← Book details Kishiya Ko Baiwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 38

Sashe 24

Kishiya Ko Baiwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_____________________________📖Ran Alh Ali bakaramin baci yayi ba dajin jawabin da Malam Ahmadu yaimasa game da halayyar da Ahmad ke nunawa diyar sa.Cike da kunya yace dan Allah Malam kayi hakuri wallahi koda wasa bamusan abinda ke faruwa ba kenan domin da munsani tuni zamu dauki mataki akai saboda munada Yaya mata kaga baza muso wani ya wulakan ta mana suba,anma insha Allah zandauki mataki akai, hakan bazesake faruwa ba zanyiwa tufkar hanci da yardan Allah ya karashe cikin sanyin murya da bakaramin kimar bawan Allah yake gani ba"Murmushi Malam Ahmadu yayi yace"Haba Alh meye abin ban hakuri aciki,aidama Wanda yace zo mu zauna toh yace zo musaba,bare rayuwar aure yagaji hakan sedebama fatar abin yayi nisa.Kai Alh Ali ya jinjina cike da gamsuwa da maganar sa yace hakane kuma Insha Allah komai yaxo karshe"Toh Allah yasa cewar Malam Ahmadu.
Isa kam kasacewa komai yayi,dan yasan hakan na iya faruwa domin, wannan shedaniyar Matar zata iya aikata fiye da abinda aka fada, domin tunbayan zuba yagane shu'uman cinta da makircinta"Shiyasa Sam basa shiri da matarsa,ba wacce ke ziyartan gidan yar uwarta acikinsu domin halayyar su batazo daya ba"su suke zumunci tsakanin su,anma matan su ko wacce tabi hanyar ta daban.Cikin nutsuwa yace"Dan Allah baba kayi hakuri ni wallahi bansan Sukainat bata gidan ba! dan ko jiya muna tare dashi awajen aiki nake tambayar sa ya iyalai yace duk suna lafiya anma besanar dani kan cewa Suky na gida ba,da inada masaniya Akai, Wallahi da bazan bari takai tsawon wannan lokacin a gida ba.Kwafa Alh Ali yayi yace bar ja iri taya kake tunanin ze sanar maka bayan beshuka abin arzikiba ai abin kirki mutum ke fadar yayi.Maza kirawo minshi awaya"Cike da ladabi Isa ya amsa tare da sanya hannun sa a aljihu yaciro wayarsa, number Ahmad yafito dashi yakira, ringing daya yadauka tare da sallama" bayabo ba fallasa Isa ya amsa sannan suka gaisa,kafin yace"Baffa Ali keson magana dakai"Shan jinin jikinsa yayi da wani abin akasa, cikin kasa da murya yace meke faruwane?"Cikin basarwa Isa yace gashi nan koma meye zakaji daga garesa, bejira jin abinda zeceba yayi saurin mikawa Alh Ali wayar.Batare da Alh Ali ya amsa gaisuwar daya ke masa ba yace" kasameni agidan su matar ka yanzu- yanzu, yana gama fadin haka yakashe wayar batare dayajira amsar saba...
Da kallo yabi wayar Zuciyarsa Na sake sake,dafa kafadarsa Nadiya tayi tace"Honey lafiya kuwa naganka haka kowani abin yafaru!??Kai yashiga girgizawa kafin yace bana tunanin haka kawai de Baffa Ali keson gani na yanzu.Shiru tayi nawasu mintuna kafin daga bisani tace"toh kaje kaji ko menene ma inaga hakan zefi?"Hakan za'ayi yafada yana mikewa,haryar fita yanufa kasancewar yana cikin shirin sa,har compound Nadiya tarakasa shiga hadaddiyar motarsa yayi yana daga mata hannu haryafice daga gidan..Cikin mintuna kalilan ya isa gidan zuciyarsa se cike da tunani kala kala..Bayan yayi parking a inda yasaba parkin motarsa aduk sanda yazo, yakira wayar Isa tare dashe da masa yazo yana kofar gidan,kashigo kawai yace "dashi yana katse layin...
Yana yin yanda yaga fuskar Alh Ali da Isa ya tabbatar masa da ba lafiya ba jiki asanyaye yanemi kusa da Isa yazauna.
