Sashe 15
Kishiya Ko Baiwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jiki asanyaye tashiga sashen tana hawaye,tare da mamakin karya irin na rufy suwar wayarta taji dasauri takarasa tayi picking muryan Sofi'a taji yakarade mata kunne Amaryan Ahmad,baki da kirki,baki daya Ahmad yasa kin manta damu saboda zumar soyayya nadibanki ta fa'da cike da shekiyanci.Duk yanda take kokarin danne Kukan ta seda yasubuce mata tashiga rera shi cike da ban tausayi"Cike da tashin hankali Sofi'a tace Lafiya Suky meke damunki me akiyi miki dan Allah kiyi shiru kibani amsa ko hankali na ze kwanta.Da'kyar ta iya tsagaita kukanta tace Sofi'a nashiga uku narasa inazan sanya kaina inji sanyi rana zafi Inuwa kuna...Cike da damuwa Sofi'a tace ki nutsu ki yimin bayanin abinda kefa ruwa yanda za fahimta.Tiryan tiryan tazayyanewa Sofi'a duk abinda kefa ruwa tunfarko zuwanta gidan har zuwa abinda yafaru yau...In har ran Sofi'a yayi dubu toya'baci dajin maganan Suky,cikin bacin rai tace wato irin rayuwar dakike fuskanta kenan Suky??,shine kika zauna kowa yake miki cin kashin dayaga dama! yanzu Har wancan karamar alhakin yarinyar tadunga sanya ki kuka bazakici ubanta ki karya mata Hannu ba, anma kin tsaya asaranci sezubar musu da hawaye kike Abu ka'dan kitsaya ki na kuka aidole ma surenaki tunda kin zama lusara... Wlh Sofi'a Duk inda kike tunanin Wannan yarinyar da Uwar ta sunwuce wajen"Tsaki Sofi'a taja tace kefa Amarya ce kuna yarinya me tunani shin bakisan yanda zaki kwatarwa kanki yanciba...Dasauri Suky tace hakane nice Amarya ya Ahmad kuma Uwar gida Nadiya ce mijin domin seyanda tayi damu kinga kuwa duk akar'kashin ta muke.Duk da Sofi'a nacikin bacin rai hakan behanata fashewa da dariya ba tace wani irin magana kike Suky taya zakice Nadiya ce miji akar'kashin ta kuke... Hmmm bazaki gane bane Sofi'a inhar Nadiya na magana haka zakiga jikin ya Ahmad narawa wlh nalura tsoranta yake"murya Sofi'a tagyara tafara bata shawarwarin dazata 'kwaci 'yancinta cike dajin dadi tace....jitayi anwafce wayar daga hannunta tana daga kai taga Ahmad fuskarsa amurtuke a hands free yasanya wayar inda, Sofi'a kecewa wlh karki sake barin Wannan Mara kunyar yarinyar tasake rainaki in tayi ki nada mata duka inkuwa Uwar ta tace bahaka ba itama ki ha'da da ita muddin kinason samun yanci.'kit yakashe wayar bayan yagama jin abinda take cewa Wani irin kallo yake binta dashi na asirinki yatonu cikin matsanancin bacin rai yace wato Sukainat bakyajin magana?? duk abinda nake fada miki sekinsanya kafa kin shure,duk wulakanci dakikayiwa Hjy be ishekiba shine sekin kara diban sirrin gidana kin kai waje!? insha Allah daga yau keda waya sede kigani ahannun wasu anma ba ahannunki ba bare harkisamu daman 'karya,dakuma koya miki munafurci yanagama fa'din haka yajuya afusace zefice"rigansa tarike tabaya tace kabani wayata nagaji nagaji da Wannan cinkashin da ake yimin acikin gidan ka kowa yatashi se ya yimin cinkashin dayaga Dama Har matanka nacewa saboda kudin ka na aureka ina...wani wawan mari ya kwasheta dashi yace aibakarya akayi mikiba dan kudina kika aurene kokina zaton bansan yanda kika yadawa duniya kancewa zaki aure me kudi megida da mota zakihaifi yara dankici gado,keda kwa'dayayyun iyayenki,toh ni dukiyata banaki bane gwanda ma tun wuri kisani kikuma gyara niyarki danyin rayuwar aure me tsafta.Cikin wani irin fusata tamike tunda Ahmad keyi mata rashin mutunci bata ta'ba jin Wanda yatunzura mata zuciya ba irin na yau iyayenta yake kira da