Sashe 20
Kishiya Ko Baiwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
__________________________📖Kallonsa Ummi tayi asanyaye tace anma Malam daka barta takwana inyaso dasafe se takoma,kaga yanzu dare yayi ga anguwarsu sabuwar unguwace ina jin tsoron wani abin yasameta acikin wannan Daren.Kai Malam ahmadu yagirgiza cike da dattako yace,Haba Maimuna ki kyautata mata zato insha Allah babu abinda zefaru da ita se alkhairi"zata isa gida cikin aminci da yardan Allah,dan haka dan Allah ki kwantar da hankalinki banason ganinki cikin yanayin damuwa.Murmushin da bewuce saman labbanta ba tayi tace Allah yatsareta yakuma rabata da sharrin abinki!"Kokefa yace da ita yana kishigida"Batasa kecewa dashi komai ba tagyara shimfida takwanta aranta tana meyiwa yar ta addu'ar Neman tsari daga dukkan abinki...
Tunda tafita da gidan take share hawayen tausayin kanta,taso ace Abba yabarta koda kwana ne tayi,Inyaso dasafe takoma, anma yaki amincewa" tafiya tayi sosai daga cikin unguwarsu kafin tafita bakin titi,tatare adedeta sunfi biyar duk Wanda tace bayan Driving school se yawuce suce bazasu shiga cikiba"Tafiya tayi sosai da kyar wani ya yarda ze dauketa shima akan naira dubu,shigatayi suna tafiya tana kuka tare da kiran sunan Allah aranta harsuka isa unguwar tasu,'dan adedetan se surutu yakemata kancewa dayasan harciki cikine baze dauketa ba wannan unguwa akarshen gari.Itade shuru tayi addu'arta daya Allah yasa su isa lafiya dan tsoron cewa wani Abu take yasauketa...Suna isa tayi hamdala ga Ubangiji daya sa suka iso cikin aminci batare dawani Abu yasamesu ba.fita tayi tare da bashi kudinsa tajuya tanufi kofar gate din.Bubbuga gate din tashiga yi Anma shiru sake bubbugawa tayi da karfi nanma shiru ba alamar za abude mata"tsorone yafara kamata ganin duk bugawar datake shiru,Ta tashafe sama da minti ashirin tana knocking kafin taji alamar bude kofar,cikin sauri tashiga compound din bayan yabude mata,Cikin sanyin muryanta tace baba wani irin bacci kake tun dazu nake bugawa anma shiru?!"Kafin baba megadi yace wani abu, taji muryan Ahmad cikin nuna isa da gadara"yace"nina hanasa budewa.Cike da mamaki tace kananufin duk bugawan danake kanaji kahana abudemin?Cike da isa yace "eh saboda baki cancan ci kishigo ba.Ahankali tajuya tana kallonsa tadauki kusan minti daya ahaka,batare data janye idanunsa daga nataba"Saboda baki cancan ci kishigoba,tasake maimaita kalamansa acikin aranta??Danne zuciyar ta tayi tajanye idanunta daga nasa tanufi sashenta jiki asanyaye.Karki kara koda taku daya ne acikin gidan nan!! muryansa yasake karade mata dodon kunne akaro nabiyu.Shiru tayi batare data juyaba tacigaba da tafiya dan batasan meyake nufi da itaba.Cikin sauri yatari gabanta yana maka mata harara"kikoma inda kikafito yafada babu alamar wasa atare dashi!!Araunane tace Abba ne yace indawo, badan hakaba kaima kasan babu abinda zedawo acikin daran nan"Kafada yadage yace toh sekinemi inda zakij,dan bazaki kwana anan gidan ba"tunfarko danace karki fita dakin zauna daya fimiki alkhairi anma sekiku nunamin taurin kai,Yanda kikasanya kafa kikafita batare da izinina ba,wlh bazaki kwana acikin gidana ba se kinfita.Wasu zafafan hawayene suka wanke mata fuska,ciki wata raunanniyan murya tace ya Ahmad ina kakeso inje acikin wannan daren?!Sake tamke fuska yayi yace"duk inda kike ganin zakije kije anma wlh bazaki kwana acikin gidan nanba kuma ke baki isa kisa inyi magana biyu ba" dan haka tun lokaci be kure mikiba kikoma inda kika fito...Hannu tasanya tashare hawayen fuskarta batare data kara furta koda kalma daya ba tajuya tafice daga gidan zuciyar ta natafarfasa Ahmad yafi kowa sanin yanayin unguwar nan anma shine yakoreni saboda rashin tausayi."Cike da tausayi baba megadi ke kallonta ta cikin tagar dakin, kasancewar yanajin duk abinda suke fada,cikin ransa yake mata addu'ar samun sauki acikin lamuranta hakika yarinyar na fuskantar wulakanci da tozarci agun Hajiya dakuma alhaji....
