Sashe 18
Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tana rattabo addu'o'in ne ba tare da ta san ita kanta addu'ar me take karantawa ba. Dan tana ganin yau mai dogon kwana ka ai ne zai fita daga akin dan ita yanzu ta daina jin nauyin goyon Nasiru da take auke da shi dan gaba aya tashin hankalin da take ciki ya danne nauyin goyon bayanta. Cikin ikon Allah sai ta ga ofar ta bu e, hannun nata har karkarwa yake wurin fito da shi daga jikin Shamsiyya, tana fitar da hannun kuwa ofar ta koma ya rufe. A ranta tana iyasta yadda za ta fice ta gudu daga akin ta bar ma gidan baki aya. Baram, aran rufe ofa ya yi dirar mikiya a kunnuwan Gwaggo. Da sauri ta yi wani juyin tamkar yadda ake juya muciya idan ana tu in tuwo, ai kuwa ta hangi jaririn nan a jikin ofa ya rufe ta ruf ya jingina bayansa a jikin ofar yana kallon aya baya aya. "Ni Ramma yau wace rana ma muke, da wannan sankata-sankatan addarori suke faruwa a ce jariri ya fasa cikin matacciya ya fito da kansa yana tafiya har da magana abu bai tsaya a nan ba har da su rufe ofa" Cewar Gwaggo a ranta tana kallon inda Kakar Talatuwa take a ra e tamkar ka ce kulle ta ce cass iIdanuna nata ta juya ta kalli Malam Mammani ta wutsiyar ido motsin bakinsa kawai take iya gani, dan bakinnnasa sai lamisawa yake kamar bakin tsohon da babu ha ora a ciki sai kuma yatsunsa da yake ta lazimi da su. "To uban an ma kenan bare kuma ni UNGOZOMA" Ta sake fa a a ranta tana jin ina ma ba ta taho kar ar haihuwar ba, tana ganin ta baro Laila a gida tana ganin su Mai Gari suna can ana kar ar gashin aya a tafin hannu ashe dai a nan ma wata u ubar za ta kar Jariri kuwa takowa ya fara yi har lokacin uwa da cibiyarsa suna ri e a hannunsa, yana zuwa saitin Malam Mammani kawai sai gani aka yi ya tashi kamar mai tafiya a saman iska bai tsaya a ko ina ba sai a tsakiyar kan Malam Mammani. Malam Mammani jin saukar afafun jaririn a kansa sai kawai ya ji tamkar an ora masa iccen wuta, a hankali ya shiga aga idanunsa sama, ai kuwa sai ya hangi jaririn yana tsaye a kan nasa. Kafin ya gama wannan mamaki sai gani ya yi an zuro cibiyar zarere tana reto a saitin fuskarsa ta sauka har wajen irjinsa kallon cibiyar kawai yake tamkar ya ga ajalinsa sabo da yadda yake jin bugun irjinsa. "Ayyuhan nassss, ku saurara, zan yi muku ku ubar juma'a duk da yau ta kasance ba juma'a ba" Jaririn ya fa a cikin muryar jarirai amma kuma yana mata ala da maganar uztazai. Wani fitsari ne kawai ya wacewa Malam Mammani, dan shi dai yau ya ga annoba shiga wutar kara. Kakar kuwa da ta ga jaririn ya walalo mata idanu lokacin da yake magana sai kawai ta sunkuyar da kai asa. "Ya Kakar Ummata, shin baki ga na hau minbari ina muku ku uba ba? Amma kika sunkuyar da kai" Da sauri ta fara ya i da bakinta har dai ta samu nasarar finciko maganar. "Na'am,na'am na'am ya jinjirin jikata" Cewar Kaka cikin muryar ustanzanci dan ta ga abin yana neman fin mai rai sai dai ko matacce. "Ungo..." "Na'am ya shaik ai tuni mun ji mun bi, kuma mun yi imani da Allah da ranar lahira" Cewar Gwaggo Ramma cikin sauri tun bai gama kiran sunan nata ba. Haka dai ya cigaba da surutansa wani ma ba sa gane abin da yake fa afarsa ya ziro fuskar Malam, sai da ya kai ta daidai hancin Malam in sai ya tura babban yatsan afarsa a ofar hancin Malam in, Malam kuwa yana nn kamar an dasa shi ya kasa cewa uffan sai addu'a da yake a zuciyarsa a kan Allah ya fitar da su daga cikin wannan bala'i. Sai da ya gaji dan kansa sannan ya fito da afar. Jim ka an sai kawai ya taso luuuu daga saman kan Malam Mammani bai yi masauki a ko ina ba sai a bayan Gwaggo Ramma wato ya sauka a kan bayan Nasiru da yake bayanta. "Shikenan kuma yau ba zama an aurawa karya zani, an ringa hawa da sauka babu tsayawa sai inda mai ya are shiga motar mahaukaci" Cewar Gwaggo a ranta a fili kuma sai ta ce. "Rabbana atina fid duniya hasana wa fil akirati hasana a ina azabar naar" "Sannu Ramma, ina askar yankan cibin naki ki akko ki yanke mini cibiya" Ya fa a har lokacin yana bayanta a kan Nasiru. "Yo ni ai jariran da aka haifa nake yankewa cibiya amma kai kuwa da kai ka haifi kan ka, ina ni ina ta a maka cibiya haka kawai in shiga tara" Ta fa a a ranta. "Ko in akko miki