Sashe 21
Ni Da Gidana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dariya ta cikamin ciki fal! amma Ina bari ta fito zai d'ago komai, shi yasa na gintse a bata. Nan ma tun yana Mita har ya zame masa jiki, ya rabu dani, ko nayin baya tankamin, Sai ya mai da idon sa kan kallo Kawai, domin kallon ke sawa ya jima sosai ma a falona. Domin ni nake sayo irin film d'in da yake so, har na boll later's masu tashe. Duk domin na ja hankalin sa ya rink'a jimawa sosai. Shi yasa har k'arfe d'ayan dare Yana kaiwa. Wani lokacin ma bacci zan yi, shi zai tasheni idan ya gama kallon. Wani zubin shi zai yi bacci, ni zan tashe shi. randa ya gaji Kenan idan ya buga boll. Kuma duk dare, Sai ya koma d'akin sa, bai tab'a kwana a wurina ba.
Tun daga ranar da nayi wa Ancle Fa'iz gyaran d'aki ya zame min jiki. Kullum Sai na Shiga nayi masa gyara,domin bai karb'I mukullin d'akin ba da na cira, yana wurina.
A bu d'aya yafi damuna, nake gwagwagwar juriya. Shine na yarda Ancle yake yawan yin waya da Salima, kuma a gabana. Sautari ita ke bugo masa, kuma ya amsa ya biye mata a falona suyi ta hira. Ko Ancle baisan Ina son,sa ba, bai kamata yayi min haka ba a zatona, tun da yasan aure Mu Kayi, dole zanji babu dad'i. A binda Zuciyata ta bani Kawai, Ancle Fa'uz bai d'auki auren Mu a bakin komai ba, face aure ne Kawai na Wata manufa, mai wa'adin k'arewa.
Sai dai na lura, Salima tana cikin damuwa ainun na aure na da Fa'izu. Domin Kusan kullum idan suna waya, a lallashi da ban Hak'Uri yake k'arewa. Sababbun kalmomin da yake fad'a mata da har na haddace sune.
"Kinfi kowa sanin matsayinki a zuciya ta Salima. Wallahi sonki da k'aunarki babu a binda ya gutsiresu, suna nan. Kiyi Hak'Uri lokacin Zai zo, kamar yanzu ne. Aure na dake babu fashi, za'ayi in Sha'Allah. Ki soma Kiran kanki ma matar Fa'iz." Idan hirar tayi tsayi tashi yake ya fice da wayar suna hirar soyayya, bazan sake ganin sa ba, Sai safiya.
Kishi sosai nake ji, Amma danne zuciya ta nake yi, kar nayi wa kaina gurun gund'uma. Domin sautari, nuna matsanancin Kishi, kan sa mace, tayi a sarar Wanda take Kishi a kan'sa. Ina ga ni kuma da har yau ban mallaki zuciyar sa ba?"
Ancle Fa'iz, har yau baije Kiran da maman Salima ke aiko masa ba da sak'on yaje ba. Na lura kuma bashi da niyyar zuwan ma a kusa Sam. Tayi aike har ta gaji. Nasan kuma ko da kanta tazo bazai saurare ta ba. Kuma ko kunya bai ji ba, ga 'yarta suna tare kullum a na shek'a soyayya a waya. Ancle Fa'iz da bam yake.
*🏤 NI DA GIDANA 🏤*
*_Littafi na daya_*
*NA*
*ZAINAB ILYAS MAZAWAJE*
*_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
📱16
_______ Na gama shirina tsab na makaranta. Na rufo k'ofa, na nufi d'akin Ancle Fa'iz a karo na biyu tun aure na da shi. Da safen da na Shiga d'akin Ancle Fa'iz, kwance yake kamar mai bacci, amma da nayi sallama Sai naji ya amsa.
Na zauna kan wardrobe gajera dake jikin gadon, na, fara da gaisheshi.
Nace kuma."Ancle, zan tafi makaranta." Ya bud'e idanu a hankali, ya Mik'e ya tashi. Ya nufi sib,ya bud'e ya k'irgo kud'i jikin kyauro sabbi fil, ya zara ciki ya Mik'omin.
