Sashe 17
Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
inda zan je maganin kawai zan samo" Ya fa a yana jin da i a ransa dan ya hango yadda zai yi ba tare da ya ta a gawar ba. Buguzum-buguzum ya tashi ya fita, jim ka an sai ga shi ya dawo auke da wani kwano, da ya akko ku ewar da ya ji a, yana shigowa akin sai ya tarar da Gwaggo Ramma tana karkarwa, ita kuma Kaka ta ra e a jikin bango ita in ma karkarwar jikinta yake kamar mazari, a tsorace yake kallon su yana son gane asalin abin da ya firgita su lokaci guda daga fitarsa. Da hannu Kaka ta shiga nuna masa gawar, da rashin fahimta yake kallon gawar dan duk tunaninsa ma ko ba mutuwa ta yi ba, amma abin da ya ara dagula masa lissafi ganin tana nan a yadda take tun farko, yanzun ma a haka take, wato tana kwance a reran kanta ya karkata gefe. "Ci, ci, cikin Talatuwa Kaka ta fa a cikin ciccira maganar sabo da tsabar ru un da take ciki. A hankali ya aga idanun nasa ya sauke a kan cikin nata, abin da ya gani ne ya haifar masa da wata iriyar zabura sabo da tsoro, afafunsa suka sage suka fara karkarwa tamkar wanda yake rawa a gaban maka i, har hakan ya haifar da fa uwar kwanon da ya shigo da shi mai auke da kwa iyar ku ewa. *GIDAN MAI GARI* "Ni wallahi ban ta a ganin ba ar jaraba irin wannan ba, haka kawai babu gaira babu dalili ka saka mu a cikin masifar da fitowar ta sai wanda ya gani" Salele ya fa a cikin ra a shi ma yana sakin na shi marayan kukan marar sauti. "Aikin banza ro on a gidan kurma, wannan abin ai sai ido bebiya ta auri maka i" Mai Gari ya fa a hawayen tausayin kansa suna gangaro masa, da sauri ya kai hannunsa wajen kansa jin inda ya ora kansa yana masa zafi domin kuwa a kan urun usan tsakuwar akin ya ora kan. *LAILA* Tun da suka fita suka bar ta a akin, ta yi kwanciyarta a kan gadon arfen Gwaggo wanda dakyar ya auke ta, duk da haka sai ar yake tamkar zai ruguje. Kwanciyarta ke da wuya bacci ya an fara aukanta, sai kawai ta ji alamun tusa tana neman hanyar fitowa, a ki ime ta tashi zaune ta shiga walawa Taju kira dan ya zo ko da a kansa ne ko kuma wani mai rabon ta saki tusar, sabo da ta san tabbas idan ta saki tusar ba tare da ta zauna akan kowa ba to akwai matsala, domin kuwa tsagar mazaunan nata ce take aruwa, sai wurin ya tsage amma matu ar ta zauna a kan wani to babu abin da zai faru da ita, hakan ne ma ya sanya ba ta yarda ta yi tusa sai ta zauna a kan mutum, dan wani lokacin har ku i take biyan mutane ta zauna a kan su ta yi rusar. Tun da ta fara kiransa ta ji bai amsa ba sai hankalin ta ya tashi, jin tusar tana neman fitowa sai ta fara arin sama wa kanta mafita ta hanyar tasowa ta bu ofar ta fito domin zuwa akin da su Tajun suke ko ta samu ta kai farmakin yin tusar tata a kan mai rabo, dan duk wanda ta fara samu to kakarta ta yanke sa a, haka ta fito ri e da fitila. Su Mai Gari kuwa tun da suka ji motsin ofa suka ara shiga halin anika yi. "Shikenan kuma mu yau sai yadda hali ya yi karuwa ta ga an sanda, nin banda tashin hankali fa a da mai gari ranar sallah, ya za a yi a ce sai an zauna a kan mutum za a saki tusa sabo da Allah kamar wanda aka samu kujera" Cewar Mai Gari a ransa yana jin kamar ya yi tsuntsuwa ya gudu dan kar Laila ta ritsa da shi. Jin ta turo ofar akin sai kowa ya yi lif tamkar masu bacci har da masu sakin munshari a kai - a kai. a firgice ta shigo tana neman auki sanadin jin tusar tana dab da fitowa. Tana shigowa sai ta haska fitila ai kuwa ta gan su kwance sun yi murhu da kawunansu. "Shikenan tusa ta za ta fito cikin salama, tun da ga shi a kawunan mutane har uku zan sake ta" Ta fa a a ranta tana nufar su cikin sassarfa, tana zuwa ta daddage ta ora mazaunanta a kawunansu inda suka yi murhun tana orawa kusa tusar kamar jira take a fito da wani irin ara da ya bada sautin booottttt. Fitar sautin tusar ne ya sanya kunnuwansu yin dimmm tare da aukewar jin su na sakkanni. Sai kuma lokaci guda wani uban wari mai kamar mushen akuya ya mamaye gaba aya akin. Laila kuwa sake an karkata mazaunan nata ta sake yi domin wata tusar ta samu damar fitowa. "Kin kashe mu" Mai Gari ya fa a jin wari da nauyin danne su in da ta yi yana bazaranar sumar da shi. "Wayyo an saka hancina a tekun maliyar kashi" Salele ya fa a yana ta ari ya samu inda hancinsa zai sha o masa wata iskar ba wacce yake