami take, wato har da dare ma ana zuwa kiranki ai ba kwa kw surutu ba yanzu sai ni na je na tambayo da bugun ofar ya dame ni" "Allah adiran wa maridan wa aliman wa hayyan" Gwaggo ta fa a a ranta tana jin kamar dai ta suma saboda tsoro da tashin hankalin da ta shiga, dan ita ba dan mutanen gari za su ce ta gaza ba da ta daina kar ar haihuwar sai dai ta riga da ta san cewa kasawa ce yin hakan kuma ma al awarin Kakanta da ya bar mata sana'ar nan ya mata hanyar samunta. "Wallahi ka bar mini gadon wahala" Ta fa a a ranta tana jin walla tana ciko mata. "Wai ya ana miki magana kin tsaya wani abu" Laila ta fa a a zafafe wanda hakan ya sanya Mai Gari babu shiri ya tashi tsaye dan shi kansa bai san ya aka yi ya tashi ba ya dai gan shi a tsaye yana dawurwurin nema in da zai bi, saboda a tsorace yake matu a ya san matsawar dai Lailar ta ji abin da yake fa a a kan ta na wula anci to tabbas za a kwashi an kallo. Gwaggo kuwa cikin sanyin jiki ta tashi ta akko aska da zaren ta fara tafiya tamkar kazar da wai ya fashewa a ciki dan ko jiya da ta fita aikin INGOZOMANCIN nan gidan Malam Mammani haka ta je ta sha ba ar wahala ta dawo babu ko sisi yo wa yake ta ku i ma yana ta ceton rai da ta samu ta ku uto dakyar. Juyawa Laila ta yi ta fita Gwaggo ta take mata baya, Mai Gari kuwa da sauri ya koma ya zauna yana maida numfashi ganin Laila ba ta ji abin da yake cewa ba dan ya san da a ce ta ji to tabbas da ta yi magana. Salele da Taju kuwa dariyar da suke dannewa ce ta fito fili dan tun shigowar Laila suka yi wa idanunsu masauki a kan Mai Gari yadda ya yi wani wurjanjan kamar kwarton da mai gida ya kama. "Ansitu lil aniyatukum" Mai Gari ya fa "To fa Mai Gari ya fara koyo larabci wato mu yi shiru dan aniyar mu" Taju ya fa a yana ara dariya har da ri e ciki. Salele ma dariyar yake yana rufe bakinsa da tafin hannunsa. "Ku ungo ku raba" Mai Gari ya fa a yana watsa musu yatsun sa biyar alamar da uwa. *KAFIN A GAMA FREE PAGES MAI BU ATA ZAI BIYA KU IN KARATU 400 IDAN NA KAMMALA FREE PAGES ZAI KOMA 500 ZA A BIYA TA ASUSUN FAIZA ABUBAKAR 9030283375 OPAY SHAIDAR BIYA TA 09013181851* . [8/19, 17:57] Mom mashkur & Afrah: UNGOZOMA (Mai kar ar haihuwa) NA MAMAN AFRAH F.C.W GARGA Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ta kowace siga ba, sannan ban bada lamuni a ora mini littafi a kowace kafa ba sai da izinina a kiyaye. *PAID ADVERT 1* Ina mata walisa, babbar mace alkyabbar mata, macen mai gyara ita wacce ta isa da miji su o'o sai dai su ga eyar mijinta idan ya wuce amma basu ishe shi kallo ba domin babu abin da za su nuna mata. Gyaran gashi babbar martaba ce da take aga darajar mace, musamman kayan gyaran gashin MAMAN ZEE da ya yi fice a ko ina ake labarinsa. Gani ya kori ji sai an gwada akan san na warai siyan na gari mayar da ku i gida Hadaddu Kuma ingantattun kayan gyaran gashin mamanzee(chebe hair set) Wadanda suke dawowa da martabar gashin Kai komai lalacewarsa biiznillahi Rabbi Ga kyau ga inganci ga saukin kudi muddin kika fara amfani da kayammu sekindawo Mana da kyakkyawan labari Kanki zeyi kyau ya rika sheki yayi tsayi yayi laushi duk matsalar da ke cikin kanki zata kau in sha Allah Munada set complete Kuma Muna Bada pieces Haka Kuma Muna Bada Sari Muna turawa akowanne gari kike Kuma Ako wacce kasa kike Phone number *08079130166* *PAID ADVERT 2* *BOJUWA HERBAL'S & SCENTS* *Suna kawo Saiwowin sanyi da suke dagargaza sanyin mara da na jijiya.* *Haka nan akwai dafaffen maganin ga wanda tafi son ready made.* *Haka nan suna kawo Saiwowi daban daban