Sashe 9
Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuka Tsidau ya fashe da shi abin da ya sanya Lina dakatawa daga riki
an da ta so yi zuwa tsun-tsuwa domin komawa inda ta fito, ta zuba masa idanu shi kuma bai saurara da kukan ba lamarin da ya karya mata zuciya taji kwalla ma ciko mata ido sai ta lumshe idanu gami da ware hannayenta zuwa can ta nuna Tsidau haske ya sauka saman kansa tamkar walkiya sai gasu a wani fada mai cike da shimbud'u na alfarma ta dubi Tsidau da ya
auke kukan ta ce "Samo mana abinci mai rai da lafiya kana na saurari matsalarka da ya sanyaka kuka daga jin ka kusa samun 'yanci zuwa ga iyalenka."
Motsa kai yayi ta murmusa cike da Izza tana mai fesar da iska daga bakinta, kafin kiftawar ido Tsidau ya bacewa ganinta, gyara zama ta yi a saman kilisan ta
auki kwalban turare ta
alle murfunsa ta kafa a bakinta, tas ta shanye tamkar ta sami ruwan roba, ta cillar da kwalban tare da tsirawa gefen hagunta ido zuwa can ta mik'e da sauri ta kaiwa iska cafka saiga wata budurwa ri
e ba hannunta, suka zubawa juna ido kafin
Lina ta furta kalma budurwan ta zama
atuwar Kura ta ja baya tana sakin haniniya, ita kam ko motsi ba tayi ba illa zubawa Kuran ido da tayi tana mai nazarin abinda take nema a gareta da take bibiyan duk takun sawayenta tsawon lokaci.
Tsidau ne ya bayya dauke da abinci mai rai da lafiya kafin kwabo Kuran ta
ace.
'A sannu zan gano abinda kike nema a gareni.'
Ta ambata cikin ranta tana mai wadata fuskanta da murmushi.
Abun da Lima.
Sunyi tafiya mai tsayi sannan Abun ya kalleta yaga hankalinta baya kanshi sai ya daga dafadarta ta saki ajiyar zuciya gami da kafeshi da ido.
"Ya ke 'yata mafi soyuwar gareni, hak'ik'a ina sonki so matsananci shi yasa na ke son taimakonki domin kina fita na shiga taskan bincikena aikam na ci karo da isowar yar uwanki Lina tare da binciko manufar zuwar Tsidau shi ne na taho a hanzarce na tasheki domin inda ban iso ba a haka zaki wanzu cikin barci tsawon lokaci ko sadda zaki farka Lina ta gama mallake gadonki domin a yanzu shi ne babban burinta."
"Abun zan kashe Lina!."
Ta mabata bakinta na fesar da hayak'i saboda
acin rai.
"Kul!
Na sake jin wannan kalami mai cike da abin kunya na fita a bakinki."
"To ka dakatar da ita daga shigamin gona."
"Zanyi wannan domin idan mukayi sake ta mallaki Tulun ruwan albarkan to ba ke ba har ni zan fuskanci matsala ta hanyar mallake min Tsibiri duk da ina hango wani babban kalubale da zata fuskanta bayan ta samu cikan burinta lamarin da nake jin ban son ya afku gareta."
"Me ye shi Abun?"
"Binciken da zan shiga kenan na tsawon kwanaki uku dan haka ina baki umurni da kada ki sake komawa Bukkan Kaka Gunu har sai na fito."
"To Abun amma ina son ka bani dama na tafi Tekun Kabobo na dakaceta zuwa sadda zaka fito."
"Na yarje miki wannan ya ke yata mafi soyuwa gareni."
"Godiya nake Abun."
"Kafin ki tafi ki shiga wurin Mah domin tana bukatar sanyaki a ido."
"To."
Ta amsa da sauri.