Tayi nisa Cikin tafiya taji alamun tafiya abayanta,atsorace tajuya "Ahmad tagani,yana dunfaro inda take"hamdala tayiwa ubangiji daya yasanya tausayin ta azuciyar Ahmad ido takura masa"Yana karasowa kusa da ita yasanya hannu a'aljihu tare daciro gudan dubu daya sabo dal ya mika mata"Kin karba tayi tana kallonsa da alamar tambaya afuskarta"Ki karba kibiya kudin transport yace da ita"Cikin muryanka tace dan Allah ya Ahmad kabarni inkwana dubi yanda dare yaja sosai banda kukan karnika da tsuntsaye babu komai acikin unguwar nan, baka tunanin wani mummunan Abu yasameni" Me zakace da iyayena dasuka baka amanata!!?kafada yadage yace nifa banbiyo ki dankiyi min dogon turanci ba yafada yana tura mata kudin jikin handbag dinta,lokacin dakika tashi tafiya bakiyi wannan tunanin ba se yanzu kikayi kenan?.Yana gama fadin haka yajuya daniyyan barin wajen,durkushewa tayi tare darike kafafunsa tace badan ni ba,ya Ahmad kadubi darajan Allah,kadubi hallaccin da mahaifana suka maka nadaukar amanata dasukayi suka baka, karkatafi kabarni wani Abu yacutar dani anan takarashe tana me fashewa da wani irin kuka me ban tausayi.Sosai tabashi tausayi anma yayi alkawarin nuna mata kuskurenta dan haka yafincike kafarsa,batare daya sake juyawa ba yabar wajen..Cikin yanayin tashin hankali da rudani tamike tafara tafiya,Hawaye wani nabin wani dahaka har ta isa bakin titin abin hawa daddaya ne suka wucewa" waje tasamu daga gefen titin tazauna tarasa,inazata nufa tasan muddin takoma gida,Ran Abba zebaci sannan ze dauketa mara biyayya dan haka taci gaba dazama abakin titin batare datasamu mafita ba,wata farar motace tazo wucewa haske mata fuska tayi,dasauri tasanya hannunta tatare fuskarta,har motar tawuce sekuma tayi revers tadawo baya, zuge glass din mamallakin motar yayi dan tabbatarwa idanunsa Sukainat dince acikin wannan Daren ko wata.Jin alamar tsayuwar mota akusa da ita yasata saurin daga kanta zuciyarta ne yatsinke sakamakon wanda tagani acikin motar,dasauri ta mike tana ja dabaya....
_Kuyi manage da wannan bayawa pls kunsan yanayin makaranta Na bukatar nutsuwa_
*_ESHAA CE~_*🤙🏻
[3/23, 15:13] ESHA: *FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
*KISHIYA KO BAIWA???*
_(TRUE LIFE STORY)_
*NA MARUBUCIYA*
*REAL ESHAA ~*
*WATTPAD* _Realeshaa_
*_Ya Allah ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa kurakurensa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani_*
*PAGE 35&3&6*🖌️