Sashe 6
Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kanta ta yi a cikin duron tana ara gyara zaman fantekar da ta kifa a kanta, kafin daga bisani ta shiga ambaton. uliya ayyuhal kafirun, li'ilafi uraishin, inna anzalnahu fi lailaitil adr" Haka take jero karatun tana rawar ari tamkar mai cutar masassara duk da ba wai tana jeranta ayoyin bane sai dai kawai ta tsinto waccan ayar a cikin wata sura sai ta ara akko ra wata surar amma ita a ganinta daidai take yi wai tsoho ya dur usa ya gaishe da yaro. Salele ma shi tsabar shiga tashin hankali bai san lokacin da ya tashi zaune ba daga kwancen da yake sai gani ya yi ya fara dungura goshinsa a kan katalalliyar katifarsa alamar sujada dan ya ga dai karatun ya gagare shi. "Gwara in ke yin sallar ko iya sujadar ka ai na yi Allah ya ga niyyata, sallolin yau karkaf nake ha a wa yanzu gudun kar in mutu mala'iku su tisa eyata zuwa wuta" Ya fa a a ransa dan shi a yau ko sallah aya bai yi ba daga cikin farillan salloli guda biyar dan shi ba ya aunar yin sallah sai yanzu da ya ga mutuwa tana neman zuwa aukansa shi ne ya fara gabatar da sallolin ta hanyar yin sujada. "Anya Salele sallar nan taka za ta kar u kuwa? Kai da ko alwala baka yi ba hasali ma azu ka shiga bayi ka gandara kashinka" Wani sashe na zuciyarsa ya fa "Allah ka yafe mini ni bansan ma iya adadin raka,'o in da zan yi ba a salloli bakwai in nan ban san kowacce raka'a nawa ake yi ba, sai dai in yi ta yin sujjadar iyaka iyawa ta" Ya ara fa a a ransa dan shi sabo da rashin zuwa makarantar arabi ma bai san adadin sallolin da ake yi a rana ba bare har ya san raka'o'in su. Haka ya shiga dungura sujjadar da yake wacce daga ya ora goshin sa sai ya ago da sauri kamar ya ora a kan wuta, ba komai ya kawo hakan ba sai rashin nutsuwa da tashin hankali da yake ciki. Malam Mammani jin an ta a shi sai gabansa ya shiga dakan lugude, a take ya ji wani tsoron ya linku a kan wanda yake ji ga kuma barbarar da ragon nan yake masa a ransa dan yana ganin shi ba tinkiya ba ya za a yi rago yake masa barbara dan yana jin har da fitsari ragon ya masa. Hannunsa na hagu ya mi a ya far afar ragon cikin arfin hali ya janyo shi, sai ga rago ya dawo gaban Malam Mammani da yake dur ushe baki yana mismis alamar addu'a. Mai Gari kuwa afar ragon ce ta sauka a kan an yatsunsa da suke wurin wani zafi da ra in yadda kofaton ragon ya ratsa hannunsa, a take wani inu ya wace masa da bai san lokacin da ya saki ihun ba tare da wani guntun fitsarin wahala. Ihun Mai Gari shi ya ara razana Malam Mammani a take Malam Mammani ya kaiwa wata akuya cafka da hannu aya ba ya rungumeta bai san lokacin da ya fara fa "Iya ki taimaka mini ga fatallu nan" Ya fa a cikin gushewar hankali. Mai Gari jin furucin nan sai ya ara ru ewa bai san lokacin da ya firgita ba sai ga shi ya umo Malam Mammani cikin rashin sanin inda ya dam a a take tsoro ya game musu zuciya su duka dan kowa ya ji ya rungumi mutum a tare kuma a lokaci guda suka saki wata tusa mai ara kamar bugun shantu. Mai Gari fuskar da ya ago sai ya sauke a kan fuskar Malam Mammani da ta sha garin tuwo ta oshi sai kuwa ya ganshi tamkar fatallun ga kan nan nashi da ya sha askin tan wal ya yi bu u da farin garin tamkar an shafawa biri fulawa. Jikin Mai Gari ne ya shiga karkarwa tamkar an jona shi da wutar lantarki dan shi dai ya ji ya ta a abu azu amma ganin fuskar nan ta saka shi a tashin hankalin da bai shiga rabinsa ba azu. Abin da yake saka shi ara shiga kogin mamaki bai wuce yadda jikin Malam Mammanin da yake tunanin fatallu bace yake karkarwar da ya fara tunanin ta fi wacce jikinsa yake. Gwagwarammmmmm Wani sautin yadda aka buga ofar gidan har ta bugu da bango ta koma aka sake banko ta shi ne abin da ya saka Malam Mammani sakin akuyar da ya da uma ya fara kiciniyar wace kansa daga ri on da Mai Gari ya masa. "Fatallu ki mini rai dan Allah wallahi matata ce take na uda shi ne na fito kirawo mata UNGOZOMA" Malam Mammani ya furta cikin jin tsoro dan bai san ba ma maganganun suna rige-rige fitowa ba sai da ya ji ya fesar da su sannan ya fahimci abin da ya yi. Bugun zuciya da kuma numfashin Mai Gari ne suka tsaya cak, jin muryar Malam Mammani ma ocin gidansa da ya taso mamaki al'ajabi ne suka baibaye masa zuciya tambayoyi fal bakinsa yana