Sashe 16
Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Page 1 *GWAGGO RAMMA* Jin ana lallan wasa mata yatsunta daga ciki ya sa ta fara karanto addu'ar da duk ta samu nasarar wartowa a bakinta, domin kuwa tun da ta fara sana'ar nan ta UNGOZOMANCI ba ta ta a tsintar kanta a wannan yanayi ba ha a wannan ba on abu ne a gare ta. "Ni Ramma yau na ga dalili mai sa a le a gaban sirika, lallai na yankowa kaina kazar wahalar da ban san ma ta inda zan fara fige ta ba" Ta fa a a zuciyarta a fili kuma sai ta ce "Baiwar Allah taimake ni mana kina ganin mafitar a (HQ) Ya rufe da hannuna a ciki, kar fa a je hannun nawa ya shige cikin mahaifar in shiga uku, kuma wallahi an nan ba jariri bane dan ina jin daga ciki sai lan wasa mini yatsu yake tamkar ya samu machine in matsa ruga" Ta fa a cikin sanyin murya tana wani nishi nauyin goyon Nasiru da ta ji gaba aya ya sanya bayanta ya yi sagewar da take jin lallai sai ta nemi maganin ciwon jiki ko ta samu salama. Duk da Kakar Shamsiyya tana cikin tashin hankalin ganin jariri ya koma ofar kuma ta rufe ruf da hannun UNGOZOMA a ciki amma kuma ba ta manta da abin da Gwaggo Rammar ta mata ba dan haka sai ta kawar da kanta gefe. "Kaka dan Allah ki taimaka kar an nan ya sha ruwan na uda " Talatuwa ta fa a cikin sanyin muryar dan gaba aya ta sare da lamarin dan ita ma tana jin tamkar wanda ake ya in badar a asan nata, wani lokacin ma sai ta ji tamkar wanda jaririn yake rawa ko tsalle a ciki wannan ne al'amarin da ya ara aga mata hankali da ta fara tunanin kar dai ba an mutum bane a cikin nata kamar yadda ta ji Gwaggo Ramma ta fa "Kaka magana nake fa" Ta ara fa a ganin kakar tata ba ta furta komai ba. "Haba Shamsiyya ina abin ma yake wai maye ya ci an jinjiri, duk abin nan da kika gani ina sane wai karuwa ta taka matar aure, ai kowa ya yi nagari kansa, ki bari mu ga iya gudun ruwan UNGOZOMA tukunna ta fa a tana kallon Gwaggo da take ta faman shar ar gumi yankar ita ce take na udar, tun da a haifi a da samu ya fi a mutu a bar masa gado" "Ki taimaka baiwar Allah, duk wanda ya taimaki wani Allah zai taimake shi kuma ai fa an da ya fi arfinka wasa kake mayar da shi... Maganar Gwaggo ce ta yanke ganin Talatuwar tana wani irin mimmi ewa, cikin tashin hankali kamar ta kama ta ta rirri e ta tana jijjiga ta. "Ashshahadu an la'ilaha illlallahu wa ashshadu anna muhammadur rasulullahi" Cewar Gwaggo cikin aga murya tana sakin wani kuka jin Talatuwar tana kalmar shahada. "Dole ne ni ma in yi salatin nan, kar ki cika da kalmar shahada ki bar ni, in cika da hayagagar wofi dan na san ni da ke mutuwar kasko za mu yi tun da ga shi hannuna yana ma ale a jikin ki, to kuwa kina mutuwa na san tare za a ha a mu a kabari aya" Gwaggo ta fa a tana sakin wani marayan kuka da ya sanya gaba aya mutanen gidan suka jiyo ta. Kakar ma kuka ta fasa mai wani irin ara, ganin jikin Talatuwar ya saki gaba aya alamar ta daina numfashi. "Shikenan ta faru ta are an yi wa mai dami aya sata, ni ma mutuwar zan yi yanzu, ni ma wallahi ba zan tafi ni ka ai ba " Gwaggo ta fa a tana kai hannun nata aya ta danne Nasiru da yake bayanta ita ala dole ba za ta sauke shi ba tare za su mutu kamar yadda ita ma Talatuwar za ta tafi da ita. Malam Mammani a sukwane ya shigo, yana zabgar nasa salatin dan yana jin kuka ya ji ya yi kama da na mutuwa, dan haka yana zuwa ya yi sufa har neman fa uwa yake, sai ga shi a gaban Talatuwa ya yi zaman an bori, haka ya wangame baki yana kuka yana fa "Annabi ya san da zuwanki Talatuwa, Allah sa har a aljanna ke matata ce" Ya fa a yana kauda kai gefe ya wani face majina ya goge da hannun rigarsa yana cigaba da kuka tamkar wani aramin yaro haka suka kwatsu suna kukan tamkar dai an ce idan suna kukan za ta dawo. Yana cikin kukan nan Gwaggo ta dakata da nata kukan ta sauke hannun nan nata daga baya inda ta danne Nasiru, ta auki wani murfin silbar da aka kawo wa Talatuwar ruwa ta aga ta sauke wa Malam Mammani a fuska dan a daidai inda hancinsa yake ta wala masa zafin da ya ziyarce shi ne ya sanya ya yi if daga kukan da ya dage yana zabgawa. "Kai Mammani rufe ido ba makanta bane, kuma duk girman dutse bai kai aramin goro ba, kuma