Sashe 21
Kishiya Ko Baiwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
__________________________📖Dasauri mamallakin motar yafito wanda akalla shekarunsa zasukai hamsin"cike da Mamaki yace Sukainat kece ko kuwa gamo nayi??! inazakije atsohon Daren nan!?meyafito dake daga gida kikazo tsakiyar titi tamkar mara galihu??Duk alokaci daya yake jero mata wa'annan tambayoyin domin haryanzu yakasa tabbatarwa kansa ita ce...Cike da tsoro tace nice Baba!,Kece!?meyafito dake a irin wannan lokacin daya kamata ace kina gidan mijinki? yasake jefo mata tambayar??Shiru tayi takasa cewa komai se hawaye take ga ciwon Ciki da ke addabarta, gakuma wani sabon tashin hankakin datake ciki.!"Tsawa yabuga mata yace ba tambayar ki nakeba kinyi shiru??Rasa abincewa tayi,Tunani take kota fada masa gaskiyar abinda yafito da itane,tana cikin wannan tunanin wata shawara tafado mata.Cikin Sauri tace dama daga tafiya nake shine motar ya lalace ahanya bamusamu shigowa da wuri ba seda aka tsaya akayi gyara,lokacin da muka iso shine motar yasake baci anan,to kuma anme bakanike ba'asamu ba shine driver yabamu hakuri ya ajiyemu anan yace kowa yanemi abin hawa"Kuma tunda yasauke mu bansamu adedeta, daze kaini gidaba kuma tsoron shiga unguwar mu nakeji ni kadai saboda yanayin sa, shiyasa nazauna anan ko Allah zesa in samu abin hawa anma harzuwa wannan lokacin bansamuba"ta'fada still hawaye nabin fuskarta...Ash'sha!!kaji shirme kuma shine kika zauna gefen titi kina wannan kukan maza taso inkaiki gida"Cikin sauri tace"a'a Baba kakaini gidanka in kwana idan yaso gobe se in koma gida dan nasan konaje yanzu anrufe kofa.Kai Malam Iliya datakira da Baba yajinjina cike da gamsuwa da maganarta yace taso mutafi,Cikin sauri tamike tashiga motar yaja suka tafi, sosai sukayi tafiya me nisa kafin su Isa Unguwar Gudum fulani"Kasancewar tsakanin Unguwar gudum da Driving school akwai rata me tsawon gaske"Lokacin dasuka isa gidan dare yayi kasancewar akwai rata dake tsakanin unguwowin,koda suka shiga gidan direct Dakin uwar gidan sa Malam iliya yanufa yabuga mata, dasauri tabude kasancewar tasan da dawowarsa batayi bacci me tsawo ba.Cike da mamaki Uwar gidan sa take kallonsa ganin sa da Sukainat"Malam daga ina naganka da Sukainat acikin wannan daren!?Numfashi Malam Idi yasauke kafin ya labartawa Mama hansi yanda yahadu da Sukainat din...Durkushewa Sukainat tayi awajen tana rike da cikinta sakamakon wani murdawa daya kemata,Dasauri mama hansi tarike tace sannu Sukainat meke damunki?,Cikinta tanuna tana matsar kwallan wahala,Ayyah sannu bari najuye miki ruwan zafin Malam kiyi wanka dashi kozaki ji dadin jikinki"tanagama fadin haka tawuce tahada mata ruwanka mai zafi"shiga bayin tayi tagasa jikinta dake mata tsami,tana fitowa tasamu anyi mata shimfida kwanciya tayi dahaka bacci yadauketa...Washe gari se misalin bakwai tafarka koda tatashi tsamin jikin yaragu se ciwon Cikin dake damkarta dan haka tafita tsakar gida tadaura alwala,Sallah tagabatar tana mai rokon Allah daya kubutar da ita daga sharrin Nadiya yakuma juyo mata da hankalin mijinta izuwa kanta...Cikin gida tashiga tagaishe da Mama hansi da kishiyarta,Fuska asake suka amsa suna tambayar ta gajiyan hanya?anutse ta amsa da hanya Alhamdulillah"Kallonta mama hansi tayi cike da kulawa tace gacan abin karin ki kije kikarya"mikewa tayi tana mata godiyar karamcinsu dakin tashiga Koko tasamu da 'kosai saikuma dumamen tuwo miyar kubewa zama tayi taci abincin sosai bayan ta kammala karinne tafita da kwanikan"Hijab dinta tasanya tafito cikin gidan cikin nutsuwa tayiwa su Mama hansi godiyar dawainiya dasukayi da ita"Murmushi mama hansi tayi tace aiba bu komai Sukainat tamkar ya kike awajen mu danhaka kibar yimana godiya.kai tasunkuyar cike da kaunarsu tace toh se anjima idan Baba yashigo ayimasa godiya ni zantafi"Addu'a suka bita dashi hartafice...
