Sashe 10
Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ya Amintaccen Hadimina na fahimceka amma in kaga ban sanya Zoben nan ba to numfashina na ne ya bar jikina sannan kada kayi kuskuren boyemin ganinsa domin na gano kana shirin aikata hakan sannan ka sani son mulki a jinana yake dan ko da zan hau karaga da dak'ik'a
aya ne numfashina ya bar jikina sai na hau a sanya lissafin sunana cikin Sarakunan da suka mulka Hatsabibin Tsibiri."
"Allah huci zuciyar Shugabata, nasara naki ce nabarki lafiya zan tafi hutu amma ki sani ban shirya komawa ga Iyalaina ba."
"Sauka lafiya hadimin gaskiya, ka huta sosai bana tare da matsala."
Motsa kai yayi tare da komawa jemake ya fice daga kogon dutsen a guje.
Tsirawa hanyar da ya fice ido tayi zuwa can sai ta murmusa tare da cewa "Hadimi Tsidau mai amana ne, kada ka yarda wani ya yi nasarar rabaka da halin kirkin nan."
Ta jima zaune tana hasko abinda ke ta
a mata zuciya wanda batajin zai bar ruhinta ya huta domin a duk sadda ta ka
ai ce lamarin ne k yae mamaye zuciyarta.
Numfashi ta ja idanunta ya kad'a ya koma jajur da sauri ta sunkuya ta tura hannu a cikin ruwan dake gangara, aikam take duwatsun wurin suka b'ace sai wata kofa babba ta bude ruwa na tartsi daga cikinsa, ta fadawa cikin ruwan
kofar ta kulle duwatsun da suka b'ace suka dawo muhallinsu.
"Affuwan Shugabata ba zan ta
a tafiya na barci cikin tarin hatsari ba ina tare da ke bakin rai bakin fama indai Zobe ne a jalinki ba zan ta
a bari ki sanyashi a yatsarki ba ko da kin d'aukoshi."
Tsidau ya ambata bayan ya sauka a wani Tsibiri domin ganawan sirri da wani gawurtaccen Ifiritun Bil'adam, shi
in masanin warwaran lamura ne shi yasa ya taho gareshi duk da yasan rashin imaninsa amma haka ya yi kasadan zuwa saboda bawa Lina kariya.
Lima na tura
an sak'o dan ya nad'o mata abinda su Lina ke tattaunawa sai ta zarce gidan shak'atawar jama'ar Tsibiri inda suke cin karensu ba babbaka tunda suna gudanar da lamarin bisa son zuciyoyinsu ne shi yasa doka bata hawa kan Mazajen dake tayasu watsewar.
Tana shigowa hargowa da kid'an da ke tashi ya
auke, hatta da wanda suka killace kansu suna aikata shed'anci sai da suka yatsa cak, haka maja'ar wurin suka ri
a mik'o gaisuwa bata kula kowa ba ta sami wuri na musamman ta zauna wanda tana shigowa aka tanadar mata, saida ta
auki tsawon mintoci goma da zama sannan ta bada umurnin a cigaba da abinda a keyi wato kid'a da rawa tare da fasik'ancin da suke aikatawa a gaban kowa batare da alkunya ba domin wurin daki
aya ne a gefe wanda shima Lima ce ta bada umurnin gina mata tun sadda ta soma kawo ziyara wurin dan more k'uruciyarta.
Wasu samari ne kyawawa guda biyu ba kaya jikinsu sai gajerun wando suka taho gabanta suka zube, ta fesar da iska cikin Izza sannan ta yi masu nuni da kafad'arta suka tashi da hanzari suka soma matsa mata zuwa hantsen hannayenta, sai mi
a take saki cikin 'lumshe idanu cike da jaraba bajimawa wasu 'yan mata suma kyawawa suka zauna gabanta ta
ora kafafunta a saman cinyoyinsu suka soma matsawa suna ja mata yatsu ta tana lumshe ido cike da jin da
in yanayin abinda ya gusar mata da kaso mai yawa na damuwar da ta iso wurin da shi.
