Sashe 17
Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mun huta kam."
Lailah ta ambata cikin murgud'awa Junaid baki, ya kawo mata duka ta koma bayan Mamie tana dariya.
"Affuwa dai Yarima Junaid."
Kuyangi suka ambata cikin girmamawa kansu sunkuye.
Hannu Mamie ta d'awa su Neerah suka fice sunayi mata godiya yayin da Junaid ya dubi wata kunyanga ya bata umurnin da ta d'auko masa sak'on a kitchen, ta wuce da sauri tamkar zata kifa.
"Bi a hankali Dudu."
Mamie Fulani ta furta cikin kulawa saboda yarda ta ke daraja d'an Adam, ko zaman kuyangi a sashinta na dole ne dan zamowarta matar sarki amma tafi son ta kasance daga ita sai 'ya'yan dana al'umma sosai take tausayawa bayi shi yasa wad'anda ke sashinta suke jin da
i fiye da wanda ke sashin Umma da sauran matan masarautar kuma hakan ya
ara mata k'ima a idanunsu da zuri'arta dama duk wanda ya ziyarci sashin to zaka samu kuyangin na karrama duk bukatun sa.
Momyn Haske ce
*Muna saida ingantaccen man ayu wanda ya zo daga Chad.
Yana maganin Infection, asma, limoniya, mura, ciwon basira ciwon kai, ciwon baya, ciwon
afa, ciwon mara, kaikayin jiki dana matse-matsi, yalwatuwar ni'ima tare da samun gamsuwa a turaka da sauransu, muna saida
aya ko sari mai so zai iya tuntubar number nan ta WhatsApp ko kira. 08132166848.
Yarda ake amfani da shi za a jik'a Lipton sai a d'iga man ayu a ciki a shanye da d'umi-d'umi za a iya zuba zuma ko siga a ruwan Lipton d'in dan gudun d'aci haka za a iya zubawa a ruwan Tea a sha.
Masu asma da limoniya kuma zasu jajjaga tafarnuwa su matse ruwan su zuba ruwan d'umi da man ayu su shanye.
Masu Infection duk in suka wanke wurin da ruwan zafi sai su saka man ayu haka masu kaikayin jiki idan sun fito wanka sai su shafa amma zasu sha da ruwan Lipton, Allah ya
ara mana lafiya Amin.*
[1/13, 12:05 AM] Mrsjmoon: HATSABIBIN TSIBIBI.
By Mrsjmoon.
Adabi Writer's Association (AWA)
https://arewabooks.com/book?id=63a2e3d8821822a8402d8eb1 follow me on Arewabooks
Page 11.
Su Lailah na fita wajen Masarauta Neerah ta doshin Mungaye Garding maimakon gidan Dada da ta ce zasu.
"Dr.
Ya dai?"
"Nafasa zuwa can muje Lambu saman Lilo."
"Lilo kuma?
Yau ke ce ki ke ambatar hawa Lilo?"
"Eh Ina son tuno da wani yanayi ne da ya wuce."
"Ikon Allah, anya ba soyayya kika fa
a a gofce ba Sister?"
Bata amsa ba ta tura hancin motar cikin garding dogarawa masu gadin gate
in suka soma mik'o gaisuwa hannu suka d'aga masu kawai suka wuce.
Can kusa da filin motsa jiki ta yi parking suka fito zuwa wurin Lilo sula hau suna motsawa a hankali.
Neerah ta yi lum idanu lumshe fuskanta cike da murmushi, ita dai Lailah da kallo take binta cike da mamakin sauyin yanayinta daga mara walwala zuwa mai walwala daga hawa saman Lilo.
"Uhm in tayi wari maji."
"Me ne?"
"Komi da kike b'oyemin."
Wani murmushin ta sake cika fuskanta da shi, Lailah ta kaiwa cinyarta duka ta bu
e ido da sauri tana shafa wurin batare da tayi yink'urin ramawa ba, cike da mamakin hakan Lailah ta kamo hannunta tana cewa "Me ke faruwa Neerah da za a yi miki abu ki hak'ura batare da kin rama fiye da yarda akayi miki ba?"