kwa'dayayyu"Hannu tasanya tashake wuyarsa,cikin karaji tace mekakedashi matsiyaci irinka butulu Wanda besan alkhairi wlh baka da dukiyar dazesa in aureka kokuma iyayena subakani iyayena dattijan arzikine Wanda Sam abin duniya berufe masa ido kaima kuma shedane domin basu taba zuwa wajen ka domin katemaka musu da kobanka"kansa yanuna da hannu yace nine matsiyacin Sukainat nikika kira da matsiyaci?yafada yana pointing din kansa da hannu.Cikin hargagi da rashin tsoro tace "eh" Kaine matsiyaci kuma makaskanci mayaudari azzalumi nafa'da cemaka akayi ni baiwace dazakayimin cin kashin dakaga dama,kana gadara da dukiyar da ko zakkan wani bekaiba tafada tana fashewa dawani matsanancin kuka me ratsa zuciyar duk Wanda yajishi...Fincike hannunta yayi daga jikinsa zuciyar sa natafarfasa lalle sukainat tacika tacacciyar mara kunya,yarasa meze mata hakan yasa shi fita daga dakin domin yasan muddin yatsaya ze aikata aikin Dana sani sede yayi alkawarin daga yau zenuna mata kuskurenta daga yau zefita ahanyarta daga yau zata fuskanci wanene shi da Wannan tunani yafice daga gidan baki daya zuciyar sa na tafarfasa.....
_VOTE_ ✅
_COMMENTS_
_AND_
_SHARE_
*_ESHAA CE_*🤙🏻
[3/23, 15:13] ESHA: *KISHIYA KO BAIWA???*
_(TRUE LIFE STORY)_
*NA MARUBUCIYA*
*REAL ESHAA ~*
*WATTPAD* _Realeshaa_
*_Ya Allah ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa kurakurensa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani_*
*PAGE 25&26*🖌️
________________________📖Sukainat naganin fitarsa ta durkushe awajen tare da fashewa da wani matsanancin kuka me ban tausayi,shin wannan wace irin rayuwace duk wulakanci da Ahmad da matarsa ke yimata be ishesuba harse ya ha'da dacin zarafin iyayenta hakika kodashi ne autan maza bazata zauna daahiba muddin zeci zarafin iyayenta.Tana cikin wannan yanayi taji dariya da shewa akanta,kai ta'daga dan ganin wacece?!Nadiya tagani fuskarta na bayyanar da farin ciki,du'rkusawa tayi agabanta tace, hausawa sunce idan kaga mutum ze hadiyi gatari to kari'ke masa 'kota"wannan Karin maganar tasu haka yake babu shakka acikinsa!,tun kafin kishigo gidan nan nafa'da miki cewa se kin gommaci zaman prison da zaman Cikin gidana, domin babu macen data isa tashigo gidan amatsayin matar Ahmad kuma tasamu kwanciyar hankali babu wannan matar aduk fadin duniya.Duk da ire iren tarin kashedi dana miki haka kikasanya 'kafa kika shure kika maida magana ta tamkar tatsuniya,kina tunanin zakishigo muzama daya saboda 'kwa'kwalwar kifi gareki.Har yanzu baki fara kuka da danasa ni, acikin gidan naba"tunda harzu wannan lokacin baki fara shirin barin gidan da kafafunkiba.Ina so in tabbatar miki cewa kishi da ni, ba Abu bane mai sauki kamar yanda kike zato,Murmushi tayi tace hakika kinbani tausayi shiyasa zanbaki shawaran daze anfaneki ,tunfasawa tayi kafin daga bisani tace" tunkafin dare yamiki kitattara inaki inaki kibar min gidana nida 'ya'yana,tun kina da sauran karfin ki dakuma kuruciyarki domin kar 'karfin ki da kuruciyat ki sukare abanza batare da kin moraba."Sukainat takasa koda furta kalma 'dayane banda hawayen dake malala daga idanunta"Wannan hawaye bakaramin sanyi sukewa Nadiya a zuciyar taba domin barin ta bewuce taga Sukainat na wahala ba.Seda tagama ya'ba mata ba'ka'ken magana kafin tafice tana karairaya tare da 'yan wa'ke'kenta.Sosai Sukainat tayi kuka da danasa ni,wanda bata ta'ba yiba irin na wannan rana.Wannan kukan datayi shi yajanyota mata matsanancin zazzabi da ciwon kai 'kyar ta iya Jan kafarta takwanta akan gado...
