Sashe 22
Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cillata sama tayi tako kyal-kyale da dariya sai lamarin ya taimaka wurin sanya Neerah nishad'i ta biye mata sukayi ta wasa, sosai ta yabawa Hafsat wurin tsafta ganin yarda gidanta ke ta k'amshin tare adana komi a muhallin da ya dace ga diyarta mai kyau cikin kamhi mai da
in shak'a.
"Kawota kije ki ci abinci gashi can na shirya miki."
"Sallah zanyi Aunty."
"Ok shiga bedroom kiyo alwallah, ga k'ibla can."
Motsa kai tayi tana mai bin inda ta nuna mata da kallo.
Bayan ta idar da sallah saita dawo cikin falon ta zauna saman Cushing ta lafe tare da lumshe idanu tamkar mai barci.
"Kina tare da damuwa ko Doctor?"
Zubawa Hafsat manyan idanunta tayi fuska kwab'e, mai nuni da k'iris take jira ta fashe da kuka.
"Don't cry Sister, oya sanar dani damuwarki, it may be I have the solution."
"Aunty laifi ne idan ruhi ya samu abincinsa a lokacin da ya ke cike da yunwa?"
"Ba laifi ba ne Doctor domin samun cikar buri kenan."
"To me ya kamata a fa
a masa lokacin da yake burin cika tumbinsa da wannan abincin?"
"Abu biyu a lokaci
aya su ne Ci a hankali domin kada ayi karo da tsakuwa wanda zai saka abincin ya fita a ruhin ko kafin a Ci
in a tabbatar da an duba babu wannan tsakuwa da zai iya kawo cikas yayin kaishi ma'adanarsa."
"Karin bayani Aunty domin na kasa gano inda kika dosa."
"Manufata shi ne idan ruhi ya samu abincinsa to kada ya sake ya bawa abincin damar shiga ma'adanarsa har sai ya tantance, wata kila zai iya illata shi dan haka ya san me ye nagartan abincin tare da manufar cinsa gami da amfanin da zai samu idan ya ci domin gamsuwar ruhin shi ne dace da abinci mai kyau da
ano da zai taimaka wurin tafiyar da lafiyar ruhin tare da gangar jiki harma jama'a suyi alfahari da samuwarshi gareka ta hanyar yiwa ruhin fatan dauwama
tare da wannan abincin na har abada."
Shiru Neerah tayi tana nazarin zantukan kafin ta dawo tunanin ta tsinkayi muryan Hafsat na ambatar "Allah yasa k'anwata ba soyayya ta fa
a a makance ba?"
Maimakon amsawa sai ta mike tana gyara zaman hijab d'inta tare da jan hancin Mimi wacce ke lumshe ido tana son yin barci ta furta "Good night takwarar Mamina."
"Me kenan?"
"Zan wuce ai nayi miki hira insha Allah zan ri
a shigowa ko da a
arshen sati ne ina wasa da diyata mai kama da Yaya Imam sak dan tafiki kyau da iya ado."
Yar dariya Hafsat tayi kana ta ja hannun Neerah zuwa dining tana cewa "Sai kinci abinci zaki tafi."
Kan dole ta zuba ferfesun kayan ciki
an dai-dai ta soma ci a hankali nata nazarin zantukan Hafsa mai cike da fikrah.
'Lallai yaya Imam yayi dace da mata mai hangen nesa.'
"Hey Dr.
Maida hankali ki daina karatun wasikar jaki wanda ba mai ganin ya rubutun ya ke sai ruhi ka
ai."
Murmusawa tayi tana mai sosa tsinin hancinta tare da gya
a kai.
Taji da
in ferfesun duk da baya cikin abinci ta, ta kora da Apple juice zamowarta mara son drinks masu gas, sannan tayi mata sallama ta rakota har bakin fita Part
inta tana ta son jin gwaninta amma fir Neerah tak'i bata haske sai zillewa zancen takeyi.