Kanta ya shafa tare da shigewa turakanshi tana ganin shigewarshi ta rikida zuwa bak'ar tsun-tsuwa ta tashi sama da gudu ta nufi inda Abun ya ce kada ta koma sai ya fito daga bincikesa.
Lima na isa bakin Bukkan Kaka Gunu ta samu yana ta cike hanyar shiga ta ja da baya cike da fushi ta watso wuta sai dai yana sauka ruwa ya taho da mugun gudu ya kasheshi, iska mai
arfi ta turo daga bakinta shima yana isa guguwa ya maida iskan baya ya tafi da ita gefe ta zube
asa, numfashi ta sauke da karfi ta mike ta tunkari bukkan da dukkan
arfin sihirinta sai dai bisa mamakinta sai ta ga Lina Zauna a saman kujera bata sama bata
asa ta kare hanyar shiga Bukkan, kallon kallo suka yiwa juna na sokonni sannan Lina ta sakar mata murmushi tare da mik'a hannu container ya bayyana cike da farfesun kayan ciki sai fitar da turiri keyi, ta kalli Lima cikin izza tare da
sake sauke mata murmushi tamkar zata furta kalma sai kuma ta gintse ta maida hankali wurin cin farfesun hankali kwance.
Iya fusata Lima ta yi sai kawai ta ja baya ta dunk'ule ta zama k'aton dutse mai fitar da hayaki ta nufo Lina gadan gadan saidai kafin ta isa Jarumi Buda ya bayya cikin gaggawa ya ture dutsen tare da kai masa naushi a take
Lima dawo sufarta ta tashi tsaye tana murmula goshinta da ya kumbura sakamakon naushin da ta sha, kalonsa ta yi cikin mugun fushi kafin ta furta kalla ya iso gabanta shima a fusace ya kwasheta da mari yana mai cewa "Me yasa baki san ciwon kanki ba ne?
Shin idan kika shiga Bukkan a wannan yanayin kin san kalan barnan da zakiyi?
Ko ance miki fadar kaka Gunu wurin wargi ne?
To maza ki bar wurin nan har sai Abun ya fito daga bincikensa kamar yarda ya bani umurnin zuwa dakatar da ke daga aikata barna wanda zai iya zanyowa Tsibiri nak'asu."
"Ka bani hanya Buda na illata Lina domin gata nan tanayimin dariya dan ita nake son kaudawa a doron
asa dan ta gane bakin rijiya ba wurin wasan yaro ba ne haka fa
a da Giwa bana 'yan kuikuyo ba ne, burina ta gane ni babban goro ne mai ta
ani ya kwana lafiya sai wanda ke neman turb'aya ta kulle maganenshi na har abada."
"Karya kike Lina bata zo nan ba sai dai in gizo idanunki keyi miki dan haka ki
acemin da gani tun ban aikata miki mugun aiki ba."
"Buda na rantse da kabarin Kaka Gunu Lina na tare da mu dan haka ka kaucemin a gaba ko in sauke fushin a kanka wanda ya wuce naka fushin da kake karad'in cika baki a kai."
"To nunamin ita domin na hukuntata akan wani rainin hankali da ta yimin wanda ya janyomin rasa sihirtaccen Dokina Mardu."
Da hanzari ta tureshi daga bakin Bukkan sai dai abin mamaki ta nemi Lina
asa ko sama ta rasa alhalin ko sadda take maganar ta ganta zaune bayan Buda.
"Tabbas Lina ta koma Aljana."
Ta ambata da fushi hucin hayaki na fita daga bakinta saboda tsabar masifa.
"Tare kuka zama ai."
"Buda!."
Ta kira sunarshi da
araji.
"Lima!."
Shima ya maida mata martani.
Sunkuyar da kai ta yi tana hasko wani lamari da ke yi mata wasi-wasi akan sabon halayyar Buda wanda sam a da bai daga mata murya hasalima miskili ne mai takama da Izza a kan Lina kawai ke zamowa soko saboda kaunar da keyi mata.