Gaishe da Malam Ahmadu yayi cike da dattako Malam Ahmadu ya amsa fuska asake yana tambayar sa ya iyalai!?,Kallon Alh Ali daya daure fuska yayi cikin sanyin murya yagaishe sa,Kallon banza Alh Ali yawatsa mai batare daya amsa gaisuwar Saba yace"Ahmad Ashe baka da mutunci baka da tunani!! ina maka kallon ni tsatstse mai hankali Ashe bansan ceaa kai shasha mara tunani da hangen nesa bane,Ta Inda yake shiga batanan yake fita ba seda yaimasa wankin babban bargo kafin yace"Ya baiwa Malam Ahmadu hakuri,cike da jin kunya yabaiwa Malam Ahmadu hakuri"Fuska asake ya amsa tare dacewa bakomai aidama zo mu zauna so musaba ne.Shide Ahmad bece komai ba se Alh Ali daketa faman sababi, sannan yace maza yadauki matarsa sutafi"Godiya yaimusu yamike jiki asanyaye yafita, mikewa Malam Ahmadu yayi yashiga cikin gida yace da Suky tafito sutafi da mijinta.Lokacin data fito Alh Ali da Isa suma sun fito zasu tafi Har kasa ta tsugunna tagaishe dasu Alh Ali cike nutsuwa"amsawa sukayi da Murmushi afuskarsu asanda suke yaba nutsuwar ta dakuma tarbiyan ta,bani number ki duk sanda Ahmad yasake yimiki badede ba kikira, kisanar dani muryan Alh Ali yadaki dodon kunnen ta.Ahankali tace aibani da waya Baffa!Cike da mamaki yace"Ina wayar taki?"Ya Ahmad ya karba,kai ya girgiza yana mamakin sauyawar Ahmad lokaci daya"inda Ahmad yayi parking motar yanufa cikin daure fuska yace"Ina wayar ta yake?kai akasa yace"yana gida,ka tabbata kana zuwa kabata abinta sannan kasa mata layina.Insha Allah zanyi yanda kace Baffa yafada kansa akasa"Alh Ali be sake cewa komai ba yajuya yabar wajen,jiki asanyaye tabude motar gefen sa tashiga tana satan kallonsa tagefen Ido,Bakaramin kyau yamata ba.Da mugun gudu yafigi motar suka fice daga unguwar.

"Har suka Isa gida, bawanda yace da dan uwan sa komai se satar kallon juna dasuke ta gefen Ido.Yana gama parking tayi saurin fitowa batare data kalli inda yakeba tanufi sashenta zuciyar ta tass ankwatar mata yancin ta tare da nuna masa matsayintaYajima azaune amotar yana nazartan yanayinta kafin daga bisani yafice daga motar jiki asanyaye.Da Nadiya taci karo atsakanin corridor daze sadata da parlour ta,jitayi zuciyar ta yabuga,sakamakon cin karo datayi da fuskarta,Addu'ar rinjaye akan makiyi tashiga karan towa"Hanya Nadiya ta tare tana jifanta da mugun kallo, cikin nuna Isa da gadara tace Allah ya sauwake rashin zuciya,da naci miji yanuna bayayi dake inbanda jaraba da San zuciya meye na dawowa??.Dogon tsaki Suky taja tace ni bana magana da jahila wacce bata da cikakkiyar tarbiya,Inki naso inyi magana dake kije kikoyi Ilimi da tarbiya anma yanzu bani da lokacin ki, tana gama fadin haka ta bangaje ta da karfi,tawuce Wanda yayi dede da shigowar Ahmad.
Durkushe wa Nadiya tayi cike da kissa tafashe da kuka tana cewa Allah yabaki hakuri in tambayar Dana miki yabata miki rai insha Allah bazan sake sanya kaina acikin lamarin ki ba bare harki wulakanta ni.karasowa wajen Ahmad yayi, yadagota zuwa jikinsa cikin lallashi yace kiyi hakuri rigima take nema,hartabude baki daniyyan magana yayi saurin daura hannun sa akan bakinta alamar beson jin komai"Shiru tayi tamike zuciyar ta tamkar ze fashe dan takaici,ba shakka zatayi maganin yar iskan yarinyar dan talura dawani sabon falli tadawo gidan...

Sanye take cikin boom short pink color da riga Wanda tsawonsa be kai cibiyar taba,kananun kalaban dake kanta ta tufke yayinda tayi simple make-up,Wanda yasake futar mata da ainihin kyawunta fuskarta.Humran ta masu dadin kamshi tashafe ilahirin jikinta dashi,parlour taje tabude frig roban Ice cream tadauka tadaura kafa daya kan daya tanasha cike da kwanciyar hankali.
Da sallama dauke abakinsa yashigo,daddadan kamshin humranta ne yafara amsa masa sallamar sa kafin yahango ta hakimce akan kujeran"Ido yakura mata yana kallon yanda ta hakimce akan daya daga cikin kujerun parlour tamkar wata sarauniya cikin kwanciyar hankali take shan Ice cream din tamkar baby tanasha tana lashe bakinta,kirjinta dayafi ko ina daukar hankalinsa yazubawa ido yana kallon yanda suka fito tasaman karamar riganta suna tsole masa idanu.Kusa da ita yazauna tamkar zeshiga Cikin ta,batare data kallesa ba tagaishesa tana cigaba dashan Ice cream din ta.Ga wayarki yace da ita"Sake kawar da kai gefe tayi ta amshi wayar ta,ta ajiye hannun kujeran.
