Sashe 26
Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
An wanke mata ciwon inda anan aka gano
arami ne tsabar rakine ke damunta ta cika masu kunnuwa da ihu, a hanyarsu na dawo ne suka ha
u da Jabir inda ya gaisar da Mamma cikin girmamawa ta amsa tare da yin gaba ta barshi da Zuhrah, shi kuwa ya tsareta da tambayoyi akan sanadin raunin fuskanta batare da jin ko
arba ta koro masa bayanin abinda ya faru sai dai ganin
acin ran da ya nuna har saida tayi da ta sanin fa
an domin yarda ya rufeta da masifa sai da tayi zaton dukanta zaiyi, ta ja da baya ya fizgo hannunta suka isa sashin Mamma ya turata tare da rufa mata baya.
Mamma dake zaune ri
e da robar ruwa tana sha ta mik'e a firgice tana tambayar abinda ke faruwa.
"Mamma ki gyarawa Zuhrah tarbiyya saboda yaya Hud ba sa'arta ba ne, shin taya za'a ce kina kallo ta gama rainashi?
A gaskiya da sake, in sha Allah gobe zan sanar da Mai Martaba domin a dauki mataki dan ko me yakeyi ya fi gaban raini a wurin k'aninsa sannan rayuwar dake ciki
addara ce wata rana zai zamo labari dan haka dole Zuhrah ta girmama shi a matsayinsa na babban yaya a d'akinsu."
Ya sauke dubansa kan Zuhrah dake risgan kukan ba
in cikin anayi mata fa
a alhalin ita aka zalunta.
Ya nunata da yatsa cikin kaushin murya wanda ya koma irin na Sadauki sak ya ce "Wannan shi ne rana ta
arshe da zan ji kin sake aibata yayanki mai
auke da matakin uba, idan kuma kince wasa nakeyi to ga fili nan ga mai doki, kin sanni dai sarai magajin Abba Chiroma ne, so be carefull kuma ki hanzarta bashi hak'uri, zan tambayeshi idan naji sa
anin haka na lahira sai ya fiki jin da
Sai ya russuna gaban Mamma yayi mata sai da safe ta amsa jiki a mace, saida ya fice sannan ta sauke ajiyar zuciya tana
ara tsirawa hanyar da ya bi da idanu saboda zantukansa sun nusar da ita wani kuskure da take aikatawa na sangarta Zuhrah ya zamo kaf yayunta bata ganin girmansu sa
anin sauran yaran dake kan girmama yayunsu, ta dubi Zuhrah kafin ta furta kalma ta buga
afa tare da fashewa kuka mai sauti, Mamma ta nufota ta zille ta fice da gudu tana gunjin kuka, komawa Mamma tayi ta zauna ta dafe kanta cikin sake tsunduma nazarin kalaman Jabir inda take hango cikakken gazawarta wurin tarbiyyan yaranta.
an Fulani dai masu hangen nesa ne, komin hassadan mutum ya zauna da su sai sun shiga ranshi tare da
aruwa da su, Jabir nagode da tunatarwa amma duk da haka bashi ne zaisa na janye ga son Hud ya zama Sarkin birnin Mungaye ba, ina nan akan bakana sai na salwartan da Sadauki daga wannan nahiyar."
Tana ambatar haka ta mik'e da sauri ta shirya ta fice zuwa sashin Umma domin kamma aikin da suka soma na birne layun da Mai Martaba zai ambaci sunar Hud a matsayin magajinsa domin Mamma mutum biyu take aikin a kansu wato Sadauki da Sardauna, ta kora Sadauki ya b'ace a duniya shi kuma Sardauna ya nak'asa yarda mulki zaifi
arfin shi,a wannan ga
ar mai martaba zai ayyana Hud, duk ta manta idan ba Sadauki da Sardauna a kwai wasu zaratan samarin Junaid da Jabir.
Washe gari.
Neerah ce zaune gaban Mami Fulani, tambayar duniya tayi mata akan sanin gaskiyan ra'ayinta akan Sadauki sannan ta umurceta da kada ta b'oye mata komi dake ranta, amma taki yin motsin kirki sai shafar yatsun
afarta takeyi.
Murmushi Mami tayi tare da umurtanta da ta tashi taje ta karya tunda tak'i yin magana.
"Ina Azumi."
Ta ambata a hankali kuma cike da shagwaba'a.
"Masha Allah, ai namanta yau Alhamis, to Allah ya karb'a ya bada lada."
"Amin."
Shiru ya sake ratsa wurin zuwa can Mami ta kalleta a natse ta gano da maganar da take son furtawa, kiran sunarta tayi "Muneerah."
"Na'am Mamina."
"Sanarmin da zancen dake ruhinki kada kiji komi, nayi miki alkawari kome ye shi ina tare da ke sannan ki ha
a da bani amsar tambayar da nayi miki, shin kina son Babana ko takuraki yayi?"
Tafi mintoci biyar bata ce komi ba har sai da Mami ta dafa kanta cikin cewa "Sarauta gadonsa kikayi ba haye ba d'iyata, idan baki zamo mai nazari kafin bada amsa ba tabbas baki cika d'iya ga Sarki Abdul Hakim ba."
