Sashe 26
Ungozoma Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
NA MAMAN AFRAH F.C.W GARGA Ban yarda kuma ban amince a juya mini labari ta kowace siga ba, sannan ban bada lamuni a ora mini littafi a kowace kafa ba sai da izinina a kiyaye. Ina mata walisa, babbar mace alkyabbar mata, macen mai gyara ita wacce ta isa da miji su o'o sai dai su ga eyar mijinta idan ya wuce amma basu ishe shi kallo ba domin babu abin da za su nuna mata. Gyaran gashi babbar martaba ce da take aga darajar mace, musamman kayan gyaran gashin MAMAN ZEE da ya yi fice a ko ina ake labarinsa. Gani ya kori ji sai an gwada akan san na warai siyan na gari mayar da ku i gida Hadaddu Kuma ingantattun kayan gyaran gashin mamanzee(chebe hair set) Wadanda suke dawowa da martabar gashin Kai komai lalacewarsa biiznillahi Rabbi Ga kyau ga inganci ga saukin kudi muddin kika fara amfani da kayammu sekindawo Mana da kyakkyawan labari Kanki zeyi kyau ya rika sheki yayi tsayi yayi laushi duk matsalar da ke cikin kanki zata kau in sha Allah Munada set complete Kuma Muna Bada pieces Haka Kuma Muna Bada Sari Muna turawa akowanne gari kike Kuma Ako wacce kasa kike Phone number *08079130166* Page2 Gwaggo hannu ta saka a cikin mayafin da ya rufe kansa ta sanya hannu ta rafko kan Mai Gari da ya sha aski rantal ta shiga murzawa tana murtsukawa tamkar tana shafa masa mai, Mai Gari shi duk tunaninsa Laila ce take son samun saitin in da za ta zauna ta saki iskar tusar ta kamar wata bodara. "Wayyo Allah, ki yi wa Allah Laila kar ki saki iskar nan a tsakiyar rantal in nan nawa, aradu ina ga kan nan nawa zai iya tsagewa saboda aran tusarki" Ya fa a a zuciyarsa yana jin kamar ya kamo ta ya yi ta duka. Gwaggo jaririn ne ya yi tsalle ya sauka a kan cinyarta dan haka sai ta muskuta cikin tsoro ta yi zaman an bori a kan afafuwan Mai Gari da yake yashe a gefe fuskarsa har lokacin rufe da mayafin da ya rufa. Jin Gwaggo ta fa a kan affafunsa, da duk tunaninsa Laila ce zuciyarsa ya ce. "Shikenan kuma sai yadda hali ya yi wai agola ya saci motar mai gida, wata ila ma ni da afafu sai dai in gani a jikin mutane, yo wannan matar tun da ta hau kan afafuna, ai na san sai dai a rin a saka ni a layin guragu dan na san dai afafuna ba za su amfanu ba sai dai a yanke mini su a bar mini dungulumi" Ya fa a a ransa yana raya cewa shi bai ta a ha uwa da wannan ibtila'in ba. "Mai Gari tashi kar a maimaita ya in badar a kan ka" Gwaggo ta fa a kamar ta rushe da kuka. if Mai Gari ya yi jin maganar matarsa dan sai lokacin ma ya gane nauyin da yake ji a kan afafun nasa ba shi da wani yawa, wani tsaki ya ja tare da tashi zaune ya wancakalar da Gwaggo daga kan afafunsa ta fa i gefe guda ya shiga kiciniyar bu e fuskarsa dan mayafin duk ya tattauye a jikinsa ya kananna e. Ya mi a hannu ya akko fitila ya kunna haske ya gauraye akin, Gwaggo ya gani ta yi reran tana tana karanto fatiha da salatin annabi dan irin war arwar da mijin nata ya mata sai ta ji tamkar wanda aka cillo ta daga saman bishiya yadda ashin gwiwar hannunta da kanta a umu a tsakar akin da ko shimfi a babu. "Ke dai wallahi Ramma bakya mutuwar tsakar akin ki sai ta wani, dama wannan jikin nawa akwai ya babu kakar wajen uba, da nake lalla awa sanadin hawan awarar da shirgegiyar matar can ta mana jiya, shi ne kika zo kika hau kan wabrina da tsakar daren nan sabo da neman sababi dambe da uwar kishiya? Ni ba ma wannan bane abin da ya ata mini rai yadda kika saka zuciyata bugun lugude da fa uwar gaban da na rin a yi, da za a yanka jikina ko igon jini ba za a samu ba, sabo da yadda na razana duk tunanina matar nan ce ta ara kawo farmaki domin ta saki tusar ta a kan afafuna. Da in banda son a sani gaishe da uwar miji a kasuwa a ce wai tusa wannan idan za a yi ba za a yi ta a sirri ba sai an taho yawon banka a a zaune mutane kamar wasu kiyashi za a sake ta" Mai gari ya shiga fa a yana surfa masifa amma har lokacin a tsorace yake dan bai gama wartsakewa daga tsoratar da ya yi ba, sai dai duk da haka a hankali yake fa an dan kar Laila ta jiyo, yo ana tsoronka an mayya, ya ce daga ni har uwata. Gwaggo ko kallon Mai Gari ba ta yi ba hasali ma idanu take