← Book details Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 31

Sashe 12

Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Gwaggo ta yi a oye tana jin tamkar ta kurma ihu dan tana ganin a ce ta tafi har gidan Malam Mammani goye da shirgegen yaron nan ai kuwa tana da jan aiki ja jawur ma kuwa. Gwaggo hatta bakin magana ma rasa wa ta yi Malam Mammani kuwa sai godiya yake zabgawa tamkar ya ari baki dan ya ji hanyar tsora ar babu lan wasa. "Za ku iya tafiya" "Bari in akko kayan aikin nawa " Gwaggo ta fa a, tana kama hanyar aki tana tafiya dakyar tamkar an mata dabibayi da igiya ta je ta akko kayanta na kar ar haihuwa. Haka ta fito tana takawa dakyar tamkar ra umin da aka lodawa kaya, Malam Mammani kuwa gaba ya yi ta bi shi a baya shi yana tafiya zugui-zungui ita kuma tana takawa tin is-tin is sai wani nishi take tamkar mai na udar da take gargarar haihuwa. Malam Mammani sai zabga sauri yake yi dan ya san ya baro matarsa cikin wani hali sannan shi ba dan dole ba, kwata -kwata ba ya so ya kira Gwaggo Ramma kar ar haihuwar matarsa sai dai dan babu yadda zai yi ne, sabo da yadda take bi wajen kar ar haihuwar dan sai an auki mai haihuwa zuwa asibiti ita kuma ba karatun likita ta yi ba amma dan jan magana sai a gado asibiti take kar ar haihuwa bayan suna da masu aikin asibitin nasu wanda suka yi karatu an asalin cikin garin kuma suka samu aiki a asibitin garin amma sabo da mulkin zalunci irin na Mai Gari da Ramma kasa albashin masu aikin asibitin auyen nasu suke a uku su auki kashi ai, wato idan aka yi albashi dan dole ma'aikatan su kawo albashin su, sai Mai Gari ya raba gida uku shi aya a matsayinsa na Mai Gari sai kuma Gwaggo Ramma a matsayin mai kar ar haihuwa tun da ta hana su, yin aikin su, amma wai sai ana biya ta tun da ita take kar ar haihuwar. "Alla ka fitar da A'i daga rogo, Allah sa yadda Ramma take a birkice kar ta ce sai an kai Shamsiya asibiti ta yarda ta kar i haihuwar a gida" Cewar Malam Mammani a zuciyarsa. Yana mai waiwaya wa bayansa amma sai ya hango Gwaggo a can bayan tana tafiya a an sunkuye kamar mai usumbin Sai da ya dangana da ofar gidansa ya samu ya tsaya domin jiran Gwaggon ta ara so, yana nan tsaye sai ga ta, ta ara so bakinta bu e tana ta sakin numfashi ta bakin dan zuwa lokacin Nasiru ya yi bacci a bayan nata, ga wani warin kashin Malam Mammani da ya cika mata hanci, duk da kashin nasa ya fa i a hanya ta afar wandon. "Wash Allah na, da a ce in yi goyon nan gwara a ce a ora mini buhun hatsi a ganina sai na fi jin rashin nauyinsa" Cewar Gwaggo lokacin da ta araso ta kama jikin bishiya ta ri e tamkar mai haihuwar da kan a ke arin fitowa. " A yi ha uri dai Ramma, mai kika ce gwara buhun hatsi?" "Abin da wancan ya ce shi na ce kirarin mai tsoro" Gwaggo ta fa a tana aikawa Malam Mammani harara. "Allah baki ha uri ba ni na kai zomon ba rataya aka ba ni" Ya fa a a zuciyarsa. "Ramma in samo amalanken shanu a kai Talatuwar asibitin ne?" "Haba Malam Mammani in banda dai rashin imani cirewa kare hanta da ransa ta yaya zan iya zuwa wani asibiti da wannan goyon to aradu sai dai in tafi da rarrafe dan na yi imani da Allah babu mai machine in da zai iya aukana da goyon an nan, ko amalanken shanun na hau na san sai taya ta sace, ko ma shanun su kasa tafiya amalanken take "Alhamdulillah! Ni kamar dan ni tsintuwar ha orin makka a hasken farin wata" Cewar Malam Mammani a ransa. A hankali Gwaggo ta juya ta shiga gidan tana aga afa dakyar Haka ya bi bayanta, matan gidan suna jin sallamar mai gidan suka fara shigewa aki suna rufowa da yake matansa hu u Shamsiyya ita ce amarya kuma ita ce yarinya ba ta fi ar cikinsa ba ko ma jika. Kowacce tana le owa