wallahi bar ganin ka tara ka kiyayi mai nema, in banda dai son a sani gaida uwar miji a kasuwa, ka je har gidan mijina ka rabo ni da makawancina kana ganin na saka hannu zan duba yaro, yaron ya totsa hannuna ya ri e ma atau ofar da zan janyo hannun ma ta rufe ruf sai lan wasa mini yatsu ake, yanzu kuma matarka ta cika (Ta mutu) Ni kuma tun da, da sauran kwanana maimakon ka san yadda za a yi in ku uta, sai kawai ka zo kana addu'ar ta zama matarka a aljanna" Ta fa a cikin muryar kuka. Galala Malam Mammani ya saki baki yana kallon Gwaggo dan shi yadda ya ji zafin dukan murfin silbar ma sai ya rasa bakin magana dan sai a lokacin ma ya lura da cewa hannun Gwaggon yana ma ale a ciki mamaki al'ajabi su ne suka ziyarce shi kafin daga bisani wani bala'in tsoro ya masa dirar mikiya a zuciyarsa, a take ya ha iye an sauran kukan da yake son ya cigaba da rerawa dan ya fara tunanin ma ya tashi ya gudu. Bai yi magana ba, akin kuwa baka jin komai sai gunjin kukan Kaka, bai yi asa a gwiwa ba ya fara lalla awa yana arin tashi, dan shi ya fara tunanin idan ya fita daga akin babu abin da zai ara dawowa ya yi. "Ta ! Tabbas ana marin matacce ne dan mai rai ya ji tsoro, wallahi yau sai dai a yi wacce za a yi era ya zubda garin mage, wallahi babu abin da zan tsaya yi dan yau na ga abin al'ajabi budurwa da ciki gwauro da yaye" Ya fa a a ransa yana ha iye wani yawu muduk. Yana daf da tashi Gwaggo ta saka hannunta aya ta danna shi ya koma ya zauna cikin hargagi ta ce "Mammani bari ka ji in fa a maka wallahi abin ba zai iyu ba auren era da mage, in banda abin ba'a ne an ce da kare mai sunan maza, ta yaya kai da muka taru a nan sabo da kai amma kake neman ka cikawa rigarka iska, ni ka bar ni da hannu lun ume a jikin matacciyar matarka to ba za ta sa u ba bindiga a ruwa" Gwaggo Ramma ta fa a tana aika masa sa on harara. "Keeee! Ke in ma ki rufewa mutane baki, wallahi ku san yadda za ku yi ku fitar mini da hannuna daga jikin gawar nan, in ba haka ba daga ke har shi sai na mayar da ku ananun kiyashi, yadda babu wanda zai samu damar ganinku ma bare har ku bada labarin abin da ya faru" Gwaggo Ramma ta fa a tana kallon Kaka da ta daddage tana rafka kuka, da Malam Mammani da ya koma ya yi zaman ra umi sanadin dur usar da shi da Gwaggon ta yi. Daga Kaka har Malam Mammani suka shiga mummunan tashin hankali jin furucin da Ramma ta yi, domin kuwa sun san sabo da bokancin marigayin ubanta kowa yana tsoron sharrinta. Ha uri suka shiga bata amma fafur ta i ha ura ta ce sai sun san yadda suka yi suka fito mata da hannu nata, kafin a sanar da kowa mutuwar, hatta matan gidan ma suna jin kukan amma basu san abin da yake faruwa ba. Kakar tashi ta yi daga kusa da Talatuwar ta dawo bayan Gwaggo ta ce "Mammani, tashi ka kama Talatuwar ni in kama Ramma, sai mu ringa fisgarta ko Allah zai sa hannun ya fita... "Sannu sara mai ba in takashi, ga ki bulu ga ki jaja-jaja, wato ku ke fisgata sai ka ce wata akori kura, son a je ni ba a fitar mini da hannu ba a je hannun ya guntule gaba aya in tashi daga Ramma UNGOZOMA in koma Ramma mai dungulumi" Gwaggo ta katse mata maganar. Malam Mammani kuwa shi gaba aya an dagula masa lissafi jin an ce shi ne zai kama gawar, yana ganin ta yaya zai kama matar da an jinjirin cikinta ya ma ale hannun UNGOZOMA, har da lan wasa mata yatsu lamarin da yake ara dulmiyar da shi kogin tsoro. "Ka kama ta cikin dibara ku fitar mini da hannuna dan idan dai kuka bari muka yi mutuwar kasko da ita, aka binne mu, to kuwa ku ma ku sani naku kwanakin sun are" Gwaggo Ramma ta fa a cikin halin ko in kula. "Ko dai in samo bushashshiyar ku ewa, sai a dama da ruwa a shafa a hannun ko sul in zai sa hannun ya fito" Ya fa a a ransa yana jin ya samo mafita, ba sai ya ta a gawar ba dan yanzu a halin da ake ciki ta a gawar shi ne babban tashin hankalinsa. "Bari in samo wani magani zai taimaka sosai" Ya fa a cikin rawar muryar dan yana tunanin ko ba lallai bane Rammar ta amince. Shiru ta an yi tana tunni da nazari a kan maganar, kafin cikin bada umarni ta ce "Na yarda in dai magani ne, amma ka sani idan ka gudu ka i dawowa, wallahi ni ka ai na san hukuncin da zan maka" "Wallahi babu