← Book details Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 31

Sashe 3

Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

nishi da aran kashin Salele tamkar mace mai nakuda. "Oh ni Mai Gari Garba ma ga larura auren namiji da a, yanzu a ce wai kashi ma in za ka yi sai kana jiran layi sai ka ce wanda kake zaune a gidan haya" Ya fa a a zuciyarsa yana jin babu da i a ransa da ya baro gidansa ya dawo wannan gidan sabo da aljannu da suke tsorata shi ashe dai ya yi gudun gara ne ya tarar da zago. Gwaggo kuwa waige-waige ta fara ai kuwa ta sauke idanunta a kan wani tsohon kwanon silba rafkeke tana daga sunkuyen ta fara takawa a du e har ta kai wajen kwanon ta auka dan ita da ta yi gudawar nan a zanenta gwara ta yi a kwanon dan ta san Salele ko kusa ba zai fito yanzu ba. Tana aukan kwanon sai ta nufi wajen wani tsohon langa-langa za ta la e a wajen ta juye abin da yake cikinta, Mai Gari ma ganin ta auki kwanon ta cikin hasken farin wata idanunsa suka sauka a kan wata tsohuwar samira (Kwano) Yashe a wajen dan haka shi ma bai yi bori da sanyin jiki ba ya auke hannayensa daga jikin mazaunansa dan yana ganin nesa ta zo kusa, da sauri ya auki kwanon ya shiga wani an lungu da yake kusa da bayin. Gwaggo Ramma da Mai Gari kusan a tare suka yi masauki a kan kwanukan da za su juyi abin da ke nu usar su, amma kuma mai? aran wani uban bugu da aka yi wa ofar gidan nasu ne ya saka Gwaggo mi e wa tsaye babu shiri, a angaren Mai Gari ma hakan ce ta kasance dan shi bai san lokacin da ya fa i ba daga shi har kwanon da ko igon kashi bai yi a ciki ba, da sauri ya daure ya tashi dan ya san babu mai aga shi ko taimaka masa ya tashi. Salele kuwa da shi ma bai kai ga gama nashi kashin ba hannunsa yana karkarwa ya auki butar da take cikin bayin ya wanke ya mi e daga tsugunnon, ko ta kan wayarsa raka ni kashi da ta fa i a bayin bai bi ba, haka ya fito da gudu daga bayin. Yana fitowa Mai Gari ma ya shawo kwanar lungun da ya shiga ai kuwa suka ci karo goshin su ya bugu da na juna, Gwaggo Ramma da take saurin aura zanenta amma ya auruwa sai kawai ta ri e zanen a hannu fitilarta kuwa a baki ta saka a take ta ranta a na kare dan babu batun yin gudawa tun da ga abin da ya fi gudawa ya tunkaro su. Mai Gari kuwa ko ta kan goshinsa bai bi ba da suka yi karo da jikan nasa a haka ya fara gudun ceton ransa yana ri e da tazuge da hannu aya, aya hannun kuwa yana hantsar wandonsa dan kar wandon ya fa "Ya Rahmanu, ya Rahimu" Su ne kalmomin da suke safa da marwa a zuciyar Mai Gari, dan ya san yau sai ta Allah arawo a hannun mata tun da dai fatallun da ake labari a garin GUMURZU ta kawo musu farmaki sai yadda hali ya yi dan ya san shikenan kuma za ta musu auki ai shi da matarsa da kuma jikansa. Salele da yake rike da tsantsar wandonsa da hannu biyu dan shi ma bai sami zarafin aure tazugen na shi ba, a haka ya durfafi akinsa yana fatan ya shige ya kulle ba tare da fatallun ta bu ofar gidan ta shigo ta fara ta kansa ba dan yanzu bugu bibbiyu ake yi wa ofar langa-langan gidan tamkar za a alle, har ma da jikin langa-langan wanda aka kewaye gidan da shiw. Yana shiga akin na shi ya banka ofar tare da gar ama sakata, jingina ya yi a jikin ofar yana mayar da lumfashi. Jin bugun ya yi yawa ya yanke shawarar ya lalla a wa ya koma makwancinsa ya kwanta sai ya rufa in ya so sai yake karanta fatiha da salatin annabi S.A.W ne ko da a ce fatallun ta zo in za ta auke shi sai ya mutu da ushin imani tun da yana karatu ba wai wa a yake yi ba. Yana aga afarsa ya sauke ta a kan kwalbar lemon kwalbar coca colan da ya sha kafin ya kwanta ai kwa ta tafi suuuuuu tare da shi tamkar wanda yake a kan sirnane sufar da ya yi sai ya je a kife bakinsa ya bugu da simintin akin da ko ledar tsakar aki bai samu ba. A hankali cikin zafin ciwo na goshinsa da suka yi gware da Mai Gari da kuma zafin buguwar da bakinsa ya yi amma a haka ya lalla a ya hau kan kalalliyar katifarsa ya kwanta lifet tare da rufa gaba aya har kansa sai ya ji ya gagara karanto komai ma sai fa uwar da gabansa yake yi dan irjinsa sai dakan lugude yake yi tamkar Bafulatana ta samu surfen hatsi(Gero). Gwaggo Ramma kuwa ri e da