← Book details Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 31

Sashe 23

Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mai Gari, sannu Salele, ashe kuma ku haka abu ya auku, kai amma matar nan tausayinta da sau i, dan rashin imani auran mijin ma ociya, sai da ta ga kun jigata babu mamora sannan ta yale ku, amma matar nan ta iya ganganci haihuwa da damina, sai da ta mayar da ku akwai ya babu kakar wajen uba, sannan ta bar ku, haba ni fa in ce ashe shi ya sa na zo na gama burunka uwar maganata har zan fita sai a sannan ta ganni, ashe dai lokacin da nake maganar ba ta ma san ina yi ba yo tana huce gajiyar da ta tarawa kanta, tabbas na yarda kowa da kiwon da ya kar e shi wai ma ocin mai akuya ya sayi kura, amma kai dai Taju an yi shegen yaro, ai ni bata birgeni ba da bata maka ligigif ba, ai na so rigi-rigi ta maka yadda nan gaba ko amfanuwa ba za ka yi ba, haka kawai ka akko mana mace tausayinta da sau i ka kawo mana gida, ga shi a rana aya duk tana neman mayar da ku mata -maza, yo mata maza mana, yadda ta yi kalaci da ku, ku duka ukun ai ba aramin nakasta ku ta yi ba" Gwaggo da take maganar asa- asa tamkar tana ra a ta fa a dan gudun kar ta aga murya a yi rashin sa'a Lailar ta jiyo ta.Ta fa a tana ora hannunta a kan hannun Mai Gari da ya yi lifet ya yi reran hannuwan nasa kowanne ya kalli nasa wurin da ban. "Ana tsoronka an mayya, ya ce daga ni har uwata" Cewar Salele a zuciyarsa ganin yadda Gwaggon take magana tamkar an ri e mata ma oshi ita ala dole ra a take ba ta so Laila ta ji. "Ramma, Ramma, Ramma" Mai Gari ya fa a cikin muryarsa da ba ta fita sabo da wahalar da ya sha. "Na'am Mai Gari ka ganni a kusa da kai, sannu ka ji, sannu da dole, Allah sa zakkar jiki ne, wallahi ba zan ji haushinka ka ba, ai na san ba da son ranka ba ka aikata, dole uwar na i aka maka, haka kawai, da na san abin da za ta aikata da tuni na dawo da wuri to sai dai a lokacin da mage take nan era ba ya wasa, kuma dama ana marin mai rai ne dan matacce ya ji tsoro, dan dai hakan da ta yi ba abin warai bane tun da a yi a gama yau ya fi a arasa gobe, kuma ni ma da kuke gani tun da na bar gidan nan, ba a hayyacina nake ba wallahi gamo muka yi dan ba na ce na yi ba tun da ba ni ka ai ba ce, amma abin ba a cewa komai kuma da a ce INGOZOZANCIN nan ba gado bane wallahi da na watsar da shi daga yau, to amma abin sai ido bebiya ta auro maka i, amma kam tabbas yau na ga larura auren namiji da a. Sai dai na san komai nisan dare gari zai waye, kuma komai nisan jifa dole wata rana ya dawo asa " Ta kai arshen maganar tana shar ar hawaye. "Gwaggo wai duk warin nan da ya ciki aki yake neman sumar da mutane ke bakya ji?" Salele ya yi arfin fa ar hakan ganin Gwaggo ta dage sai zuba take kamar bishiyar kanya. Hanci ta aga sama, tana jan hancin wai ko za ta ji warin amma dai sai ba ta ji ba. "Allah sarki Salele yo dama akin da aka aiwatar da sa on Allah, mai zai yi ban da wari, to da yake ni hancin nawa duk mura ta udundune shi, ban da zuba kamar hancin tinkiya babu abin da yake" Babu wanda ya sake cewa uffan Taju ya shiga arin tashi zaune, duk da yau ba ita ce rana ta farko ba da Laila ta ta a yin tusa a kansa amma dai tabbas yau ya jigata fiye da tunanin mai tunani. Tun da yake arin tashi Gwaggo take aika masa harara kamar idanunta za su fa asa, dan ta san hatta halin da gadon bayanta yake ciki na agewa ta samu ne sanadin goyon Nasiru kuma duk Tajun ne ya jaza mata hakan dan haka a halin da ake ciki yanzu ji take tamkar ta samo kulki ta shiga dukansa tamkar an aiko ta. "Matso ki yi aikin lada Ramma, taimaka mini Ramma" Cewar Mai Gari da yake baza hannuwa shi a dole ta taimaka masa ya tashi zaune. "Kai gaskiya matar nan ta muku aika-aika ba aiki ba ma" Gwaggo ta fa a cikin alhinin zaton ta na fya e Laila ta musu, ba ta san cewa tarzomar sakin tusa a kan su ne ka ai ya haifar da halin da suke ciki ba. Haka ta kama Mai Gari ta aga shi da taimakon nata ya tashi zaune, har lokacin yana sakin numfarfashi tamkar wanda yake gargarar mutuwa. "Ramma, Ramma, Ramm" "Haba Mai Gari ya kake rafka mini kira kamar wani makaho bayan gani nan muraran a gabanka, kana gani to kiran kuma na mene ne kake yi tamkar za