Sashe 19
Kishiya Ko Baiwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wani irin kallon tsana Nadiya kebinta dashi"jitake datanada dama to babu abinda zehana tashekata awajen"Anna se tadanne bacin ranta tasheke da dariyar shekiyanci tace kece Ahmad yake bako awajenki domin ni babu abinda yake bako awajena abinda kike kulafaci akai kuwa ragowatace seda nagaji dashi kafin aka sammi miki...tana gama fadin haka tabar wajen zuciyarta Na kuna...Kasa ce komai Ahmad yayi dan haka yamike yabar wajen"Tsaki sukainat tayi bayan barinsa wajen tasan bewuce yaje yabawa gimbigar tasa hakuriba"Zama tagyara tacigaba da shakar iska mai dadi awajen.Se misalin shadaya tamike dan shiga cikin gida gani tayi babu daya daga cikin motarsa da alama fita yayi baki ta tabe tayi shigewarta sashenta kwanciya tayi da haka bacci me dadi yayi awungaba da ita ....
Da yammaci tashiga kitchen,doya tadafa sannan tadakasa yayi laushi,lafiyayyan sakwara tahada musu da miyar stew wanda yaji naman rago,sekuma pride rice da lemun kwakwa da abarba da tahada tasanya a fright"bayan tagama kammala komai tadauko warmers Na Ahmad masu kyau tazuba aciki,Sannan tadauki sauran warmers tajuye takai sashen Nadiya ta ajiye akan dinging " Na Ahmad kuwa a dinging din parlour ta ajiye dan yau asashenta takeso yayi dinner,Toilet tashiga, ruwan wanka tahada kana tasanya turaren wanka acikin ruwan cikin sauri tawatsa ruwan tafito kasancewar magriba yagabato"Lokacin datafito anashiga sallar magriba"hakan yasa tasanya dogon riga ta tayar da sallah bayan ta idarne tacire rigan tamayar da towel dinta tadaura,gaban dressing mirrow tazauna tashiga tsara simple make-up.Jin alamar motsi a parlour yasata mikewa tanufi wajen dan ganin ko wanene awajen?"Rufaida ta gani tana kokorin daukar warmers din data sanyawa Ahmad abinci"Tsawa tabuga mata tace ina zakikai abincin??Kai tsaye tace Ci zanyi,'daure fuska Sukainat tayi tace kamar ya ci zakiyi inace gacan abincin a dining kose wannan?? Murguda baki rufaida tayi tace ni wannan nakeson ci,kuma banga Wanda ya isa yahanani ba tunda gidan ubana ne,ba gidan uban waniba, tafada tana kokarin daukan warmers din.In ran Sukainat yayi dubu yabaci da fitsaran da Rufaida ke mata,afusace ta kwace warmers din daga hannunta ,tace fice min daga daki kafin na bata miki rai.Bazan fita ba ai ba gidan kibane!kuma ba ubanki bane ya gina ko uban ki yanada irin wannan Gidan ne? 'yar matsiyata kawai Wanda ubanta ke yawon maula da......Bata karasaba Sukainat ta kwasheta da mari hagu da dama Wanda yayi sanadiyyan fashewar gefen bakinta.Ihu tasanya Wanda yajanyo hankalin Ahmad da shigowan sa kenan,cikin sauri yanufo sashen Sukainat inda sukaci karo da Nadiya itama tana shirin shigowa"Atare suka shiga dakin, atsatstsaye suka hango sukainat,da Rufaida tarike kuncinta, ganin iyayenta,yasata durkushewa tafashe da kuka tamkar wacce ake yagar naman jikinta"Cikin sauri Nadiya tadurkusa akan ta tace rufy meyesa meki,me tayimiki??ta'fada tana dago kanta gani tayi gefen bakinta najini kadan ka'dan,Ido Nadiya tazare tare da mikewa cikin karaji tace mekikayiwa 'yata Sukainat?? Afusace Ahmad yace akan wani dalili kikafitar mata dajini ajiki yafada yana tsareta da idanunsa??Cike da takaici Sukainat tashiga tsara musu abinda yafaru aiko gamawa batayi Nadiya ta kwasheta da wani azabebben Marin,dayasa taga gilmawar taurari a idanunta"wuyanta ta shake cikin karaji tace bance kada kisake sanya hannunki ajikin yata ba? tafada tanasake kwasheta da marin dayafi nafarko wlh yau sena nuna miki rufy tafiki gata shegiya matsiya ciya tafada tana sakar mata naushi aciki"Sukainat rasa inda zatasanya kanta tayi, kasancewar towel din jikinta nagab da kwancewa muddin tace zata daga hannu tarama dukan ko kuma ta kare kanta towel din ze kwance,sake kankame towel din tayi hawayen azaba nazuba daga idanunta dan bakaramin duka Nadiya kemata ba"Cikin rashin tausayi Nadiya tadinga wanke ta damari tana dukan