← Book details Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 31

Sashe 22

Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

MAMAN AFRAH F.C.W GARGA Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ta kowace siga ba, sannan ban bada lamuni a ora mini littafi a kowace kafa ba sai da izinina a kiyaye. Hadaddu Kuma ingantattun kayan gyaran gashin mamanzee(chebe hair set) Wadanda suke dawowa da martabar gashin Kai komai lalacewarsa biiznillahi Rabbi Ga kyau ga inganci ga saukin kudi muddin kika fara amfani da kayammu sekindawo Muna da kyakkyawan labari Kanki zeyi kyau yarika sheki yayi tsayi yayi laushi duk matsalar da ke cikin kanki zata kau in sha Allah Munada set complete Kuma Muna Bada pieces Haka Kuma Muna Bada Sari Muna turawa akowanne gari kike Kuma Ako wacce kasa kike Phone number 08079130166 Page 1 "Ikon Allah na zaune ya fa aran mene ne wannan kamar motar tan-tan ta wuce?" Gwaggo Ramma ta fa a a zuciyarta gabanta yana matsanancin bugu tamkar ana bugawa da guduma. Cikin san a ta fara lalla awa ta tura ofar akin nata, ta shige tana shiga amma ganin kayan Laila a akin ta hasken farin watan da ya haska akin sai gabanta ya fa i, cikin ki ima ta juyo ta fito daga akin dan ganin kayan ya ru a ta, domin hakan yana nuna mata kenan akin ya zama mazaunin Laila kuma ita alal ha a ko ana ha maza ha mata babu abin da zai sa su ha aki da wannan matar mai kamar dun ulalliyar giwa. Duk da tunaninta bai bata ta tuna inda sauran mutanen gidan suke bare ma mai gayya mai aiki Laila, amma a haka ta yanke hukuncin shiga akin Salele dan tana ganin can in tamkar hanyar tsira ne, sai ma ta shiga tunanin cewa aran da ta ji wata ila ma kawai gizo ne kunnuwanta suke mata. Tana zuwa ofar akin baram ta bankama kofar ta shige, hasken fitilar Laila da ke yashe a tsakar akin shi ne ya sanya ta hangi Laila a zaune a kan wani abu wanda tunaninta bai kawo cewa mai gidanta Mai Gari ne da jikokinta ba, dan ita ganin Lailar ya sanya cikin inda-inda ta ce "Allahu akbar kabiran, shi ya sa aka ce tunani baiwa ne nutsuwa da hankali kuma aikin walwa ne, rashin sani ne wanda ya fi dare duhu, aradun Allah ranki ya da e ba nan na yi niyyar shigowa ba hasali ma ban san kina akin nan ba ki mini afuwa ki yafe ni dan Allah da soyayyar ma'aikinsa kar ki bari allura ta tono garma, na san iya gani iya alewa" Cewar Gwaggo tana arin juyawa za ta bar akin dan tsabar ru ewa ma bata lura da warin da akin ya umame ba ita kwanciyar hankalinta aya ta bar akin kar ta je Laila ta mata hukunci. Laila kuwa lokacin da Gwaggo take bayanin idanunta a rufe suke tana sauke lumfashi da sauri da sauri tamkar mai na udar da ta haihu yanzu, sabo da fitar tusar shi ne samun lafiyar ta da haka ba ta ma san abin da Gwagho take fa a ba. "Ramma kin ganni manne da mazaunan ranta ya da e, tun azu take sakin iska kamar tayar motar lodin shanu, in ban da ma duk nisan tashin tsuntsu sai sama ta ga bayansa ta yaya za a yi matar nan ta danne ni, take sakin iska a kaina ina Mai Gari, yau na tabbatar duk girman dutse bai kai aramin goro amfani ba, amma dai yau na ga fallasa auren bashi domin kuwa wayon a ci ne ya sa aka kori kare daga bakin inya" Cewar Mai Gari a zuciyarsa yana danne hawayen da ke arin kwaranyo masa dan shi ha a ya san alhakin mutane ne da suke auka, ya sa Allah ya kawo matar nan take azabtar da su. "Gwaggo kin gammu nan fa daga Malam har ni da kuma Taju muna kar ar gashin uma, lallai ba a yi wa uwar kwarto gorin a, ko ba jima ko ba da e sai ya dire mata nashi" Salele ma ya fa a a ransa yana jin nauyin Laila tamkar an ora musu duron ruwa. Gwaggo kuwa ko waiwaye ba ta yi ba, ta juya ta nufi bakin ofa za ya fice daga akin, har zaninta yana kuncewa tana kamowa ta ri e da hannu aya dan aya hannun kayan aikin INGOZOMANCIN ta ne. "Ina za ki je kuma" Ta tsinkayi muryar Laila a kunhuwanta tana dab da fita daga akin" Wani uban birki Gwaggo ta ja tamkar motar da ta kusa fa awa kwalbati. Laila kuwa lokacin da ta daddage ta tashi tsaye domin kuwa ta gama yin abin da ya kawo ta, tashin ta ke da wuya ta hangi Gwaggo tana shirin fita daga akin, dan ita har ga Allah ba ta san Gwaggo ta shigo ba ma. "Dama yaron albarka na kawo miki, wannan yaro mai an karen kirki ko nauyi