Sun sami kusan awa
aya suna aikin yi mata tausa sannan ta dakatar da su ta mike zuwa dakin da yake tilo a wurin samarin suka rufa mata baya suna masu zame gajerun wandunarsu tun kafin su shiga d'akin yayin da 'yan matan kowa ta kama gabanta, sautin kid'a da ihun banza ya sake hautsina wurin ganin Lima ta basu wuri su baje hajarsu son rai saboda duk wanda ke wurin a buge ya ke domin antanadi giya na musamman domin nishad'i a wurin kowa zuwa yake ya sha yarda ya so ba mai yi masa iyaka, sai hauka sukeyi suna shiga jikin juna tamkar dabbobi.
Abun kuwa duk abin da ya faru yana kallo a madubin tsafinsa illa shigar su Lina cikin kogon dutsen ne lamarin ya b'oye masa sai halin da Lima ke ciki a wurin shak'atawa ya baiyana a madubin, cikin fushi ya mike tsaye sannan akaran farko kunyar abin kunyar da Saurauniyar Gobe keyi a gaban jama'ar da zata mulka ya k'ona masa rai, ya ja tsaki yafi sau shurin masak'i a
arshe ya koma zaune ya tsirawa allon tsafinsa cike da burin son gano abinda Lina ke b'oye masa musamman bayani akan Zoben sihiri.
Hankalinsa ya kasu biyu ya rasa da wanne zai soma.
"Hak'ik'a yanzu nafi ku son dauwama a karagar mulki Tsibiri, zan jajirce dan ganin nayi tsawon rayuwa fiye da na Kaka Gunu yarda zanga mutuwarku batare da kunga nawa ba."
Ya furta cikin kaiwa wata batta duka a take ta fashe wani bakin ruwa ya malale
asa ya kai hannu ya kwalfe ya shanye sai ga kamanninsa ya sauya sai ya bushe da dariya na kaiwa k'irjinsa duka cike da gadara.
BIRNIN MUNGAYE.
Masarauta ce da ta kafu shekaru aru-aru wacce ta fara daga daji zuwa yanzu da take a matsayin babbar birni mai yalwan al'umman Barebari, Fulani da Buzaye, su ne manyan yarukan da suka kafa Masarautar domin Aliyu Malle da ya zamo tushen kafuwar Birnin babarbare ne, shi ne ya soma yada zango a dajin saka makon matsin 'yan uba da suke son ganin bayanshi sai ya baro garinsu ya dawo cikin dajin , ya cigaba da rayuwar kadaici, abokanansa su ne namun daji inda ke farauto na halal ya samu abinci.
Yana a wannan rayuwa ce wata raba ya ha
u da 'yar Fulani da ta yi makuwa ya fitar da ita hanya daga nan fa ya sami wurin zuwa hira rigarsu har ya zama tamkar d'an gida, suka sha
u da Fulanin matu
a inda in ya kwana biyu bai zo ba zasu biyo sahun shi zuwa dajin Mungaye wanda a da yake gagaran su shiga kiwo saboda miyagun namun dajin dake halakasu.
A hankali Fulanin suka soma yo hijira suna dawowa sansanin Aliyu Malle inda suka nadashi Limaminsu domin shi ne silar musuluntarsu dan ya samesu kara zube ne basu san abin bautawa da gaskiya ba.
Zamowarshi mai tarin ilimin addini sai ya ri
a fad'akar da su a ilmance har mafi akasarinsu suka amshi gaskiya, suka gane Allah subhanahu wata'ala
aya ne tilo baida abokin tarayya.
Momyn Haske ce
[1/13, 12:05 AM] Mrsjmoon: HATSABIBIN TSIBIBI
By Mrsjmoon
AWA.
Page 07
"Is ok my son, stop crying, mun huce Allah ya tsare gaba."
Mai martaba ya ambata cikin taping bayarshi ammsa sai ya girgiza kai ya
sake dank'e k'afar Mamie Fulani yana sake fitar da sautin kukanshi tamkar
aramin yaro.
