Sashe 5
Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yake yi. Mai Gari kuwa dama tun lokacin da ya waiwaya ya hangi Malam Mammani ya shigo a tunaninsa fatallunce dan yadda ya gan shi busu-busu da farin abu tun daga kai har fuskarsa wannan ne abin da ya ara tsorata shi, sai dai juyawar da ya yi kafin ya juyo sai ya nemi inda fatallun ta yi ya rasa hakan ne ya sanya ya yanke shawarar sakkowa daga saman windown domin ya sama wa kansa ma oya dan ya ga Gwaggo Ramma bata da niyyar bu e masa. Yana sakkowa ya tsaya cikin rawar jiki ya aura tazugen wandonsa sabo da ru ewa sai da ya yi auri bakwai maimakon ya yi aya da azargagiya aya. Wani marayan kukan tausayin kansa ne ya kama shi ganin babu inda zai uya dan ya san ko wajen Salele ya je ba zai saurare shi ya bu e masa ofar ba dan ya ga ko lokacin da suka fara gudun ceton rai har gware suka yi da shi amma ko ya tausaya masa sai ma ya hau gudu ya shige aki ya banko wannan ne ya sanya Mai Gari ya gane cewa yau nafsi-nafsi ake kamar a filin iyama. Dur usawa ya yi dan ba ya so ya fara tafiya a kan afafunsa fatallu ta ji aran tafiyarsa ta bayyana dn haka rarrafe ya fara duk da yana jin yadda gwiwoyinsa suke gurziwa da urun usan tsakuwa amma haka ya daure ya nufi turken dabobi dan ya ga kamar a can ne ka ai zai samu mafaka tun da yana ganin babu wata fatallu da za ta yi tunanin akwai an adam a wajen dabbobi bare har ta kai masa farmaki. "Kai jama'a! Zawo mai saka manya sauri, wai ni Mai Gari ni ne da rarrafe zan je turken awaki neman mafakar fakewa" Ya fa a a ransa yana jin tausayin kansa da kansa ganin ba shi da ancin shiga aki a ciki gidan. Malam Mammani da yake dur ushe a wajen dabobin yana sa ale da igiyar jigon da ya yi wa kansa a rumfar dabobin tamkar dama nan ne mazauninsa, ganin Mai Gari ya nufo inda yake dan a tunaninsa fatallun ce dan haka sai ya ara shan ruwan jikinsa a take jikin nasa ya shiga karkarwa kamar mazari dan bashi da wata nutsuwa da zai gane cewa Mai Gari ne ya nufo wajensa ba fatallun ba. Fitsarin da ya matse shi ne ya kufce masa a take ya fara jin ya ara shiga mugun tashin hankali. "Wayyo! Yanzu nan in ma an gudu ba a tsira bane kenan" Ya jefa wa kansa tambayar da ko kusa ba shi da amsar ta. Maman Afrah Whatsapp 09013181851 *META FORCE ARZI I DAGA ALLAH* AR UWA SHIN BAKI DA LABARIN META FORCE? DA IRIN INBIM ARZI IN DA AKE KWASHEWA A CIKINSA, YA AKA YI BAKI YI REGISTER BA? KO BAKI DA BU ATAR KU EN DA ZA KI YI HIDIMAR YAU DA KULLUM? TO KI ZO NI MAMAN AFRAH NA ZO MIKI DA HANYAR SAMUN KU I TA WAYAR HANNUNKI KU IN YIN REGISTER KAWAI ZA KI TANADA 9K DUBU TARA DOMIN ANA YIN REGISTER DA DALA 5 NE SAI DAI ALLAH KA AI YA SAN IRIN RIBAR DA ZA KI SAMU DA KUMA ALKAIRAN DA YAKE CIKIN KASUWANCIN. IDAN KINA SO SHIGA KUMA DA GASKE KIKE KI MINI MAGANA A WANNAN NUMBER 09013181851 IDAN BA YI ZA KI YI BA KAR KI MINI MAGANA DAN BANA SON ATA LOKACI! [8/19, 17:57] Mom mashkur & Afrah: UNGOZOMA (Mai kar ar haihuwa) NA MAMAN AFRAH F. C.W GARGA Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ta kowace siga ba, sannan ban bada lamuni a ora mini littafi a kowace kafa ba sai da izinina a kiyaye. Page5 Ganin hakan sai Malam Mammani wata dabara ta zo masa a take ya hangame baki ya shiga uga kukan tinkiya sai kukan nasa ya kwatse da na sauran dabbobin wai shi duk a tunaninsa fatallun da ta tunkaro shi ta gane duka dabbobi ne a rumfar babu mutun ko aya. Tun arfi Malam Mammani cewa yake imbeeeee amma Mai Gari ma da yake a ru e ba zai ma iya tantance cewar kukan nan ba fa na dabobi bane ka ai har da na bil adama, dan shi ma ta kansa yake. Malam Mammani da yake ta kukan tunkiya ko saurarawa ba ya yi bai ankara ba sai ji ya yi wani aton rago ya ane bayansa, wannan ne ya dakatar da shi daga kukan da ya daddage arfinsa yana yi.Kafin ya gama tantanewa sai jin ragon ya yi ya fara masa barbara. Bai gama dawowa daga mamakin da ya tafi ba sai ya ara ganin wani an akuya shi ma ya zo yana sansanar bakinsa. Wani jaririn an tinkiya shi kuma sai ya shiga tura baki jikin rigar Malam Mammani, da alama nono yake nema ya mamula, dibara Malam in ya yi ya tura shi gefe a ransa yana cewa. "Abu ya ha e mini goma da ashirin in banda lalacewa irin ta dabba har ki kasa