← Book details Kishiya Ko Baiwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 38

Sashe 25

Kishiya Ko Baiwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

_Like my page on Facebook_ 👇🏻

https://www.facebook.com/REAL-ESHAA-FANS-114689303720405/

*_Ya Allah kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa kurakurensa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani_*

```Hakika babu binda dayafi masoya dadi,ina godiya agareku masu turomin da sakkonni kanjina da kukayi shiru ina Cikin koshin lafiya,nagode Allahu yabar kauna.😍😍😍Ina mai baku hakuri najina dazakuyi shiru na tsawon wani lokaci sakamakon Jarrabawa da zanfara ranan Monday, zan dakatar da typing har se Allah yasa Na kammala jarrabawa ta lafiya kafin naci gaba da yimuku posting ina muku fatan alkhairi aduk Inda kuke.```

*PAGE 41&42*🖌️

_______________________________📖Washe gari; kusan atare suka farka,daga dad'da'dan baccin dasukayi adaren jiya mecike da nishadi. Tarigasa farkawa hakan yasa takura masa narkakkun idanunta tanajin kaunarsa naratsa kowani gaban dake cikin jikinta"Tashagala wajen kallonsa"taji wani sanyayyar iska nasauka akan lulu eyes din ta, Dasauri tashiga kyafkyafta idanunta, tana kallon karamin bakinsa dake hura mata iska,kana yana binta dawani shu'umin kallo mecike da ma'anoni masu yawa,cikin muryan sa daya canza yace"Wannan kallon fa My kainat karde ki cinye ni?"Martanin Murmushi tamayar masa, batare datace dashi komai ba tamike da niyyan shiga toilet...Cikin sauri tadawo tazauna sakamakon jin babu komai ajikinta, bedsheets din tajanyo tarufe jikinta duk setaji kunyar ganin ta dayayi ahaka.Dariya ce ta kubce masa duk dakuwa yanda yake kokarin boyewa, ganin yanda take boye jikinta kamar betaba kallon ta ahaka ba.Cike da zolaya yace"meye abin boye jiki anan,?wani darene jemage begani ba?,kokin manta yanda jiya ki kwana anan kinata nanuka ta?,da fadin dan Allah Ya Ahmad karka bari da dadi inka bari mutuwa zanyi,yafada yana kunshe dariyar dake cinsa ganin yanda take boye fuska....Rufe ido tayi cike da kunya tana Murmushi tace Kai Ya Ahmad ba kyau tonan asiri fa,in bahaka ba nima da nace..Cikin shammata yafincike bedsheet ya dauketa,batare daya bari takarasa fadin abinda tayi niyya ba,wutsil-wutsil tashiga yi da kafafu kan seya sauketa,kin sauketa yayi"bedireta ko ina ba se cikin toilet,Idanunta arufe taki yarda tabude fuskarta,Ruwa ya watsa mata afuska,zabura tayi tabude dara daran idanunta baki ta tura cike da shagwaba tace Allah se na rama dan bazan yarda ba, tana gama fadin haka tamike tafara watsa masa ruwa ta mance da yanayin datake ciki,Murmushi tashiga yi cike da farin ciki ganin yanda yake shidewa yana nokewa alamar tayi hakura"tashagala dayimai dariya,bazato taji yajanyo ta kansa,kan faffadan kirjinsa yaimata masauki.Ihu tasanya tana kokarin mikewa yasake matseta tamkar za'akwace masa ita,wani irin sihirtaccen kallo yake binta dashi me nuni da zallan kauna tare da matsanannin ci bege.Kanta tacusa afaffadan kirjinsa tana shakan daddan kamshin tularen wanka dayake se sauke ajiyar zuciya take akai akai.Hannu yasanya yadago fuskarta yana mebin fuskarta da kallo sundauki lokacin suna kallon kwayar idanun juna