"My Fulani say something please, bana son jin sautin kukan nan."
Mai Martaba ya sake ambata cikin sigan rarrashi.
Itama girgiza kai tayi cikin b'oye fuskanta a lafayar da yazame daga kafadarta sakamakon jijjiga k'afarta da Sadauki keyi wacce itama kukan takeyi cikin b'oye fitar saurinsa hakan yasa ta kasa furta kalma.
A fusace mai martaba ya janyo Sadauki ya jefashi cikin k'irjinsa ya matse ya soma magana a kausashe.
"Me ye haka Aliyu?
Shin a haka kake son zama sarkin Mungaye?
To maza ka dawo natsuwarka bisa wannan sokanci dan baka gajeshi ga kowa ba, kai jarumi ne, Sadaukin babban Masarauta irin Mungaye domin tun kana yaro ka ci sunar Sadaukantaka dan haka ganinka cikin wannan raunin sunar zai iya b'atan dabo daga kanka zuwa wurin autar my Fulani Mu'allim."
arasa maganar cikin raha irin ta uba mai son farin cikin 'ya'yansa.
D'ago kanshi ya yi mai martaba ya jinjina masa kai sai ya maida yana mai goga tsinin hancinsa a k'irjin mahaifin nasa cike da jin natsuwar ruhi domin alamun hucewa ne hakan da ya yi masa.
"Abba fushinku ne ke son mai dani ragon maza, dan Allah a gafarceni na tuba ba zan sake maimaita kuren ba."
"Tuni ya wuce a gareni Aliyu domin ko wani bawa da kalan zanen
addarar shi, to kai naka a auri saki ya fad'o."
"Godiya na ke Abbana."
Ya ambata cikin sake kafewa a k'irjin Mai martaba."
"Sake ni kada ka kadawa My Fulani
miji."
Da sauri Sadauki ya janye jikinsa yana murmushi cike da farin cikin sakewar da Mai Martaba ya yi masa, ya dawo gaban Mamie ya langabe kai, tsare gira ta yi ya kalli mai Martaba cikin alamun ya sa baki sai ya zunkud'a kafada tare da kauda kai gefe sai ya tura baki tare da maido hankalinsa kan Mamie ya kamo hannunta ta janye cikin cewa "Kalli idon mai kuka kamar na
an yaye."
Murshi ya saki tare da saukewa bayan hannunta sumba ya furta "Nagode sosai Mamiena."
Shafo kansa tayi cike da kulawa, sai yaji malolon da ya tsaya masa a kak'oshi da fa
a ciki a fili ya furta "Ya Rabbi Alhamdulillah."
Ya mik'e dan nufin ficewa
Mamie tayi masa nuni da ya koma ya zauna, lankwashe
afafu ya yi gami da tsira mata ido cikin neman sassauci, hancinsa ta ja ya saki numfashi tare da sake narkewa zuwa kalan tausayi.
"Yallab'ai a kira mai rukiyya ayima yaronka domin lamarinsa yayi kama da mai shafan shed'anun junnu."
"Aikam hakan za'ayi My Fulani domin nima mafarkaina na haskomin yana da Junnu."
"Wallahi bana da komi, ku yarda ina cikin azal
addara ce."
Ya ambata cikin hanzari yana sake kama hannun Mamie Fulani.
"Babana ta ya zamu gamsu da hakan?
Alhali ka bijirewa raya sunnar Manzon rahma, bayan kaima ta nan ka zo duniya."
"Zanyi aure Mamie, wallahi zanyi, kudai cigaba da yimin addu'ar had'uwa da zab'in ruhina."
Had'a idanu Fulani da Mai martaba sukayi suka jingina kai domin hasashensu ya tabbata kenan Sadauki bai son auren had'i kamar yarda suka ruk'a yi masa.
"Har zuwa yaushe zamu ga zab'in naka Babana?"
Shiru ya yi tsawon lokaci baida niyyar amsawa.