"Ga kud'in mota dana kashewa."
Nace"Wallahi, kabarshi Ina da kud'i da yawa."
Zan masa gaddama, a karo na farko, ya lalubi tafin hannu na, ya mannamin kud'in ciki, ya dunk'ule. Yace. "Ungo nan malama, Hak'k'inki wuyana yake, I don't care, a bout, you have money or not."
"Na gode, Ancle" Na fad'a a ladafce.
Lokacin na kula da irin iskar da ya sakarwa kan'sa. Ga fankar tsaye, kusa da kan'sa ga fankar Sama, Sai kad'awa take. Kuma ya Saki k'arfin'ta.
Nace"Ancle Fa'iz Iskar nan fa tayi Maka yawa."
Bayan ya koma kwance ya bani amsa da cewa.
"Tayi min kad'an ma."
Nayi dariya a hankali nace
"Shikenan,Kawai Sai a huda bango a k'ara Maka da A C."
Ya rungume fulon da yake kwance sosai kafin yace"Wannan a bune sassauk'a tun da Ina da Hajiya kamarki, Sai kisa a yimin a kusurwoyi hud'u ko?."
Murmushi nayi, cike da jin dad'in zolayar da yayi min, ban taga ba kuma saboda sauri nace.
"Na tafi Ancle."
Yace "A dawo lafiya."
Momi kuwa da nayi mata sallamar zan tafi makaranta bayan gaisheta, bata cemin ko cikan ki ba. khairat ce tayi min a dawo lafiya, a tsakar gida. Muhibbat tsarabar harara na samu. Khalifa baya nan shi. Abban su Fa'iz ma a waje na sameshi na gaisheshi har k'as nace na tafi makaranta. Addu'a mai kyau yayi min.Mutum ne mai kirki da kyautatawa na lura. Ga sanyi, Sam ban tab'ajin ya d'aga hak'ark'ari ga kowa ba, Sai dai na jiyo muryar Momi. Ina yawan jin hargowar fad'anta ga Muhibbat. Ita ma Kenan.
Komawata makaranta, na samu sauk'in damuwa. K'awayena suka yi ta murna dayi min shak'iyanci kuma. Abubuwan da suka wuceni tuni na mai dasu, saboda a minai, gashi ni kuma akwai himma da fikirar kwashe a bu a kwanya. Sai yamma Lis ni da gida. Sai naji sarara a raina a Kanda.Kichean nake Shiga na dafa a binda ya samu, nayi shigewata d'aki, idan ba alwalaba bana sake fitowa. Amma duk a binda na dafa, Ina kaiwa Momi. Bata tsinkamin, amma Sai na a jiye gefe. Bansan yaya take da shi ba. A lokacin babbar damuwata na samu kulawa koyaya daga Mijina. Cikin nasara na soma Samun kuwa. Domin Ancle yana d'an zama a falo na a kan da, muyi 'yar hira kad'an. Baya jimawa dai sosai. Kuma bai fiya yi min hira ba, Sai dai ni. idan kuma na cika Jan shi da hira, Sai yayi min shiru, nayi ta zuba kamar kun nan niyar rediyo baya tagamin. Idan hirar ma tayi tsayi, Sai Kawai naga ya tashi ya Fice. Hakan na nufin na dameshi da Surutu Kenan.
Da na fuskanceshi, Sai nake binsa da salon halinsa. Da naga yayi shiru ya daina tayani, ko bani amsa, Sai nima nayi shiru. A hankali a hankali na soma sanin Ancle Fa'iz. Me yake so, menene bayaso. Kuma Hak'Uri da kwantar da kai yasa na soma fahimtar.
Ancle Fa'iz yana da wasu ra'ayoyi gaskiya da ya bam bamta da maza da yawa. Farko bayason turare mai k'amshi sosai, Sai Wanda ba'afiya ji ba,wato mai sanyi da yawa. Sannan baya son k'unshin zamani da ake yayi, yanzun. Bansani ba, Sai bayan nasa an zo har gida an rangad'amin.hannu da k'AFa marun da bak'i na fulawoyi, yayi kyau ya zanu. Amma yana arba dashi yace"Wannan ai b'ata jiki ne,menene a bin Sha'awa game da wannan shirmen."