bashi da shi shafalfal tamkar na goyi leda, ga shi tun da muka je har na kar i haihuwar nan ko kuka bai yi ba yana ta baccinsa" Gwaggo ta samu kanta da fa ar hakan dan maganar da Laila ta yi ya nuna mata ba ta ma ji abin da ta fa azu ba. "Zan sakko" Cewar Nasir da ya tashi daga bacci yanzu. "Ka ga an halak ya i ambato, ashe ma kana kan hanyar tashi daga bacci ni duk tunanina ma baka tashi ba" Gwaggo ta fa a, kai da ka ganta ka san babu nutsuwa a tare da ita, dan dama har yanzu bata gama dawowa hayyacinta ba daga abin da jaririn gidan Malam Mammani ya musu ba yanzu kuma ta dawo ta tarar da wani sabon salo wai kiran sallah da usur, Dariyar ya e ta saki dan ita kwata-kwata ta i jinin ha a hanya da Laila ko da kuwa ta magana ce, "Mu je akina ki sauke shi" Tun kan Laila ta rufe bakinta Gwaggo ta juya cikin sauri ta fita duk da bata san ma ina ne akin na Laila ba amma dai tun da ta san iya akuna biyu ne a gidan to kuwa kenan akin ita Gwaggon shi ne a matsayin akin da Laila ta auka a matsayin nata. "To ni asu yanzu a ina zan ke kwana ni Ramma, ba dai nufin matar nan ba a aki aya za mu zauna ni da ita tun da mu biyu ne mata ni da ita, haka kawai in je in ke shiga uku da abubuwan da za ta ke mini ko kuwa dai manufarta mu kwatsu a aki laya da Salele da Mai Gari da Taju sai ka ce a gidan arna" Gwaggo ta jefawa kanta tambayar a zuciyarta, sai dai ba ta bu atar amsa yanzu kuma abin da take so bai wuce ta sauke yaron daga bayanta ba. "Ki kai wa mijinki da jikokin ki taimakon gaggawa" Cewar Laika cikin halin ko in kula tana zaunawa a bakin gadon Gwaggo wanda ya bada saurin " ar". "To,to,to" Gwaggo ta fa a dan son ganin an zauna lafiya, amma ba ta fahimci komai ba a maganar sai dai ta shiga ru ani jin ta ce a kai musu taimakon gaggawa zuciyarta ba ta barta da tunanin abin da ya samu su Mai Gari da su Salelen ba. Tana fitowa daga akin ta sunkuya a waje tana danna bayanta da hannunta jin wata irin gajiya ta ri e mata gadon baya, ba komai bane kuwa ya kawo hakan ba sai goyon Nasiru. Tana cikin hakan sai ta fara jiyo ana tari, ana kuma sakin wani nishi daga akin Salele lamarin da ya ara jefa kwanyarta a kogin tunanin dan ita dai ba ta ga kowa a akin ba hasali ma ta auka ko su Mai Gari bayan akuna Lailar ta mayar da su. Da an sarsarfa ta nufi akin tana shiga lokacin Salele ya mi a hannu dakyar ya kunna fitila amma har lokacin babu wanda ya yi wani waran motsi, sun yi lifet a tsakar akin. Salati Gwaggo ta shiga rattabowa sabo da tunaninta sai ya bata cewar Laila fya e ta yi wa maza guda uku, wato ta tirsasa su suka yi tarayya da ita hakan ya sanya ta ji kishin Mai Gari ya turnu e mata zuciya dan ita akwai kishi hakan ne ma ya sanya ba ta son Mai Gari ko da wasa ya ra i wata mace, amma sai gashi yau a aikin banza a sadaka wata ta zo ta yi mu'amala da mijinta, a gefe guda kuma tana tausayin Salele amma ko ka an ba ta ji tausayin Taju ba dan tana ganin shi ya jaza musu halin da suke ciki, domin shi ya kawo musu Laila gida kuma dama ai duk tsuntsun da ya ja ruwa shi ruwa kan duka. "La'ilaha illallahu, muhammadur rasulullahi S.A.W, ni Ramma yau na ga an jijji in hau zalla, yanzu shirmemiyar matar nan ta haike muku ku duka uku rigis sai ka ce ta samu wasu agwagi, fisabilillahi ina laifin ma ta samu an mara e (Namijin saniya) Ko dai ta samu (Doki) Ai su ne daidai da ita amma ba mutane ba, yo ina dalili ina an mafari wane an adam ne zai iya da wannan mata, amma dan wula anci gaida sirika da mazaunai shi ne ta zo har da Mai Gari ta haikewa gashi na sai nishi yake kamar an lodowa jaki kaya, to ur'anin Allah sai in ja carbi mai dubu in karanta mata addu'ar da za ta saka matantakar ta(HQ) Ta manne tamkar an saka ruwan dalma an rufe tillar kwanon silba, ko wurin ya koma kamar an saka sufagilu an nane kai ko ma wurin ya ace at ta neme shi ta rasa dan gani za ta yi babu ofar babu dalilinta, in ga nan gaba da wane wurin za ta yi wa wasu fya e" Gwaggo ta fa a a zuciyarta tana jin kamar ta koma ta sha e Laila a kan wannan tozarci da ta yi ko ma ta mata dukan kawo wu a sai an wace ta amma hakan ba mai yowuwa bane domin kuwa shi fa an da ya fi arfinka wasa kake mayar da shi. A fili kuma sai ta nufi wajen nasu tana fa "Sannu
Chapter 22 · 0% Book details