Sashe 5
Kishiya Ko Baiwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Lokacin da Malam Ahmadu yasanarwa da Ummi cewar Ahmad da kansa zezo daukar matarsa bata nuna damuwar komai ba sema fatan alkhairi datayimu su.Murmushi Malam Ahmadu yayi yace seki fadawa 'yan uwa da abokan arziki,dan masu tafiya sutafi kar sutsaya jira....Kamar yanda Malam Ahmadu yafada haka Ummi tamayar ma aminanta dakuma yan uwanta,Rai abace Aunty Aliyah tace anma wannan airenin hankaline Yaya tayaya baze fada da wuriba harseda lokaci yakure,a gaskiya wannan yaron akwai gyara acikin al amuransa taya zedinga yiwa mutane ra'ayi da gadara sekace....Hannu Ummi ta daga mata cikin taushin lafazi tace in banda abin ki Aliyah menene abin tashin hankalin aciki a yanzu Ahmad yafimu iko da Sukainat kinga kuwa in haka ne! yana damar yanke duk hukunci daya so akanta,Dan Allah kibar maganan,'daya daga cikin Aminan Ummi ne wato mahaifiyar Sofi'a me suna Hjy Amina tace"hakane Aliyah kibar maganan kawai.Kallon ta Ummi tayi tace yanzu kitashi kuje Gidan kiduba duk abinda beyiba se kugyara"mikewa Aunty Aliyah tayi suda wasu kawayen Ummi suhudu suka tafi Gidan Ahmad...
Tunda suka shiga compound din gidan sukajin kida natashi kamar ze tsaga gidan,tsaki Aunty Aliyah taja aranta tace lalle wannan yacika Mara mutunci wato yabar matarsa tayi abinda taga dama can kuma yahana ayi taro saboda rainin hankali dasamun waje irin nasa,wajen tanufa kasancewar sashen Nadiya Dana Sukainat ahade suke corridor kawai ya banban tasu" A?Kanabin Corridor zesadaka dasashen nasu"Tsayawa sauran matan sukayi suna gaishesu anma daga Nadiya har kawayen ta basu San Allah yayi tsiron hallittarsuba,aunty Aliyah kuwa takaici ne yacikata dan haka batace komai ba tayi wufewarta direct sashen Sukainat,danyi abinda yakawo su.Harsukayi aikin suka gama ko ruwa ba akawo musuba bare kuma abinci,lokacin dasuka fito kawai se Nadiya suka fashe da dariya tare dacewa se ayi mugani intusa zehura wuta"kojuyawa Aunty Aliyah basu yi ba bare sukanta musu...koda Aunty aliyah suka koma gida direct dakin Ummi ta shiga inde tasame ta da aminiyarta wato mahaifiyar Sofi'a, Rai abace aunty Aliyah tace agaskiya yaya wannan matar Ahmad din ba yar mutunci bace..kai Ummi tadafe tace Aliyah rayuwar nanfa hakuri akedashi dan Allah kibar wannan maganan banason abin fitina ki kyaleta duk abinda tayi kanta tayiwa"Shiru Aunty Aliyah tayi domin baki 'daya hakurin Ummi Sukainat ta'dibo...
Da daddare kamar yanda Ahmad yafada misalin karfe 9:00pm yazo daukar matarsa,lokacin duk anwatse se 'yan uwa dakuma bakin dasukazo daga nesa suka rage.
A parlour Malam Ahmadu aka sauki Ahmad badadewa aka kawo Sukainat daketa kuka"Da Addu'a Malam Ahmadu yabude taron sannan yafara yimusu nasiyya meratsa jiki bayan yagamane Ummi da Hjy Amina sukayi musu nasu nasiyyar meratsa jiki" aunty Aliyah ce karshe cikin yanayin ta na zafi tace toh Ahmad ga amanar Sukainat munbaka ita karkaci amanarta ko kuma kazalunceta kasane muddin kazalunceta Allah baze barka ba domin Sukainat nitsatstiyar yarinyace munsan da ikon Allah bazata bamu kunya ba sannan kazamto me adalci a tsakanin matanka kada kazalunci kodaya acikinsu...Cike da ladabi yace insha Allah zakusameni me rikon amana zan kula daita dakuma tarbiyanta,mikewa Malam Ahmadu yayi yarike hannunta sannan yariko na Ahmad yace kuje Allah yabaku zaman lafiya medaurewa" 'kan'kame hannun Malam Ahmadu Sukainat tayi tafashe dakuka metsuma zuciya cikin muryan kuka tace dan Allah Abba karku bari yatafi dani ninafasa auren banason rabuwa daku,Rarrashinta Malam Ahmadu yayi tayi da 'kyar akasamu akafita da ita akasanya ta amota tawani irin kuka metsuma zuciya.....
YANZU AKAFARA LABARIN
_VOTE_ ✅
_COMMENTS_
*And*
_SHARE_
*_ESHAA CE~_*🤙🏻
[3/23, 15:13] ESHA: *KISHIYA KO BAIWA???*
_(TRUE LIFE STORY)_
*NA MARUBUCIYA*
*REAL ESHAA ~*
*WATTPAD* _Realeshaa_
*_Ya Allah ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa kurakurensa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani_*
```Wannan page din kyauta ne agareku Kishiya ko baiwa Fan's hakika inajin dadin comments dinku"Masoyan Sukainat wannan page din kuma kyauta ne agareku.
Teemah😘
And
Mmn mardiyya 😘
Kuma wannan page din kyauta ne agareku kuyi yanda kukeso dashi son so fisabillah😘```
*PAGE 9&10*🖌️