← Book details Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 31

Sashe 27

Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nasiru. Tun da ta zauna ta saka kofin silba babba a cikin bokitin kokon ta ciko, ta ajiye ta bu e birredin ta cira shi a uku duk girmansa ya yi mutum uku su raba su ci su oshi amma ta raba shi gida uku ta kwaso osai ta ha a da biredin ta auki biredi curi ayan da ta raba a uku ta saka osan ta tura shi duka a baki tauna aya biyu sai kawai Gwaggo ta ga ta aga kofin ta kafa kai ta shanye. "Hasbunallahu wa ni'imal wakil" Gwaggo ta fa a a ranta ganin yadda Laila take cin abincin kamar wanda take zubarwa a asa. Sai da ta ci ta oshi dan kokon ta shanye saura ka an ta auki plate ta tsakuri osan ta ora biredin guda aya, ta kwalfi koko cikin kofin silba ta mi a wa Gwaggo ta ce auki ga shi nan ki ace mini a gani ku je ku raba ku karya" "To, to, to" Ta fa a tana rawar murya ta auka ta fita a akin. "Haba Ramma ya za ki akko wannan an abincin kamar wanda za a ba wa an kwikuyo (Jaririn kare) Haka kawai kina ganin basamudiyar matar nan tana neman karya mini tattali arzi i za ta talauta ni, ta nakasta mini dukiya, amma maimakon ki akko abincin a daro yadda za mu ci mu oshi in an hucin takaici shi ne za ki akko abu kamar wanda kika ro o, ita kuma da babu biyar inta a ciki kika tura mata duka" Mai Gari ya fa a lokacin da Gwaggo ta shigo ta ajiye abincin da Laila ta basu. "Ni fa ba ni na akko ba ita ta bani kuma wallahi gaba aga komai ya zama saura dan ta cinye kuma ina ga anta da yake ta faman bacci ta ajiye wa, kai dai ka ga yadda take ha iyar abu kamar wal iya, amma in za ka je ka fa a mata ta aro mana ga hanya shawara ta ragewa mai rijiya" "In kin ganni a lahira kai ni aka yi" Ya fa a wasu hawaye suka sirnano masa ya sanya hannu ya goge yana tuna cewa zaluncin da yake yi ne abin ya dawo kansa wato ayi ne ya koma kan mashe iya. "Haba tsoho ai kawai ka bada kai bori ya hau, dan hausawa sun ce fa an da ya fi arfinka ka mayar da shi wasa" Salele ya fa a cikin muryar gagara. "Gaskiya ne Salele ai dama fa a da mahaukacin kare sai wawa, amma dai na san duniya rawar an mata ce kuma ta fi bagaruwa iya jima" Cewar Mai Gari yana jan hanci. Haka Gwaggo ta kasa kowa ya auka, su duka suna aikawa Taju harara, dan sun san shi ne silar jefa su a masifar da suka tsinci kansu a ciki. Mai Gari lamushewa ya yi ba tare da ya oshi ba sai muzurai yake yana aikawa Gwaggo harara. "Ba ni na kai zomon ba rataya aka bani" Ta fa a tana ta e baki. "Oh ni kam sai dai in ce Allah ya mini sakayya, ni da na saba samun malmalar tuwon hatsi in ci in oshi, amma a ha a ni da wayar osai guda biyar da gutsiren biredi sai wani koko a aramin kofi kamar wanda za a ba an yaye" Ya fa a yana mi afa ya dunguren kofin kokon da ya shanye tsabar haushi. "Ba ni kofina nan kar ka fasa mini ta ta aice ni ka tashe ni tsaye, ai ni ta mini dai dai wallahi, abin da yau wajen kwanan mu hu u rabon da a tu a tuwon ma a gidan, ga hatsin nan amma ba za a auka ba jiya ma sai wake ka bayar aka yi alala muka ci rana da dare kowa ya kwanta yana sakin iska a arshe ta saka mana ciki muka rin a tseran zuwa bayi" Gwaggo ta fa a tana tashi ta auki kayan ta fita. "Wai Mai Gari oshi ne baka yi ba" Taju ya fa a yana unshe dariyarsa. "Ubanka ne ban yi ba, na ce ubanka ne ban yi ba" Mai Gari da ya harzu a ganin Taju ne ya jaza musu komai ya fa a kamar ya hau Taju da duka. Shi dai Salele bai ara magana ba, dan shi gaba aya bayan rashin oshi ma har da takurar takunkumin da Laila ta saka musu na rashin fita ko nan da can. Tana fitowa ta samu Nasiru ya cinye sauran abincin da Laila ta rage masa sai bokitin kokon hatta osan ko aya babu biredin ma sai ledojin kawai. Mamaki duk ya cika Gwaggo ita dama a tunaninta idan ta zo kwashe kayan ta samu ragowa sai ga shi duk sun cinye. "Kashi zan yi" Gwaggo ta tsinkayi muryar Nasiru yana fa a wa Laila. "Ramma" Laila ta wala mata kira. "Ni Ramma na gamu da gamona, dama an ce gba da gabanta aljani ya taka wuta" Ta fa a a zuciyarta ta taho da sauri har tana neman tuntu "Zai yi kashi ki ora shi a fo" "Fo fa Ranki ya da e?" Gwaggo ta fa a tana jimanta al'amarin da ta san dai babu wani fo da zai yi dai dai da mazaunan Nasiru. "Kar ki kai shi ya yi ki zauna