sha a ba mai wari da oyin tsiya... Maman Afrah Wtsapp 09013181851 *META FORCE ARZI I DAGA ALLAH* AR UWA SHIN BAKI DA LABARIN META FORCE? DA IRIN INBIM ARZI IN DA AKE KWASHEWA A CIKINSA, YA AKA YI BAKI YI REGISTER BA? KO BAKI DA BU ATAR KU EN DA ZA KI YI HIDIMAR YAU DA KULLUM? TO KI ZO NI MAMAN AFRAH NA ZO MIKI DA HANYAR SAMUN KU I TA WAYAR HANNUNKI KU IN YIN REGISTER KAWAI ZA KI TANADA 9K DUBU TARA DOMIN ANA YIN REGISTER DA DALA 5 NE SAI DAI ALLAH KA AI YA SAN IRIN RIBAR DA ZA KI SAMU DA KUMA ALKAIRAN DA YAKE CIKIN KASUWANCIN. IDAN KINA SO SHIGA KUMA DA GASKE KIKE KI MINI MAGANA A WANNAN NUMBER 09013181851 IDAN BA YI ZA KI YI BA KAR KI MINI MAGANA DAN BANA SON ATA LOKACI! [8/19, 17:57] Mom mashkur & Afrah: UNGOZOMA (Mai kar ar haihuwa) NA MAMAN AFRAH GARGA Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ta kowace siga ba, sannan ban bada lamuni a ora mini littafi a kowace kafa ba sai da izinina a kiyaye. Ina mata walisa, babbar mace alkyabbar mata, macen mai gyara ita wacce ta isa da miji su o'o sai dai su ga eyar mijinta idan ya wuce amma basu ishe shi kallo ba domin babu abin da za su nuna mata. Gyaran gashi babbar martaba ce da take aga darajar mace, musamman kayan gyaran gashin MAMAN ZEE da ya yi fice a ko ina ake labarinsa. Gani ya kori ji sai an gwada akan san na warai siyan na gari mayar da ku i gida Hadaddu Kuma ingantattun kayan gyaran gashin mamanzee(chebe hair set) Wadanda suke dawowa da martabar gashin Kai komai lalacewarsa biiznillahi Rabbi Ga kyau ga inganci ga saukin kudi muddin kika fara amfani da kayammu sekindawo Mana da kyakkyawan labari Kanki zeyi kyau ya rika sheki yayi tsayi yayi laushi duk matsalar da ke cikin kanki zata kau in sha Allah Munada set complete Kuma Muna Bada pieces Haka Kuma Muna Bada Sari Muna turawa akowanne gari kike Kuma Ako wacce kasa kike Phone number *08079130166* Page 1 *MALAM MAMMANI* urawa inda yake kallon ido ya yi, ganin dai tabbas ba gizo idanun nasa suke masa ba sai ya ara shiga mummunan tashin hankali, lokaci guda ya ji ma oshinsa ya bushe. "Jama'a kuna ganin abin da nake gani kuwa? Yadda nake ganin cikin Talatuwa yana rausaya ubangiji ya nuna mini annabi haka" Gwaggo Ramma ta fa a cikin sumbatu. "Lahaula wala quwwata illah billahi aliyal azim, rabbi lima anzalta ilayya min kairin fa iir" Malam Mammani ya fa a yana jin jikinsa har wani zafi yake auka kamar wanda zazzafi ya rufe. "Wallahi ur'ani muna gani Ramma ba ke ka ai kike gani ba" Kakar Talatuwa da abin ya so zautarwa ta fa a a tsorace. Suna cikin hakan sai kawai suka ga bulll, jaririn ya bullukuto kan nasa ta tsakiyar cikin Talatuwa sai dai iya kansa ne ka ai ya fito, gaba aya sun ma manta da maganar mutuwar Talatua bare su ce ita ce take motsi, tun da dai sun san ta mutu, musamman Gwaggo Ramma da hannunta ya unshe a jikin Talatuwa. Tun da ya fito da kan yake ta rausaya kan alamar rawa, gaba aya kasa e suka yi dan sun yi mutuwar tsaye suna ganin ikon Allah, musamman Gwaggo Ramma da ta ga saitin ta yake kallo, kafin su gama tantancewa sai gani suka yi ya yi tsalle ya fito daga cikin Shamsiyya yana rarraba ido. Hannunsa aya ri e da cibiyarsa da uwa wacce take fa owa idan an haifi jarirai. Babu zato ba tsammani ya bu e baki ya tsanyara kuka irin na jarirai. "Gwara dai in yi kukan da kowane jariri yake idan ya diro duniya" Ya fa a yana ara rausaya kan nasa tamkar wani adangare. Kukan sa ya yi shi ya sanya matan gidan da suka jiyo kukan suka tabbatar Talatuwa ta haihu. A daidai gaban Malam Mammani ya dira, afafunsa suka sauka a kan ku ewar da ta zube, jin santsin ledar tsakar akin zai kayar da shi sai ya yi saurin mi a hannunsa wanda babu komai ya kamo rigar Malam Mammani, Malam Mammani kuwa mutuwar tsaye ya yi, a take ya ji numfashinsa ya tsaya cak jikinsa ya cigaba da rawar tamkar dai wanda aka saka a firiza. "Baba wallahi na kusa shan asa, Allah ya sa kana kusa Babana da tuni santsin ku ewar nan ya da e da ti a jaririn da ya dira duniya yanzu-yanzu da asa" Cewar jaririn cikin muryar yara anana masu koyan magana. Malam kuwa idanunsa ya sauke asa suka sauka a kan jaririn da ya kira shi da suna Babansa. Gwaggo kuwa tun da ta ga jaririn ya nufi wajen Babansa sai ta bada himma wajen karanta addu'a a hankali tana tofawa a hannunta da yake ma ale, duk da