askar da zaren lilon da kike aure cibiyar?" Ya ara katse mata tunani, Malam kuwa da Kaka har lokacin suna ta ambaton Allah ko dakatawa ba sa yi. "Ni yau ai son kaje ka saka ni a kogin da zan kasa fitowa wallahi, domin wannan ai wayon a ci ne an kori kare daga bakin inya, wannan an na bayana da ka danne shi girman uwarsa ya fi gaban wasa, dan za ta iya yin uli- ulin kubura da ni ba tare da ta saka fulawa ba, an amana ne dan idan wani abu ya same shi na san na ka e daga ni har su Mai Gari da basu san hawa ba su san sauka ba. " Ta fa a a zuciyarta. "Ba za ki yanke min cibiyar ba?" "Za a yanke maka" "To maza un go fara aikin ki" Ya fa a yana mi o mata cibiyar saitin fuskarta kafin ta samu zarafin magana ya yi tsalle ya diro gabanta. "Wannan uwar a binne ta"Ya fa a yana mi a mata uwar mahaifar, da hannu biyu ta kar a sai kuma ya saki cibiyar take binsa zaroro. "Ki ajiye uwar mahaifar duk ku dawo nan za mu yi wasa" Ya fa a lokacin da ya koma gaban Malam Mammani da yake tsaye kamar gunki. Kallon kallo aka fara amma ganin ya kafe su da ido sai kowa simi-simi ya taso ya araso gabansa ga tsoro ga kwanan yunwa. Su duka ukun ya saka suka hau layi kamar na sahun sallah, Gwaggo da take goye da Nasiru sai lokacin ta ara jin bayanta yana age sosai. Suna tsaye suna kallon ikon Allah. Amma shi Malam Mammani abu biyu ne ya ha e masa goma da ashirin ga tsoron gawar da take kwance a tsakar akin ga kuma tsoron jaririn da yake gabansu yana sabgarsa tamkar wani mai shekara hamsin. Kaka kuwa idanunta ta sauke a kan gawar Shamsiyya ganin cikin nata inda jaririn ya fito ya rufe kamar ma ba ta wurin ya fito ba, hakan ya sa ta ara shan jinin jikinta dan tana ganin wannan abu mai kamar almara tun da take bata ta a ganin a ya fito ta ciki ba sai dai a ce an yi tiyata an fito da shi amma kuma yau ga shi abin ya faru a kan idanunta ita yanzu gaba aya ma tsoro ne ya lullu eta har gawar ma yanzu tsoronta ya cika mata zuciya. Bare kuma Gwaggo da take jin kamar bangon akin ya tsage ta runtuma a guje ko waiwaye babu. afa aya ya age ayar kuma ya saka a cikin ku ewar da take malale a tsakar akin sululuuuuu ya tafi da afa aya. Cikin warewa yake ta zagaya tsakar akin yana ta dariya cibiyarsa tana binsa su kuma gaba aya sai lamarin ya ara tsorata su, sai da ya yi zagayen sau goma amma ko fa uwa bai yi ba duk da ku ewar da tsantsin ledar akin. "Za ku fara zagayawa kamar yadda na yi amma ku duka ukun a tare za ku yi" "Haba an albarka kai kuwa mutumin nan baka ganin gawa a akin amma sai mu ige da zagaya aki" Malam Mammani ya fa a cikin muryar kuka dan shi abin ya ishe shi domin abin ya yi yawa wai shege da hauka, yana fatan Allah ya kawo wanda zai kawo musu auki. "Ni ba mutumi bane an jinjiri ne, kuma da ka ke maganar gawa ba gawar uwata bace, ai muna gama wasan sai ku je ku binne ta" Ya fa a fuska a aure. Babu wanda ya ara cewa ala haka suka fara ari cika umarninsa. Kafin su fara sai gani suka yi ya yi tsalle ya ma ale cibiyarsa a jikin wani arfe a saman akin sai ya zamana yana rataye yana reto a jikin cibiyar tamkar wanda yake lilo. Malam Mammani da jikinsa yake karkarwa haka ya aga afa ya shiga cikin ku ewar duk da dama jaririn ya gama ha a tsakar akin da ku ewar taku aya Malam Mammani ya yi a cikin ku ewa bai ankara ba sai ji ya yi ya tafi luuuuuu lo tsayawa babu tun daga inda yake sai da ya je arshen akin ya je a zaune da as fa uwar da ya yi sai ya ji tamkar wurga shi aka yi. Gwaggo da Kaka suna ganin haka sai suka shiga tashin hankalin da ya fi na farko musamman Gwaggo Ramma da take auke da goyo a bayanta. "To ku ma ku tafi a tare" Muryarsa ta katse su har lokacin yana ma ale a saman akin yana ta reto. Babu musu haka su Kaka suka ora afafu a kan ku ewar su ma, suuuu kake ji sun tafi da yake akin yana da girma, Gwaggo ce a gaba Kaka tana baya. "Kar wacce ta kuskura ta yarda ta fa i kuke ta zagaye akin" Ai gaba aya sai suka daddage dan ganin basu fa in ba sai suke gewaye akin tamkar masu yawo da takalmin taya. "Kai ma ka tashi ka bi sahu, ka ja e a waje aya daga farawa" Malam Mammani ya ji muryar jaririn ta katse shi. "Bismil adari maganin masifa" Ya fa a a ransa yana tashi dakyar jin ugunsa kamar ma ba