Sashe 2
Nida Diyata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga nan sai ta soma touring cikin Palace din sai ga na Vermeer, poussin da kuma Claude. Ta tsaya a gaban painting ɗin tayi su selfie tareda bude snapchat dinta.
“HI Snapchat, I'm in the Buckingham Palace, look at these amazing priceless paintings” saita nuna paintings ɗin, haka ta rinka having fun abinta hankali kwance.
Bata bar wajen ba saida tayi su Instagram videos kuma tayi posting hotuna a whatsapp da sauran chats haka. Yanda take abinta a hankali kai zaka zaci yanga takeyi amma yanayinta ne kawai.
Komai a sanya sanya takeyi kuma abinda Naufal ya tsana kenan wajen mutane. He prefers swift individuals.
Ta hange wani daki wanda akwai sculpture ɗin Canova zata je gurin sai security masu Bearskin hat suka dakatar da ita tareda faɗin, “Sorry ma'am, restricted area”
Locacin yayi daidai da k’arar wayanta, ta saka hannu zata dauka “ahn ahn Ma'am, please no calls allowed” suka k’ara fadi. Kwafa tayi tareda murguda masu baki, tana tafe tana turo baki tareda Jan kafanta karap karap duk ta ishe kowa.
Kafin ta isa wajen building ɗin sai wayar ya tsinke, tsaki tayi ta fara neman signal tareda returning call ɗin. Har ya shiga an fara magana, “kiyi sauri ki bar wajen nan ki sameni a…..” bata k’arasa jiba sai ga yara sunzo da gudu da kites suna wasa, tureta sukayi komai ya tarwatse saida ta ɗuka tabi ta roro battery ɗinta da Sim card.
Shi kuma Naufal ware ido yayi yana kokarin yaga inda take a cikin hargitsin mutanen, amma bai ganta ba. Shifa bai dandara ba saboda ya riga ya sakata a black list ɗinshi.
1- Ya tsana mutum mai nawa.
2- Sai wani tafi take tana zak’ewa da aka kirashi sai kace ya santa.
“Shifa shishigi ne baya so”ya faɗa a ranshi. idonshi ya mayar Kan Electric door amma babu ‘Bad luck’ babu dalilinta. “Dama nasan cewa tana nan tana nawa ta wani bangaren bazan ganta ba”
Tsaki yayi ya koma wajen sauran awardees sunata raha tareda fadin zasu hadu a after party din da akayi don karrama su. Amma dukabinda sukeyi hankalin shi baya jikinshi.
Ya fito daga building ɗin zaiyi answering call, sai ya hangota daga nesa sai faman zuba sauri takeyi, daga alama zata tafi ne. “Ashe kin iya aiki da jiki” ya fada ma kansa. Sassarfa ya soma yi yana kokarin zuwa inda take.
“Excuse me Ma'am, you just dropped this” Wani security ne ya dakatar da ita yayinda ta zubar da passport dinta a kasa wajen fito da wallet ɗinta. Murmushi tayi tareda cire headphone ɗinta don taji mai zai fada da kyau.
“FADEELA ABBAS BELLO” abinda ya fada kenan bayan ya bude ciki, “Thanks so much, but I need to go” ta faɗa mishi tareda nuni da hannunta alamar ya bata. Bai bata nan take ba ya tsaya yana wasu dube dube, haushi ya kamata saboda bataga dalilin da zai yi mata bincike ba.
“Have a nice day Ma'am” ya fada sai ya mika mata tareda daga mata gira, ita kuma, “Thanks, you too” tace tareda murguda masa baki, mayar da Headphone dinta mazaunin shi tayi saita cigaba da tafiya cikin sauri wannan karon harda Sassarfa.
Dayaga security mai Bearskin hat ya tsayar da ita ba k’aramin jin dadi yayi ba, amma kuma sai ga ta yanzu ta soma gudu. “Excuse me Please” ya faɗa yayinda yake binta amma headphone ɗin kanta bazai barta taji ba.