ka ari baki" "Ramma duba mini wuyan nan nawa ki gani, ma ogwarona yana wurin ko kuwa ya fincike" "Na dawo in ji an yawon duniya, da tada zaune tsaye naman asalin amarya a wajen aurin aure, yaya ana zancen fya e kai amma ba ta jikin naka kake ba kar a je ma ko ta maka lahani amma kana zancen ko ma ogwaronka ya fincike sai ka ce kan keken inki" Ta fa a tana masa kallon mamaki ganin bai tanka mata ba ta sake cewa. "Ko dai mansileta za ka shafa ko ka ji dama-dama yo ai dama in lela ta iya sai a koma caca" Gwaggo ta fa a dan ita har yanzu ta auka fya e aka musu. "Kai amma gaskiya Gwaggo kin iya shiga shari ba shanu sai ka ce a shirin film za a ce an mana fya e sai ka ce wasu mata, yo ai mace ce ake yi wa fya e amma namiji kuwa fa, ko dan shi ma idan aka tirsasa shi duk ana kan hanyar cewa fya en aka yi" Taju da yake gyara zamansa ya fa a a ransa yana jiran yaga yadda doguwar diramar za ta kasance. "Ni dai na fi ji da ma ogwaron nawa, tun da daga nan nake samun ha iyar abinci da ruwa, ki duba mini dan wallahi wajen mu in nan nawa kamar ana yin faskare" Mai Gari ya fa a yana mi a hannu wajen saitin mu in nashi yana nuna mata. "Ana maganar masarrafar aure, kai kana batun ma ogwaro" Gwaggo ya fa a a zuciyarta. "Hatta kaina ma sai in ke jin kamar ya muga e, fatana aya kar in koma tamkar an ruwan mai moga an kai" Ya fa a cikin muryarsa da yake magana ba ta fita."Kai dai ana ga ya i kana ga ura, kai da ake maganar mafitsara amma kana maganar ma oshi da ma ogwaro ko dai mai ungurugum ta muki ku haihuwa har hanji" Gwaggo ta fa a tana kama ha "Gwaggo duk wannan abin da kike fa a fa ba shi da nasaba da abin da ya faru, ba wani abu bane fa illa zaman an bori da ta yi a kawunanmu ta ringa sakin iskar tusa kamar an bu e salansar babbar mota" Salele da ya yi nasarar samun tashi zaune ya fa a yana an yamutsa fuska jin duk wuyansa yana ciwo har kansa ma sarawa yake yi. "Zaman an bori, yanzu sabo da kawai ta yi zaman an borin a kan ku kuke wannan balo on?" MAMAN AFRAH 09013181851 *Littafin Ungozoma 500 ne ga mai bu ata zai iya biyan 400 kafin mu gama free pages, za mu gama free pages a page 26 idan na gama free pages zai koma 500. Za a biya ta acc in Fa'iza abubakar 9030283375 opay bank* shaidar biya ta 09013181851 [8/19, 17:57] Mom mashkur & Afrah: UNGOZOMA (Mai kar ar hihuwa) NA MAMAN AFRAH F.C.W GARGA Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ta kowace siga ba, sannan ban bada lamuni a ora mini littafi a kowace kafa ba sai da izinina a kiyaye. Ina mata walisa, babbar mace alkyabbar mata, macen mai gyara ita wacce ta isa da miji su o'o sai dai su ga eyar mijinta idan ya wuce amma basu ishe shi kallo ba domin babu abin da za su nuna mata. Gyaran gashi babbar martaba ce da take aga darajar mace, musamman kayan gyaran gashin MAMAN ZEE da ya yi fice a ko ina ake labarinsa. Gani ya kori ji sai an gwada akan san na warai siyan na gari mayar da ku i gida Hadaddu Kuma ingantattun kayan gyaran gashin mamanzee(chebe hair set) Wadanda suke dawowa da martabar gashin Kai komai lalacewarsa biiznillahi Rabbi Ga kyau ga inganci ga saukin kudi muddin kika fara amfani da kayammu sekindawo Mana da kyakkyawan labari Kanki zeyi kyau ya rika sheki yayi tsayi yayi laushi duk matsalar da ke cikin kanki zata kau in sha Allah Munada set complete Kuma Muna Bada pieces Haka Kuma Muna Bada Sari Muna turawa akowanne gari kike Kuma Ako wacce kasa kike Phone number *08079130166* Page1 *MALAM MAMMANI* Da rarrafe Malam Mammani ya iya tahowa daga akin, rarrafan ma dakyar yake iya jan gwiwarsa dan duk ya ru e da ganin wannan ibtila'in. Yana zuwa falon yake jin aran nishi-nishi a bayansa alamar ana binsa if ya yi ya tsaya a da rarrafan dan cikinsa har ya mur a masa dan tunani aya ne ya fara zuwa masa, na ayan biyu ko dai gawar ce take biye da shi ko kuma jaririn ne ya sake fitowa daga cikin zai masa ta idaranci. Daga inda ya tsaya bai motsa ba sai bakinsa da yake ta kai kawo da shi kansa bai san abin da yake furtawa ba ga uwa uba ru anin da ya baibaye shi dan ya kasa juyawa bare ya tabbatar da abin da yake biye da shi. A take ya samu nasarar fara jero kalmar shahada domin samun ya cika
Chapter 23 · 0% Book details