Sashe 19
Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
a jikinsa yake ba. Sahun su Kaka ya ci kowa sai baza hannuwa yake irin kamar za su fa in nan, Kaka jin za ta fa i aikuwa ta kamo Nasiru da yake bayan Gwaggo, haka ya yi daidai da mi a hannun Malam in ya kamo zanin Kaka, Kaka jin an dam o zaninta a take ta saki Nasiru ta dam e zaninta da hannu biyu tana sakin salati dan ta auka jaririn ne ya ja zanin zai mata tsirara a cikin mutane, haka da ta yi shi ne ya assa sa Gwaggo ta yi sufa, Kaka ta bi bayanta sa i Malam ma ya bi bayan Kakar Gwaggo a saitin gawar ta fa i sai ya zamana kanta a kan cikin gawa, kaka kuma irjinta ne ya sauka a kan afafun gawar, Malam kuma fuskarsa ta sauka a kan fuskar gawa. "Kowa kar ya motsa daga yadda yake" Muryar jaririn ta katse musu hanzari. "Mu karanta lahaula afa bakwai Allah sa kar gawar nan ta manne da jikinmu a mana sitira a binne mu tare" Malam ya fa a cikin muryar kuka da tsantsar tashin hankali. "Wayyo Allah, na kasa banbance alif da ambaki, gga goyon an ruwa ga ni a kan gawa ga jariri yana tijara Allah ka kaow maa auki ka kawo mai ceton mu" Gwaggo ta fa a ranta tana jin tamkar ta yi filfilwa ta bar jikin gawar. "Haba Malam Mammani, in ban da abinka ina muka ga nutsuwar da za mu iya karanta lahaula, lahaular ma afa ai har afa bakwai? Ina laifin ma ka ce afa aya idan abin ya yi tsamari mu karanta afa uku, ni wallahi ba zan ma iya lissafa wa ba a halin da nake ciki yanzu na rayuwa ko mutuwa" Kaka ta fa a tana rushewa da wani marayan kuka. "To Kaka ai sai mu karanta yadda ya sauwa a tun d... Maganarsa ce ta katse jin saukar jaririn a tsakiyar kansa, tsalle jaririn ya shiga yi a kan Malam idan ya yi tsallan sai fuskar Malam ta manne da fuskar gawar tsananin tsoron da yake ciki na ganin fuskar gawa a jikin fuskarsa muraran sai ya saki kuka amma sabo da tijara jaririn nan bai bari ba sai da ya tabbatar ya gama sanya Malam a ru ani sannan ya yi tsalle ya sauka a kan Gwaggo idan ya yi tsalle sai goshin Gwaggo ya manne da ciki gawar, goshin nata kuma a saitin inda jariri ya fasa ya fito, Gwaggo bakinta ne kawai yake motsi amma ita kanta ba ta san abin da take cewa ba sai ruwan hawaye kamar wanda aka ce kar ta daina zubo da su. Sai da ya tabbatar sabo da tsabar tsoron Gwaggo ko yatsanta ba za ta iya agawa ba sabo da yadda ta tsure yana gamawa ya yi tsalle ya sauka a kan Kaka da ta gama tsurewa ma, idan ya yi tsalle a bayanta sai irjinta ya manne da afafun gawar, fat-fat-fat kawai kake ji, sabo da tsabar yadda irjinta yake bugawa tamkar zuciyarta za ta fito dan a duniya duk abin da take tsoro to ya bi bayan gawa. Yana gamawa ya sauka ya je saitin hannun gawar ya ma ala cibiyarsa a hannun nata sai ya nanna e ta. "Mu je zuwa gawar mama" Suka tsinkayi muryarsa, Gwaggo da sauri ta mi a hannu ta dam o aska da zarenta, na aikin UNGOZOMANCI basu ankara ba sai suka ji ana yin sama da su ma'ana gawar ta tashi da su, kowa baki yana karkarwa yake kiran sunayen Allah, haka suka shiga shawagi a akin "Allahumma salli ala muhammadin" Malam ya daddage arfinsa yana fa a tsabar ru ewa. Kowa ya dage da addu'a babu sassutawa, suna cikin yin addu'a sai kawai suka ji gawar ta sauka asa, ifff suka ji a ki ime kowa yake kallonsa yashe a gefe guda kamar an jefar da shi. Kallon akin suke amma babu jariri babu alamarsa, ga Talatuwa nan kwance da cikinta a jikinta Gwaggo da sauri ta tashi tsaye a ki ime duk da santsi yana aukanta amma babu abin da ta tsaya yi ta nufi ofa ta bu e ta fice ko takalminta ba ta tsaya auka ba ta nufi hanya ta fice daga gidan, tin an-tin an ta kama hanyar gida ko tsoro babu sabo da tana ganin halin da ta baro na tsoron gawa ya take kowane tsoro a ranta. Haka ta zo ofar gidan nasu tana hakin goyon Nasiru da yake bacci har lokacin kamar gawa, tana zuwa ta shigo gidan a ki ime so take kawai ta ganta ta shiga akinta ta rufe. Tana arasowa barandar wani ara ya mata sallama a kunnuwanta wanda ba aran komai bane sai na tusar Laila da ta ara saki a kan su Mai Gari. MAMAN AFRAH 09013181851 *META FORCE ARZI I DAGA ALLAH* AR UWA SHIN BAKI DA LABARIN META FORCE? DA IRIN INBIM ARZI IN DA AKE KWASHEWA A CIKINSA, YA AKA YI BAKI YI REGISTER BA? KO BAKI DA BU ATAR KU EN DA ZA KI YI HIDIMAR YAU DA KULLUM? TO KI ZO NI MAMAN AFRAH NA ZO MIKI DA HANYAR SAMUN KU I TA WAYAR HANNUNKI KU IN YIN REGISTER KAWAI ZA KI TANADA 9K DUBU TARA DOMIN ANA YIN REGISTER DA DALA 5 NE SAI DAI ALLAH KA AI YA SAN IRIN RIBAR DA ZA KI SAMU DA KUMA ALKAIRAN DA YAKE CIKIN KASUWANCIN. IDAN KINA SO SHIGA KUMA DA GASKE KIKE KI MINI MAGANA A WANNAN NUMBER 09013181851 IDAN BA YI ZA KI YI BA KAR KI MINI MAGANA DAN BANA SON ATA LOKACI! [8/19, 17:57] Mom mashkur & Afrah: UNGOZOMA (Mai kar ar haihuwa) NA