“kila ma ba wani abun Kirki take ji ba” ya faɗa ma kanshi. Ita kuma tana isa bakin titi ta tare Cab ta shiga abinta, suka soma tafiya.
"Hello! hello!!!" yayita nanatawa amma bata jiba. Text din Momy ta gani "Na hada miki kayanki, ki same ni a airport" sai tayi murmushi tareda mayar da wayan jakarta.
Shi kuma Naufal dayake bai iya ɓoye frustration dinshi ba, “Nooooooo no no” ya rinka faɗi saboda yana isa titi cab ɗinta yana tafiya.
Sai kawai yayi kwallo da wani empty cup din coffee tareda naushin iska. Hannunshi yana Kan waist ɗinshi yana fuzgar iska mai zafi kamar mayunwaci zaki yana kallon yanda motar ke tafiya.
“Ma’am I think that guy was talking to you” Cab driver ya faɗa. Ita kuma ta juya don ganin wanene amma yana mata dishi dishi still bata San ko waye ba. “Don't worry I don't know him” ta faɗa tareda gyara zamanta.
“where I'm I taking you to?” ya tambayeta. “Home” ta amsa mashi. Kallonta yayi cikin rashin fahimta tareda faɗin, “And where is home?” murmushi tayi saita ce “Nigeria, sorry please. I meant to say Heathrow Airport”
*Hankali baiwa ce kuman idan Allah ya baka ka gode masa. Special shoutout to my triplets, Ummiee Rilwan (Fatimah), Ummiee Jafar(Faizah) and Ummiee Khaleel (Aisha)*
*All rights reserved*
[8/2 13:23] 💕Ummieekhaleel 💕: 💦 Ni Da Diyata 💦
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Written by DIMPLΣS
Wattpad @Aynarh_dimples
💦Dedicated to Xaynarb B Idreez 💦
✨✨✨Page 3 ✨✨✨
On the authority of Abu Hurairah, who said : the messenger of Allah said : "Do not envy one another; do not inflate prices one to another; do not hate one another; do not turn away from one another; and do not undercut one another, but be you, O servants of Allah, brothers. A muslim is the brother of a muslim: he neither oppresses him nor does he fail him, he neither lies to him nor does he hold him in contempt. Piety is right here-and he pointed to his breast three times. It is evil enough for a man to hold his brother muslim in contempt. The whole of a muslim for another muslim is inviolable: his blood, his property, and his honor." Related by Muslim.
************************
*Bauchi....*
*Present day....*
Conference hall ne mai madaidaicin girma irin wanda kujeru zaici mutane akalla 24 sai wani katafaren brown table a tsakiya.
Babu abinda ke mosti sai TV dake manne a bango kuma shima yana mute ne. Sanyin AC yana sirara kuma ga kamshin room freshener tako ina.
Mutane bakwai ne zaune, fararen fata guda uku sai sauran bak’ake. Zaman mintuna 54 cifkenan da sukayi. Babu wanda yace komai, daga mai haɗa girar sama dana k’asa sai mai latsa wayar handset.
Tsaki ya buga a Karo na uku, “Please we need to get started” wani bature ya fad'a yayinda ya k'ara kallon Rolex wrist watch dake manne a hannunsa na hagu.
Sai wani bak’in fata ya chapke tareda faɗin, “Please be patient Mr Pearson, I'm sure Mr Hussain is on his way. He is not usually dis late”
Wani bature daban yace, ‘Mr Jibrin call him again bcs our flight is for today” sai yayi kwafa yana tattara takardunsa.
Aminu Jibrin yace, “Excuse me please” sai ya tashi ya fita tareda wayarsa a hanunshi. Ya fita chan wajen balcony yayi facing Kan titi yana danna wayarsa tareda ware ido ko zaiga zuwan Naufal.
Sanye take da wani Indian attire, wani shararren designer dinsu na chan mai suna 'Gaurang' yayi. Ta fito daga wurin Tailor dinta mai Suna Ismail a kasuwan Wunti.