kafin daga bisani yahade bakinsu waje daya yana aika mata da wani irin kissing me wahalar mancewa,wani irin tsotsa yakema labbanta tamkar yasamu sweet"Wani irin dadi Suky keji tamkar numfashinta ze dauke haka takeji dan dadi.Cikin ficewar hayyaci takamo Hajiya babbarsa tashiga wasa da shi tana mulmulawa tare da wasa dashi cikin wani irin salo Wanda ita kanta batasan ta iyaba.Wani irin ihun dadi Ahmad yasake,cikin shan yaji yace wayyo dadi zaki kasheni da wannan salon naki My Kainat ki kara dan Allah dadi daman kin Iya irin wannan shine bakiyi min yafada cikin mayen son kasancewa da ita"Duk da kasancewar itama bata cikin nutsuwar ta anma hakan behana ta,sakin Murmushin nasara ba,batare da tasake hajiya babbar tasa daga hannunta ba ,Ta sanya harshenta acikin kunnensa tana hura masa iska tare da lasa,biekicewa juna sukayi suka shiga aikawa da junan su zafafan wasannin Wanda sukansu basusan sun iyaba....

"Nadiya dake jikin kofa jitayi wani irin jiri na dibar ta,kanta se juyawa yake tamkar zata kifa"Tafi kimanin minti talatin atsaye awajen tana jiran fitowarsu,Anma babu su babu alamarsu sema wani wasanni suke tamkar wasu sabbin karuwai,hakika da tasan irin wannan takaici kunnuwan ta zasuji yemata to shakka babu ba abinda zekawota.Lallai se yanzu tatasake tabba tarwa da kanta namiji mufiki ne,namiji kanin ajaline,na miji 'dan hankaka gaban baki bayansa fari.wato ita Ahmad zerenawa wayo,yamaidata sakarya,shashasha wacce batasan metake ba"Dazun yagama lallashinta kan dawowar Suky yace"shi bada San ransa yadawo da ita gidan ba, Baffa Ali ne ya tilas tamasa anma da babu abinda ze sake hada sa da yarinyar koda gaisuwar ta ne baze amsaba,kuma ta kwantar da hankalin ta,shiko tsirara zega yarinyar babu abinda zeyi da ita,domin bata gabansa bare kuma Har shi dakansa yaje yane meta su hada shimfida"anma shine yanzu dayake yacika kasungumin mayaudari kuma makaryaci shine zezo yana laste yarinya acikin toilet harya Na wani ihun dadi da sambatu abinda betaba yimata ba tunda suke tare.lalle zata nunawa Ahmad da yarinyar su kananun yan iskane,zata nuna musu yanda ake ainihin kissa da munafurci,zata nuna musu su Sabbin yan bariki ne,zata nuna musu karyan iskanci suke se sun gwammaci gwara kida da karatu se ta kuntatawa rayuwar su fiye da yanda basa zato se sundaura hannu aka sunyi kuka tare da neman yafiyarta"Hannu tasanya tashare hawayen ta afusace tabude kofar tafice tamkar zata tashi sama tsaban sauri, kasancewar harzuwa lokacin batadena jiyo numfarfashin su dakuma sambatun suba.Tana shiga parlour ta tazube adaya daga cikin kujerun parlour tana wani irin kuka mecike da tsantsar kishi da bakin ciki"cikin hargagi tace"Wallahi Sukainat se natatwatsa rayuwar ki sena tarwatsa duk wani farin cikin ki sena hana ki jin dadin rayuwar ki,se kinyi Dana sanin shigowa cikin rayuwa ta dakikayi kikasanya ni zubar da hawaye se kin gwammaci mutuwarki dakuma rayuwar ki,hakika bazan taba yafemiki zubar hawaye naba,Ahmad nawane ni kadai anma seda kikashigo cikin rayuwar mu dan mugunta kin tarwatsa mana duk wani farin cikin mu matsiyaciya yar talakawa,Wallahi koda zanrasa zanin daurawa se kinbar min Cikin gidana, kinkuma fita awulakance takarashe maganan cikin gunjin kuka.Cikin sauri rufy tafito daga bedroom dinsu jin sheshekan kukan mahaifiyarta, stayawa tayi akanta tana Bubbuga bayanta tace"Me yasa meki momy kike kuka??.