Bata kula ta ba illa ta sake lumshe ido tana motsa Lilon da
an sauri
"Imam ina cikin damuwa domin a yau ina jin k'aunar d'iya mace sama da komi sai dai k'alubalen da na ke hangowa na son dakushemin k'warin guiwar da nake da shi na tunk'arar yarinyar."
e min lamarin bana son wannan kwane-kwanen Malam."
Rintse ido Sadauki ya yi tamkar ba zaiyi magana ba zuwa can ya bu
e ido yana fuskantar Imam cikin serious tare da yin
asa da voice kana ya ce "Ita ce nake hangowa zata iya hak'uri da lalurata, ita ce zata b'oyemin sirri, ita ce jinin jikina gaba da baya dan haka ina jin k'aunarta domin zamowarta mai bani kariya tun sadda na fuskanci ina da lalurar haka ita ce ta fi kowa fahimtar lamuran da na aikata
addarata ce ba son zuciyata ba, shin me wannan karamcin gareni da me ta dace a wurina?"
Shiru Imam ya yi domin bai
auka jiran amsarshi Sadauki ke yi ba.
Duka Sadauki ya sauke mashi a arm ya kalle shi da sauri yana shafa wurin.
"Uhm answer please."
"Au wai tambayata kakeyi daman?
Ai nazaci duk cikin tsarin salon labarin ne."
"Wato ka maidani mai zancen kihayoyi ko?
Thank you."
Yana ambatar haka ya mik'e ya shige bedroom ya bar Imam da baki bu
"Anya Sadauki baida shafan aljannu kuwa?"
Imam ya furta cikin tsirawa k'ofar d'akin da Sadauki ya shiga ido.
Ba jimawa ya fito cikin sport ware ya d'ora alkyebba saman su ya wuce ta gaban Imam cikin takun k'asaita.
"Uhm sarauta ba k'arya ba magajin Gobe."
Jiyowa ya yi cikin tsare gida ya motsa lips a hankali ya ce "Mu ha
u a filin motsa jiki inkaga dama."
"In kuma ban gani ba fa?"
Cije lips Sadauki ya yi kamar zaiyi magana sai kuma ya fice da sauri.
"Aliyu rigima, ai sai ka sanar da ni abin da ke damunka tunda A har zuwa Z, ina sane nake nuna ban gane yarenka ba, fatana Maryam ce kakeyiwa wannan k'aunar tabbas dana tayata murnan na dakon k'aunarka da tayi tsawon lokaci."
Mik'ewa yayi zuwa dakin barcin Sadauki ya sanja kaya zuwa na motsa jiki kalan da Sadauki ya saka wato white da rashin red, ya sako jallabiya mai hula akai ya fito sai ya sami Sadauki tsaye a bakin k'ofa yana jiranshi dukan wasa ya sauke masa a kafad'a ya dalla masa harara aikam ya kawo hannu kamar zai tsole idon ya yi saurin kauda kai.
"Au ashe Sadaukantakar na bogi ne tunda har d'iya mace ta iya raunata hamshak'in basarake kamar Aliyu Baban Mamie Fulani shalelen Mai Martaba Professor Ab...
"Malam ya isheka wannan shiriritan in zaka zo muje, kaji damuwata kazo in kuma neman magana zaka tsaya sai ka sami wurin zama ga guzirin paper can a saman bola ka d'auka kayi ta rubutu."
"Wato na zama mahaukaci kenan?"
"Kusan haka."
"Ni dalla muje kada Matana ta nemeni."
Wani mugun kallo Saduaki ya wurga masa ya ko kwashe da dariya domin ya rama mai dashi mara aikinyi da ya yi cikin sauk'i.
"Inaga zanyi hijira daga Masarauta domin samo mafita da kaina batare da masu mata sun tsomamin baki ba."
"Sorry Aliyu muje naji damuwarka da fatan ina da mafita."