Dagowa tayi tana murje ido cikin turo baki ta ce "Mami kiran sunar Abbanmu tsirara fa kikayi."
"To Abban su Doctor Neerah, shi kenan na lullub'e?"
Dariya ne ya kufce mata domin bata ta
a jin Mami ta kirata da sunar irin haka ba.
"Tubarkallah, masha Allah, Allah Alhamdulillah da ya azurtani da d'iya mai kyau koda kuwa kuka takeyi."
Kafad'ar Mami ta kife fuskanta tana cigaba da dariyan mara sauti.
"Tashi mugama magana domin yau yau ake da zama na musamman akan za
inku daga nan sai a tsaida lokacin biki."
"Mami nifa ba zan
aryata yaya Yarima ba kawai duk abinda ya sanar da ke hakan ne, dama shi ne abinda zan fa
a miki tun d'azun nake jin nauyi."
Tana gama ambata ta mik'e da sauri ta fice domin gujewa tambayoyin Mami wanda amsasu zasu bata kunya matuk'a.
Bayanta Mami tabi da kallo baki bu
e sai kuma ta tsare gira tamkar an aiko mata da sakon mutuwa.
"Da sake bazan yarda da wannan gangancin ba na aurawa Babana jinin k'anwata ya
arasa kunyatani cikin dangi."
"Mamina kada kiyimin haka, tunda dai kinji gaskiya to ki kai maganar ga Abba tare da sanya mana albarka."
Tsirawa k'ofar shigowa falon tayi ido ba kiftawa har Sadauki ya iso gabanta ya zauna tare da ri
afarta muryansa cike da rauni ya ce "Natuba Mamina, bazan sake aikata zunubin da ya gabata ba, zan zauna da Muneerah har
arshen rayuwata domin ita ce sirrina, tasan waye Aliyu sama da ku mahaifana sannan bazan ta
a baki kunya ba nayi miki wannan alkawarin, dan Allah ki yarda da Babanki Mamina."
"Babana wannan da
in bakin naka bai kar
u ba dan haka tashi ka bani wuri domin bazan ta
a amincewa da wannan auren ba dan kafi kowa sanin wacece Nana Safiyya gareni, ni ce na saki Nono ta kama to ba zan amince da wannan lamarin ba."
"Please Mamina am begin you, kada ki rabani da Muneerah domin ita ce za
in ruhina."
"Babana idan ka sake ambatar kalma
aya tak a wurin nan sai ranka yafi dare duhu, oya!
Maza ka b'ace min da gani "
Maimakon ya tashi sai kawai ya kife fuskanshi a
afarta, tana jiyo saukan d'umin ruwa wanda hakan ya tabbatar mata da kuka ya keyi amma hakan baisa ta janye daga dokin nak'in data hau ba saima janye
afarta da tayi ta mik'e ta shige bedroom d'inta ta kulle k'ofa.
Dafe goshinsa yayi cikin jin kansa na sarawa yanayin da baya so na son kawo mashi ziyara, a hankali ya mik'e ya shige dakin Lailah inda ya sami Neerah daren jiya, ya zauna a saman Cushing tare da d'an zamewa ya kwnta ya d'aga kansa s
ama ya tsirawa ceilling ido, abin mamaki sai ya ji barci na ziyartansa amma idonsa ya
i kullewa.
Fitinannen k'amshinta ya jiyo yasa ya sake ware idonu na kallon fuskanta da ya bayyana a saman fankan da ke juyawa, hannu ya daga ya nunata cikin cewa "Har a sashin mahaifiyata sai kinzo kin tozartani?"
D'age masa gira tayi cikin jifarsa da shu'umin murmushi sai kuma ta bayyana zaune gefenshi,
afa yasa ya hankad'ata sakamakon tuno makarkin da yayi jiya tamkar a irin haka abin ya soma kafin ta rikid'e masa zuwa sifar Neerah, ya haik'e mata ba d'igon imani.
K'irjinsa ne ya harba tuno baya, a mugun fusace ya mik'e ya nunata da yatsa cikin amo mai amsa kuwa ya ce "Kina ta
ani na rantse sai na kasheki!"
"Ka ta
a ganin inda Aljani ya mutu?"
"Za a fara akanki, azzaliman banza kawai,mara addini!!."
Ya kai
arshen maganar cikin bu
e murya bai ko tunanin Mami zata iya jiyo shi.
"Kai ka koyamin zalincin ya kai Yarima Aliyu Sadauki takwarar mafarin Mungaye Malam Aliyu Malle kuma takwarar Baffan mahaifiyar shi Fulanin Sarki Abdul Hakim."
"Ya isheni haka nan ya ke banziya!."
"To nayi shiru amma in kamanta zauna in tuna maka zalincin da ka aikata wanda ya janyoni bibiyan farin cikinka."
Kafin yayi yunkurin magana ta turashi zaune ta hanyar hura masa iskan bakinta ya lumshe ido ya bude cikin jin mutuwar jiki, ta nuna bango da yatsa sai ga gidansa na dajin Tekun Kabobo ya bayyana, ya ware idonu ta gya
a masa kai cikin cewa "Ka tuna zalincin da kayi a wannan gidan?"
Bai amsaba illa kallon gidan dakeyi cikin wani yanayi mai wuyar fassaruwa.