Juyawa Nadiya tayi tarungume ta tana wani irin kuka,cikin sheshekar kuka tace"Rufy dadynki da Sukainat keson ganin bayana anma nayi alkawarin kafin suga bayana nisenaga nasu!! tana gama fadin haka tamike tashiga bedroom.Tana shiga tadauki wayarta number hema takira ringing biyu hema tadauka cikin muryan bacci tayi sallama"Kuka Nadiya tafashe dashi tace hema mutuwa zanyi wlh Ahmad da matarsa kasheni zasuyi da bakin cikinsu dan Allah kiyi wani Abu akai inde kuna sona"Mikewa zaune hema tayi tana mutsika idanu tace"Dan Allah Aminiyar ki kwantar da hankalinki komai zezo dasauki Nide banason kina, tashin hankalinki akansu kar suje sudaura miki wani ciwo kimutu abanza adalilinsu subarmu da asara...Cikin Jan zuciya tace Hema bazaki gane abinda nake nufi bane dakinsan irin tashin hankalin dana keciki dabakice hakaba"Ajiyar zuciya Hema tasauke tace toh kishirya anjima zamu fita..cikin sauri tace nibase anjima mutafi yanzu,dan Murmushi hema tayi tace nifa ko Sallah kinga banyi ba kiranki yatasheni takarashe tana hamma,Tsaki Nadiya taja tace nima bayi nayiba yanzu zanzo mutafi kafin nakaraso sekigama duk abinda zakiyi anma,bazan shigoba kar wannan dan sa idon mijin naki ya ganni"Bata fuska Hema tayi tace"kinga banson wulakanci,mijin nawane dan sa ido!?Dan dariya Nadiya tayi cikin San basarwa tace wasafa nake anma kina ganin zebarki kifita??Ai benan jiya yayi tafiya,shiyasa kikaga haryanzu bantashiba.Pls kiyi sauri kigama abinda zakiyi kafin nakaraso cewar Nadiya tana kashe wayar.
Kallonta Rufy tayi tace momy ina zakuje!!?Murmushi tayi tana daukar figigin mayafinta tace Inda za asshare min hawaye Na idan dadynki yazo kice masa pharmacy naje karban magani tana gama fadin haka haka tazari key motar ta tafice daga gidan...

"Hannu sa dauke da babban tirai yashigo Wanda ke dauke da kayan breakfast,agabanta ya ajiye yana binta dawani sihirtaccen kallo" Cike da so yace"Sakko kici abinci My Kainat dan Murmushi tayi cike da farin ciki tasauko kasa,tea me kauri yahada mata tare da zuba mata soyeyyen arish da wainar kwai,cike da jin dadi tafara ci tana santi,shi kuwa ido yakura mata yanajin wani nishadi naratsa.Kallonsa tayi tace"Kaci mana,kafada ya makale yace"sede ki bani Na bakinki,Murmushi tayi tace Nide a'a kaci dakanka,bata fuska yayi yace bakiso naci kenan.Mikewa tayi ahankali takoma kan ciyarsa tazauna arish din tadauka takai masa baki,kin amsa yayi yace"nifa in bazaki bani nabakin kiba toh banso"Batace komai ba tasanya arish din abakinta ta tattauna kafin takai bakinta kan nasa,Murmushi yayi yabude bakinsa tasanya masa rike harshen nata yayi yana tsotsa tare da lasar arish din harya cinye,haka tadinga bashi Har koshi,kafin ya tattare plate din yakai kitchen"Dawowa yayi yazauna kusa da ita,kan cinyarsa takoma tazauna,suka cigaba da hira cike da kaunar junansu tamkar Wanda suka dibi shekaru suna sotayya.Se misalin karfe shabiyu suka sake wanka,suka nufi sashen Nadiya,cikin shiri me kyau se zabga kamshi suke tamkar zasuje gasar kyau...
Chapter 25 · 0% Book details