Sashe 24
Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da imani dan a ransa ya fara tunanin ajalinsa ne zai sauka, dan jira kawai yake ya ji gawar ko jaririn ya dam i wuya ko bayansa. Jin motsin da nishin ya matso daf da shi sai ya ji kamar ya zura da gudu ya tsira amma ina! Ya san gwiwa da hannunsa ba za su bashi damar hakan ba dan ba ya jin arfin ko mis ala zarratin da har zai iya ta uka wani abu. Ta wutsiyar ido ya fara an kallon saitin bayansa cikin firgici tunanin abin da zai je ya zo wanda zai yi tozali da shi, sai dai ganin Kaka tana rarrafowa daga ita sai an tofi (Siket insu na tsofaffi) Zaninta kuwa yana rataye a wuyanta kamar wacce za ta filin daaga, tana nishi tamkar wacce aka orawa aton dutse a irji. Wani takaici ne ya mamaye zuciyar Malam ganin ashe dai babu aya daga cikin abin da yake tsammanin ya biyo shi wato gawa ko jaririn sai kawai ya ji saukar wata ajiyar zuciyar mai arfi wacce bai san daga ina take ba. "Haba Kaka yanzu haka za ki fito ki bar gawar ita ka ai, ai sai ki zauna a akin" Malam ya samu kansa da furtawa yana mayar da kallonsa kan Kaka da ta yi wurjanjan duk da shi ma ya san da zai duba mudubi tabbas a wurjanjan in zai ga kansa domin ya san sai ya ga kansa tamkar wanda ya ku uto daga bakin kura saboda yadda yake a tsorace. Kaka ba ta ce masa ko ala ba haka ta cigaba da rarrafowa sai da ta zo ta an gota shi ka an, sannan ta dakata tana an jan an tofinta ta gyara in da ta ji ya tattare, ta sakko zaninta daga wuyanta ta aure a tsantsa sannan ba tare da ta ko kalli inda Malam in yake ba cikin rawar murya ta ce. "An i a zauna da gawar idan gawar ubana ce, haka kawai kai da kake mijin gawar kuma uba ga jaririn baka tsaya ba ka gudo sai ni da babu abin da ya ha a ni da jaririn uwarsa ce kawai take jikata sai na tsaya na halaka a ban... "Dukan ku, ku dakata!" Muryar jaririn nan ta fa a daga can cikin akin har wani amsa amo take hakan ne ya dakatar da Kaka daga maganar da take wanda tsabar ru ewa har ta yi gaba da rarrafen za ta fice sai kuma cikin ki ima ta dawo ta tsaya a kan gwiwoyinta a inda take da ta tuna an ce a dakata. Malam Mammani kuwa idanu ya zaro cikin firgici sai hannu ya kai ya zaro tazugen wandonsa daga cikin wandon da sauri ya aura a tsantsa dan cikin ru u ya fara tunanin ko dai zanin da Kaka ta aura zai sa jaririn ya bar ta ta tafi shi ya sa shi ma ya yi hakan dan ya tsira da ransa. jin wurin da tazugen bai hau ka ba a wandonsa nasa yana sa ulewa yana neman yin tsirara a gaban Kaka duk da ita ma kusan a tsirarar take dan daga ita sai an tofi ya kamo wurin ya udundune ya cusa a jikin tazugen cikin zafin nama ya cigaba da rarrafawa dan so yake ya fice daga akin tun da dai ya tabatar da a kan idanunsa jaririn yana cikin gawar kafin dai ya fito shi ya fice. Kaka ganin ya gifta fa zai fice ya barta ita ka ai ta mi a hannu ta kamo rigarsa iiii ta dawo da shi saitin in da take tana aika masa hararar ka yi ka an. Kallonta Malam ya yi kamar ya saki kuka dan takaici amma babu yadda ya iya haka shi ma ya dakata. "Wai dan taurin kai fita za ka yi? To kana zuwa waje za ka ganka ka dawo cikin akin" Muryar jaririn ta ara fa a cikin amsa kuwwa, Malam cikin sauri ya fara girgiza kansa alamar a'a. " Za ku tafi amma da shara in duk wanda cikin ku ya kuskura ya furta wani abu daga cikin abin da ya faru to ya sani zai dawo cikin gawar nan ne a binne mu tare" "Babu mai ji" Malam da Kaka suka ha a baki wajen fa "Dan haka kar wanda ya razana ko nuna wata alama ta tsoro ku yi tamkar babu abin da ya faru kuma kowanne ya tashi ya kunce aurin tsantsar da ya yi ku fita a nutse" Ana gama fa ar hakan suka ji tamkar an yi ruwa an auke babu maganar jaririn da sauri suka tashi tsaye afafun kowanne suna karkarwa kowa ya shiga arin saita kansa, Kaka baya ta juya wa Malam ta kunce zaninta ta aura a kan an tofinta shi ma da sauri ya sunce tazugen ya ara aurawa akan wandon nasa yadda babu wanda wanda zai lura cewa tazugen ba a cikin wandon yake ba dan bashi da nutsuwar saka tazugen a mazagin wandon. Haka suka fito tsakar gidan Kaka ta shiga salallami tare da sakin kukan mutuwar jikar tata, kishiyoyin murna fal ransu amarya