← Book details Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 27

Sashe 21

Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ai kafin ya k'arasa zancensa Lima ta fice Bukkan a guje lamarin da ya janyo Mutuwa ya bushe da dariya a take Bukkan ya soma motsi tuno illar da dariyarsa zai iya haifarwa ga Tsibirin sai yayi gaggawan tsuke bakinsa amma duk da haka saida wata dunk'ulalliyar Guguwa ta fice ta rufawa Lima baya ya so bin guguwan ya dawo da ita amma ya kasa saboda aikinsa iyaka kula da cikin Bukkan ne da kuma tulun ruwan albarka.
*Muna saida ingantaccen man ayu wanda ya zo daga Chad.

Yana maganin Infection, asma, limoniya, mura, ciwon basira ciwon kai, ciwon baya, ciwon
afa, ciwon mara, kaikayin jiki dana matse-matsi, yalwatuwar ni'ima tare da samun gamsuwa a turaka da sauransu, muna saida
aya ko sari mai so zai iya tuntubar number nan ta WhatsApp ko kira. 08132166848.

Yarda ake amfani da shi za a jik'a Lipton sai a d'iga man ayu a ciki a shanye da d'umi-d'umi za a iya zuba zuma ko siga a ruwan Lipton d'in dan gudun d'aci haka za a iya zubawa a ruwan Tea a sha.

Masu asma da limoniya kuma zasu jajjaga tafarnuwa su matse ruwan su zuba ruwan d'umi da man ayu su shanye.

Masu Infection duk in suka wanke wurin da ruwan zafi sai su saka man ayu haka masu kaikayin jiki idan sun fito wanka sai su shafa amma zasu sha da ruwan Lipton, Allah ya
ara mana lafiya Amin.*
Momyn Haske ne
[1/13, 12:05 AM] Mrsjmoon: HATSABIBIN TSIBIBI
By Mrsjmoon
Adabi Writer's Association.

Guguwar ta wuce Lima ta nausa cikin Tsibirin inda ta soma b'arna domin duk wanda taci karo da shi nad'eshi takeyi ta yi yaga-yaga da namansa ta watsar.

Kafin 'yan mintoci tayi mugun b'arna musanman ga tsoffi da
arfinsu ya
are.

Kuru-ruwan da ke tashi ya cika ko ina a Tsibirin yasa Mah fitowa domin ganin abinda ke faruwa saidai bisa tsau-tsayi Guguwan ta yi karo da ita wacce ta juyo domin komawa inda ta fito bisa arangamar da tayi da matsafan Tsibiri suka ha
u suka dakushe tasirinta shi ne ta juyo a fusace sai Mah ta fa
a komarta.

Cikin kiftawar ido tayi awon gaba da Mah, ganin haka ya sanya Lima kwalla
ara da ya haddasa zubowar ganyan-yaki daga jikin bishiyoyi, a take suma suka rikid'e zuwa guguwa mai karfi wanda ya doke wacce tayi barna, suka watsu cikin al'umma suka soma illata ganinsu.

MUNGAYE.

"Sadauki banda Ofi da ka gada zamowarka Gambon 'yan biyu har da tsafi kake ha
awa?"
"Imam tafi wurin iyalinka am not in good mood gobe zamuyi magana."
"Kasan Allah ban wucewa sai ka amsamin tambayata."
"Nacinka yayi yawa Imam."
"Naji kome zaka kirani, ina dai jiran amsarka."
Tsaki Sadauki ya ja tare da dukan goshin Imam da
arfi aikam ya sunkuya
asa da sauri dafe da wurin yana sakin ihu mara sauti.

"Ragon maza kawai kana ambatar Brother Sardauna da rago a she kaima layin kake."
"Sadauki tafi kawai nafasa jin amsar."
Yana ambatar haka ya nufi Part dinsa da sauri har da ha
awa da gudu, dariya mara sauti Sadauki ya raka bayarsa da shi yana mai furta "Bana tsafi aminina amma ina iya yin wasu ababe tamkar mai sihiri duk a sanadin zamowana Gombon 'yan biyu kamar yarda ka ambata sannan tare da taimakon Aljanar can mara mutunci."
Yana ambatar haka ya tsare giran sama da
asa ya doshi part d'insa rai b'ace tamkar bashi ne ke nishad'i yanzu ba.

