← Book details Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 31

Sashe 10

Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

tusar take samun damar fitowa, dan haka a duk lokacin da zan yi tusa zan walawa aya daga cikin ku kira sai ya zo na zauna a kansa na saki tusa ta" ulululuuuuuu, cikin Mai Gari da Gwaggo ya bada, cikin Salele kuwa ya fi na kowa mur awa saboda ya san yanzun nan matar iya hannu ka ai ta sa ta mare shi sai da ya gwammace ki a da karatu bare kuma a ce ta danne mutum ai sai mutuwa kuma. Malam Mammani kuwa dariyar eta ya fara a zuciyarsa jin wai sai an danne su Mai Gari za a ke yin tusa tabbas ya san za a sha dirama ba ar ka an ba a gidan. "Allah ya kawo wa jama'ar garin Gumurzu wacce za ta rama musu cuta da cin zalin da Ramma da Mai Gari suke yi" Ya fa a a ransa yana godewa Allah dan ya san tabbas matar nan sai ta gyara musu zama musamman Mai Gari da ba shi da aiki sai kar e gonaki da abincin mutane da suka noma kai babu wani abu da Mai Gari ba ya kar a a hannun mutanensa. MMn Afrah Wtsapp 09013181851 *META FORCE ARZI I DAGA ALLAH* AR UWA SHIN BAKI DA LABARIN META FORCE? DA IRIN INBIM ARZI IN DA AKE KWASHEWA A CIKINSA, YA AKA YI BAKI YI REGISTER BA? KO BAKI DA BU ATAR KU EN DA ZA KI YI HIDIMAR YAU DA KULLUM? TO KI ZO NI MAMAN AFRAH NA ZO MIKI DA HANYAR SAMUN KU I TA WAYAR HANNUNKI KU IN YIN REGISTER KAWAI ZA KI TANADA 9K DUBU TARA DOMIN ANA YIN REGISTER DA DALA 5 NE SAI DAI ALLAH KA AI YA SAN IRIN RIBAR DA ZA KI SAMU DA KUMA ALKAIRAN DA YAKE CIKIN KASUWANCIN. IDAN KINA SO SHIGA KUMA DA GASKE KIKE KI MINI MAGANA A WANNAN NUMBER 09013181851 IDAN BA YI ZA KI YI BA KAR KI MINI MAGANA DAN BANA SON ATA LOKACI! MASU MINI MAGANA KAN HARKAR META FORCE SUNA YIN REGISTER, INA MUKU FATAN ALKAIRI INA TAYA KU MURNA DA SHIGOWA GIDAN ARZI I ALLAH SA AN FARA A SA'A *PROMO PROMO PROMO* Duk wanda zai yi register META FORCE zan cika masa 2k zai kawo 7k maimakon 9k. A hanzarta kar dama ta wuce [8/19, 17:57] Mom mashkur & Afrah: https://chat.whatsapp.com/EuFGI1TIgdlAhVJXP2XqPJ UNGOZOMA (Mai kar ar haihuwa) NA
Chapter 10 · 0% Book details