Hannunta yarike yana massaging tare da tsira mata rikitattun idanun sa,fisge hannunta tayi tana bata rai cike dajin haushi tace"Wai dan Allah me hakane!?Kake nema katakura wa rayuwata in zamana ne bakaso se intashi nabar maka wajen.Cikin muryansa dayafara sauyawa yace"Haba my kainat meyesa kike min hakane sakace ba mijin kiba?,Harara tamaka masa tana mikewa daga kusa dashi"Cikin sauri yajanyo hannunta ta tafado kansa,Wani shu'umin kallo yake binta dashi yana narkar da kwayar idanunsa cikin nata,hannu yasanya yashafo saman dukiyar fulaninta yana lumshe sexy eyes din sa"Buge hannun tayi tana maka masa harara cike da tsiwa tace kadagani kawani dan ne ni sekace kasamu katifa,bakin tsiwan yatsirawa Ido bazato taji yahade bakinsu waje daya,wasu zafafan kissing yashiga mata tare da matsa breast dinta yayinda dayan hannunsa ke yawa HQ ta cikin wani salo me wuyar mantawa yake aika mata sakonni,ture sa tafarayi tana kokarin mikewa duk dakuwa yanda jikinta ke amsar sakonnin sa,Kasancewar bataso yayi nasara akanta anma abin yafaskara"Kara Kankameta yayi sosai ajikinsa yana aika mata da sakonninsa masu wuyar fassarawa Wanda sukafi nafarko,sosai jikinta ke amsar sakonni daya ke aika mata dashi, baki daya jikinta yasake da salonsa duk dakuwa yanda take kokarin Hana gangar jikinta bi yemasa seda yasamu nasara akanta,domin Ahmad yasan Solon daze rikita mace acikin minti biyu.Ganin bata dawani katabus ne yasashi daukarta kamar baby girl, yanufi bedroom da ita, dauke a hannunsa amakeken gadon ta yashimfidar da ita,yana binta dawani sihirtaccen kallo me wuyar mantawa azuciyar Wanda akayiwa"Cikin da bara yashiga rabata da kayan jikinta batare daya raba bakin suba"Ganin surarta abayyane bakaramin kara haukatar da tunanin sa yayiba Musamman breast dinta dasuka cika tam atsaye suna tsole masa ido sewani sheki suke,Cikin wani salo yakafa bakinsa akai, romance dinta yake tamkar yau yafara hada jiki da ita,lokacin daya shigeta manta duniyar dayake ciki yayi hakiki rabon daya jisa acikin irin wannan kogin ni'imar tunbarin ta gidan,Wani irin maganadi sun kaunarta ne ya Dabai baye masa zuciya,jiyake koda anhada ni'imar matan duniya baki daya bazasu kai Suky dinsa ba. _(Hhhh lalle Ahmad ya zarme dayawa kunjifa irin wannan kuran tawa🤣🤣🤣 Wayyo inama Nadiya taji irin wannan yabawar🤭🤭)_
sambatu yashiga yimata yana ihun dadi baki daya yamance awace irin duniya yake"Jin irin sambatun dayake yasanya ta saurin hade bakinsu waje daya gudun karya tara musu jama'ar gidan kasancewar ba dare ne yayi sosai ba"Lokacin dayasamu nutsuwa rungumeta yayi ajikinsa tamkar za'akwaceta, addu'a yashiga yimata kala-kala tare da fatan gamawa da duniya lafiya"Lumshe Idanu tayi tana mai rokon Allah yasa zaman lafiya ya daure atsakaninsu"Daukarta yayi suka nufi toilet sunjima a toilet suna wasanni kafin yanadota a towel suka fito rungumeta yayi ajikin sa da haka bacci me dadin gaske yadauke su kankame da juna...

```DAN ALLAH KU KARA HAKURI AKAN WANDA KUKEYI KUNSAN YANAYIN KARATU DOLE YANA BUKATAR NUTSUWA"MASU CEWA INAJA MUSU RAI, BAHAKA BANE KAWAI YANA YIN DANAKE CIKINE SE AHANKALI ANMA INSHA ALLAH DANA GAMA EXAM ZAKUNA JINA AKAI AKAI INSHA ALLAH ```

*_ESHAA CE~_*🤙🏻[3/23, 15:13] ESHA: *KISHIYA KO BAIWA???*
_(True life story)_

*Na Marubuciya*
_REAL ESHAA ~_

*WATTPAD*
_Realeshaa_
Chapter 24 · 0% Book details