Sashe 28
Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
package* ar gata package*. *Dukkan kayan kuma available ne for pickup or immediate delivery.* *A Kano nake amma kuma nationwide delivery ne* *Ku tuntubi Surayya Halin yau a wannan lambar dan samun naku cikin musulmin farashi* *08032773332* ah Basiru na gaisuwa* Page2 A arare ta shigo akin in da ta samu Laila dur ushe a tsakar aki tana mur ususu tamkar mai na uda. "Allah sa ciwon cikin nan ya zama ajalinki kowa ma ya huta yo ina dalili" Cewar Gwaggo a zuciyarta a fili kuma sai ta arasa gaban Laila tana ta faman ambatar mata sannu duk da ba ta san takamaimai abin da yake damunta ba. A take tunnin Nasiru ya arsu a ranta. "Yaro dab kake da zama maraya dan wannan uwar taka tana mutuwa sai dai a nemi gidan marayu a kai ka, dan wallahi ri on mahaukaci sai sarki, kuma dai ciyar da kai sai aramar hukuma amma mu sai dai ku nakasta mana tattalin arzi inmu ku ha a mu arfan zumunci da talauci... "Ramma, matso da sauri taki ta same ki wai an ha a namiji da wankan jego" Maganar Laila ta katse mata zancan zucin da take. "Tawa ta same ni ko taki ta same ki?, ke da za ki mutu ai ke za a fa awa haka" Gwaggo ta fa a a ranta tana ta e baki ta arasa ta tsugunna domin taimakawa Laila, ai dur uson da Ramma ta yi sai ta ji Laila ta fisgi hannunfa tamkar wacce wutar nepa ta ja, haka Ramma ta ji fisgar da Lailar ta mata kafin ka ce me ye wannan Laila ta ja afar Gwaggo iii sai ga Gwaggo a reran cikin hanzari Laila ta juyo mazaunanta ta zaune Gwaggo. Gwaggo sai ta shiga salati tana ihun neman auki dan tamkar an loda mata buhun siminta goma haka ta ji nauyi ji it Lailar ta mata. "Wayyo Allah na, abin na ba a ne an ce da kare mai sunan mata" Gwaggo ta fa a a ranta tana ganin yadda gaba aya mazaunan Laila suka mata rumfa ba ta ganin komai sai Lailar a samanta. Tun da Laila ta zaune Gwaggo take sakin iska kamar an cakawa tayar mota arfe sai sacewa take babu birki Gwaggo sai addu'a take saki a zuciyarta ga wari ga kuma nauyin Laila. Can Gwaggo da ta ga abin ba na are bane Laila ta aga ta sai kawai ta fara zubar hawaye a take tunnin su Mai Gari ya fa o mata, na jiya da suke ba ta labarin yadda Lailar ta zaune su ta rin a sakin tusar a kan su tamkar wanda aka aiko ta, har ma Mai Gari yana cewa ko dai kansa ya loga e tana ganin jiya da goho ta kwanta saboda ciwon da fuskarsa da kansa suke masa amma lokacin da suke labarta mata, amma ta mayar da abin labarin anzon kurege wato ba komai ba dan tana tunanin raki ne kawai irin nasu da rashin juriya, sai ga shi ita cikin mintuna alilan tana neman auki bata ma san su Mai Gari su iya mintunan da Lailar ta kwashe jibge a kan su ba. Cikin dibara ta ago bakinta duk da tana jin warin amma a haka ta jure dan idan ka ji ana ba zan iya ba to bai kama ka bane. Bakinta ta hangame ta saiti ari aya na mazaunan Laila ta ora mata ha oranta talatin da biyu. Laila da hankalinta kwance take sakin tusa babu ko autawa sai wani rausaya kai take kamar adangaruwa , har wani lumshe idanu take kamar an mayen da ya sha ya bugu dan ita a wurinta yin tusa ba aramar samun lafiya bane a gare ta. Tana cikin wannan yanayi na jin da in fitar da iskar sai kawai ta ji saukar cizo a mazaunan ta, yadda Gwaggo ta saka tsokar mazaunan Laila a tsakanin ha oranta na sama da asa ta dantse tamkar kaca a jikin keke ko sakawa ba ta yi ba. A ki ime Laila ta yi hanzarin tashi dan sai ta ji tamkar an caka mata tsinin mashi sai dai tana tashi sai ta ji gefen mazaunan nata in da Gwaggon ta dam a da ha ori gaba aya a ri e yake, tamkar an saka mayen arfe a jikin arfe, ja take amma ina Gwaggo ta ri e wurin gamgam dan har idanu ta rintse ta dage arfinta dan so take sai Laila ta gane shayi ruwa ne, dan ta lura a zaman nan da ta fara daga jiya zuwa yau idan har ba sa yun urin watawa kansu anci to tabbas bayan dara akwai wata caca. Dan ta fahimci duk abin da suke yi ihu ne bayan hari. Laila tsabar azaba da sauri ta sake komawa ta zaune kan Gwaggo da bakinta yake a sama, ara kaimi Gwaggon ta yi wajen datsa ha oran Laila ta sake tashi tana fa "Ramma ki yi wa Allah da ma'aiki kar ki tsunguye mini tsokar arin mazaunai" "In