Sashe 22
Kishiya Ko Baiwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Zaune yake agaban Hjy kultum kansa akasa da alama magana me muhimmanci suke tattaunawa"Har yabude baki zeyi magana karan wayar sa yakatse sa,hannu yasanya yaciro wayar daga aljihunsa,Aunty Nana sunan daya keyawo a screen din wayar kenan seda yakusa katsewa kafin yadaga,murya acunkushe yayi sallama amsawa aunty Nana tayi batare data damuwa dayanda ya amsa mata ba tace"Ahmad Suky na gidanka dan tun safe munne meta mun rasa shine nace bari nakira ka inji,cikin halin ko inkula yace bata gidana tunjiya nakoreta yafada kansa tsaye, yana gama fadin haka yakashe wayar sa yanajan tsaki"Kallon sa Hjy kultum tayi tace kaida waye kake tsaki?cikin daure fuska yace yayar Sukainat ce take tambayar ta" tsaki Hjy kultum taja tace yo wannan gantalalliyar yarinyar meye bazata yiba ni wlh natsani wannan shegiyar yarinyar mara tarbiya gabaki daya iyayenta sun batata da rashin tarbiya badan abinda Allah ya kadarta ba meza ayi da wannan irin tasu..shide Ahmad shiru yayi bece komai ba hartayi tagama...
Abu kamar wasa yau kimanin sati daya babu labarin Sukainat duk inda suke zaton zataje ankira anma babu labarinta hankalin su Malam Ahmadu da Ummi bakaramin tashi yayiba.Koda wasa Ahmad beyi yunkurin zuwa nemanta ba haka zalika bezo gidan ba wannan abin bakaramin bakantawa Ummi rai yayiba...
*_ESHAA CE~_* 🤙🏻
[3/23, 15:13] ESHA: *KISHIYA KO BAIWA???*
_(TRUE LIFE STORY)_
*NA MARUBUCIYA*
*REAL ESHAA ~*
*WATTPAD* _Realeshaa_
*_Ya Allah ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa kurakurensa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani_*
*PAGE 37&38*🖌️
___________________________📖Zaune take da kwanan fura mai sanyi agabanta cikin kwanciyar hankali take sha tamkar bata da damuwa se lumshe dara daran idanunta take da alama tana jin dadin furar.Kallon ta Inna hajo tayi tana hararanta tace wai bazaki ragemin furan bane?ina magana kinyi min banza sewani rufe ido kike kamar sabuwar makauniya!!Cikin kosawa tace dan Allah Inna ki kyaleni, kinfiye takurawa wlh ko kinga na shanye ban bakiba bane?,Allah kika sake magana bazan bakiba shanye abina zanyi haba kinbi kinda meni da mita"Baki Inna hajo tatsuke tana kallon kwanan furar tasan ja irancin Sukainat muddin tace zata sake magana hanata zatayi...Seda takoshi dan kanta taturawa Inna hajo kwanan furan gaban ta tana hamdala ga Allah,'Dauke kai tayi kamar bataga furan ba"Murmushi Suky tayi tace haba My grany meye abin fushi bagashi narage miki ba ta'fada tana kunshe dariyar dake cinta!"Harara Inna hajo tamaka mata tace banaso kidauke abinki, bansha tafada tana turo daurin dankwali gaba...Kinsanfa bamu haka koso kike ai mana dariya, tafada tana nuna Fauziyya dake gefe tana Murmushin dramar tasu,hannunta Inna hajo ta bige daga jikinta tace yo tayi mana ai keki jawo tunda kinzama yar tsako samu kaki dangi.Aikuwa me fauziyya zatayi banda dariya muddin zaka zauna kusa da Inna hajo da Suky se cikin ka yacika da dariya dan bakananun comedians bane.Ganin haka yasa Suky mikewa tana tura baki tashige daki tare da cewa nayi fushi tunda de hade min kai zakuyi ke kuwa Inna ina zaman zamana zaki sameni."Harara Inna hajo tabita dashi tace kyaji dashi de magulmaciya,inkinga nazo wajen ki seki zaneni hankalinki yakwanta. itade fauziyya batace komai ba banda dariyar datake yimusu.Kallonta Inna hajo tayi tana maka mata Harara tace ke bansan shekiyanci kin wani sani gaba kina dariya kamar wata zautaciyya.Kinga ni banason Jan magana ko kinji nayi miki magana ne?,Banza tayi mata tajanyo kwanan furar da Suky tabar mata tafarasha"Dariya fauzy tafashe dashi ganin yanda take tandan baki,cike da zolaya tace kede wannan akwai iyayi dakin nuna bakiso anma yanzu kindauka kina wani tande baki,ko kallonta batayi ba taci gaba dashan furarta seda tashanye tass tamike tanufi daki...
Wasa wasa yau kimanin sati uku da barin Suky garin Bauchi,sabon rayuwa tafara agarin Gombe tare da kakarta dakuma fauziyya dasuke nuna mata tsantsar kauna da kulawa,tasake kiba haskenta yakara fitowa kirjinta sun ciccuko tamkar Wanda aka hurasu"Azahir tamanta da Ahmad"Abadini kuwa kullum da matsanacciyar begen sa take kwana take tashi.Tahuta da Fitinar Nadiya rayuwar ta takeyi cike da farin ciki da jin dadi duk abinda takeso shi Inna hajo da fauziyya ke mata musamman dasuka lura da tanada juna biyu basu barinta tadaga Abu mai karfi ko kuma tayi wani aikin,Kayan kwadayi kuwa kala kala suke hada mata Dede karfinsu.Aduk sanda Inna hajo zata bukaci Suky da takira mata su Ummi sugaisa setace network, suntafi hutu kuma bazasu dawoba se nan da wata uku,sannan tajuya sim card din tabaya,hakan yasa Inna hajo hakura dacewa ane ma mata Ummi sugaisa.Fauzy kuwa tasan dalilin zuwan Suky din hakan yasa tabata karfin gwiwar zama batare dawani daga Bauchi yasan tana nan ba kuma basusanar da Inna hajo ainihin abinda yakawo taba kawai de sun nuna mata kancewa mijin Suky yayi tafiya ne shiyasa tazo wajenta hutu kafin yadawo.Abangaren Fauzy kuwa tazage damtse wajen koya mata dabarun zaman da miji dakuma rayuwar aure,sosai Sukainat kejin dadin zama da fauzy domin tana wayar mata dakai dakuma fahimtar da ita abinda yashige mata duhu...
"Abangaren Ummi bakaramin tashin hankali take ciki ba narashin sanin inda Suky take domin duk inda suke zaton tana can sunje batanan duk gidan yan uwa da abokan arziki anje babu labarin ta"Inda yanzu tunanin ta yafi karkata kan cewa tana Gombe domin can ne ka'dai basu samun wayarsu,dan haka Ummi tanemi izinin Malam Ahmadu kan yabar ta taje ko Allah zesa tana can,'kin amince wa yayi dan haka tadurkushe tana kuka tana rokon da yabarta,da kyar ya amince taje domin bakaramin fushi yayi da Suky ba acewarsa tunda tazabi taguda batare da izinin suba toh yajanye hannunsa acikin lamarinta kuma muddin tadawo seta fuskanci bacin ransa,itade Ummi batace komai ba burinta bewuce hasashenta ya zamto gaskiya Suky na wajen mahaifiyar ta..