Nace"Kwalliya cefa ta mata Ancle."
Yace"b'ata kwalliya dai, Ina a bin burgewa a ciki?"
To kwalliyar fuska ma ta mata, baya so Ancle Fa'iz. Ranar Wata lahadi banje makaranta ba, bayan kwalliya ta situru nasha make up.powder eye liner, da eye shadow ,lipstic da white lips da jagira tsararriya, da tasha shape. Wallahi kuma nayi kyau har ga Allah. Amma Ancle yana shigowa da ya kalli fuskata ai Sai naga ya kwashe da dariya. Dariya sosai da ban tab'a ganin yayi ba. Zatona daga can wurin su Momi ya taho da a bar'sa, ai sai na ta yashi, Ina yi Ina tambayar ba'ASI.
Abin gwanin bandariya Wai Yaro ya tsinci hak'ori.
Yace"Kema dariyar kikewa kan ki?"
Nayi harr da ido, Nace"Kamar yayafa?'"
Ya sake duban fuskata, ya tintsire da dariya.
"Kinga fuskarki kuwa? Sai kace Wata sabuwar aljana?.
Tabbas furucin'sa ya Sosa min rai, amma na daure zuciya ban nuna ba, ko furtawa ba.
Cikin salo ma na kamar shagwab'a nace
"Kai Ancle, me fuskata tayi.?"
Yace"Kin cikata da shafe shafe da yawa. Ga na fuska, gana ido gana leb'e gana gira, gana zagayen ido. Is too much, Sumayya. Don Allah karki sake yi."
Tun daga lokacin kuwa ban sake yi ba. Iya kacina powder kad'an, kwalli. Sai white lips idan tayi hali. Domin ragowar basa burgeshi, baya so. A bubuwa da yawa basa burge Ancle Fa'iz. Lokacin da ka Tak'ark'are Sai Kayi masa bajinta, to lokacin Zai kushe. Shi yasa daga baya na sanyawa Zuciyata salama, Bana fushi Sam idan nayi abu ya kushe bana fushi, Sai dai nayi k'ok'arin gyarawa irin yadda ya nuna yana so, ko bana so kuwa. A cikin 'yar hira dana ke Samun albarkacin ta a tsukin, nake bincikar sa irin ra'ayoyin sa da a binda yake so da Wanda baya so. Ya kan fad'a min, wani zubin. Wani lokacin kuma ya bijire yace wai menene dalilin da nake damunsa da tambayoyi da bincike? Nan saduda nake na rabu dashi, na tara gaba kuma. Har lokacin babu a lamun somi somin Sona dana fuskanta daga gareshi.
Har lokacin girkin Momi Kawai yake CI. Cikin hikima nake yi masa magiya nace ya rink'a ragomin, nima Ina Sha'awar girkin Momi. To wani zubin ma nan falona yakan zo da shi yaci, saboda naci na. Nima daga nan Sai na turo masa nawa da magiya nace yasa albarka. To dai nawan ma kushewa yake a gabana. Ya kance gishiri ya zarta. Ko kuma magi. Ya dai ficewa na cika attaruhu. To Sai na rage sa attaruhu, na rage magin ma da gishiri, nayi iya iya Wata wurin kyautata komai. To Amma me.? Ya daina k'orafin, amma ba yabo.
Na lura girkin Momi kawai ya fiso. Kuma naci, na yaba Kam. Yabon gwani tilas. Momi ta iya girki sosai kuwa. Nafi zaton fannin girki ma ta karanta.
Ni keyin zaraf cikin al'amuran sa, kafin ya buk'aci a bu nayi. Sam. Baya so na yi masa d'awainiyar komai, ni kuma na nace. Rufe d'akin sa yake da mukulli idan Zai fita. Idan yana ciki, kuma bayaso nace zan Shiga ballantana nayi masa gyara ko Shara kamar yarda na k'wallafa rai, Sai ya hanani fir!. Baisani ba rannan na zari d'aya daga cikin 'ya'yan mukullin sa dake jikin key holder na b'oye.
********