Sashe 26
Kishiya Ko Baiwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Dauke da sallama abakin su sukashiga parlour, hannun su sarkafe da juna"Hjy kultum suka hango hakimce akan daya daga cikin kujerun parlour fuskarta amurtuke babu alamar sassauci"tamkar wacce aka akaiwa da sakon mutuwa,yayinda Rufy da kannenta suka kewayeta suna kuka.Dasauri Ahmad yakara sa wajen yana fadin sannu dazuwa Hjy yaushe kikazo!??Duk alokaci daya yajero mata tambayar
Batare data kallesaba tamaida kallinta kan Suky,Wani matsiyacin kallo mecike da kaskanci,take watsawa mata.Ahankali takaraso cikin parlour kusa da Ahmad tazauna jiki asanyaye tace"Barka da da safiya Hjy kinzo lafiya?...Hannu ta daga mata afusace tace rufemin baki munafuka wato kinje gidan Ku kinshirya makircinku keda uwarki kun mallake min da,se yanda kukayi dashi!"wato yanda Uwarki tamallake ubanki shine kikeson kimallake min dana haka!? Toh Wallahi dana yafi karfinku"Yar matsiyata kawai dangin jaraba wannan aihada iri daku babu alkhairi acikinsa.Kasa da kai Sukainat tayi tana wasa da yatsun hannunta yayinda hawayen bakin ciki suka shiga zuba daga idanunta tarasa e ta tsarewa wannan baiwar Allah aduniya data dauki karan tsana tadaura mata.Dan Allah Hjy kiyi hakuri lefin meta miki"Cewar Ahmad?,Salati Hjy kultum tasanya, tana cewa shikenan sun gama dakai Ahmad sun mallakemin kai nikake tambaya lefin da tayi min ta'fada tana nuna kanta"kasa da kai yayi cike da ladabi yace"Allah yahuci zuciyar ki Hjy ni bahaka nake nufi ba"Numfasawa tayi tace "Saboda zalinci irin Na wannan yarinyar daba tagaji arziki ba,shine tahana wa'anan yaran abinci,bayan tasan mahaifiyarsu batanan! nafi kafin awa daya darabi acikin gidan nan anma babu Wanda yafito acikinku yabasu abinci"kunbar yara da yunwa da yunwa rabansu da abinci tun Daren jiya"Dasauri yace"Hjy ina Nadiya taje!?wani mugun kallo tawatsa masa tace"ina za kasan inda take!tunda kana tare da wannan la'ananniyar yarinyar dangin jaraba"Dagudu Sukainat tamike tabar wajen sashenta tashiga tana me fashewa da wani irin kuka me ban tausayin...
" Wani dogon tsaki Hjy kultum taja tace" munafukar banza mekama da sadaka yalla,Ahmad kasa cewa komai yayi baki daya tunanin sa ya kaekata kan ina Nadiya ta fita.Dalla tashi kabani waje sakarai kawai Wanda besan inda kemai ciwoba"jiki asanyaye yamike direct kitchen yanufa dan hadawa yayan sa abinci.Cike da murna rufy tadago kai,tana mejin dadin ramawa momyn ta kukan da Sukainat suka sanyata itama yanzu Hjy kultum tasanya ta,Grany Aunty Sukainat bata sanmu ko unguwa Momy taje bata bamu abinci sede tayita dukanmu tana samu aiki,idan nace zanbata hakuri kuma toh seta hadamu duka tazane"kwafa Hjy kultum tayi tace "meyesa baki fadawa momy ki kokuma dadynki!?baki tarike tace" ai tace duk sanda muka fada musu seta kashemu da duka,kai Hjy kultum tagirgiza tana mejin tsanar Suky azuciyar ta fiye da da...
"Lokacin dasuka fito garin shiru babu zirga zirgan motoci dayawa kasancewar yayi safiya,babu wacce kecewa da yar uwarta komai,ko wacce da abinda take sakawa aranta.Sunyi tafiya me tsawon gaske kafin su isa wani kauye dake gaban barikin ladi dake jahar jos.