banbance uwaki tinkiya da ta kawo ki duniya, ki nufo bil adama kina neman kindirmo(Nono) Ko dan kin jiyo ni ina kukan tumakkai, to ba tunkiya bace Malam Mammani ne, jafa'in fatallu ne ya kawo ni turken dabobi" Ya gama fa ar hakan yana aikawa an tunkiyar harara ganin an tunkiyar ya yi wajjen wata tunkiya yana kuka. "Wuya in ji tsula, an kare ashe ka san uwaka shegantaka ,a ka min" Ya ara fa a a ransa. "Kai jama'a ni rago zai yi wa barbara a tunaninsa ya auka tinkiya ce, ga kuma an akuya a gefe yana neman yi mini kilisa(Kiss) Ya fa a a ransa a fili kuma sai ya shiga tura mazaunan na shi baya dan ya zame ragon ya fa i kar ya je ya masa aika-aika. Jin da alama dai rago da gaske kan udurinsa. "Wallahi gwara na yi zamiya ka fa i a kan ina ji ina gani ka mini fya e, in je in yi ciki cikin ma na shege, shegen ma na dabba wato an rago ko tinkiya" Cewar Malam Mammani a ransa har lokacin yana nan a du en sa, gwiwoyin afarsa dur ushe sai kuma tafukan hannayensa da suke a kife aya hannun a sa ale da igiya. Duk tutsun nan da Malam Mammani yake yana aga mazaunai sama sai kuma ya yi asa da su jin ragon ya i janye udurinsa na masa barbara amma ragon ko gezau bai yi ba. Wasu hawaye masu imi rigis ne suka gangarowa Malam in tare da wani kuka marar sauti. Mai Gari bai lura da Malam Mammani ba, dan haka shi ma yana ta arin oye kansa ne a cikin dabobin, Malam Mammani kuwa gaba aya tashin hankalinsa ya linku jin rago yana masa barbara ga kuma kallon fatallun da yake yi wa Mai Gari dan haka sai ya danne kukan nasa ya bu e baki domin ya cigaba da kwa a kukan tinkiya dan kar fatallun ta gane cewa shi bil adama ne ta cutar da shi dan haka sai ya hangame baki da sha iyar murya ya cigaba da kukan tinkiya suka ha u da kukan sauran dabbobin ba tare da Mai Gari ya fuskanci wani abu ba. Malam Ganin Mai Gari yana dogon wuyan da ya kasa gane le en mai yake, dan dai a ransa yana ta tunanin dama su ma fatallum suna jin tsoro ne? Ganin kamar fatallun ma a tsorace take. A hankali Mai Gari ya zame ya kwanta a asa cikin takin dabobin da rubda ciki ya kwanta tamkar yadda sojoji suke yi idan za su yi harbi in suna bakin daga. Bayan ya kwanta sai shi ma ya bu e baki ya shiga kukan akuya, mamaki ne ya cika Malam Mammani ya ma rasa ma'aunin hankalin da zai ajiye al'amarin. "To fa! Abin na Allah ne budurwa da ciki gwaro da yaye, ai da ganin wannan abin ba zai iyu ba auren era da mage in banda abin banza hanci babu afa ya za a yi ni ina jin tsoron fatalwa ita ma fatalwar tana jin tsoro, in banda ma sabon salo kiran sallah da usur ya za a yi fatallu take kukan dabobi... afar Mai Gari ce da ta zunguri Malam Mammani hakan ne ya sanya tunanin Malam in tsayawa cak! Wani tsoro ya baibaye shi jin kofaton afar fatallu ta ta a shi, a take wani guntun fitsari da ya ma ale ya shiga zubowa kamar an bu e lalataccen famfo. "Oh ni Mammani, abin daga Allah yake matar takaba ta yi ciki, yo abin duniya mene ne ? Kaza ta jawo muzuru kwanan gida" Cewar Malam Mammani a zuciyarsa yana fatan asa ta tsage ya shige ciki ko ya samu salama daga wannan uku bala'in da yake ciki. Mai Gari kuwa jin ya zunguri wani abu kamar jikin mutum dan ya ji abin da ya ta a babu gashi ko ka an bare ya yi zaton jikin dabba ne, ai a take ya dakata daga kukan akuyar da ya fara ya ma ure a waje aya wani tsoron yana turnu e shi jin ashe dai an gudu ne ba a tsira ba tun da ga shi ya uya a tur en dabobi amma kuma ashe dai ya kashe miciji ne bai fitar masa kansa ba tun da ga shi dai fatallun ta riga shi isa turken dabobi. "Almuhaiminu, Aljabbaru, Almutakabbiru" Mai Gari ya shiga jero subayen Allah, domin ya ji fa uqae gabansa da tsoron da yake ciki suna hauhawa kamar fulawar da aka kwa a da yis. Gwaggo Ramma da take cikin duro in dawa jin kukan dabobi ya kwamutsa da na mutane sai kawai ta cigaba da kukan tausayin kanta, domin hakan ya tabbatar mata akwai wata gagarumar matsala, tun da ta san dai mutum aya ne a waje wato mijinta dan tun kukan da ya saki ta fahimci Salele bai bar Mai Garin ya shiga akinsa ba,amma kuma yanzu tana iya jiyo kukan ba na mutum aya bane domin abin da ya fi aure mata kai ma ne yadda take iya tsinkayo kukan mutanen kamar dai kukan dabobi suke yi. ara takure