← Book details Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 31

Sashe 11

Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

MAMAN AFRAH F.C.W Ina mata walisa, babbar mace alkyabbar mata, macen mai gyara ita wacce ta isa da miji su o'o sai dai su ga eyar mijinta idan ya wuce amma basu ishe shi kallo ba domin babu abin da za su nuna mata. Gyaran gashi babbar martaba ce da take aga darajar mace, musamman kayan gyaran gashin MAMAN ZEE da ya yi fice a ko ina ake labarinsa. Gani ya kori ji sai an gwada akan san na warai siyan na gari mayar da ku i gida Hadaddu Kuma ingantattun kayan gyaran gashin mamanzee(chebe hair set) Wadanda suke dawowa da martabar gashin Kai komai lalacewarsa biiznillahi Rabbi Ga kyau ga inganci ga saukin kudi muddin kika fara amfani da kayammu sekindawo Mana da kyakkyawan labari Kanki zeyi kyau ya rika sheki yayi tsayi yayi laushi duk matsalar da ke cikin kanki zata kau in sha Allah Munada set complete Kuma Muna Bada pieces Haka Kuma Muna Bada Sari Muna turawa akowanne gari kike Kuma Ako wacce kasa kike Phone number *08079130166* Page9 "Ranki shi da e jarumar mata, kuma jarumar jarumai mace mai kamar maza kwari ne babu, dan Allah ina neman alfarma a barni in tafi ni ba a gidan nan nake ba dama na zo tafiya da matar gidan ne a kan za ta kar i haihuwar matata, Allah ya taimaki gimbiya" Malam Mammani ya fa a cikin tsananin tsoro da karkarwar baki. Kallon tsaf Laila ta shiga masa kafin ta aga afafunta a hankali ta nufi inda yake tsaye. Yadda kika san wata giwa haka take tafiya dakyar sabo da nauyin jikinta. Tun kafin ta araso gaban Malam Mammani, Malam Mammanin dimm-dimm fitsari ya riga Lailar arasowa. Tana zuwa gabansa ta ja tunga ta tsaya a gabansa Malam Mammani da sauri ya ha afafunsa a arinsa na hana kashin da ya ji yana arin zubowa fitowa. Hannu aya ta saka ta kama wuyan rigar Malam Mammani, ta aga shi sama tana ri e da wuyan rigarsa. Mu wi ya yi tamkar wani birin da aka tsamo daga ruwan zafi. Tun da ta aga shi bai samu damar sakin ko da numfashi ba haka ya ri e numfashin na shi gudun kar ya yi numfashin ma aramar magana ta zama babba daga aga shi da wuyan riga kuma sai a yi cilli da shi zuwa saman bishiya. "Ni na baka damar magana? Ko kana so ka ja da ni ne?" "Ni shegiya in ji an daudu wallahi wannan ma da kika ji na yi tsautsayi ne zagin mahaifi, wallahi wautar biri ce har ta sanya shi ganin ayaba tamkar takobi" Ya fa a yana wani karkata kai tamkar wanda ya yi wani asurgumin laifi. "An fa a maka ni za in baki yana mini amfani ne, ko an fa a maka ni aramar danga ce mai da in tsallaka?" "Allah huci zuciyarki" Sai da ta jijjiga Malam Mammani sau biyar sannan ta sake shi. "Nasiru!!!" Gaba aya wurin saroro suka yi da sakekken baki kamar layar mai tafiya suna jiran su ga wanda aka kira da suna Nasiru, babaram suka ji an bugo ofar gidan, da yake ofar idan aka bu e da kanta take koma wa ta rufe, kowa ya sha jinin jikinsa ban da Taju da ya san dama Nasiru ya tsaya a waje. Wani ti en yaro ne ya shigo da bai fi shekar biyar ba, sai aton ciki kamar randa, ko kuma mace mai cikin wata bakwai, ga wasu mazaunai kaya guda daga bayansa yana tafiya tamkar saniyar da ta ci ciyawa ta mata karo "Wannan ne ana Nasiru da Taju ya muku bayanin ina da a, dan haka ku guji acin ransa, idan kunne ya ji jiki ya tsira. "Mama goyo" Yaron ya fa a yana zum uro baki, da tale afafunsa, Kallon su ta tsaya yi, Gwaggo kuwa kallon bayan Laila ta tsaya yi dan bayan nata kamar faranti yake ko ka an babu loko bare a yi batun yin goyo bare ma fa in bayan nata ya yi yawa. Kallon Gwaggo ta yi wacce tun da Lailar ta juyo gareta gabanta ya yi mummunar fa uwa dan ta san muddin dai ita ce za ta goyi yaron to kuwa na samu babbar matsala ba ma arama ba. "Ki goya shi, wata ila bacci yake ji" Muryar Laila ta dawo da Gwaggo daga tunanin da take yi. Babu wani ata lokaci Gwaggo ta ruga da gudu aki sai ga ta, ta dawo da zani, a gaban Nasiru ta yi dur uso kamar mai neman taimako, ti i-ti i Nasiru ya taka ya haye bayan Gwaggo wacce ta ji tamkar an ora mata buhun masara ko na hatsi a bayan. Dakyar ta iya tashi sai nishi take saki kamar wacce ta yi tseren gudun kilomitoci, tun da ta tashi tsaye sai tangal-tangal take tamkar za ta fa i ta kasa tsayuwa a kan afafunta