"Neerah idan muka tafi gidan Dadah kafin mu dawo dare yayi kinga Mami b'ata son tukin dare ga su yaya balle garemu mata, haka Abba zai hukuntamu domin kinfi kowa sanin dokarsa a kan 'yan matan Masarauta."
"Kaini gate din gidan ki juyo kawai Sister."
"Kina son janyowa kanki magana ko Doctor?"
"Gidan Dadah zan kwana ba wani wurin da banba Malama."
"Umurnin Abba ne dole kowa ya kwana gida in har ba gari mutum ya bari ba ko aiki irin naki ya ri
e mutum."
"Idan an tambayeki kice ina asibiti ina da tiyatan dare."
"Ba zanyi
arya ba."
"Shi kenan bani motar ki tari napep ki koma."
"Wannan isar ne kuma bakiyi ba sai dai ke ki hau Napep
in."
"Lailah ke
in ciwon kai ce wallahi, dan Allah ki barni na huta badan na isa ba."
"Bakiga hutu ba tunda kika bari
aunar abinda zai iya tarwatsa
rayuwarki yayi miki kamun kazar muku."
"Kina cikin yan adawa kenan."
"No, but ina takaicin lamarin."
"Why?"
Sai da ta fesar da iskan bakinta sannan ta amsa "Yaya Sadauki nawa ne zanfi kowa murna da aurenku amma
acin ran da zai biyo baya shi ne bana son ji da ganinsa dan haka ki hak'ura da yaya ki kama na gaske mai yi miki
auna mara algus."
Lafewa Neerah tayi a seat tamkar mai barci, batare da Lailah ta kula da hakan ba ta cigaba da cewa "Mami zata shiga damuwa sannan Abba zaiyi fushi da yaya in har ya aureki ya saki kamar yarda yayiwa su Mubina kuma mu...

"Ina sonshi a hakan, in yaso ranar da aka daura mana aure ya sakeni, ni kuma zan nuna masa zama da shi yanzu na soma aurenmu mutu ka raba takalmin kaza."
Ta katse Lailah cikin
acin rai.

"Neerah ki dawo hankalinki kada so ya rufe miki ido ki kasa gano aibun lamarin, wallahi nafi ki son aurenku amma su...

"Da kata da motar Malama!"
Gefen hanya Lailah ta gangara ta tsaya, Neerah ta nemi ficewa ta yi saurin kulle motar baki
aya.
e ni ko ranki yafi nawa
aci."
"Ina dakon duka tunda daga fa
ar gaskiya sai ya zamo aibu."
"Lailah rayuwarki ko nawa?"
"Yours."
"To ki zuba ido zaifi miki."
"Ank'i zuba idon wallahi ko kina so ki ba kya so sai na sanar da ke illar zawarci dan haka bazaki auri yaya Sadauki ba ga yaya Najib nan ya mutu a da
aunarki dan haka shi ne za
inmu domin munga abinda zai iya ba dan mutuwa tayi masa yankan
auna ba da yanzu suna da albarkan aure."
"To Ammi sai ki
aukeni ki kaini dakinsa da wannan zantukan banzan kuma ki fita harkata tun raina bai
aci ba."
"Macizai ne turosu muga wanda zai afka
acin rai ni da ke domin kinfi kowa sani a fannin tankasar muke."
Shiru Neerah tayi tana sauke murmushin yak'e.

'Kai wallahi Lailah fitina ce bata tsoron a mutu.'
"Yes bana tsoron a mutu domin mai tsoron a mutu shege ne."
Idanu waje Neerah ke kallonta jin ta bata amsar zancen da tayi a zuci.

Harara ta zabga mata tare da tada motar da juya zuwa Masarauta, Neerah na kallonta bata tanka mata ba saboda duk tarin rigimanta Lailah ta damata ta shanye.

Suna isowa bakin gate Sadauki
na fitowa zuwa masjid, tsayawa Lailah tayi tana hararan Neerah dake doka murmushi.