dai da hankalinki nan gaba ko an ce zaune Ramma ba za ki fara ba ma" Gwaggo ta fa a a ranta cike da mugunta duk da a wani ari na zuciyarta tana shakkar abin da zai je ya zo na hukunci da Lailar za ta mata sai dai ta san ko ma mene ne sai dai ta mata horo da wani abun amma ba wannan ba dan ta riga da ta san hukunci da zaunewa dole ya zama tarihi, dan ta tabbatar mazaunan Lailar sun cizu. Laila jin abin ba na are bane wai tsoho ya samu amarya budurwa sai kawai ta shiga tafiya domin ko ta samu Gwaggo ta saka mata mazaunan haka ta fara tafiya afafu a tattale kamar sabuwar ar maye ga shi ta an ran afa kamar wata tsohuwa. iiii take jan Gwaggo da take kwance reran a asa haka suka shiga zagaye akin amma Gwaggo dan arfin hali arawo da sallama ba ta saki Laila ba, wani marayan kuka ne ya wacewa Laila dan dafin ha orin Gwaggo ya wuce tunaninta. Gwaggo jin Laila ta fara kuka sai haka ya nuna mata cewa ha arta ta cimma ruwa dan haka sai ta saka cizon da ta yi wa Lailar, cikin tafiya afa a gwale tana sakin numfashin wahala ga hawaye yana kwaranya sai ta lalla a ta je jikin gadon akin ta daddafe da hanayenta ta saki wani nishi da arfinta tamkar mai na udar da a yake shirin fitowa daga jikinta, a take wata tusa mai ata booooot ta fito a jere har guda hu u, karkata kai Laila ta yi gefe ta ora kan nata a kan kafa arta tana sauke numfashin wahala. "Wa ya fa a miki barno gabas take, dama ai ni na san salon munafurci ne wai auren mijin awa, har za ki ce bakya yin tusa sai kin zauna a kan mutane, yanzu kuma da kika ji uwar bari a kan uban wa kika saki tusar? Duk da na san ramako zai biyo baya wai auren uban awa, amma dai ai yanzu na san na yi wai makaho ta taka kashi ko ma mai za ki mini na san sagegeduwa ne bin diddigin budurwar miji" Gwaggo da take yashe reran a tsakar akin ta fa a a zuciyarta tana kallon Laila da take tsaye har lokacin tana yadda take. "Ramma ni kika yi wa wannan iban albarkar? To ki kwana da sanin bashi kika ci kuma sai na rama wai miji ya yi wa matarsa kishiya ta auri ubansa bayan ta bar gidan" Laila ta fa a a zuciyarta tana jin haushin abin da Gwaggon ta mata dan ta san yanzu tusar nan da ta saki ba a kan kowa ba to tabbas sai jikin mazaunanta sun tsage. "Sannu Ranki ya da e, sannu da dole ke dai kam kin ha u da jarabawar rayuwa mai wahala tusa a ce mutum ya yi ta sakin tusa kamar bodari" Cewar Gwaggo da ta yi wani firgigit ta tashi zaune tana murza idanu ita ala dole yanzu ta farfa o. Banza Laila ta mata tana juyowa ta shiga aika mata da harara har lokacin Gwaggon tana murza idanu har wani gwale su take. "Ai mun samu lafiya tun da na samo maganinki" Gwaggo ta fa a a ranta tana danne dariyarta dan ita jin da i ji take tamkar ta tashi ta shiga taka rawa. "Ni kaina ban san halin da nake ba, tun da kika zaune ni sai na rasa suma na yi ne ko kuwa tsofaffin aljannun kaina ne da suka da e basu tashi ba suka tashi, dan har wani abu na ji an hangame bakina ana saka mini kamar wasu arafa Allah dai ya sa basu cake ki ba" Gwaggo ta fa a cikin sanyin murya har da wani rausaya kai ita ala dole tana so ta nunawa Laila cewar duk abin da ya faru ba ta san ya faru ba dan ba ma a cikin hayyacinta take ba. Wani kallo kawai Laila ta mata na kin ma ranawa kan ki hankali ta auke kai kamar ma ba da ita Gwaggon take ba. ba dai baki yarda da aryar da na shirgo miki ba lallai akwai bada ala wai dambe da sirika a titi" Gwaggo ta fa a a ranta tana ha iye wani yawu mu ut dan ta san tabbas dai bayan dara akwai wata caca. "Za ki san ni kika yi wa haka dan sai kin gwammace ki a da karatu, domin tsakanina da ke akwai ura wai mai kaya ya kama arawo da kayansa, dan sai in da mai ya are shiga motar mahaukaci" Laila ta fa a a ranta tana an jijjiga kai a fili kuma sai ta ce. "Ayya! Ai ni ma na lura da haka babu komai ai dama mutane masu shafar aljannu sun saba yin haka" "Tabbas kin yi kuskure da kika yarda da maganata dan na samo lagwanki mu zuba ni da ke, dan yarda da maganata da kika yi ha a kin yi undunbala wai naushin mashayin giya" Gwaggo ta fa a a zuciyarta a fili kuma sai ta ce. "Yawwa godiya nake Ranki ya da "Za ki iya tafiya" Cewar Laila cikin murtuke fuska