kwata-kwata domin Nasirun sai rinjayarta yake. "Mene ne hakan wai, ya kike neman jefar da an jiririn yaro?" Laila ta yi maganar cikin tsawa "Ah kin manta mahaifa arewar jariri, yo in ba mahaifa ba ita ce a yake rayuwa a ciki" Cewar Gwaggo a zuciyarta a fili kuma sai ta ce "Ash-sha iyar nan ta yaya zan jefar da shi wallahi tun da na tashi tsayen nan nake ta fama da afafuna a kan su tsaya dangargar amma abin ya faskara sai ja na suke ina wacewa" "Rufewa mutane baki ina abin ma yake wai maye ya ci jariri, wannan har wani nauyi yake da shi da za ki kasa tsayuwa da afarki" "Kai Allah raba bawa da wahala gwauro a teburin mai shayi yau mi Ramma na ha u da gamona ashe gaba da gabanta aljani ya taka wuta" Gwaggo Ramma ta fa a a zuciyarta tana tuna irin rashin darajar da take yi wa jama'a amma yau ga shi ido ya juye da mujiya. "Allah baki ha uri ni ma ai na san yaron nan ba shi da nauyi, ni ma shagwal nake jinsa babu nauyi tamkar ma ban goyi komai ba" Gwaggo ta fa a tana wani nishi da yake ta faman fitowa ita ma bata san daga inda yake fitowa ba sai dai ta san hakan ba ya rasa nasaba da jibgegen an da ta goya a bayanta sai dai ya ta iya ai fa an da ya fi arfinka wasa kake mayar da shi. "Ko da na ji" Ta fa a tana mayar da kallonta kan Mai Gari, Salele da kuma Malam Mammani. "Za ku kwanta a jere rubda ciki zan taka bayan ku wato in yi bene da shi zan wuce" Suka tsinkayi muryar Laila da ta musu dirar mikiya. Su duka sai jikinsu ya fara yarma dan sun tabbata matsawar dai ta taka bayansu to sun ka e dan haka Mai Gari cikin sanyin murya ya ce. "Allah ya tamake ki, wallahi wandon nan nawa da kika gani jargaf yake da gudawa, na saki gudawar nan a cikinsa ni kaina ban san adadin kashin da na yi a ciki ba, ko tsayuwar nan ban da wari babu abin da nake yi shi ya sa nake daga baya-baya" Ya fa a yana fatan Allah sa maganar ta samu shiga. Shiru ta yi kamar ba za ta yi magama ba sai kuma ta ce "Ka tafi ka cire kayan nan yanzun nan kafin warin ya kumbura mutane" Da mugun gudu Mai Gari ya juya ya nufi hanyar bayi ko fitala babu bare takalmi yana ta godewa Allah da ya ku utar da shi. Malam Mammani ma arfinsa ya daddage ya ulo kashin ya sake shi a wandon dan shi ma ya tsira daga taka bayansa da shirgegiyar matar nan za ta yi. "Wallahi ni ma hakan take, wandon nan nawa ni ba ma gudawa bane a cikinsa kashi ne mai tauri yana nan musgura-musgura" Ya fa a a an tsorace dan ba ya so ta ara cafkar wuyansa ta aga shi sama irin na azu. Wani mugun kallo ta jefa masa da ya sanya ya sunkuyar da kansa asa. "Ni kuma jinin haila nake in banda arni babu abin da nake, sabo da ban yi unzugu ba(Sanya pad)"Salele da maganar ta fito tamkar an fisgo ta ya fa a yana tsiltsilla ido Le anta na asa ta cije tana sa a irin abubuwan da za ta shuka a cikin gidan sabo da ta ga abin nasu rainin wayo ne. Malam Mammani da Salele kuwa sai suka ji tamkar su taka rawa dan murna musamman Salele da yake ganin tashi aryar ta take ta kowa dan ya san dai a iya saninsa mata basa haila amna kuma ga shi ana yarda da maganarsa "Ki zunku a shi mana baka ganin goyon kamar bai ji da insa ba" Da sauri Gwaggo ta shiga zunku a Nasiru duk da tana zunku a wa ne dai kwai dan a zunku uwa yake yi ba sabo da yadda gaba aya ya fi arfinta. "Na zunku a shi Ranki ya da e, kin san ni ba aikina bane raino shi ya sa ma ban ware a goyon ba iya ta aya a duniya kuma ta mutu sai wa an nan an nata da ta tafi ta barmin su, ni aikina INGOZOMANCI wato kar ar haihuwa, shi ya sa ma kika ji Malam Mammani yana cewa ni ya zo ya kira in kar i haihuwar matarsa" Gwaggo ta fa a a an tsrorace tana fatan ha arta ta cim ma ruwa dan burinta bai wuce Laila ta ce a ajiye goyon ba ta tafi kar ar haihuwar. Shiru Lailar ta yi a ranta tana rayar muguntar da za ta yi wa Gwaggon dan ta lura goyon ne bata so shi ya sa har take ikirarin ba ta iya raino ba. "Ku je da Malam Mammanin ki kar i haihuwar... "Na gode, na gode sosai " Cewar Gwaggo tana arin sauke Nasiru dan ta tafi, tana jin za ta jefar da wallon mangwaro ta huta da uda. "Idan aka goye shi ba a sauke shi sai dai idan shi ya bu aci hakan dan haka da shi za ki tafi a bayanki kar ki kuskura ki sauke shi" Ta tsinkayi muryar Laila cikin bada umarni. Wani irin uban zare ido
Chapter 11 · 0% Book details