Sashe 13
Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
MAMAN AFRAH F.C.W GARGA Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ta kowace siga ba, sannan ban bada lamuni a ora mini littafi a kowace kafa ba sai da izinina a kiyaye. Ina mata walisa, babbar mace alkyabbar mata, macen mai gyara ita wacce ta isa da miji su o'o sai dai su ga eyar mijinta idan ya wuce amma basu ishe shi kallo ba domin babu abin da za su nuna mata. Gyaran gashi babbar martaba ce da take aga darajar mace, musamman kayan gyaran gashin MAMAN ZEE da ya yi fice a ko ina ake labarinsa. Gani ya kori ji sai an gwada akan san na warai siyan na gari mayar da ku i gida Hadaddu Kuma ingantattun kayan gyaran gashin mamanzee(chebe hair set) Wadanda suke dawowa da martabar gashin Kai komai lalacewarsa biiznillahi Rabbi Ga kyau ga inganci ga saukin kudi muddin kika fara amfani da kayammu sekindawo Mana da kyakkyawan labari Kanki zeyi kyau ya rika sheki yayi tsayi yayi laushi duk matsalar da ke cikin kanki zata kau in sha Allah Munada set complete Kuma Muna Bada pieces Haka Kuma Muna Bada Sari Muna turawa akowanne gari kike Kuma Ako wacce kasa kike Phone number *08079130166* Page 1 *GIDAN MAI GARI* Tun da su Gwaggo suka fita, Laila ba ta matsa daga inda take ba, tana nan a tsaye har Mai Gari ya canja kaya, haka ma Salele, shi kuma Taju umarni ta ba shi ya fita ya akko akwatin kayanta da ta sanya ya ajiye a waje, domin tun da suka je gidan Mai Gari tsohon inda ya taso sai wasu samari da suke tsaye a wajen kamar dai ma an shaye-shaye ne suka iyo dare daga yawonsu suka sanar musu inda ya koma suka musu kwatance hakan ya sanya basu yi asa a gwiwa ba suka unguma zuwa sabon gidan da suka koma in. Mai Gari kai tsaye ya shiga aki yana arin turo ofa Laila ta ranga a masa kira mai kama da na an farauta wanda sai da hantar cikinsa ta ka a. Cikin son cika umarninta ya taho dan ya san dai bahaushe yana cewa in ka ji kira samu ne amma ban da kiran an sanda, to yanzu ma dai ya san wannan kiran matar mai kama da butar shayi kan gajarta kiranta ba zai ta a zama alkairi ba. Tun da ya zo ba ta ce masa komai ba dan haka da ya tsaya sai ya ja bakinsa ya rufe yana jiran umarni daga gareta a hakan ne ya an kalli Taju da yake daga bayanta yana ri e da akwati kuma ya ame a wuri aya, alama Taju ya masa a kan ya dur usa aikuwa cikin sauri Mai Gari ya du a tamkar mai neman yafiya. "Kai! Mai jinin haila (Priod) Idan ka yi unzugun ina son ganinka a nan" Ta fa a daidai lokacin da Salele ya durfafi aki zai shiga bayan ya fito daga bayi wanda can ya je da kayansa ya tsaftace jikinsa daga fitsarin da ya sha shararawa ya sako kayansa ransa fal murna ya tsira daga hannun masifaffiyar matar nan amma kuma kiran da ta masa ya sa ya sha jinin jikinsa. Da har hannu ya kai ya ta o hantsar wandonsa jin ta ce idan ya gama unzugun. Cikin sanyin jiki ya taho yana zuwa shi ma sai ya je kusa da Kakan nasa ya dur usa kamar yadda Kakan na shi ya yi sai suka yi layi tamkar wasu almajirai. "Ina so cikin sauri ku gyara mini akin da zan zauna, dan haka duk wani tarkace ku kwashe daga wancan akin, ku mayar wancan inda za ku kwatsu a ciki ni kuma in zauna a wancan in" Ta fa a tana musu nuni da akin Gwago, kallon kallo aka fara tsakanin Salele da Mai Gari, Taju kwa da dama ya san a rina wai an saci zanen mahaukaciya babu abin da ya furta sai ma danne dariyarsa da yake sabo da yadda ya hangi idanun Mai Gari sai micincina su yake bakin nan nashi a hangame kamar ofar gari tsabar mamaki sai dai babu damar yin musu, dan da a ce wani ne ya nemi shigarwa Mai Garin hanci da udundune da tuni ya yi maganinsa nan take amma yadda matar nan take jibgaga tabbas ko a hamatar ta, ta saka shi ta matse zai iya garzayawa barzahu ya rasa ma dalilin da ya sa yake jin wani mugun tsoranta. "Tabbas matar nan na ga alama hatta shugabancin nawa na Mai Gari da nake tattalawa nema take ta saka afa ta yi fatali da shi wallahi ba dan Allah ya yi ta gansamemiyar nan ba da babu abin da ta isa ta yi iko da ni in yi" Mai Gari ya fa a a zuciyarsa yana sauke idanunsa a kan dantsen hannun Laila da yake ganin kaurin dantsen tamkar jikin atuwar bishiyar ayaba, sai dai gashin kanta da ya zubo har kan kafa arta wanda