"Ai zanga Lailah ko Maryam nasan su
zasu sanar da ni komi idan ke kin k'i bu
emin nayi fatan khairan tunda kun sami yancin zaban abokanan rayuwarku da kanku ba irinmu ba da ko ka zaba b'atawa kai lokaci kayi."
"Uhm nikam Aunty ban tashi yin aure ba yanzu dan haka bana da gwani."
"Samun wuri wato kunga an barku kun balaga kun balallage shi ne har da samun bakin salo?
Mu yaushe muka samu gatan nan, lallai Masarauta ta sami canji."
"Kai Aunty kuma fa saida kuka gama jami'a sanan kukayi aure dama dai su Aunty Hassana kika ce su da secondary ma d'akinsu suka kammala."
"Eh da wannan kam amma dai kun fi...
"Good night Aunty yar jarida."
Ta katse Hafsat domin samun damar kufcewa zantukanta da ta lura basa da ranar k'arewa, dukan wasa ta sauke mata a baya ta saki
ara cike da shagwaba'a zata sake kai mata duka tayi saurin ficewa da dan gudu tanajiyo dariyarta itama dariyar takeyi saboda ta sami nishad'i shigarta sashin.
Tafiya ta cigaba dayi a hankali tana kallon taurari da suka k'awata sararin samaniya lamarin da yasa bata ganin abinda ke gabanta domin kanta a amsa take tafiyar hasken taurarin na sake haska ruhinta tana hasko kanta tare da Sadauki suna nishad'i cike da tarin
auna.
Karo da juna sukayi wanda sam bai lura da ita ba yayin da itama bata san da zuwarshi ba.
A tare suka sunkuya ita cike da tsoro shi kuma tunaninsa yaji mata raunine domin kafadarsa ne ya doki kirjinta, gano bataji ciwo ba yasa ya tsare gira yana kallon cikin idonta ya furta "Sannu amm me yasa bakya lura da abinda ke gabanki?"
"Haka ake bada hak'uri tare da tuhuma?"
Itama ta furta fuska a ha
Kunninta ya ja ta saki
ara ya saketa da sauri tare da mik'ewa ya nufi
hanyar Part din Mami Fulani yana cewa "Kingama rainani amma da Ammi zan ha
aki kuma kika turomin macizai Allah sai na tsoma kanki cikin k'oramar Mungaye Garding kifin nan ya tsole idanun rashin kunya."
Lumshe idanu tayi cike da jin madarar
aunarsa na kuma cika ruhinta, bata furta masa kalma ba har ya b'acewa ganinta shima ya cika da mamaki jin bata tankashi ba alhalin yasan bata barin ta kwana komin k'araminsa sai ta maida martani musanman idan akansa ne domin ya gano tana d'agawa kowa
afa ban da shi marainin wayonta.
Zubkud'a shoulder yayi dai-dai sadda ya sanya kai a falon yana cewa "Nayi sake ta san gadon barcinsa amma zan gyara kurena dana bud'e mata sirrina da ko Imam bai sani ba."
"Waye ita Babana?
Kuma meye damuwarka da ka kasa sanar da Amininka amma ka sanar da mace?"
"Mamina Funanin mai mar...
"Amsa naka Babana, wai me yasa ka mai dani kamar Hajiya Dadah ce?"
"Allah sarki grandma na kwana biyu ban lek'ata ba amma in sha Allah gobe zan d'auki mara kunyar can tayimin jagora dan ban iyawa da sababin Hajiya Dadah, Neerah ce dai-dai da ita."
"Allah Babana zan sa
a maka idan baka kiyayarmin tsohuwa ba."
"Kaina bisa wuya Mamina."
"Amsamin tambayana, wacce ita?."
"Mami yawan bincike fa baida kyau, dan Allah ki bari dan ba hurimin kiji sa ba ne."
Idanu ta tsira masa cike da zargi ganin haka ya kariso ya russuna ya gaisar da ita bata amsa ba sai binsa da ido takeyi ya ba'ata rai tare da nufar kujera ya zauna ya tallabe kumatunsa.
