Sashe 30
Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
daga Chad da Sudan, kuma marasa illah* *Saiwowin tsumi* *Saiwowin dahuwar kaza/tattabaru* *Saiwowin matsi gangariya* *Original gadalin mata* an gadali na asali* *Original gumba* *Tsumin Saiwowi* *Tsumin kwakwa da Dabino* *Igiyar alkairi* *Zumar goran tula* *Hakkin daka na musamman na asali* *Bayan haka suna dafa kazar amare da masu jego da ma uwayen gida*. *Akwai bridal package* *Mai jego package* ar gata package*. *Dukkan kayan kuma available ne for pickup or immediate delivery.* *A Kano nake amma kuma nationwide delivery ne* *Ku tuntubi Surayya Halin yau a wannan lambar dan samun naku cikin musulmin farashi* *08032773332* *Iyah Basiru na gaisuwa* Page2 Gwaggo tana bu e gida ta ga mai unguwar gabas Malam Lawandi, shi da babban ansa Audu matashin saurayi ne. "Ina wuni Malam Lawandi" Gwaggo ta fa a tana muzurai ita ba dan ba dan ba da ta daina INGOZOMANCIN nan dan dai kawai babu yadda za ta yi ne. "Haba Ramma ai gaisuwa ma ar ta yi da i ce Zuwai da Talatu suna can hajaran majaran kamar ba sa yi ba na uda kowacce haihuwa ta zo gadan-gadan amma ke kina ta gaisuwa" Ya fa a a ru e dan shi gaba aya hankalinsa a tashe yake, shi kuma Audu ansa sai muzurai yake alamar daga bacci aka taso shi ba da son ransa ba. Gwaggo tana shirin yin magana Laila ta zo ta banko ofar gidan baram har ta kusa bige Gwaggon da take tsaye a kusa da jikin ofar ta matsa gefe da sauri ganin za a ha a da hannunta, dariyar ya e kawai ta yi tana fa "Allah sarki to babu damuwa ai sai mu unguma zuwa gidan naka, ashe su duka biyun ne ma suke na udar ai da na ga ita Zuwai cikin nata ya fi yin tirtsitsi zatona sai ta rigayi Talatu" Ta fa a lokacin da Malam mai unguwar gabas ya shiga gaba ita da an nasa Audu suka take masa baya. "Ni Ramma ina ganin abin al'ajabi wai ango ya kwana da unzugu, shikenan ni haka zan ke rayuwa kullum daga wannan sai wancan duk dare kowa yana can yana bacci amma ni in are a gantale ina wa mata INGOZOMANCI ta fa a a zuciyarta tana sakin wata atuwar hamma ta rashin bacci da kuma guntuwar yunwar da take addabar an hanjinta. "Ku dakata da tafiya zan baku tsaraba" Wata murya daga saman bishiyar kuka da take gefen hanya ta fa a lokacin da suka zo setin ta. A sukwane Gwaggo ta yi taku aya biyu sai ga ta sun jera da Malam Lawandi, su duka suka cure a wuri guda dan babu halin gudu, ba ta yi wata-wata ba ta aga babbar rigarsa da take jikinsa ta shige sai ga kanta ya fito daga hannun babbar rigar. Audu ma ganin haka sai ya shige cikin rigar Malam in daga aya gefen da yake ita Gwaggo ta gefen hannun hagu ta shiga, shi kuma sai ya shiga ta gefen hannun dama, sai ya zamana kan Malam Lawandi ne a tsakiya su kuma nasu yana gefe da gefe. "Ku ungo tsarabar tsamiya a yi wa masu jego kunu, ga kanwa kuma in za a dama musu kunun kanwa" Aka sake fa a daga saman bishiyar. "Matan Baba ne dama masu na udar shi ya kamata ya kar a musu tsarabar" Audu ya fa a yana rarraba idanu. "Wannan yaro da kaifin basira kake ni ma bani da ha i da masu haihuwar INGOZOMANCI kawai zan je tun da ai ba laifi bane, duk cikin taimako ne gani na yi abin duniya mene ne ? Kaza ta jawo muzuru kwanan gida"Gwaggo ta fa a tana kallon Audu muryarta har karkarwa take. "Shikenan yau kashina ya bushe na yi angamo da fatalwar nan da ake ta labari" Malam Lawandi ya fa a a ransa yana jin kamar ya kurma ihu. "Malam ko in sakko in kawo maka" Aka fa a dai daga saman bishiyar. "To fa abin na yi ne an biyawa bazawara aikin hajji" Gwaggo ta fa a a ranta tana jinjina maganar. "Dan Allah ka mini rai, wallahi in haihuwar ce ma bakwa so a yi ina zuwa gidan sai kowacce a ce ta rufe mafitar an nata (HQ) Da an diras(Pant) su daina na udar, ko kuma a inke musu wurin haihuwar shikenan ba sai sun haihu ba, amma ni ina zan kai tsamiya da kanwa a talatainin daren nan" Malam ya fa a yana jan hanci dan ya an kalli fatalwar saman bishiyar farin kaya ne a jikinta sai wata ba ar leda da take mi owa. "Haba kai kuwa ka kar a mana so kake sai ya sakko kai da ka samu tsuntsu daga sama gashashshe? An hutashsheka da siya In ba abin rabo bane tsintar wan jaki ta yaya haka za ta faru" Gwaggo ta fa a tana fatan Malam Lawandi ya kar o ledar kar abin ya shafe su gaba aya. "Ke kuwa Ramma