Sashe 19
Hatsabibin Tsibiri Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yana maganin Infection, asma, limoniya, mura, ciwon basira ciwon kai, ciwon baya, ciwon
afa, ciwon mara, kaikayin jiki dana matse-matsi, yalwatuwar ni'ima tare da samun gamsuwa a turaka da sauransu, muna saida
aya ko sari mai so zai iya tuntubar number nan ta WhatsApp ko kira. 08132166848.
Yarda ake amfani da shi za a jik'a Lipton sai a d'iga man ayu a ciki a shanye da d'umi-d'umi za a iya zuba zuma ko siga a ruwan Lipton d'in dan gudun d'aci haka za a iya zubawa a ruwan Tea a sha.
Masu asma da limoniya kuma zasu jajjaga tafarnuwa su matse ruwan su zuba ruwan d'umi da man ayu su shanye.
Masu Infection duk in suka wanke wurin da ruwan zafi sai su saka man ayu haka masu kaikayin jiki idan sun fito wanka sai su shafa amma zasu sha da ruwan Lipton, Allah ya
ara mana lafiya Amin.*
[1/13, 12:05 AM] Mrsjmoon: HATSABIBIN TSIBIBI
By Mrsjmoon.
Adabi Writer's Association.
" Ya kai Tsidau amintaccen bawan Sadauki Gau
u da Gimbiya Lina ni Baushe k'i sabo na san buk'atarka sai dai ka makaro domin nima hanyar nake nema tsawon shekaru tun kafin a haifi Uban mahaifin Gau
u domin Zoben na Kakan Uba na ne aminci yasa ya sadaukarwa Kakan Sadauki Gau
u na hu
u, Ubana, ya yi bakin iyawarshi yaga ya mallako Zoben ya dawo a halinmu saboda shi ne yafi k'ulafucin mallakan Zoben tun sadda ya sami labari a wurin aminin mahaifinsa amma ya kasa hasalima ya kasa tun k'arar inda Zoben yake ajiye, da wannan ba
in cikin ya rayuwa to bayan na girma na fahimci burin Ubana sai dai bincikena ya tabbatarmin sai na kashe shi na sha jininsa sannan zan soma taka k'amshin mallakan sihirtaccen Zoben sai na aikata hakan a wani dare da muka fita na koyar da ni sanin alk'alaman tsafi sai nayi amfani da dmar na halakashi na shanye jininsa tare da nad'e duk alk'aliman tsafinsa.
Dama ni kad'ai na rayuwa cikin 'ya'yansa, Uwata ta mutu bisa cin amanarta da yayi inda ya sadaukar da ita duk bisa neman hanyar Mallakan Zoben.
Daga nan ban koma gida ba na nausa cikin daji na yi ta neman ilmomin sihiri kuma duk wanda na k'aru da shi to nine a jalinsa a haka na ha
u da gawurtaccen matsafi wanda ya haskamin amfanin da Zoben sihirin zaiyimin kana ya ri
e ni tsawon shekaru har zuwa sadda aka haifi uban Sadauki Gau
u daga nan ya mallakin duk kan tsafinsa tare da hadimansa dangin hatsabiban aljannu da mutane wanda suka maidani Ifritu na zamo k'wan jimina gagara
aukan Shaho, na gagari har da su kansu hatsabiban shed'anun alhjannu da mutane na zamo tamkar ba zan mutu ba domin bana jin zan bar Duniya sai an hura k'aho tamkar yarda aka halicci aljanu haka nake jin kaina domin naga zamanai na matsafa daban-daban, ni kuma an kasa ganin nawa "
Ya bushe da dariya wacce bishiyoyi suka soma rangaji suna busar da iska mai
arfi.
'Hak'ik'a Baushe yafi
arfin hilata dole na samo mafita domin tsira da rayuwata kada na
are a yi masa bauta.'
"Tabbas Tsidau daga yau kazama hadimina, dole kayimin bauta tamkar yarda wanda suka fika komi suke k'asan ikona in kuma ba haka ba dole ka amince da sharad'ina akan shugabanka Gimbiya Lina."
"Sanarmin inji me ye sharad'in?
Dan ba a yoni domin bautawa azzalimi irinka ba."
Wani dariya ya sake bushewa da shi domin abu mafi yi masa da
i shi ne a ambata masa kalman zalinci.
'Duk da nayi biyayya ga zantukanki Gimbiya da ban kasance a wannan wuri mai cike da hatsari ba.'
"Ka natsu Tsidau domin zantukan zuccinka ba zai amfaneka da komi ba."
"Ina sauraren sharad'in naka."
"Idan na ambata dole sai ka amince da shi, kai
ko ban ambata ba amincewarka wajibi ne."
"Ina sauraronka ya Sarkin Sarakunar Aljannu da Matsafa."
Ya ambata cikin ladabi.
"Hilarka ba zaiyi tasiri a wannan Fadar ba ya kai Tsidau garama ka ajiye kalaman yaudararka wata k'ila gaba za suyima amfani."
"Sanar dani buk'atarka ya Ifritu Baushe."
Wannan karan cikin rashin tsoro ya ambata.
"Da kyau Sadauki Tsidau, to maza bu
e masu jinka ka saurari bayanina wato kawomin Lina fadana tare da Zoben sihirin dake tare da ita, a daidai lokacin da ta sanya ya zamo nine mutum na farko da zanyi ido biyu da ita bayan kai."