Suna isa direct gidan wani kasun gumin boka suka je Wanda yake dan kabilan Kalaba,mafiya yawan wannan kabilar matsafa ne" Bokan me suna drogoni yana ganin su ya sheke dawata mahaukaciyar dariya kafin suce wani Abu yafara lissafo musu abinda ke tafe"Kai suka shiga jinjinawa babu alamar tsoro ko firgici atare dasu da alama sunsaba da zuwa wajen"Cikin Gurbatacciyar hausar sa yace"meku keso ayi masu!?Kafin Nadiya tace"wani Abu Hema tayi saurin cewa so muke ya tsaneta fiye da komai arayuwarsa,sannan yan uwansa da mahaifiyarsa da duk Wanda yake dan uwansa yatsaneta tashiga rayuwar kunci da bakin ciki,wata mahaukaciyar dariya boka drogoni ya sheke dashi kafin,daga bisani yatsagaita,murtuke fuska yayi tamkar bashi ke sheka dariya ba mintunan dasuka wuce,cikin hargagi yace"aikin dakuke so akwai matukar wahala, sannan ba aso asamu kuskure aciki komai kankan tarsa muddin kukasamu Matsala babu ruwana sannan duk abinda yasameku kuka jawa kanku"Cikin sauri Nadiya tace"mun a mince, boka inde bukatar mu zata biya,sannan inaso kabani Wanda zan mallakesa yazamto baya jin maganar kowa seni baya tsoron kowa seni"Karki damu bukatarki zata biya muddin kin kiyaye sharudan dazan gindaya miki yafada yana mefashewa da dariyar keta.Wani abin tsafi yadauko kamar tulu yafara tsatsube-tsatube, yadauki lokaci me tsayi kafin yagama,wasu kullin yadauko yamikata maganin tare da fada mata sharadin kowanne dakuma yanda zatayi amfani dasu,Iya tsawon kwana ki gwama zata dauka tana amfani da magungunan muddin takauce ko da rana daya ne batayi ba,aikin yabaci koda kuwa tayi na tsawon kwana ki tarane"Inkuma ta kammala Dede to aranan data gama aranan aikin zekama"godiya suka maisa tare da ajiye masa makudan kudi,Wanda Hema ce tabiya a aljihunta Cike da farin ciki suka hau hanyar komawa gida...
Bayan Ahmad ya kammala hada musu abinci ne yakai yajere musu acikin parlour,kana yakallesu cike da so yace"kuzo kuci,jiki narawa suka taso dan bakaramin yunwa suke jiba.
kallo Hjy kultum tabi dan nata dashi cike da tausayin sa,tasan idan ba asiri Suky tamasa ba babu dalilin dazesa yakasa daukan mataki akanta na azabtar masa 'Ya'ya da yunwa da tayi,amaimakon yadauki mataki akai seya bige dayi musu girki,dan kar ranta yabaci" anma taci alwashin seta kubutar dashi daga kaidin su itada iyayenta...
Tunda ga parlour yake jiyo sheshhekan Ku kanta jiki asanyaye yashiga bedroom din can karshen gado yahangota ta takure tana kuka me ban tausayi,karasawa yayi yarungume ta cike da so yashiga lallashinta tare da fada mata kalamai masu sanyaya zuciya"Shiru tayi se ajiyar zuciya take saukewa akai akai,Harshensa yasanya yana lasar hawayen dake kan innocent face dinta kafin,yasauke harshensa asaman pink lips dinta"hade bakinsu yayi yashiga kissing dinta cikin salon soyayyarsa daga nan labarin yacanza salo...
Gani lokaci yana taja Nadiya bata dawo ba yasanya Hjy kultum tattara su Rufy tatafi dasu,acewarta bazata barsu suky ta kashe su da yunwa ba"batare datayiwa Ahmad sallama ba tayi tafiyar ta."Se misalin karfe takwas Na dare Nadiya tadawo gidan direct sashenta tawuce cike da matsanancin farin cikin burinta yakusa cika,bata damu da rashin ganin su Rufy ba,dan tasan bazewuce suna gidan kakarsuba, direct toilet tashiga tawatsa ruwa,sannan tabi lafiyar gado takwanta,batare da tunanin rama sallolin dake kanta ba.
Cikin baccin ta taji muryansa nacewa daga ina kike!??mikewa tayi tana mummutsika idanu,jitayi kamar ta kwada masa mari kan tashin ta dayayi abacci anma,se tadanne zuciyar ta " tayi rau rau da idanu"cikin wata raunanniyar murya tace"kayi hakuri Hajiya tace batada lafiya kuma banason tashinka alokacin shiyasa natafi, anma in ranka yabaci dan Allah kayi hakuri bazan sakeba takarashe hawaye nabin fuskarta.jikinsa ne yayi sanyi yace "Ayyah aiban saniba Allah yabata lafiya"ameen ta'amsa, kokarin kwanciya yake agefenta,Tayi saurin cewa kaje yau nabarwa kanwata kwanan dan bana cikin nutsuwa,harya bude baki zeyi magana tayi saurin daura hannunta abakinsa tana girgiza masa kai alamar batason jim komai"Hannu ta yajanye tare da bata peck a lips dinta,cike da kulawa yace kikula min da kanki yana gama fadin yafice daga dakin cike da farin cikin ze sake kasancewa da Sukainat...
Dakallo tabi bayan sa Har yafice"wani killer smile tasaki tace ka kusa fadawa tarkona Ahmad,kwanciya tayi dahaka bacci me dadin gaske ya dauketa...
_VOTE, COMMENTS, & SHARE._
*ESHAA CE~*🤙🏻
[3/23, 15:13] ESHA: *KISHIYA KO BAIWA???*
_(True life story)_
*Na Marubuciya*
_REAL ESHAA ~_
*WATTPAD*
_Realeshaa_
_Like my page on Facebook_ 👇🏻
https://www.facebook.com/REAL-ESHAA-FANS-114689303720405/
*_Ya Allah kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa kurakurensa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani_*
*Dedicated to*
_NAZIFI YARIMA Alherin Allah ya tabbata agareka aduk inda kake_
*PAGE 43&44*🖌️