dare bai hana shi yin she i ba kana ganinsa ka san yana samun gyara da kayan gyaran kai a MAMAN ZEE (Chebe hair set) Wadanda suke dawowa da martabar gashin Kai komai lalacewarsa biiznillahi Rabbi Ga kyau ga inganci ga saukin kudi muddin kika fara amfani da kayammu sekindawo Mana da kyakkyawan labari Kanki zeyi kyau ya rika sheki yayi tsayi yayi laushi duk matsalar da ke cikin kanki zata kau in sha Allah Munada set complete Kuma Muna Bada pieces Haka Kuma Muna Bada Sari Muna turawa akowanne gari kike Kuma Ako wacce kasa kike Phone number *08079130166* "To, to, to, Ranki shi da e bari a yi yadda kika ce" Ya fa a a ladabce yana tashi shi ma Salele tashin ya yi, Mai Gari ya juya Salele ya take masa baya, Taju ma bin bayan nasu ya yi auke da akwatin ita kuma ta kame a wajen ba tare da ta motsa ba. Suna shiga aki Salele cikin ra a har yana do ara bakinsa a kunnen Mai Gari ya ce "Wannan mata an yi shegiya wallahi yanzu Mai Gari kana ji da gani za ka bari mu kwatsu aki aya ina matsayin naka na Mai Gari? Za a mayar da kai sahun gwaurayen samari" "Kai dalla rufe mini baki sakaran wofi, wannan matar mai halitta jiki duk a mur e kamar ar dambe haka kawai in mata musu in ba unci lahira ko in kwanta jinya a banza to wallahi gwara ko a turken dabobi ta mini matsugunni in ke kwanciya daga duniyar sai ina?" Mai Gari ya fa a cikin ra ar shi ma yana aika wa Salele harara, if Salelen ya yi haka suka kwashe tarkacen akin hatta kayan Gwaggo babu abin da suka bari suka share akin tatas. Sun gama sai Taju ya shigo akin da akwatin a hannunsa dan dama a baranda ya tsaya yana ajiyewa ya juya da sauri zai fita ai kuwa Mai Gari ya saka hannu ya dam o shi ya dawo da shi cikin akin cikin asa da murya ya ce "Kai an nema a gidan uban wa ka samo wannan matar mai kamar an laulaya tayota abu unguwa guda ko kyan gani babu haka kawai ka kwaso jaraba ka shigo mana da ita gida ana zaune alaw kuma ma, sabo da kun mayar da mu sha ka tafi a ce wai matar shugaban asar sojoji, sai ka ce wanda ba mu da hankali? in ce dai shugaban asa aya ake yi a asa amma sabo da rainin hankali a ce mana wai shugaban asar ma har da na sojoji" Tun da ya fara maganar Taju yake masa nuni da ya yi shiru duk da cikin ra a yake maganar amma dai ya fi so ya bar maganar dan shi ya san halin Laila kunnuwanta kamar na miciji suke. "Kai dallah ragwan maza rufe mini baki sai wani mismis kake da baki kamar sabon ba on munafuki, ga kayan sojoji a jikin ka amma ka kasa kata us ka tsaya mace tana juya ka kamar waina a tanda ka akko annoba ka... "Taju" Kiran da Laila ta yi wa Taju wanda hakan yake nuni da ta matso ofar akin dan a dab da akin suka tsinkayi muryarta, hakan ya sanya Taju ya fisge ri on da Mai Gari ya masa cikin sauri, Mai Gari kuwa wani irin fa uwa gabansa ya yi, juyawa ya yi ya kalli gabas yana faman rattabo addu'a a zuciyarsa a kan Allah masa tsari da sharrin Laila dan shi tunaninsa Laila ta ji abin da yake fa a. Bayan ya gama addu'ar a ransa sai kuma ya aga hannunsa ya sauke wa fuskarsa tagwayen maruka guda biyu, a kan idanun Laila ya mari kansa lokacin ta le akin dan ganin wainar da suka toya. Idanu ta sauke a kan Mai Gari da ya koma jikin bango ya ra e yana murza fuskarsa dan ya maru sosai dan da arfi ya mari kan nasa, dan ma kar ya yi a hankali ta ce za ta sake masa wani shi kuma da a ce ta mare shi da wannan hannun nata gwara ya mari kansa ko da sau goma ne kuwa. "Na yi wa kaina hisabi ma ba sai kin mini ba" Ya fa a yana karkarwar baki. "Ta rikicin duniya da mai rai ake, wai yau Mai Gari ne haka ya fa asa warwas, mutumin da babu wanda ya isa ya taka shi sai ba in mulkin tsiya da cin zali amma yau ga shi Allah ya kawo mai yin maganinsa har gida kuma cikin ruwan sanyi" Salele ya fa a a zuciyarsa. "To ai ni babu abin da ka mini hisabin mai kuma?" Ta fa a tana nishi tamkar wacce ta yi tseran gudu sabo da tafiyar da ta yi daga tsakar gida zuwa akin Gwaggo. "Oh duniya makaranta wallahi da na san baki ji maganar da nake fa a wa Taju ba da babu abin da zai sa in mari kaina maruka warara guda biyu ashe dai gudun gara na yi na tarar da zago, ni da na mari kaina sabo da kar ki mini irin marin da kika yi wa Salele mari mai kama da an mari mutum da faskare" Cewar Mai