daga window sabo da tsegumi dan tun da suka Talatuwar tana na uda kowacce ta i kwanta wa a cewar su sai sun ga wal uwar daka. Malam Mammani kuwa turakarsa ya wuce ya tsafta ce jikinsa ya canja kaya ya dawo lokacin Gwaggo tana dur ushe a gaban Talatuwaa da take ta rafka ihu da kakarta da take ta mi a mata wani ruwan rubutu a kofi. "Kar ki kuskura ki bata rubutun na uda, idan kuwa kika aikata haka ki sani tabbas kin aikata babban kuskuren da ba za ta a gyaruwa ba" Gwaggo ta fa a cikin bada umarni tana sakin nishi tamkar ita ce mai na udar sabo da goyon da yake bayanta. Karkarwa hannun matar ya shiga yi dan ta san dama ba a neman wani abu da ya shafi haihuwa a wajen kowa sai dai wajen Gwaggo Ramma. Haka Gwaggon ta saka hannu duk da nauyin goyon bayanta, ta sakarwa Talatuwa duka a baya wai sabo da rakin da take yi, aran dukan sai da ya sanya Kakar Talatuwa zabura ta dafe ha a ganin an daki wacce take cikin halin na uda amma sai dai babu yadda za ta yi dan ta san tana yin magana cibi zai zama ari. Dama haka Gwaggo take Ungozomanci kafin ta gama kar ar haihuwa mai na uda ta ci uban dukaTalatuwa kuwa sai ta ji tamkar an ara mata ciwon ne amma haka ta daure ta danne ta yi shiru take salati a zuciyarta. Gwagggo ko a jikinta wai an tsikari kakkausa, cikin rashin tausayi ta saka hannu wai za ta gyara kan an da ya i gaba ya i baya. Tana saka hannun sai ta ji hannun jariri ya dam i hannunta, cikin tsantsar mamaki take arin ciro hannunta amma abin sai ya gagari kwandila, jin hannun yaro ya mata ri on da ko aton hannun ba za ta iya ba. "To mai yake faruwa da ni ne?" Gwaggo ta jefawa kanta tambayar a zuciyarta amma tsoro fal ranta dan yanzu tana fuskantar matsaloli a wajen aiwatar da aikinta na UNGOZOMA. "Kai shegen jariri sakar mini hannu tun da tun kan uwaka ta bayyana a duniya hannun yake a duniyar" Gwaggo ta fa a a fili tana ya i da ku uto da hannunta. Kakar Talatuwa sai ta bi Gwaggo da kallon mamaki ganin tana ta janyo hannunta amma kamar ma hannun ara yin ciki yake yi, kafin Kakar Talatuwar ta samu zarafin yin magana sai kawai suka ga wuri ya fara komawa yana matsewa tamkar dai ba shi ne ya bu e ba sabo da fitowar a amma yanzu sai ya koma kamar ba haihuwa Shamsiyyar za ta yi ba, sai wuri ya koma ya rufe ruf amma da hannun Gwaggon a ciki. "Keeee! iyar nan tashi maza aljani ne a cikin ki ba an mutum bane ya kama hannuna ya ri e ku taimakeni ku kawo auki kar na zama mai hannu aya a garin kar ar haihuwa" Cewar Inna da gumi ya gama ji a ta jargaf idanu sun raina fata sai zare su take tamar an kama kwarto a akin amarya, ga wannan goyo na Nasiru da bata sauke ba sabo da Laila da ta ce ba a sauke shi. Talatuwa kwa da take kwance ta bu afafu a take gabanta ya bada wani dududuuummmmmm! Masu biyo ni pc a kan a saka su grp ga link nan. Wanda suke tambayar litattafaina na abin dariya akwai cmplt kowanne doc 500 AR ZAMAN WANKA ARA'IN INNA DELU JALLI JOGA. MAMAN AFRAH Whatsapp 09013181851 *META FORCE ARZI I DAGA ALLAH* AR UWA SHIN BAKI DA LABARIN META FORCE? DA IRIN INBIM ARZI IN DA AKE KWASHEWA A CIKINSA, YA AKA YI BAKI YI REGISTER BA? KO BAKI DA BU ATAR KU EN DA ZA KI YI HIDIMAR YAU DA KULLUM? TO KI ZO NI MAMAN AFRAH NA ZO MIKI DA HANYAR SAMUN KU I TA WAYAR HANNUNKI KU IN YIN REGISTER KAWAI ZA KI TANADA 9K DUBU TARA DOMIN ANA YIN REGISTER DA DALA 5 NE SAI DAI ALLAH KA AI YA SAN IRIN RIBAR DA ZA KI SAMU DA KUMA ALKAIRAN DA YAKE CIKIN KASUWANCIN. IDAN KINA SO SHIGA KUMA DA GASKE KIKE KI MINI MAGANA A WANNAN NUMBER 09013181851 IDAN BA YI ZA KI YI BA KAR KI MINI MAGANA DAN BANA SON ATA LOKACI! [8/19, 17:57] Mom mashkur & Afrah: UNGOZOMA (Mai kar ar haihuwa) NA
Chapter 12 · 0% Book details