"Babana kada ka sake mace ta zamo abokiyar sirrinka idan har ba matar aurenka ba ce."
"To Mami."
"Ina saurarenka ka ce zamuyi magana akan Companies."
Gyara zama yayi cike da natsuwa ya soma koro mata bayanen cigaban da Companies d'in suke kan samu sai motsa kai takeyi cike da alfahari da
an nata, a
arshe ta sanya albarka tare da bashi shawarwari da zasu sake bunk'asa kasuwancin nasu zamowarta wacce ta sami ilimi akan kasuwanci.
Gyaran murya Mami tayi ya kalleta da sauri ta jinjina masa kai tare da soma magana "Babana kai ne tamkar Uba ga k'annenka a d'akin nan to ina baka shawara da ka guje aikin da mutuncinka zai zube kar wata rana su k'i yi maka biyayya, kaga yanzu Junaid da Jabir sun taso har sun kai minzalin aure domin a wannan lokacin Mai Martaba ya ce zasu fitar da mata, nan da lokaci ka
an Allah zai basu rabo ya zamo 'ya'yansu ne manya a maimakon naka, dan Allah ba dan ni ba ka fitar da matan aure kayi tare da zama da su bisa igiyoyin shi tun
asa bai rufe idanuna ba, kaji Babana domin aure shi ne matakin cikar kalama."
Ta kai
arshen maganar idanunta na cikowa da ruwa.
"Zanyi aure Ammi dan Allah kada kiyimin kuka, wallahi zanyi a cikin tsakanin nan, ni dai fatana ki duba lamarin kada ki juyamin baya kinji Ammina."
"Ka sanja magana Babana domin ba zan amince da wannan maganar ba."
"Ammina na tuba, wallahi ba zan baki kunya ba."
Banza tayi da shi ya cigaba da yi mata magiya tamkar zaiyi kuka.
Neerah kam ta sami lokaci mai tsawo duk'e a inda Sadauki ya barta sai doka murmushi takeyi tare da bitan karatun ruhinta tana
ara dilmiya cikin kogin
aunarsa.
"Hey Sis Neerah dama ina nemanki ido rufe."
Kallonta ta sauke kan Zuhrah wacce taci uban kwalliya tamkar zata party.
Numfashi ta sauke tare da kauda kai gefe tana jin haushin ganinta saboda tunowa da tayi itama na son abinda take so.
"Please
Sister zaki iya taimakona?"
"Me ke damunki?"
Ta ambata tare da mik'ewa tsaye fuska a ha
"Makahon so."
"Me kike nufi?"
"Ciwon so ya kamani kuma ke ce hanyar samun maganinsa."
"Like how?"
"Ki taimakeni badan na isa ba sai dan sha
uwar da ke tsakaninku da wanda kaf yaran Masarauta ba wanda ke sakewa da shi sai ke ka
ai shi ne nake neman tallafinki da ki sanar da shi sak'on karatun ruhina wato Yaya Sadauki cewa shi ne za
in ruhin Zuhrah mai cike da burin mallakanshi ita ka
ai dan har na sanar da Mamma shi ne za
ina dan haka idan ya sami labarin ya amince na zamo abokiyar rayuwarshi ko da bai shirya sake yin aure yanzu ba nayi masa alk'awarin zama da shi har
arshen rayuwata domin da sonshi na rayu, zamowarshi auri saki bai dameni ba dan shi
in nake muradin ganin na amsa sunar mijin Zuhrah."
Da taimakon a'uziyya da Neerah ta ri
a ja tun soma maganar Zuhrah a cikin ranta yasa shedanin dake buga gangar kishin hauka a zukatan mata yasa bai rabeta ba, badan haka ba tabbaas da ba abinda zai hana bata kwashe Zuhrah da maruka marasa irga ba.
Momyn Haske ne.
*Muna saida ingantaccen man ayu wanda ya zo daga Chad.