son ya amayar da sh. "Malam Mammani!!! " Ya ambaci hakan a zuciyarsa. aran wani abu kamar dirifkiya shi ne ya dakatar da Mai Gari da kuma Malam Mammani suka shiga jin bugun zuciya a hankali suka ji aran yana ara shigowa cikin wanda suka ji tamkar da afafu a ke. Wani hasken fitila ne ya gauraye gidan wanda ya haske har wajen dabbobin da su Malam suke. Kallon kallo aka shiga yi tsakanin Malam Mammani da Mai Gari, da sauri Mai Gari ya saka hannu ya shafo fuskar Malam Mammani ya ce "Malam Mammani" Ya fa a a ransa. Shi ma Malam Mammani baki sai lokacin hasken fitilar da aka haska ya ganar da shi cewa Mai Gari ne, sai dai su duka basu gama dawo wa daga mamaki ba sai kawai tsoro ya yi wa zukatansu awanya, ganin mai haska fitilar ya haska musu wata atuwar mata wacce ibarta ta wuce misali kuma ar du usa bata da tsayi ko ka an dan tsawonta bai fi tsawon buhun gero ba. A tare cikinsu ya mur a kafin su dawo daga tsoron da firgicin sai kawai mai haska fitilar ya mayar da akalar hasken zuwa afafunsa, su duka idanu suka zaro ganin afarsa sanye yake cikin kayan sojoji a haka ya cigaba da haska wa har zuwa fuskarsa. n "Taju" Suka ha a baki wajen fa a a fili. Asalin labari Mai Gari Kailu, shi ne asalin sunan Mai Gari yana da mata aya mai suna Ramma ana kiranta da Gwaggo Ramma. ar su aya Habiba wacce ta rasu wajen haihuwar jikansu Salele, an Habiba biyu Tajuddin shi ne babba sai kuma Salele. Gwaggo Ramma a ce ga wani hamsha in bokan yankin na auyan Gumurzu, mai suna Boka Mai Zilli, wanda babu abin da ya iya sai tsubbu da bokanci, cikin sana'ar bokancin nasa ne ya ba wa arsa Ramma la anin INGOZOMANCI domin take kar ar haihuwa a kaf auyan hakan a matsayin jarin da za ta yi sana'a. Hakan kuwa aka yi har ya koma ga Allah Gwaggo Ramma ce take kar ar haihuwar kowace mace da take cikin garin Gumurzu da sauran auyukan yankin dan ko mace za ta mutu idan tana na uda, to babu wanda zai taimaka mata ta haihu sai dai a nemo Gwaggo Ramma. Taju da Salele sun kasance yara ne marar sa ji, sai dai shi Salele ba ya aunar karatu da zuwa makaranta, inda suka sha banban da Taju da yake son zuwa makaranta musamman ta boko sabo da yana so ya zama soja. Bayan ya kammala sakandire ya ce ya tafi birni domin ya je ya samo aikin soja tun da ya tafi sama da shekara guda sai yau ya dawo. MAMAN AFRAH WHATSAPP 09013181851 *META FORCE ARZI I DAGA ALLAH* AR UWA SHIN BAKI DA LABARIN META FORCE? DA IRIN INBIM ARZI IN DA AKE KWASHEWA A CIKINSA, YA AKA YI BAKI YI REGISTER BA? KO BAKI DA BU ATAR KU EN DA ZA KI YI HIDIMAR YAU DA KULLUM? TO KI ZO NI MAMAN AFRAH NA ZO MIKI DA HANYAR SAMUN KU I TA WAYAR HANNUNKI KU IN YIN REGISTER KAWAI ZA KI TANADA 9K DUBU TARA DOMIN ANA YIN REGISTER DA DALA 5 NE SAI DAI ALLAH KA AI YA SAN IRIN RIBAR DA ZA KI SAMU DA KUMA ALKAIRAN DA YAKE CIKIN KASUWANCIN. IDAN KINA SO SHIGA KUMA DA GASKE KIKE KI MINI MAGANA A WANNAN NUMBER 09013181851 IDAN BA YI ZA KI YI BA KAR KI MINI MAGANA DAN BANA SON ATA LOKACI! [8/19, 17:57] Mom mashkur & Afrah: INGOZOMA (Mai kar ar haihuwa) NA MAMAN AFRAH F.C.W GARGA Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ta kowace siga ba, sannan ban bada lamuni a ora mini littafi a kowace kafa ba sai da izinina a kiyaye. Page 7 *Dawo wa daga labari.* Tsoron da su Malam Mammani suke ji ne ya ragu ganin Taju da kayan sojoji sun san kuwa dole fatallu ta ji tsoron bindiga. Wata ajiyar zuciya mai arfi suka saki a tare dan suna ganin ai kakarsu ta yanke sa "Mamaki kwalli a kunne, yau kuma Taju ne ya dawo" Mai Gari ya fa a a ransa cikin murna dan babu wani abu da ya da a masa rai sama da ganin Taju da kayan sojoji kuma a lokacin da yake cikin halin bu atar taimako. Cikin sauri Malam Mammani da Mai Gari suka shiga arin tashi sai dai Malam Mammani gaba aya ya sha'afa da hannunsa na dama da ke ulle a jigon dabobi dan haka zai tashi tsaye sai ya ji hannun a ma ale a take ya shiga fitar da hannun dan yanzu tun da halin da suke ciki ya zo arshe to kuwa burinsa bai wuce ya gan shi a gaban matarsa da ya baro ta a cikin halin na uda ba. Mai Gari ko ta kan Malam Mammani bai bi ba ya nufi wajen su Taju har yana neman yin tuntu e, dan shi yana ganin shikenan waraka ta zo masa wai mazaunan matar mai bayar da maganin wuta ya one. "Taju, ta lallai abu rabo ne