← Book details Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 31

Sashe 14

Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gari a zuciyarsa a fili kuma cikin acin zuciya ya shiga fa "Ah dama fa na auka ko gyaran akin ne bai yi ba" Banza ta masa kamar ma ba ta ji abin da ya ce ba. "Ku fita ku bani waje" Ta fa a tamkar wadda ta ke korar dabobi. "Oh da'ira cuta bayan rai, kai da gidanka amma ake maka korar kare ana maka iko, duk da ba mallakina bane gidan amma dai ai ni ne a ciki, amma sai a ke mini hawan awara" Mai Gari ya fa a a zuciyarsa har suna rige-rigen fita shi da Salele ban da Taju da yake gefe a tsaye yana jiran abin da za ta ce. "Fita ka bani waje kai in ma zan yi bacci" "An gama" Ya fa a a ransa yana juyawa ya fita har da ja mata ofar dan arfin hali. Yana fitowa ya saki wata ajiyar zuciya tamkar wanda ya ku uto daga bakin kura. akin da su Mai Gari suka shiga ya kutsa kai ciki ya same su sun ha a kai suna magana us. Yana shigowa Salele ya tashi ya fita sai da ya arewa ofar akin da Laila take kallo ya tabbatar ba ta wajen ya dawo ya kara ofar akin yana shirin saka sakata Taju ya ce "Kar ka saka sakata ka bar ofar a haka dan wannan komai dare kira take kuma daga ta yi kiran dole mutum ya amsa kiran nata, kamar dai kiran mutuwa" "Sai ka ce gidan mahaukata, to ai ko a gidan kaso ma ana bacci domin shi dare mahutar bawa ne" Mai Gari ya fa a yana hayayya owa Taju dan yana ganin duk shi ya saka su a cikin wannan masifar da suke ciki. Salele dai bai saka sakatar ba ya bar ofar a kare dan ba ya so a ce shi ne da laifin rufe ofa dan ba ya so ko a mafarki Laila ta ara marinsa bare a zahiri. Dan ya lura al'amuranta hajaran majaran ne shiga aljannar al ali. Bayan sun yi tsit tamkar ruwa ya ci su, Mai Gari ya yi gyaran murya ya fara magana cikin ra a -ra a dan su duka ukun suna waje aya sun ha a kai kamar masu neman gafara dan ko waran motsi ba sa yi sabo da tsananin taka tsan-tsan. "Wai ni kai Taju ban da rashin hankali kamar renon gwauro, haka kawai ka akko matar nan mai irar samudawa ka kawo mana jaraba gida, kana ganina fuskata kamar ta tsulan biri, ita kuma Kakar ka Ramma kana ganinta caca kurukuci cikon benci, haka kawai ka kawo mana abin da zai kashe mu murus kamar wutar da aka zubawa ruwa" "Mai Gari ka manta baka ce masa ni jikina akwai ya babu ba ne kakar wajen uba" Salele ya fa a shi ma cikin ra ar dan su duka sun ha a fuskoki a waje aya kuma yanzu a duhu suke dan sun kashe haske sai na farin wata fitilar Laila kuwa Taju ya bar mata. "Na ce a ina ka samo matar nan ba ar fura ana gama ki mai gida yana mutuwa?" Mai Gari ya tambaye sa cikin ra ar dai. "Ana tsoronka an mayya, ya ce daga ni har uwata" Cewar Taju a zuciyarsa yana jin tamkar ya fashe da dariya dan yana hango yadda bakin Mai Gari yake ra a ta hasken farin watan da ya shigo kuma yadda yake yi in muryarsa har wani sha e ta yake shi ala dole kar Laila ta jiyo abin da yake fa a duk da ba a aki aya suke ba sai dai hanyar lafiya ce ake bin ta da shekara. A fili kuma sai ya ce "Mai Gari na fa a maka matar shugaban asar sojoji ce" "Gwafar ubanka, na ce gwafar ubanka kai da asar lanjeriyar (Nigeri'a) Da shugan asar sojojin... "A'a Mai Gari da alheri uwar kishiya ta hau kura,ka san dai kwarankwatsa dubu matar nan ta ji wannan maganar sai ta maka yadda ta yi wa Malam Mammani da ta aga shi sama kamar jemage, kasan farilla tusa a masallaci sai ta maka abin da ya fi hakan" Salele ma ya katse Mai Gari cikin ta shi ra ar. Shiru Mai Gari ya yi tare da ha iye wani yawu mudukkk dan bai manta irin yadda ta aga Malam Mammani ba kamar wanda ta aga jaririn kyankyaso. "Haka ne kuma kaima da gaskiyarka Salele tabbas a lokacin da mage take wuri era ba ya sata amma kuma an dake ni a hana ni kuka, duk da dai gwara ya ba ni amsar tambayata tun da a gama yau ya fi a arasa gobe, amma dai da na auka da zafi dan cewa zan yi a yi abin da za a yi mahaukaci ya auki rigar kurma" "Mai Gari ni fa gaskiya nake fa a maka" Taju ya fa a a fili a zuciyarsa kuma ya ce "Sai dai ku yi ha uri domin kuwa ni ma ba da son raina ba, babu