Sashe 25
Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
ba" Cewar jaririn nan da suka yi arangama da shi a gidan Malam Mammani. Idanun ta mayar ta runtse da arfi tana fatan Allah sa a cikin mafarki ne. "Kin binne uwar" Ya fa a cikin muryar arama kuma cikin ra a da alama ma ita ka ai ce take jin maganar. "Wayyo Allah, ni ina ganin na baro ka a can gidan ashe dai ka biyo ni nan in ma kenan tahowar tawa ya zama duk aya wai an ce da karuwa hayo gado. Hannun da ya ora mata cibiyar jikinsa ta aga ta war ar gefe, dungurawa ta yi cikin azama ta bar shi a kan katifar da rarrafe take tafiya taa fatan ta samu mafaka a wajan Mai Gari ko ma mene ne ya same su tare. Da yake a gigice take sai ta fa a kan Salele da yake baccinsa mai nauyi, cikin abin rufarsa ta shige ta ma ale shi gabanta yana fa uwa. Salele kuwa bai ma san ana yi ba wai kunu a ma ota dan haka baccinsa yake hankali kwance. Hannu Gwaggo ta kai za ta ame Salele duk a tunaninta Mai Gari ne, a tsakiyar kansa wanda ya tara suma ta yi wa hannunta masauki wani irin ebe wuta Gwaggo ta yi tana karanto salatin annabi a zuciyar ta dan ta san dai duk firgicewar da za ta yi to kuwaba za ta kasa shaida kan Salele ba bare kuma kan Mai Gari mijinta da wanzami yake salsalewa tas da aska ko igon gashi ba a bari. Da sauri ta janye hannun ta banka o abin rufar ta tashi zaune. "Allah ka mini aikin gafara ni Ramma, ina zan kai abin kunyar nan idan aka kama ni kwance da jikana kuma na san mutane duk bayanin da zan musu ba za su fahimce ni ba Allah na tuba ko giyar wake na sha, mai zan yi da wani Salele" Ta fa a tana ta e baki kamar an ce ta duba gefenta ai kuwa sai ganin jaririn nan ta yi a tsugunne. Wani yawu ta ha iye tana jin wani mugun tsoro yana dirar mata, kafin cikin san a ta fara jan mazaunai domin neman in da za ta uya. Ganin kamar abin ba zai mata ba sai ta fara mirginawa daga kwancen, cikin azama ta samu nasarar afkawa cikin abin rufar Taju, har lokacin a zaton ta Mai Gari ne hallaw. Garin ame Taju ta ta o belt in da take jikinsa da ya yi amara da ita. "Hasbunallahu wa ni'imal wakil, ni Ramma mai ya same ni yau daga in shiga bargon wannan sai in fito in shiga na wannan kuma har yanzu ban dace da samun bargon Mai Garin ba, haka kawai na ji hannuna ya ta o zanzaro (Belt) Ban da Allah ya taimake ni yaran nan suna bacci mai nauyi ai da Taju sai ya ce wani abu na zo nema a wajansa yo ko bai fa a da gaske ba ya fa a da wasa dan ya bani kunya" Ta fa a tana yayyace lullu in ta fito daga can gefe ta hangi mutum ya yi goho wanda take kyautata zaton Mai Gari ne dan dama ta dai san su ka ai ne a akin. Wurinsa ta nufa ganin jaririn ya rarrafo yana bin ta duk in da ta yi, Mai Gari kuwa shi sabo da yadda gefen fuskarsa yake masa ra i shi ya sa sai kawai ya yi goho ha arsa a asa a haka yake baccin. Gwaggo tana arasawa wajansa da rarrafe waiwayawar da za ta yi don ta hango jaririn sai kuwa ta hango shi ya kusa arasowa wajan da baya-baya ta fara ja ba ta san ta arasa in da Mai Gari yake ba dan haka tana zuwa sai ta bangaji Mai Gari da yake dur ushe ya yi goho yana baccin wahala dan babu jin da i a baccin nasa ko ka an. Mai Gari jin an bangaje shi dama ba wani dogon bacci ya yi ba jin an war ar da shi daga gohon ya fa i wacakar sai tunaninsa ya tafi cewar Laila ce wata tusar ta matso ta shi ne ta ara dawowa za ta yi tusar a kansa. "Ya Allah ka mini alam nashra lakasadarak, Allah mugun ji mugun gani Allah ka kare mu" Mai Gari ya fara rattabo addu'o'in a zuciyarsa wasu wallar tausayin kansa yana gangaro masa dan ya san tabbas ya zama abin tausayi in ma bai zama gawa ba matu ae dai Laila ta ara yin zaman cin tuwo a kansa. MAI BU ATAR UNGOZOMA ZAI BIYA 400 KAFIN MU GAMA FREE PAGES ZA MU GAMA FREE A PAGE 26 IDAN MUKA GAMA 500 NE. ZA A BIYA TA ASUSUN FAIZA ABUBAKAR 9030283375 opay SHAIDAR BIYA TA 09013181851 [8/19, 17:57] Mom mashkur & Afrah: UNGOZOMA (Mai kar ar haihuwa)