"Maza wuce muje ki huta, tunaninta da kikeyi ne ya ke son maida ki sokuwa har ta soma yi miki gizo."
"Kaine Babban soko amma bani Gimbiya Lima ba."
'Lallab'ata ta wuce tun kafin ta hargo jirgin.'
Murmushi ya sakar mata jiyo abinda Lina ta ambata masa a kunni.
Ya gyara tsayuwa cikin tsare gira ya ce "Biyoni kawai ta salama Basarakiyar gobe."
Bata musaba ta rufa masa baya cike da sake nazartan halayyar da ya aro da rana tsaka sannan a gefe kuma ta ci alwashin hukunta shi haka komin rintsi da sa idonshi kafin mahaifinta ya fito daga dakin bincike sai ta mallaki Tulun gadonta domin batajin zata raba gadon da kowa hatta kuwa da shi Abun.
Suna
barin wurin Lina ta bayyana gaban Bukkan ita da Hadimi Tsidau inda keyi mata fifita da fatar kunnin Giwa fuskansu dauke da murmushi.
"Uwargijiyata kina da kaifin basira duba yarda na koma Jarimi Buda na tasa miki keyarta cikin lumana sai dai marin da naushin danayi mata zai bar baya da k'ura domin ta rikeshi hanyar fansa akan Jarumi Buda kuma kinsan shi
in ba kyalle ba ne barinma da yanzu ke cike da haushin ajalin dokinsa da kikayi sanadi."
"Bar soko ai da gangar nayiwa dokin illa saboda na gano shi ke hasko masa lamuran dana boye."
Shugabana kina
ara kutsa kanki cikin ayyuka masu hatsari domin kin ha
a Lima fa
a da Buda lamarin da zai iya haifar da
a mara ido a Tsibiri bayan burinki zaman lafiya ya wataci yankin naku."
"Bana dana sanin komi akan hakan dan kome zatayi matsalarta ce haka zalika Buda ya wuce da saninta hasalima baida lokacinta na tabbata kome zatayi mashi ba zai daga kai ya kalleta ba ko ni da nayi masa babban laifi ba zai kulani ba dan na tabbata ita ba za tayi masa mai munin wanda na aikata mashi ba."
"Haka ne Shugabana, kin gini hango gaskiya."
"Mu bar zancen haka Tsidau, yanzu zan tafi domin dauko Zobe na."
"Uwar gijiyata mu bar yankin nan na baki shawara mai b'ullewa domin na jiyo kamshin tahowar dan leken ashirin tsibirin na tinkaro inda muke cikin alk'aluman sihiri bisa umurnin Lima domin ta gano makircinmu."
Yana rufe baki suka b'ace b'at inda suka sauka a saman Dutsen dake tsakiyar Tekun Kabobo suka shige wani rami inda cikinsa ruwa ne ke kwaranya fari k'al, duwatsune masu suffar kujeru sun zagaye ruwan akan
aya daga cikinsu Tsidau ya zauna ita kuwa Lina kujerarta ya bayyana na zauna cikin mulki ta kalli Tsidau ya sunkuyar da kai tare da soma magana "Shugabata bana son ki d'auko ajalinki da hannunki domin ina jiyo amon sautin fitar ruhinki daga muhallisa shi ne d'azun ya sakani zub da jirwaye(hawaye), wannan hatsarin ya sanya Shugaba Gau
u ya birne shi a
asan Teku dan haka kema ki barshi a inda yake inma da hali ki fita sabgarshi har abada dan bala'in da ke cikinsa yafi nasarar da kike hange."
Shiru ya ratsa wurin na tsawon mintoci goma sannan Lina ta sauko saman dutsen kujerar da take zaune ya b'ace ta tsomo kafafunta cikin ruwar dake da mugun sanyi ta lumshe ido kana ta bud'esu tar akan Tsidau da ya sake sunkuyar da kai
asa cike da ladabi.