ta mutu shikenan sun huta, Malam ya daina nuna rawar afa a kan ta. Haka aka taru ana nuna al'ajabin mutuwar uwar gidan Malam in da mai akin tsakiya Kaka ta ce su zo su taimaka mata shi kuma Malam in ya tafi gidan su Shamsiyyar ya sanar da mutuwar ta. Kaka a tsorace take dan haka da aka shigo akin ma dai kaffa-kaffa take dan hatta kukan mutuwar da take matsowa take dan tamkar ka ce kamota ta zura da gudu haka ta yi. Ganin Talatuwar tana motsa afa hakan ya sanya aya daga cikin matan ta ce suma ta yi haka suka shiga nuna murna amma ta ciki na ciki dan sun so mutuwa ta yi ba suma ba, amma Kaka a tsorace take dan bata yarda cewa farfa owa ta yi ba gani take jaririn ne yake son ara dagula musu lissafi. Sai dai ganin ta bu e idanunta tana magana a hankali hakan ya sanya Kaka ta ji dama-dama wai kibiya a ido. Tana farfa owa tamkar ta farfa o da na udar mai arfi sai haihuwa gadan-gadan jaririya ta fa o, Kaka ganin haka sai ta hau murna ta manta da damuwar da take ciki. arfin gwiwar da ta samu ganin yaron ba namiji bane. Haka kishiyoyin suka sha i takaici, Malam da ya kira an uwan Talatuwa suka zo da kuka ganinta ta farfa o har da jaririyarta sai suka juya akalar kukan nasu da dariya da murnar farinciki. Malam ma haka yake ya en ganin matar tashi da jaririyar sai dai kuma bai ji shakkun haihuwar ba tare da UNGOZOMA Gwaggo ba, dan ya san yanzu ko da ku i aka kira ta ba za ta dawo ba. *GWAGGO RAMMA* Duk labarin dannewar da Laila ta musu da suka shiga bata labari sai ta yi kunnen uwar shegu da su ta nuna abin ma ba wani abu bane kuma ba shi da wani muhimmanci, dan tana ganin ita irin bada alar da suka sha ita da su Malam Mammani su Mai Gari ko hanyar basu bi ba. Sai dai tsoron abin da zai je ya zo ya sanya ta kama bakinta ta yi gum ba ta basu labari ba. Su Mai Gari kuwa haka kowa ya kama wurin kwanciya ya kwanta, Salele da Gwaggo suna ta yi wa Taju masifa a kan kawo musu Laila gida dan suna ganin gashi nan ko kwana aya ba a yi ba suna kar ar hukunci. Gwaggo ban da tsaki kamar wata tsaka babu abin da take yi, dan shafalfalar katifar Salele ta wace ta hau tare da aukan zaninta a cikin kayanta da Laila ta sanya aka kawo aka jibge mata a akin ta du unkune afafu ta shiga sakin munshari. Mai Gari ma baccin ne ya sace shi dan sai rubda ciki ma ya yi ya ora ha arsa dan ba zai iya kwantawa da gefen fuskarsa ba sabo da yadda gefe da gefen yake masa ciwo haka dai baccin wahala ya yi awon gaba da su duka har Taju kowa ya kama nasa wajen. Cikin bacci Gwaggo Ramma ta ji kamar ana an jan zanin da ta rufa da shi, jin sanyi yana ratsata sai ta mi a hannu ta ja zanin ta ara rufa har lokacin idanunata a rufe, ara janye mata zanin aka yi wannan karon sai ta ji gaba aya zanin aka janye aka bar ta sanyi yana surar jikinta. Idanu ta bu e ta laluma ta ga babu kowa ko alamar mutum sai ma aran munsharin su Mai Gari da ya cika akin, zanin ta ja ta rufa dan sai ta auka a cikin bacci ne kawai ba wai jan zanin ake yi ba. Baccin ta cigaba da yi cikin kwanciyar hankali, can cikin baccin ta ji an kamo zanin da yake aure a jikinta, hannu ta kai ta fisga ai kuwa aka ara kamo wajan da ta aura zanin. "Na shiga uku ni Ramma, mene ne wannan in kamar almara, kar dai aya daga cikin yaran nan ne Salele ko Taju suke son su farmini tsakar daren nan, dama in banda jalala wacen kwanan kishiya ta yaya za a ha a ni aki aya kwana da garadan samarin zamani su rasa wacce za su nemi farwa sai ni uwar gyatumar su" Gwaggo ta fa a a ranta gabanta na tsananta fa uwa. Jin ana neman since zanin da arfi ta kai wa hannun da ake neman mana tsirarar ai kuwa cikin sa'a ta kamo hannun sai dai abin mamaki wai ganin siriki a kan gadon matar ansa, sai ta ji hannun da ta kama arami ne tamkar sillan kara mulmulawa ta yi ai kwa sai ta ji wani lagafgaf cikin mamaki ta yallara ido aya dan ganin wane irin hannu ne dan jin antar hannun ya sanya ta daina zargin su Taju. "Ha hayyu ya qayyumu" Cewar Gwaggo Ramma a zuciyarta gabanta tana fa uwa da arfi, domin abin da ta hango daga cikin idon da ta yallara ya mugun aga mata hankali tana arin tashi sai ta kasa ko da kata "UNGOZOMA, kin manta baki yanke mini cibiyar