zanenta ta shiga aki, tana zazzare ido dan ta daina jin kashin ma kwata -kwata tana shiga ta saka sakatar sama da ta asa. Da as ta zauna tana mayar da numfashi, a cikin duhun akin dan fitilar tata ma ta fa i a hanya. "Kai wallahi kam ni dai ina ganin takaici, haka kurum an akko mu an kawo mu arshen gari kusa da ma abarta sunan ina matar Mai Gari gashi yanzu jafa'i zai same mu da rana tsaka fatallun da aka ce tana kashe mutane mus har lahira ga shi ta zo za ta yi wa gidan da muke ciki kutse da tsakar daren nan... aran bugun ofar akin nata ne ya sanya ta ha iye wani yawu mu ut. A take ta shiga kokawa da lumfashin ta zuciyarta ta shiga raya mata cewa fatallun ba guda aya bace wata ce take buga ofa wata kuma tuni ta shigo ta saman iska... Maman Afrah Whatsapp 09013181851 *META FORCE ARZI I DAGA ALLAH* AR UWA SHIN BAKI DA LABARIN META FORCE? DA IRIN INBIM ARZI IN DA AKE KWASHEWA A CIKINSA, YA AKA YI BAKI YI REGISTER BA? KO BAKI DA BU ATAR KU EN DA ZA KI YI HIDIMAR YAU DA KULLUM? TO KI ZO NI MAMAN AFRAH NA ZO MIKI DA HANYAR SAMUN KU I TA WAYAR HANNUNKI KU IN YIN REGISTER KAWAI ZA KI TANADA 9K DUBU TARA DOMIN ANA YIN REGISTER DA DALA 5 NE SAI DAI ALLAH KA AI YA SAN IRIN RIBAR DA ZA KI SAMU DA KUMA ALKAIRAN DA YAKE CIKIN KASUWANCIN. IDAN KINA SO SHIGA KUMA DA GASKE KIKE KI MINI MAGANA A WANNAN NUMBER 09013181851 IDAN BA YI ZA KI YI BA KAR KI MINI MAGANA DAN BANA SON ATA LOKACI! [8/19, 17:57] Mom mashkur & Afrah: *UNGOZOMA* (Mai kar ar haihuwa) NA MAMAN AFRAH F.C.W GARGA Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ta kowace siga ba, sannan ban bada lamuni a ora mini littafi a kowace kafa ba sai da izinina a kiyaye. Page 3 Gwaggo Ramma sosai jikinta ya shiga karkarwa jin ana ta buga akin nata, a take ta fara da na sanin rufe akin ita ka ai da ta san haka za ta faru ai da ta jira zuwan Mai Gari mijinta in ya so ko ma mene ne zai same ta sai ya same su tare, musamman ma da ya kasance Mai Garin ba shi da akin kansa a gidan tun da jiya ne suka tare a gidan kuma akuna biyu ne ka ai a gidan suka auki aya Salele ya auki aya. "Ni Ramma na shigenge yanzu haka Mai Gari akin Salele suka shige ni ina nan ni ka ai kamar mayya, an bar ni a gefe kamar yajin osai, haka fatallun nan za ta zo ta yi awon gaba da ni, ba tabbas abin da yawa mutuwa ta shiga kasuwa" Ta fa a tana sharar wallar tausayin kanta. Mai Gari kuwa da yake faman buga mata ofar yana jira ta bu e masa ya shiga, sai dai tsoro ne fal ransa dan haka ma ya i yin magana sabo da gudun kar fatallun ta jiyo maganarsa ta ji da in tsallakowa ta sama dan haka himma kawai ya bada wajen bugawa dan ya samu ta bu e masa shi ma ya afka akin. "Yau kam na ara yarda da kirarin, AKI KO KANA ZUBA KA FI WAJE" Mai Gari ya fa a a ransa yana cije le e ganin ya aki amma yana waje sanyi yana arewa a kansa ga tsoron fatallu. Jin har lokacin ba a bu e masa ba kuma dai fatallun da alama ba fasa buga ofar za ta yi ba dan zuwa yanzu tamkar za a alle ofar kai har ma da langa-langan da aka yi wa gidan awanya da shi wannan ne babban abin da yake ara ka a hantar gaba ayan wa an da suke cikin gidan, hakan ne ya sanya Mai Gari hasaso cewa dab yake da kai wa barzahu ziyara matsawar dai fatallun ta alle ta shigo gidan domin shi ka ai ne a tsakar gida kowa ya shige aki ya banke a hankali ya fara bin bango tamkar wani adangare, har sai da ya dangana da saitin inda windown akin yake, cikin karkarwa jiki da bugun zuciya ya fara dafa bangon a hankali dan ba ya fatan ko motsinsa a jiyo bare a kawo masa farmaki, hatta da numfashi ai yake yi idan ya sha aya sai ya an jima zai huro sai ya sake sha a duk dan sabo da tsaro ba wai dan tsoro. Bayansa ya waiwaya sai kawai idanunsa suka masa gizo da ganin wata mata da farin kaya a take cikinsa ya uri ruwa ma oshinsa ya bushe amas cikin hanzari ya kama katangar ya are windown ofa uku ce a windown amma anana Mai Gari cikin ru ani ya dage ya tura kansa cikin ofa aya, ta cikin hasken da ya ratsa akin ta windown ya hangi Gwaggo da ta yi zaman an bori a asa sai wani abu take kamar zararriya ! Lallai duniya gidan kashe ahu, yanzu Ramma ce a cikin wannan halin
Chapter 3 · 0% Book details