Tana fita tasamu mashin hawa tayi tace yakaita dutsen tanshi"suna isa tabiyasa hakkinsa,sauka tayi tashiga gidan bakinta dauke da sallama"Dasauri Matar dake kokarin shiga kitchen da flaks rike a hannu ta tajuya tan kallon Sukainat,Ajiye flaks din hannunta tayi cike da mamaki tace Suky lafiya? Naganki awannan lokacin??Murmushin yake tayi tana kokarin boye damuwar ta tace lafiya Aunty Nana,Ta'fada tana kokarin zama akujeran dake gaban farandan"Kai Aunty Nana ta jinjina, batasake cewa komai ba tawuce kitchen dan bata tunanin lafiya kamar yanda tafada mata. Hadawa yayanta breakfast tayi tasanya ko wanne launch box dinsa,temaka mata Sukainat tayi suka shirya yaran cikin kayan makaranta.Bayan ta sallami yaran suntafi makaranta ne ta zubo musu abin kari,takai daki inda ta umarci Sukainat dasuyi breakfast"Kai Suky tagirgiza tace takoshi,Aunty Nana batasake cewa komai ba tafara cin abincin zuciyarta se sake sake yake mata kan Sukainat domin talura da akwai damu atare da ita.Bayan takammalane tatat tara nutsuwarta baki daya tamayar kan Sukainat tana nazartan yanayin kanwar tata datake hango damuwa acikin kwayar idanunta tadauki lokaci ahaka kafin tace"Meye kedamunki naga duk kin rame?Anya kuna zaman lafiya tsakanin ki da abokan zamanki??Hawayen datake kokarin boyewa ne suka zubo mata,har ta bude baki da niyyan magana taka sakamakon wani kuka daya kufce mata.Cike da tausayin ta Aunty Nana take kallonta batayi yunkurin hanata kukan ba domin tasan intayi za tasamu sauki abinda ke damun zuciyar ta.Seda tayi me isarta kafin tayi shiru tana ajiyar zuciya.Kallonta aunty Nana tasake akaro Na barkatai cike da tausayin ta tace fada min abinda ke damunki kuma banason kukan nan!!.Cikin rawan murya tace Aunty Ahmad da matarsa suna zalunta na tare da kuntatawa rayuwa ta wlh danasan haka aure yake da banyiba dana dauwama agaban iyayena Aunty matar Ahmad batasona ta tsaneni tasa yayanta sun rainani basu ganin mutuncina amatsayina Na matar mahaifinsu,wani abin takaici duk abinda Nadiya zatayimin ya Ahmad baze taba daga ido ya kalletaba ko kuma yace batayi dede ba sedema yabi bayan ta koda kuwa nice da gaskiya haka ze bani rashin gaskiya sannan yanuna min bacin ransa"Jiya akan gaskiya ta Nadiya tayimin duka agaban Ahmad anma be daga ido ya kalle taba, ko kuma yanuna mata abinda tayi ba dedeba karshema ita yake baiwa hakuri,Wannan wace irin rayuwa ce Aunty sekace a kanta akafara yin kishi aduniya tafada hawaye nabin fuskarta.Hawayen fuskarta Aunty Nana tasanya hannu tashare mata,Abinda muke guje miki kenan tunfarko Suky anma kika ki fahimta,Tun kafin Ahmad ya aureki matarsa ke nuna miki karfin ikon datake dashi a gidan anma haka kika yadda kika aureshi,kinga kuwa dole kijure duk abinda zakigani daga garesa,najin dadi ko akasin haka sannan ki kwaci yancinki awajen Nadiya ki zama jarumar mace mai aji da kwatar yan cinta awajen miji da kishiya sannan kidage da addu'a domin shine ta kobin mumini."Cike danada ma tace Aunty wannan yawuce sede ayi kokarin kiyaye gaba,Insha Allah daga yau zanyi kokarin kwatar yanci na awajen su bazan sake bari tayi min abinda taga damaba. Numfasawa aunty Nana tayi tace"Allah ya kyauta yakuma kawo mana karshen wannan abin,se Abu nagaba gaskiya bazamu zuba ido munagani sunacutar dakeba dan haka gwara araba auren yaje Allah yahada kowa da rabonsa tunda shi baze Iya daukar mataki agidan saba!!.Arazane!!take kallon yayar tata cikin cikin yanayinta na sanyi