wata matar shugaban asar sojoji wallahi dadirona ce, ta gidan karuwai haka kawai tun da na ha u da ita take tatsa ta kamar ta samu nonon saniya, duk wani ku i da zan samu ita take wacewa, duk inda na je sai ta bi ni, kuma ni babu aikin sojan da na samu wannan kayan ma a wajen an wanki da guga na sato su a kan igiyar shanya, shi ne na oye dan idan na dawo nan garin in ke yankar mutane da su, ina aryar ni soja ne amma tun da na tafi neman ku i nake irin su dako da dai sauran aikin neman ku i, yau da na shirya zan taho gida har hula na saka na rufe fuskata dan kar wani ya fa a wa Laila zan gudu amma abin mamaki, da na shiga motar haya sai da muka yi nisa na gane ashe tana ma cikin motar, har da anta an gaba da fatiha (Wanda aka haifa babu aure) Ana sauke ni ta sauka, shi ne ta saka na saka kayan nan na sojoji muka shigo garin nan tun a hanya ta shinfi a mini dokoki ni kaina ban san ranar da za ta bar garin nan ba, kuma kona can ba na mata musu dan ina yin musu sai ta gana mini azaba da ibar jikinta, a shegen son manyan matana wanda ake yi wa la abi da matan manya, wani abokina ya ce in je wani aki ya tanadar mini irin matar da nake so ina zuwa na yi arba da ita ta yi ganda ai, a ki ime na juya zan gudu ta janyo ni ta dawo da ni akin, tun daga wannan ranar ban sake samun kwanciyar hankali ba duk ta bi ta tati e ni, ko kaina ba na yi wa amfanin da nake mata " Ya fa a yana jin wallar tausayin kansa tana ciko masa idanu yana jin da na sani a kan neman matan banza tun da ga shi ta dalilin hakan ya gamu da gamonsa. "To ni dai wallahi ban yarda ba, mene ne ha ina da soja dama kai ne ka tafi aikin kuma shekara guda baka dawo ba, bare ko albarkacin aikin naka mu ci, sai yanzu za ka dawo da wacce za ta kassara ni, ta nakasta mu, yo ciyar da wannan matar ai ba aramin aiki bane" Cewar Mai Gari cikin acin rai har maganar ta shi tana fitowa ya manta cewar ra a suke, da sauri Salele ya saka hannu ya rufewa Mai Gari baki dan shi ba ya son abin da zai sa ya sake samun mari daga Laila da wannan hannun nata mai kamar na kantoma. "Kai ni barni in fa a in banda hankalinsa a kan hanci yake ba a walwarsa ba, ta yaya zai kawo mana wannan abin gida wannan ai abin banza ne hanci ba afa" Cewar Mai Gari da ya janye hannun Salele daga kan bakinsa rai a ace yake magana. "Wallahi Mai Gari abin daga Allah yake matar mai takaba ta yi ciki, kuma gani ma na yi abin duniya mene ne dan kaza ta jawo muzuru kwanan gida... "Taju!!!" aran kiran da Laila ta wala masa shi ne ya dakatar da shi daga maganar da yake yi. A ki ime su duka ukun suka kwanta a wajen da suke zaune sai ya zamana gaba aya kawunansu a ha e a waje aya ma'ana sun yi murhu. "Kai dan matar ubanka da bai aura ba, ka tashi ka tafi kiran wannan" Mai Gari ya fa a daga kwancen da yake. "Ai wallahi ka tafi kar ka janyo mana" Salele ya fa a yana zungurin afar Taju. "Ku baku san kiran da take yi bane, wallahi na san ko rantsuwa na yi ba zan yi kaffara ba, tusa ce ta matso ta, kuma kun san ita idan za ta yi tusa dole sai ta zauna a kan mutum, dan in har za ta yi tusa ba tare da ta zauna a kf mutum ba to mazaunanta tsagewa suke saboda yadda tusar ta take fitowa a guje da mugun arfi shi ya sa sai ta zauna a kan mutum ta murtsuka mazaunanta sai ta saki tusar hakan shi ne zaman lafiyar ta" Taju ya fa a a hankali yana sakin wani marayan kuka dan ya san akwai babbar matsala. Maman Afrah Whatsapp 09013181851 *META FORCE ARZI I DAGA ALLAH* AR UWA SHIN BAKI DA LABARIN META FORCE? DA IRIN INBIM ARZI IN DA AKE KWASHEWA A CIKINSA, YA AKA YI BAKI YI REGISTER BA? KO BAKI DA BU ATAR KU EN DA ZA KI YI HIDIMAR YAU DA KULLUM? TO KI ZO NI MAMAN AFRAH NA ZO MIKI DA HANYAR SAMUN KU I TA WAYAR HANNUNKI KU IN YIN REGISTER KAWAI ZA KI TANADA 9K DUBU TARA DOMIN ANA YIN REGISTER DA DALA 5 NE SAI DAI ALLAH KA AI YA SAN IRIN RIBAR DA ZA KI SAMU DA KUMA ALKAIRAN DA YAKE CIKIN KASUWANCIN. IDAN KINA SO SHIGA KUMA DA GASKE KIKE KI MINI MAGANA A WANNAN NUMBER 09013181851 IDAN BA YI ZA KI YI BA KAR KI MINI MAGANA DAN BANA SON ATA LOKACI! AKWAI CIKON
Chapter 14 · 0% Book details