ki kar arwa an uwanki mata sa on nan mana, kin ga ai abin babbane INGOZOMA da adda" "Eh Gwaggo Ramma" Audu ya fa a dan shi zuwa lokacin fitsari ya fara sirnano masa saboda tsurewar da ya yi. "Baba dan Allah ka kar i tsamiyar nan da kanwa kar fatalwar nan ta sakko kusa da mu" Audu ya fa a cikin ra a-ra "Babu abin da zai sa in kar i abu a hannun fatalwa, kai ba ana bane ka wakilce ni mana" "Baba kai fa ka sha miya ni kuwa yanzu nake ganiyar shekaruna" "To dan ubanka ba miya ba ko kukar ka i zalla na ha iya ba zan kar a ba, kai ko ma baishire kukar kanta na cinye ba zan kar a ba, kuma an ce maka duk tsufan mutum yana son mutuwa ne" Shi ma ya fa a duk cikin ra a. Gwaggo kuwa idanunta a kafe a bishiyar nan ganin fatalwar ta fara tasowa daga saman bishiyar a saman iska. alu innnalillahi wa inna ilaihir raji'un abin sai ido bebiya ta auri maka i, amma dai Malam Lawandi da ka sako ni a wannan matsala ka takaice ni kuma ban yafe muku ba an ce da karuwa hayo gado, dama ni ma ganganci ne haihuwa damuna" Gwaggo ta fa a a zuciyarta. Gwaggo da Audu ganin fatalwar tana neman sakkowa da sauri suka ame Malam Lawandi da ya bu e baki yawu yana kwaranya shi bai ma san ma'anar bu e bakin yawu yake zuba ba shi dai ya tsinci kansa ne da aikata haka. "Allah ka yafe mini na rungumi mijin da ba nawa ba, wuya in ji tsula wallahi ba dan ana yanayin tsoro ba ba zan iya rungume mijin Zuwai da Talatu ba suna can a halin rayuwa ko mutuwa suna na uda a ce ni ina ma ure da jikin mijin su kamar wata kyanwa abin na dubawa ne" Cewar Gwaggo a zuciyarta. Gwaggo ganin abin ya sakko asa sai dai ba wai ya dira a asa bane kawai dai a saman iska yake, cikin rigar Malam ta ara shigewa har ta yi nasarar saka kan nata a wuyan rigar Malam Lawandi in da kansa yake sai ya zamana kawunan su ne su biyu a cikin wuyan rigar. Audu ma ganin za a yi babu shi sai ya turbutsa nasa kan shi ma Mai unguwa fa i yake. "Audu rigata ce fa ta aramar sallah, ko baka gane shaddar ba, yau ma aurin aure na je da ita da na dawo na rataye shi ne kiran nan, na gaggawa da aka mini na na udar su Zuwai na sako ta na taho dan Allah kar ka mini sanadiyyarta" Ya fa a jin Audu yana tutsa kansa, eeet aran yavewar rigar Mai unguwa ta ziyarci kunnuwansa wanda sai a lokacin ne ma ya lura da kan Gwaggo duk a cikin wuyan rigar tashi. "Oh Allah na shiga uku ni Lawandi Allah ka kawo mini agaji, ashe shi ya sa nake jin wuyan rigar ta matse ni, ashe har da kan matar Mai Gari a cikin wuyan rigar, shikenan sun nakasta mini rigar shaddata ta aramar sallah shaddar shiga taro" Ya fa a a ransa yana jin kamar ya yi kuka, musamman idan ya kalle su ta wutsiyar idanunsa ya ga kan nasu a ciki sai ciccira idanu suke musamman Audu. Su duka ukun sai a lokacin suka lura da kan fatalwar da yake gabansu na warangwal ne ba na mutum ba. A take Audu ya saka hannunsa na dama yana shafo hawayen da suka alle masa tamkar an bu e famfo sai kuma ya saka hannunsa na dama ya tara tafin hannun ya tara ruwan hawayen a cikin hannun, da shi kansa bai san dailin yin hakan ba tsabar tsoron da ya shiga ne. Malam Lawandi hannu biyu ya saka yana ta shafar kai tamkar mai alwala, haka yake shafar kan tun daga gaban goshin har sai ya kai eya sai ya sake dawowa, sai kuma ya yi sha ar hanci ya face ya sake yin wata shafar kan ya yi hakan ya maimaita sama da sau goma, kawai sai yi yake kamar wanda aka ba umarnin yin hakan. Gwaggo Ramma tun da ta yi ido biyu da kan warangwal ta runtse ido ta bu e ta tabbatar da warangwal ne ramin idanun ma babu komai a ciki a take ta bu e idanun tare da sako hannunta, ita ma ta zame kan hijabinta ya dawo wuyanta babu shiri ta cire ankwalinta ta jefar ba ta ma san inda ya fa a ba kitso kawai ta fara yi wa kanta da kanta sai ta kai rabin kitson sai kuma ta saka yatsunta ta tuje kitson, da yake dama ba wani kamuwa yake yi ba tsabar tsoro da fargaba ne ya sa ta rasa mai ma za ta yi. Wuyan rigar Malam Lawandi kuwa ya yage gaba aya dan yanzu har wajen kafa arsu wuyan rigar ya je. A hankali fatalwar ta ara matsowa gaban su, wanda hakan ya hassada su duka ukun suka ji saukar fitsari ba tare da burki ba, daga saitin Gwaggo ta tsaya har lokacin a kan iska take afafunta a na e tamkar wacce take a zaune Gwaggo da numfashinta ma ya tsaya cak ganin