tace a gaskiya Aunty bazan Iya rabuwa da Ahmad ba sede ace yacanza min Gida inyaso ko haya seya kamamin muzauna tunda yana sona, kawai de fitinar matarsa yake tsoro,Kibar ni in zauna agidan ki harseya samamin wani gidan zankoma dan banason Abba su sani..Harara Aunty Nana ta galla mata tace banason sakarcin banza,ana kokarin kwatar miki yanci kina kawomin shirme,Tunwuri gwanda kirage wannan mahaukacin son dakike gwada masa,Domin ba ze samar miki yan ciba, sede ma wulakanci!!baki daya kin dauki san duniya kindaura masa sekace shine autan maza wlh muddin bazaki rage wannan soyayyar dakike masa ba toh kina da aiki agaban ki kuma kitashi yanzu muje gida tun Abba befita ba asan abinyi.Kuka tafashe dashi tace dan Allah Aunty karki mai dani gida wajen Abba ni wlh bazan koma gidan Ya Ahmad har seya nemamin gidana kuma yanunawa matarsa muhimman cina.Ko kallonta Aunty Nana batayi ba tamike tashiga daki mayafinta tadauka babu wasa afuskar ta tace tashi mutafi!!Kuka Suky tafashe dashi tace dan Allah aunty kibarni wlh banason komawa gidan sa seya dauki mataki akan abinda matarsa tayimin.Kai Aunty Nana tajinjina cike da tausayin ta tace nifa ba gidan Ahmad zankaiki ba gidan su Ummi zamuje dan su Abba sukwatar miki yan cinki..Batace komai ba tamike tadauki hangbag dinta tana hawaye tafice"key aunty nana tasanya ta rufe kofar gidan kasancewar ba kowa,Jingina bayanta tayi dajikin bangon gidan tayi tana tunanin rayuwa,ta nadaga kai tahango dan adedeta ze wuce da gudu taje tafada ciki tace sutafi,cikin sauri aunty Nana tabiyo bayan su tana tsayar da dan adedetan anma Sukainat tace karya tsaya sutafi...Bayan sunyi Nisa 'dan adedetan yace Hajiya ina za akaiki?? tashar Max tace dashi tanabin shawaran da zuciyar ta tabata,suna isa tashar Max yan Union suka taso ina za akaiki Hajiya??Kai tsaye tace dasu Gombe,wajen motar dake lodin gombe suka kaita cikin sa'a saura mutum daya motar yacika tanashiga motar yatashi....
Ummi Na tsakar gida tana wanke-wanke tajiyo sallamar Aunty Nana"Daga Kai tayi da Murmushi a fuskarta tace Nana sannu da zuwa.Yauwa Ummi tafada tana kokarin karban wanke wanke data keyi,a'a kibarshi nakusa gamawa"zama tayi gefen Ummi suna hira jefi jefi harta gama.Ganin yanayin damuwa afuskar Ummi ne yasa Aunty Nana tambar ba'asin haka,numfasawa Ummi tayi tace Nana ina tausayawa Suky halin data keciki agidan mijinta..Shiru Nana tayi cike da tausayin Ummin tace wlh nikaina abin yana daure min kai Kuma jiya data koma Ahmad yahanata shiga gidan se agidan Baba idi takwana shine dasafe tazo labartawa Ummi komai tayi dakuma tafiyar datayi a yanzu...Tagumi Ummi tayi innalillahi wa'inna ilaihi raji'un ta'fada cike da tashin hankali"Dasauri Malam Ahmadu yafito yace lafiya Maimuna??Cike da ladabi Aunty Nana tagaishesa amsawa yayi bayabo ba fallasa kana yana tambayar ta abinda yasa Ummi salati..cikin nutsuwa ta fada masa duk abinda ke faruwa..Cike da bacin rai yace wato Sukainat tayi girman da baza'afada mata magana tayi amfani dashi ba zatazo tasameni ina zaman zaman yana gama fadin haka yafice afusace..Wayan Yan uwa Ummi tasa Aunty Nana takira taji ko Sukainat tana can,duk wayar da Aunty Nana se ace batazoba Abu kamar wasa hardare babu Sukainat babu alamar ta Cike da tashin hankali Ummi tace kira Ahmad kode takoma gidan ne"Kai aunty Nana tagirgiza tace Ummi bana tunanin zata koma gidan Ahmad,kide kira kiji cewar Ummi,Aunty Nana batasake cewa komai ba takira layin Ahmad...