Ranta a ɓace take tafiya cikin yanayinta na sanyi, tunani kala kala ke zuwa mata saboda ta dau alwashin idan suka haɗu sai tayi mashi rashin mutunci, Ankon course mate ɗinta da bakinta ya gabato nanda 8days amma yana mata hide and seek saboda bai ɗinka ba.
Tana tafe tana turo baki saboda ta bala'in jin haushi, yanda yan shagon Ismail sukeyi tasan cewa yana ciki kila ya ɓoye a cikin shargi ne.
Wak’ar ‘The weeknd’ na Starboy ke tashi kuma shine ringtone ɗin Naufal, yasan sarai wake kiransa amma bai dauka ba. Haka wayar ya gama rero wak’a ya tsinke.
Gudu yakeyi babu k'akk'autawa, baisan dalilin daya sa yayi muguwan latti ba, ko sallar asuba sai 9:30am yayi. Kunya abinma yaji dukda babu wanda ya ganshi sai mahillicin shi. Koh tie baiyi knotting ba kasancewar zasuyi meeting da turawa akan Merger kuma he is suppose to look smart and collected.
Haka gashin kanshi kacha kacha bai taje ba, a birkice yake yin komai saboda ko kwallan rigarsa tana mak'ale a cikin wuyarsa. K'arar wayarsa yaji, da gefen ido ya kalla yaga still Aminu ke kiransa, "idan kai maye ne, toh fah saidai Kaci yan gidan ku" ya fada, sai da wayar ta kusa tsinkewa kafin ya dauka, "Guy I dey road, no disturb me abeg" ya fada yana dariya.
Shikuma Aminu ya k'ulu sosai saboda baiga abin barkwanci akai ba bcs wanna shine biggest contract da kamfanin su suka samu tun buɗewarsa. Tsaki yayi saiya kashe wayan. Bai koma cikin conference room dinba yana tsaye yana haki kamar wanda yayi gudu.
Tana kokarin tsallaka titi shi kuma Naufal ya kauda kanshi for less than 3 secs don ajiye wayar shi. Kuuuuuuu ya taka barki yayin daya kusan kad'e wata baiwar Allah.
Ita kuma dama taga hanya babu kowa cikin yanayinta na Sanya Sanya ta shiga zata tsallaka. Earpiece ɗinta na fama yana kunnen ta yasa bataji zuwan mota ba.
Kawai wani faduwan gaba taji tareda juyawa, "dam" gabanta ya fadi data lura baifi taku uku mota ya nik'ata ba.
Salati ya rinka jerowa tareda addu'oi kala kala wanda ya dace da wanda bai dace ba, dama shi yanada tausayi sosai. Earpiece dinta ta cire daga kunnen ta tana kokarin mayar wa cikin jakarta.
“Bad luck” abinda ya fada kenan tareda tsaki, dukda three years ago ya ganta last amma bai mance da fuskarta ba. “Bazata bar saka wannan abun a kunnen taba koh?” a fusace yayi parking motarshi da kyau tareda fitowa. Dama ita ta koma baya inda ta fito bayan abin ya auko.
Jikinta yanata rawa zufa sai keto mata yakeyi, hannu na karkarwa duk ta fita hayacinta. Dama akwaita da bala’in tsoro kamar farar kura.
“Ke jakar ina ne?” abinda ya faɗa kenan yana nuna mata yatsa kamar zai tsokane mata ido, bata amsa shiba illa hawaye daya soma malalo mata daga fuska. A duniya tashin hankali ne abinda yafi ɗaga mata rai.
Dama tun yau tanata samun mood swings kamar mugun abu zai faru da ita, “Dake nake, nace ke wace irin gara ce da zaki saka Earpiece akan titi?” Ita bataga abinda yasa ya hasala haka ba yana wani tsuma, accident do occur besides da gangan bazata shiga ba.