"Ko zan san dalilinka na neman hakan?"
"Cikar ikona ba zai samu ba sai Gimbiya Lina ta zamo
aya daga cikin Matana ta haifamin yarinya mai kama da ita na sha jininsa to daga ranar burina zai zamo tabbatacce ita kuma zan kasheta da hannuna bayan na sha jinin 'yarta a gaban idonta."
"Ba zan yarda a kashemin uwar d'aki a irin wannan kisan wukak'ancin ba domin nayiwa Jarumi Gau
u alk'awarin kula da ita har
arshen rayuwata, dalilin da yasa kenan na zo Fadarka samun wani ilimi da zai bani damar hanata saka Zoben sihiri saboda sakashi mutuwarta ne ya kusanto."
"Tabbas ni ne ajalinta kuma wannan bayanin shi ne ya bu
e maka kake hango mutuwarta sannan tunda ka saurari manufata cikamin aiki dole ne ko in
auko iyalanta na halakasu a gaban idonka, in na ce iyalanka ina nufi kaf zuri'arka zan tiso k'yeyarsu."
'Tirk'ashi na kawo kaina gidan jafa'i da masifa."
"Ko baka kawo kanka ba za'a kawomin kai domin na soma gadinka tun sadda Sadauki Gau
u suka soma fa
a da Ubanshi akan Zoben."
"Ko zan san abinda yasa tun a lokacin baka nemo Gimbiya Lina ba?"
"Bata da abin so ne sai sadda Sadauki Gau
u ya sadaukar mata da tsafinsa to a lokacin ta shigo cikin k'omata dama ina jiran zuwar ranar domin tun kafin a haifeta nake da tabbacin a hannunta zan sami cikar burinsa."
"Shugabata ba zata zo fadarka ba domin nasha jin tana ambatar tsanar azzalimi, tana adawa da mulki irin naka hatta kuwa da irin mulkin Babanta, tabbaas tana da burin kawo
arshen irinku a doron
asa dan haka ban san ta yarda zan fa
a mata ta zo gareka ba."
"Dole ka zamo maci amana idan zaka yimin aiki dan bana harka da masu gaskiya gami da tausayi ko Lina domin zan amfana da ita ne amma da ya
i ne zai rabani da ita duk da ina hango wani al'amari na tun
arota wanda ya b'oyu gareni dan haka zan barka ka huta ga abin more rayuwa nan sai wanda kaga damar amfani da shi zan dawo gareka bayan kwanaki biyu sannan a lokacin zaka tafi kazomin da Gimbiya Lina ko ta wani hali sai ka wanzu cikin nemo mafita ina sake sanar da kai cin amana shi ne matakin tsirarka daga hannuna."
Daga haka ya b'ace Tsidau ya fad'a kogin tunani daga haka wani barci ya sureshi wanda rabonsa da yin barci har ya manta domin baya cikin jinsin aljannu masu barci.
Lima ta fito daga gidan shak'atawa bayan ta halaka samarin da suka d'ebe mata kewa ta kuma b'atar da su tare mantar da jama'ar mashaya lamarin wanda ta saba aikata hakan duk wanda ya kusanceta to bai kai labari sannan ba wanda zai sake neman d'ansa wannan sa'ar ta sameshi ne daga Kaka Gunu domin duk wanda ta b'atar yana zamowa arzikin Masarautar ne inda ku
i zai
ara taruwa a baitul mali sannan mafi
arancin mutanen da ta ke halakawa a duk sadda ta ziyarci mashaya to mutum biyu zuwa uku ne saboda zamowarta mai
arfi sha'awa, wannan hali nata na ciwa Gaimbiya Lina tuwo a k'warya har da shi ya zabura da ita ta fita nemo ilimin tsafi domin kawo
arshen k'adarin 'yar uwan nata.
Cikin Izza Lima ta cigaba da tafiya tana fatahi da duk wanda taci karo da shi a hanya, kafin ta isa gida ta raunata jama'a masu yawa ciki harda tsoffi, shi yasa ba wanda ke son yin karo da ita,
aunarsu naga Gimbiya Lina.
Muhallin Mahaifiyarsu ta nufa tana
ara ha
e rai.
Ta sami Mah zaune gaban bangon
akin tana hira da Gimbiya Lina wacce ke kwance saman ruwan Tekun Kabobo, jikinta babu kayan kirki, fatarta sai
aukan ido keyi mai nuni da hutu ya gama ratsata.
Mah na ganin Lima ta shigo ta kirawota da hannu ta iso gabanta tana gabgowa Lina harara yayin da ita ke murmushi cike da nishad'i.
"Lina ga Lima ku sasanta bana son rabuwar kanku kunji 'yan biyuna, farin cikina?"
"Ni kam Mah ina sonta ita ce bata sona."
Lina ta ambata a hankali.
"Eh bazan ta
a sonki ba, munafuka kawai, mai fuska biyu."
"Kin jita ko Mah?"
"Kiyi hak'uri Lina, 'yar uwanki mai zafi ce komi zai wuce zanyi magana da ita domin ya
uwar kanku nake bu
ata sama da komi yanzu."
"To Mah ni na wuce zan tafi ceton rai a wani kogi, ga jirjin ruwa can na shirin fa
i da mutane ciki."
"Nasara na tare da ke ya ke 'yata."
"Godiya nake Uwa abin farin 'ya'yanta.