wurwurgawa domin ganin in da jaririn yake sai sakin numfarfashi take tamkar wacce ta yi tseran gudu. Dan ko maganar da Mai Garin yake ma ba ta fahimtar komai ita ka ai ta san abin da take ji. "Wai ba magana ba nake ba kin bar ni sai zuba nake kamar bishiyar kanya to wallahi kar ki ara zuwar mini shimfi a, tun da dai yanzu kin san ba mu ka ai bane a akin an kwamustsa mu a aki aya da artan samari" Har lokacin ba ta furta komai ba, zaune ta tashi dakyar tana jin tamkar an an bubbuga mata ta arya a jikin. Tana tashi ta cigaba da arewa akin kallo amma abin mamaki wai kwalli a ido babu alamar jariri babu dalilinsa. Wasu nannauyin ajiyar zuciya Gwaggo ta sauke warara a jere guda uku, sannan ta shiga ha iye yawu mu "Wai haka kawai kin tashe ni daga bacci, kin mayar da ni sauna kira mana shashasha in ka ga sakarai ku taho tare sai wani ciccira idanu kike kamar an kama kwarto a akin sabuwar amaryar data cika sati da tarewa ba, to wallahi idan matar nan ta jiyo hayaniya ta tashi ta zo yin tusa sai dai ta mur ushe ki ke ka ai" Ya fa a yana aika mata harara. "Haba kai baka san dalili ne yake sa a le a gaban surika ba, in ba akwai abin da ya kawo ni ba mai zai sa in zo wajenka a sulusun daren nan amma ka balbale ni da masifa" "To dama in ba dalili mai sa a le a tsiraicin sirika ba, mai zai sa ni fa uwar gaba ma" "Wannan kuwa amma dai in ba wajenka ba ina zan je tun da kai ne mijina" "Yanzu dai da kika zo a gigicen nan kamar an biyo ki sai wata fisfisga kike kina kalle-kalle kamar a ce kule ki ce cas, mene ne ya tsorata ki" "Mafarki na yi" Ta samu kanta da shirga aryar da ba ta shirya ba. "Mafarki kuma? Yanzu a kan mafarkin ne kika zo kika aga mini hankali kamar dai an aiko ki" "Kai dai bari Mai Gari ai kawai wata tattabara ce na ga tana bina a guje" Gwaggo ta samu kanta da fa "Aikin banza a tattabara mene ne abin tsoro ni na auka ma zaki ne lo kura suka biyo ki, ko ba in aljani ko dai fatalwa, to sai ki koma ki kwanta dan ni ba zan zauna zaman asara ba in je ban runtsa ba garin Allah ya waye wancan basamudiyar ta hana ni wali" Ya fa a yana lalla awa ya koma ya yi gohonsa tare da rufa da abin rufarsa. "Yo mene ne marabar dambe da fa a, jaririn da ya fito ta cikin uwarsa ya ara komawa yanzu na dawo gida ya zo ya tashe ni tsakiyar dare in masa yankan cibiya in binne uwa, ina lafiya ai sai dai a taya ni da addu'a" Gwaggo ta fa a a ranta a fili kuma sai ta ce. "Allah sarki ni ma komawar zan yi in kwanta tun da na ga mafarki ne ba a gaske ba" Ta fa a tana lalla awa ta koma ta kwanta a katalalliyar katifar cike da tsoro, baccin da bai ta ara komawa ba a kan kunnanta aka kira assalatu sai dai sa'ar ta aya ba ta ara ganin jaririn ba. Su Salele kuwa babu wanda ya motsa duk bidirin nan da a ke sai sha ar baccin su suke. *WASHE GARI* Kowa a tsorace yake da Laila ita kuwa sai ta yi kamar ma ba ta san abin da suke yi ba. Haka ta saka Salele da Taju suka kama manyan ragunan Mai Gari tirkakku har guda biyu aka kai kasuwa aka sayar, buhun shinkafa aka sayo da komai na bu ata da babu a gidan. Gasarar koko ta Gwaggo da take ajiye ta kwano biyu Laila ta saka aka dame kokon a atuwar tukunya na kwano guda aka dama aka kar i ku in suga a gun Mai Gari da yake unshe a aki yana an mammatse hawayen takaicin ragunan da ya ci buri a kan su sai ga shi rana aya wacce ta fi shi ta sayar ta sayi shinkafa, shinkafar ma ar gwabnati. Shi ma dama a wajen wasu daga cikin mutanen gari ya yi fin arfi a matsayinsa na Mai Gari ya kar e, dan shi ko makiyayi ne zai wuce kiwo da dabobin mutane sai ya tsayar da shi ya za i na za a sai dai a fa awa mai kayan cewar Mai Gari ya wace kuma babu yadda ya iya sai dai ya yi Allah ya isa ba tare da kowa ya ji ba. Biredi manyan sin i aka siyo guda goma, lokacin Gwaggo tana ana osan kwano aya da rabi. Haka ta gama ta kawo akin da ya zama mallakin Laila ta ajiye a atuwar roba, kokon kuwa a bokitin fanti babba yake, bayan an jere komai Gwaggo ta dur usa ta ce. "Ranki ya da e an kammala" Kallon Gwaggon ta yi a yatsine, ta muskuta dakyar ta tashi ta sakko daga gadon arfen da zuwa yanzu ya lan washe ya wani moga e saboda nauyin da ta masa ga nauyin