Da yammaci bayan tafiyar Hjy kultum badadewa hema tazo"Kafin Hjy kultum tatafi seda tajawa Nadiya kunne kan karta ragarwa Sukainat intayimata Abu kar tabari se Ahmad yazo tadauki matakin daya dace dakanta.Sosai Nadiya taji dadin wannan magana na Hjy kultum danhaka tayita zabga mata karya da gaskiya abinda kefaruwa tare da yimata godiya kan shawaran data bata.Lokacin da hema takaraso bakaramin farin ciki Nadiya tayiba tarungume ta tayi, tace gaskiya nayi farin cikin zuwanki kawata domin ina bukatar ki"Kallon ta hema tayi,tace kai 'kawata kina sha'aninki bakyajin garin sekace kece Amaryan?:dariya Nadiya tasheke dashi tace nice mana tunda se yanda najuya kambu na acikin gidan ta'fada tana juya kananun idanunta,Dariya hema tafashe dashi tace baki da dama mutuniyar, bani insha yanda abin yafaru cikin sauki??!Zama Nadiya tagyara tace agaskiya yarinyar batada reni ko rashin kunya kamar yanda kika fada, sede matsalanta daya! batasan yanda zata min biyayya ba domin da ta iya yimin biyayya toh datasamu kan Ahmad" sede tacika taurin kai tafada tana yatsine fuska.Dariyar 'keta hema tafashe dashi tace aiduk Wanda yaci tuwo damu miya yasha waya fa'da mata muna zama dakishiya?Anma yabatun Wannan maganin hope yana aiki?Murmushi Nadiya tayi tace aikomai normal tunda nafara sanyawa acikin abincin kullum abinci cikin baci yake,arasa gane kansa da gindinsa,anma dayake yarinyar akwai shegen wayo shine tafaki idona tayi girki bansani ba"Ahmad naci yazo yana wani rawan kafa...duk de abinda yafaru seda tazayyanewa hema"aikuwa suka dinga dariyar keta cike da farin ciki hakarsu na cimma ruwa yanda suke bujata.Seda daddare mijin hema yazo yadauketa sukatafi"bayan sun sake shirya sabon manakisa ...
Koda Ahmad yadawo gida direct sashen Nadiya yanufa kasancewar ita ce da girki toilet yashiga yai wanka Kafin yafito yasanya jallabiya maroon megajeran hannu Wanda yaimatukar yimasa kyau kana yafeshe jikinsa da turaruka masu dadin kamshi"Koda wasa besanar da Nadiya sa'banin dayafaru tsakanin sa da Sukainat ba"se bayanda ya kammala shirin kwanciya yace da ita kar tasake baiwa suky abinci na tsawon kwanaki biyu,sannan koda wasa karki barta tashiga kichen tagirka komai harse nabada izinin hakan.koda tagama jin abinda yace se tace,haba Honey meyayi zafi haka hadda horon abinci? kasanfa Sukainat yarinya ce dole se anbita Ahankali??! Ta'fada cike da kissa.Shiru yayi yajuya mata baya batare daya bata amsa ba dan bejin ze iya magana a wannan yanayin dayake ciki.Jin haka yasa tasha jinin jikinta domin tasan tunda yajuya mata baya bazece komai ba,tsaki taja aranta tace mutum se miskilancin tsiya...
Kamar yanda Ahmad yafa'da hakan yakasance, Nadiya tahana Sukainat abinci natsawon kwanaki biyu,daman ya lafiyar kura bare tai zawo,dama kawai dama Nadiya kejira Wanda zata musgunawa Suky sekuma gashi tasamu cikin sauki yanda babu Wanda ze ga laifinta.
Atsawon kwanakin biyun nan baki daya Sukainat tarame ta lalace gawani zazzabi dake damunta duk Daren duniya bata iya bacci dashi take kwana take tashi ga horon yunwa sede tasha tea kawai,tarasa Wanda zata fa'dawa damuwarta,taji sanyi aranta,ga ba waya ahannun ta bare tasamu daman kiran mahaifanta. Ahmad yadena zuwa dakinta acikin kwanaki biyun bare tasanar dashi halin datake ciki, Nadiya kuwa tasan koda shure shuren mutuwa take bazata temaka mataba hakan yasa take zaune cikin kunci da bakin ciki.Seda tayi kwanaki biyu kafin Ahmad yasa Nadiya taci gaba dabata abinci,toh koda anbata abincin ma bata iyaci kasancewar batada cikekken lafiya,haka take wuni ko yaushe acikin dakin daga Nadiya Har 'ya'yan ta babu me shiga inda take....