"Daga ina Sisters?"
Ya ambata idanunsa na kan Neerah ba yabo ba fallasa.

"Hanyar gidan Dadah wannan yar rainin hankalin ta juyo bisa dalili mara tushe."
Neerah ta amsa a shagwabe.

Hancinta ya ja cikin sake d'aure fuska, ta saki
ara ya janye hannunsa yana zabgawa Lailah harara ganin ta yi kamar bata a motar.

"Sorry Yaya bana jin da
i ne."
Ta ambata da sauri.

"Saboda kina cikin 'yan adawa ba, kin san Allah kada inji kada in gani idan kuma kince wasa ni da ke ne mara kishin d'an uwanta kawai."
Idanu waje suke kallonshi ya ja siririn tsaki ya wuce da kallo suka raka shi har ya haye stairs na masallacin.

A tare suka sauke ajiyar zuciya gami da tsirawa juna ido.

"Doctor ke ce kika bashi labari ko?"
"Tunda gani aljana ba."
"Be serious dear Neerah me yasa zakiyimin haka?"
Tsaki ta ja tare da bude kofar ta fice da sauri Lailah ta kunna motar ta zo ta wuceta zuwa ma'adanar motoci ta ajiye ta fito ta cimma Neerah dake daf da shiga falon Momy, hannunta ta fizgo suka kafe juna da ido.

"Sakeni to Uwata."
"Neerah me yasa kika bashi labari?"
"Kin san wallahi zan shuka miki rashin mutunci in kika
ara zargina da gulma alhalin tare muke ko kira ban amsa ba balle tura sako."
"To ya akayi ya gane ina adawa da
aunarku?"
"Ki tambaye shi zaifi da wannan ihu cikin dokar dajin da ba bil'adam balle dabbobi, sannan bai san ina sonshi ba."
"Haka ne kuma fa amma anya yaya baida aljannu?"
"Layinku
aya tunda kema kina jiyo zancen zucci."
Hannunta ta matse ta ko kwalla
ara bashiri ta saketa tana dariya tare da cewa "Ke dallah d'azun zancen zuccinki ne ya fito fili batare da kin sani ba."
"Kanki akeji dai, ni kinga tafiyata inyi dinner da Momy ."
"Uhm da kuma kishiyarki ba, 'yan wahala kawai."
A fusace Neerah tayo kanta ta kwasa da gudu zuwa Part din Ammi tana kyal-kyala dariya.

Fasa shiga part din Momy
ta yi sai ta sami kanta da nufar Part din Imam kirjinta na harbawa da
sauri da sauri.

Da Imam taci karo ya fito a gaggauce zai tafi masallaci, koda ta gaisheshi a hanzarce ya amsa ya wuce bayansa tabi da kallo tana son aminta da karatun da ruhinta ke biya mata na fallasa sirrin ruhinta gareshi ko tasamu ya yi mata jagora wurin mallakan Sadauki cikin sauk'i.

'Ki kame kanki Muneerah, namiji baida tabbas.'
"No, daina sanarmin da wannan zancen domin Yaya Yarima mai tabbaci ne."
Ta bawa zuciyarta amsa tare da turo k'ofar falon, Hafsat ta samu na shirya Mimi ganinta yasa ta tsaya tsak ta zuba mata ido cike da mamakin ganinta a sashinta domin shigowar Neerah na biyu kenan tun aurensu, na farko barkan Mimi tazo sai kuwa yau.

"Aunty Hafsat ya da kallo kamar na sanja miki?"
"Borin kunya ko Dr.

Neerah?"
"No Aunty nidai bana son kallo ne sai duk naji na muzanta."
"Uhm to sannu da zuwa mai zumuntar ganin dama domin ba zance ni ka
ai kike yiwa haka ba dan har da su Aunty Hassana saboda nasha jin korafinsu akan rashin zumuncinki."
"Ayimin affuwa daga yau zan gyara shi yasa na soma da ke wacce ke kusa da Masarauta."
"To Allah ya nufa hakan."
"Amin."
auki Mimi da ke ta mik'o hannu saboda bata da k'yuya.
Chapter 21 · 0% Book details