cikinta da duka karfinta,Durkushewa awajen Sukainat tayi idanunta nafitar da hawayen azaba"Ko ge zau Ahmad beyiba bare yayi yunkurin 'kwatarta daga hannun Nadiya sema gyara tsayuwarsa dayayi dan bega lefin ta ko ka'dan ba komai tayimata ita tajawa kanta.Dagudu Rufy taje tadauko moffer zata bugawa Sukainat"se asannan Ahmad yamike yarike mofar yace da it tafita,kana yajanye Nadiya daga kan Sukainat yana bata hakuri da 'kyar ya Iya janyeta koda tazo fita seda tasanya kafa tanaushi cikin"Ficewa sukayi daga sashen yana rarrashinta.Kuka Sukainat tafashe dashi cike da tausayin kanta, kasa mikewa tayi sakamakon wani azabebben ciwo da cikinta keyi,
.Tashafe sama da awa 'daya akwance awajen kafin daga bisani tamike ahankali domin baki daya gabban jikinta ciwo suke.Da kyar tashiga bedroom dogon riganta tadauka tasanya tana hawaye,da hijab dinta, drawer ta bude tadauki yan kudinta Wanda basu wuce dubu uku ba"Ahankali take tafiya idanunta nazub da hawaye,har ta isa compound din gidan...Cikin tsawa taji muryansa nacewa kada ki yarda ki fita!!Ko juyawa batayiba tasa hannu tabude kofar tafice zuciyar ta nakuna...Kallon unguwar tayi atsorace kasancewar sabon unguwace babu hayaniyar mutane,anma ta gwammace data kwana awannan Gidan,gwara taje duk abinda ze sameta yasameta ahanya"Cike da tsoro take bin gefen hanya tayi tafiye me tsawo kafin tasamu Keke napep tara tayi tasanar dashi inda ze kaita,runtse idanunta tayi tare darike cikinta datake jin kamar ze fita...Suna isa tabiya dan adedeta kudinsa kafin tashiga cikin gida"da Ummi tafara cin karo, tana ganin Ummi tazube awajen tare da sakin kuka mai ban tausayi"Cikin sauri Ummi takaraso kusa da ita tadaga ta, daki suka shiga harzuwa wannan lokacin Sukainat tagagara tsaida hawayen ta....Ummi batayi yin kurin hanata ba,bari tayi sedataga ji dankanta tasamu nutsuwa kafin ta tambayeta abinda yafaru??Wasu sabbin hawayene suka sake zubo mata tasanya hannu tashare...Tiryan tiryan tazaytanewa Ummi abinda ke faruwa tun farkon zuwanta gidan har yau,Cike da tausayi Ummi ke kallon 'yar ta hartakai karshen maganarta.Cikin sanyin muryanta tace kiyi hakuri da duk abinda ke faruwa dake acikin rayuwar aurenki jarrabawane kuma insha Allah ze wuce kamar betaba faruwa ba,anma kinyi kuskure tunda yace karki fito toda kinhakura domin hakan babban kuskurene...Har tabude baki zatayi magana sallamar Malam Ahmadu ya hanata,sunkuyar dakai kasa tayi ta amsa sallamar.Guri Malam Amadu yasamu yazauna yana kallon yanayin fuskar yarta sa tare da nazartanta"Cikin muryanta daya dishe aa kuka tagaishesa fuska asake ya amsa tare da tambayar ta ba'asin zuwanta adede wannan lokacin??. Cikin rawan murya tazayyane masa abinda yafaru."Shiru yayi nawasu mintuna kafin daga bisani yace naji duk abinda kikace Sukainat anma fa kisani damar rayuwar aure dan hakurine,duk hakurin da akecewa kiyi lokacin daza akaiki dakin mijinki shine wannan,Wannan fitowar dakikayi batare da izinin mijin kiba acikin tsinuwar mala'iku kike"Allah yana tsinewa duk matar data fita batare da izinin mijinta ba kekuma nasan bazakiso kizama daya daga cikin wa anda Allah da mala'ikunsa ke tsinewa ba, dan haka kiyi hakuri kitashi kikoma dakin mijinki shine mafi alkhairi domin ko wacce mace daki kagani adakin mijinta hakuri takeyi...Kuka tafashe dashi tace abba kayi hakuri da safe inkoma yanzu tsoro nakeji"Kai ya girgiza yace banaso kikwana cikin tsinuwar mala'iku Sukainat dan haka kiyi hakuri kitashi kikoma dakin mijinki insha Allah zakiga ribar hakuri...mikewa tayi tana hawaye tafice daga gidan lokacin karfe tara nadare......
*_ESHAA CE~_*🤙🏻
[3/23, 15:13] ESHA: *FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
*KISHIYA KO BAIWA???*
_(TRUE LIFE STORY)_
*NA MARUBUCIYA*
*REAL ESHAA ~*
*WATTPAD* _Realeshaa_
*_Ya Allah ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa kurakurensa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani_*
*NOT EDERTING* 🙏🏻
*PAGE 33&34*🖌️