neman magana idan ya saki kashin nan a wando kafin ki wanke sai kin yi amai bakwai d... Ai kafin Laila ta arasa Gwaggo ta sa i Nasiru dakyar ma ta auke shi saboda yadda ya ara nauyin caccakar abincin da ya yi, haka suka fito, ta nufi hanyar bayi da shi, aya daga cikin robar wankan su ta akko ta kalli bahon wankan ta kalli mazaunan Nasiru ta jijjiga kai. "Wallahi wannan mazaunan naka masu kama da an hura balan-balan babu inda zai auke su sai dai robar wanka, sai dai a mayar maka da ita fo in kake kashin a ciki tun da duk girman nan da ka yi girman biredi ne ko shadda ba za ka iya hawa ka yi kashi ba" Ta fa a a ranta tana ora shi amma abin takaici da mamaki sai da robar ta tsage daga bakin, saboda bakin robar ma ya masa ka an haka ya jibga kashin Gwaggo sai jefar da bahon wankan ta yi dan ba zai amfanu ba. "Haba ni wallahi na gaji ina dalili ina an mafari haka kawai mata ta zo za ta alta mini dukiya, ta karya mini tattalin arzi i" Mai Gari ya fa a yana kumfar baki sai wani muzurai yake yana fa a, a kan Laila ta saka dillalai sun zo sun sayi aga daga cikin gonakansa wanda shi ma asali ba tashi ba ce wata ya yi a matsayinsa na Mai Gari. 'Wannan kuma ai sai ka je akinta ka mata fa an amma ba wai ka zo kana mini fa a ba wato ga Ramma kuka mai da in hawa" Gwaggo ta fa a har da gatsinan gefen baki, dan ita cike take da gajiyar girkin jalof in shinkafa da ta ora a tukunyar da ake girki da ita a gidan biki. 'Yo ba dole na fa a ba, tsabar matar nan ta mayar da ni sha ka tafi tirajalin ajansi, a siyar da gonar amma a bani jaka biyu(400) Sai ka ce wanda iyayensa suka ce jeka ka gani" "Kan ka ake ji mahaukaci ya fa a rijiya, ka je can ka fa a mata ina laifi dan mai kaza ya tashi da afa, kana gani dai arfi sa yaji rainon yaron nan ya dawo kaina ko azu da ya yi kashi sai jefar da robar na yi, ni ma duk tattalin arzi in robobina sunan su matattu, haka kawai ba dangin iya ba, ba na baba ba, babu ha in danga da garahunu ta zo ta addabi mutane" "Ramma" Laila ta walawa Gwaggo kira. "Allazina iza asabatkum musibatun ...Allazina kafaru wa saddu an sabilillahi..." Gwaggo da ta ringisa har ta fara jin da in kwanciyar Laila ta kira ta. akin ta dosa a tsorace dan gudun abin da zai je ya zo. KAFIN A GAMA FREE PAGES MAI BU ATA ZAI BIYA KU IN KARATU 400 IDAN NA KAMMALA FREE PAGES ZAI KOMA 500 ZA A BIYA TA ASUSUN FAIZA ABUBAKAR 9030283375 OPAY SHAIDAR BIYA TA 09013181851. [8/19, 17:57] Mom mashkur & Afrah: UNGOZOMA (Mai kar ar haihuwa) NA MAMAN AFRAH F.C.W GARGA Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ta kowace siga ba, sannan ban bada lamuni a ora mini littafi a kowace kafa ba sai da izinina a kiyaye. *PAID ADVERT 1* Ina mata walisa, babbar mace alkyabbar mata, macen mai gyara ita wacce ta isa da miji su o'o sai dai su ga eyar mijinta idan ya wuce amma basu ishe shi kallo ba domin babu abin da za su nuna mata. Gyaran gashi babbar martaba ce da take aga darajar mace, musamman kayan gyaran gashin MAMAN ZEE da ya yi fice a ko ina ake labarinsa. Gani ya kori ji sai an gwada akan san na warai siyan na gari mayar da ku i gida Hadaddu Kuma ingantattun kayan gyaran gashin mamanzee(chebe hair set) Wadanda suke dawowa da martabar gashin Kai komai lalacewarsa biiznillahi Rabbi Ga kyau ga inganci ga saukin kudi muddin kika fara amfani da kayammu sekindawo Mana da kyakkyawan labari Kanki zeyi kyau ya rika sheki yayi tsayi yayi laushi duk matsalar da ke cikin kanki zata kau in sha Allah Munada set complete Kuma Muna Bada pieces Haka Kuma Muna Bada Sari Muna turawa akowanne gari kike Kuma Ako wacce kasa kike Phone number *08079130166* *PAID ADVERT 2* *BOJUWA HERBAL'S & SCENTS* *Suna kawo Saiwowin sanyi da suke dagargaza sanyin mara da na jijiya.* *Haka nan akwai dafaffen maganin ga wanda tafi son ready made.* *Haka nan suna kawo Saiwowi daban daban daga Chad da Sudan, kuma marasa illah* *Saiwowin tsumi* *Saiwowin dahuwar kaza/tattabaru* *Saiwowin matsi gangariya* *Original gadalin mata* an gadali na asali* *Original gumba* *Tsumin Saiwowi* *Tsumin kwakwa da Dabino* *Igiyar alkairi* *Zumar goran tula* *Hakkin daka na musamman na asali* *Bayan haka suna dafa kazar amare da masu jego da ma uwayen gida*. *Akwai bridal package* *Mai jego
Chapter 27 · 0% Book details