"Malam na fasa sanar da kai zan nemi mafita da akai ko wurin Muneerah."
"Haba Yallab'ai yaushe kafara shawara da k'annenka kuma mata?"
"Tun sadda ka zama mai iyali."
"Oh ya rabbi affuwan Sadauki kafahimceni ba da wata manufa na ambata maka hakan ba sai dan in rama abin...
"Is ok nasani wasace, oya wuce muje Aminin sirri tun yarinta."
"Nagode Sarkin Gobe."
"Allah ya amince hakan
an uwa."
"Amin."
"Mubi ta baya bana son bi ta babban gate su dameni da kirari."
"Ok amma ka sani matsayinka ne ya kai."
Bai kula ba uka jera Imam natayi masa magana cikin rad'a shi kuma na gyad'a kai tare da murmusawa, zuwa can Sadauki ya kawo masa naushi ya yi saurin tarewa, jinjina Sadauki ya yi masa cikin sake fa
ad'a murmushinsa.
"Yes jiya ba yau ba boss, ko ka manta mun halarci makarantar koyon dambe a b'oye da muke Japan?."
"Imam ina jin wata rata sai kayi sub'ul da baka ka tona mana asiri a Fada, mu shiga uku da masifar Abba Chiroma."
"Kai Allah ya tsare wannan rana na shigarmu karejin ha
oran Abba Chiroma."
"To Amin dai."
Suka murmusa tare da shigewa garding, batare da b'ata lokaci ba suka yi shirin soma buga wasan basketball.
"Za'a ga wanda yafi zira k'wallaye araga, idan har ka wuce ni ko da tazarar
aya ce to ka can-canci sauraren damuwata inko na wuceka da good 5 goal to Muneerah ce zataji damuwata, do you agree?"
"Yes."
"Ok let start."
Ya cillawa Imam ball
in, ya ko cafe suka soma wasan cike da k'warewa.
A cikin mintoci k'alilan Sadauki ya yiwa Imam 5 one.
Cikim dariya ya dakata yana cewa "Ina baka tazarar biyar ka tashi daga aminin sirrina Dr Neerah zata maye gurbinka, right?."
"No Aliyu mu bar wasan da ba zai fish-shemu ba, taho muje bakin k'orama ka sanar dani damuwarka kuma na yi alk'awarin fitar da kai hanya mai b'ullewa tamkar dai yarda na saba."
"A'a taho mu cigaba da wasa ina jin nishad'in buga kwallon."
"To ni na gaji sai kayi kai kad'ai ko ka kira Doctor Neerah sabuwar Aminiyarka."
"Eh gani a kusa ai zan tayashi tafi kayi hutawarka Yaya Imam."
Neerah ta ambata tana mai buge ball d'in a hannun Sadauki ta rungume.
Idanu suka zuba mata ta rausayar da kai tare da zare
aramin hijab ta cillawa Lailah sannan ta b'alle abayarta, ta bayyana cikin best iyaka cibiya da gajeren wando da ya matseta wanda ya tsaya iya guiwarta, ta ajiye ball
in ta tubke gashinta sai reto yakeyi saboda tsayinsa sai ta fito tamkar yar wasan na zahiri.
"Oya taho mu soma na baka tazara fiye da wanda ka bawa Yaya Imam."
Ta ambata cikin ja da baya ta soma buga ball d'in cike da k'warewa.
Kallon Imam ya yi yaga ya tsira mata ido, wani harbawa k'irjinsa ya yi ya zabura yayo kanta a fusace, aikam sai ta zille da ball
in kafin ya kamota ta daka tsalle ta cilla sama ya zabura ya buge balla din tare da hannayenta tayi baya zata fad'i ya tarota ya jefa a cikin k'irjinsa ya matseta da k'arfi, ihunta ya fito tare da nashi inda shi ya furta
"Bani rigarta Lailah!"
Kafin Lailah ta d'auko Imam ya mi
a masa ya fizga tare da rufa mata sannan ya sake ta ya juya baya ya kare ta yana mai bata umurnin ta suturce jikinta.